Sashe 3
Ciwon So Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Abiey ya fada ba tare da ya Kalli inda Sauban yake zaune ba.
n mata engaged
Sai a lokacin ya kalleshi.
ai ba san yadda zaka yi convinced dinta ta so ni ba?
a son ka ne matsalar ba, I'm sure tana son ka, rusa engagement din ne matsala
hat's the difference da Zahra ce da sai ta zata sama min yarinyar
oint of correction, that's the problem, baka da magana sai ta Zahra
eah she's me, I'm her
o she's her, you're her stop fooling yourself
Abiey ya dora kafarsa daya saman daya.
na tuna wata rana zamu yi wasa, kuma tana son gani sai tace min, Abiey ka tafi da ni i told her gidanku ba za su bari ba, sai ta ce ka sace ni, zan baka number Mama na ka kirata kace ta baka miliyan goma, sai ka dauke ni mu tafi, idan muka dawo sai ka ce ka rage mata ta bada dubu goma, idan ta baka sai ka sake ni
nd you did?
Sauban ya tambaya, sai ya girgiza masa kai yana murmushin takaici.
o amman da na san wannan ranar zata so da zan rayu babu Zahra a kusa da ni, da na sace ta na aureta
a ci abincin please...
Sauban ya fada yana kallon abokinsa, ko kadan baya son Abiey na tunawa da rashin Zahra, saboda ya san abun zai yi effecting dinsa sosai.
10/1/22, 21:58 - Buhainat: https://arewabooks.com/chapter?id=6302bd0285b828fd38495813
CIWON - SO
By Khadeeja Candy
Karfe daya daidai aka daura auren Sauban, a Tahir Guest Palace aka yi liyafa.
Duk wani kai da kawo da ango ke yi Abiey na zaune guri daya ya natsu kallonsu ma sai ya ga dama yake.
Daman can Abiey wani murdadden mutum ne da ba komai yake burgeshi ba, abun da kuma kake ganinsa ba a bakin komai ba, shi za iya daukarsa mai muhimmanci.
Sauban ya masa uzuri ne, saboda ya san halin da yake ciki, kuma ya san abokinsa ba mai yawan son surutu da hayaniya ba ne, tun bayan tafiyar Zahra.
A gidansu Sauban Abiey ya karasa wuninsa, duk kasancewar Sauban din baya tare da shi yana can tare da sauran abokansa, shi kuma yana dakin Sauban din doing nothing, ya kwanta sai dai ba bachi yake ba, kansa kuma yana jin kamar babu komai a ciki, domin kokarin tunani yake tunanin komai ya ki zuwa masa.
Tashi ya yi zaune ya nufi bathroom sai da ya shiga sannan ya cire tufafin jikinsa ya kunna shower ya sakarwa kansa ruwa, ya rufe ido jikinsa na amsa each and every drop of water da ke sauka a fatarsa.
Haka nan kawai ya ji yana bukatar bata lokaci a tsaye ruwan na zubar masa.
Ya kusan awa a tsaye sannan ya kashe shower ya nufi inda tawul yake ya dauka ya daura, ya sake daukar karami ya soma goge jikinsa.
Zuwa ya yi gaban madubi ya tsaya yana kallon yadda Allah ya tsara halittar kirjinsa.
A nan ma ya bata lokaci sannan ya bawa jikinsa hakkinsa na kamshi kana ya nufi wardrobe din Sauban ya bude dayan bangaren da ya san sabin kaya yake ajewa, ya cire hanger ya saka tufafin sannan ya nufo wayarsa ta dauka tare da key din motar ya nufi kofa kamin ya karasa kofar Anty ta bude ta shigo fuskarta dauke da murmushi.
nty...
Ya furta with confused.
e kake yi a daki Abiey?
Ya dan yi baya kadan kamar mai tunanin abun da zai fada.
Anty kuma ta tsare shi da ido.
hm..
Talk
Ya yi murmushi.
nty bana jin sakewa cikin mutane, so i decided na zauna a nan
anzu da ka tashi ina zaka je?
ida...
Ya fada da kamar tunanin gurin zuwa, domin ba da niyar zuwa gida zai fita daga dakin ba, kuma idan ba gidan ba be san inda zai je ba.
biey haka kake son zama kamar ba mutum ba, yau ranar daurin auren babban abokinka amman ace kana nan daki kamar mai tsoron mutane?
Ka bar shi can by himself ka kyauta kenan?
And now you're talking me gida zaka je?
Ba kai za a je kai ango ba?
a ni mana, kawai dai zan je na dawo ne
aya fada miki ina dakin nan?
a tambayi Ammy tace bata ganka ba, na kira wayarka baka daga ba, sai na kira Sauban ya fada min kana dakinsa saboda ka karbi makullin dakin
anzu zan ba wani keys din sai na same shi a inda yake
a'ayi Dinner Anjima
don't think zan iya zuwa, amman zan gwada
ou have to, Dr ma ta tafi tare da Ammy gida yanzu, saboda su samu shiryawa anjima su zo dinner, sai dai ni ba zan samu dawowa ba yanzu zan wuce
Ta fada a sanyaye sannan ta juya kamar zata tafi sai kuma ta juyo ta kalleshi.
biey....
Sai kuma ta yi shiru ta kasa karasawa.
a...
Sai..
Kaje gida ba yau..
Zaka iya kwana a gurin Ammy if you like
Abiey ya yi murmushin da be shirya ba ya shafa kansa ya juya ya juyo.
ai Martaba yace kar na kwanar masa a gida?
o akwai inda zan je ne yau, maybe can zan kwana bana son ka kwana gidan bana nan
Wani murmushin ya sake yi na miskilanci.
aba Anty I'm not a child, I'm old enough to know what is right and wrong for me, I'm enough to know who loves me and who don't, Anty just go straight to the point ki ce Mai Martaba yace kar na kwanar masa a masarauta yau, ai daman na san ya tsane ni kuma na karbi hakan
biey ba son ka ne ba ya yi ba, kai da shi kun kasa fahimtar juna ne
Anty ta fada try to convince him, sai ya sassauta muryarsa ta yardar zata fahimta.
nty ki daina damun kanki, Mai Martaba ba zai taba son na ba, Mai Martaba be taba tsanar wani mutum kamar yadda ya tsane ni ba, sai dai hakan ba zai saka ni na tsane shi ba, he is still my father no matter what happen and i still proud of him, ba zan taba tsanarsa ba
Ya karasa idonsa na cika da kwalla, Anty ma idonta ya cika da hawayen tausayinsa saboda ta san irin yadda Abiey ya rasa gata da soyayyar mahaifi tun yana jariri har zuwa yanzu da ya girma.
biey
Ta juyo tana kiransa, be juyo ba be kuma fasa fitar da yake kokarin yi ba.
Sai da ya shiga motarsa dake fake harabar gidansu Sauban sannan ya samu sukunin sauke ajiyar zuciya ya busar da iskar bakinsa yayi ma motar key.
Tafiyar minti talatin ta kai shi gidansu gurin Ammy, tun daga waje ya gane Dr Zainab tana gidan kamar yadda Anty Amarya ta fada masa saboda motarta da ya gani a waje.
Karasawa ya yi ya murda kofar falon a hankali ya shiga try to make himself calm kamar babu damuwa a tare da shi, kamar bako haka ya bi ko'ina na katon falon da kallon sannan ya zauna saman kujera ya lumshe ido yana sauraren bugun zuciyarsa.
Kamar an jefo Zainab haka ta fito ta sauko downstairs daman ta hango shigowarsa ta windows Ammy.
biey miyasa da zaka taka jirgi ka bar kasar nan ba tare da ka fadawa Mai Martaba ba?
Yanzu kuma ka dawo ka sauka a gidansa har ka shirya ka fito baka shiga ka gaisa da Mai Martaba ba?
Maganar da Dr Zainab ta yi bata saka shi bude ido ba, dan baya jin zai iya amsa mata ma, yayarsa ce ta uku da Ammy ta haifa sai dai uwa kawai suka hada uba kowa da na shi, shekara uku ta ba shi haihuwa, sai dai gurin Abiey age it's just a number, musamman ita da suka zama kamar twins a wani lokaci can baya saboda shakuwa.
mmy....
Ta kwala ma Ammy kira ganin ba shi da lokacin amsa mata, sai kuma ta juyo ta cigaba daga inda ta tsaya.
bun da kake yi be dace ba Abiey, no matter how Mai Martaba zai tsane ka, mahaifinka ne, kuma dole ka bi shi idan kana son samun albarka
Ya bude idon ya kalli tsayen da ta yi a kansa.
nd....?
ike and...?
Ta tambaya cikin rashin fahimtar furucinsa tana daga kafadunta.
uk wata biyayya da ya kama
a yayi ma ubansa na yi ma Mai Martaba, amman hakan be saka ya so ni, ya kamata ku yarda cewar Mai Martaba ba zai taba so na ba, bayan kuma ni ya kamata na tsane shi, domin tun ina jariri ban san wani abu gatan mahaifi ba, kala daya Mai Martaba be tana dinka min ba, ko da rana daya be taba tambayar lafiyata ba, na ci abinci?
Ban ci ba?
Mi nafi so, wa na tsana me ke burge ni Mai Martaba be sani ba, saboda ya tsane ni mi na masa wa na kashe masa?
Please i want to live in peace!
Ya karasa yana hade mata hannayensa alamar rokon yake ta bar shi ya huta.
A maimakon ta yi shirun kamar yadda ya bukata sai ta rufe shi da fada.
hut the fu*k up boy, komai Mai Martaba yayi maka mahaifinka ne, kuma dole ka bi shi matukar kana son samun rahamar Allah da albarka
Tashi ya yi daga jingine da yake da kujera ya zauna daidai yana mata wani kallo.
alleki kin tsaya a gabana kina kokarin nuna min yadda zan yi rayuwa, macen data kasa sadaukar da farincikinta saboda farincikin dan'uwanta kanenta daya tilo!
Kika kasa sallama natsuwa da farinciki dake zuciyarki saboda dan'uwanki
Ammy dake saukowa ta daka masa tsawa.
liyu....
Enough...
Daga kansa yayi ya kalli mahaifiyarsa.
A take idon Dr Zainab ya cika da hawaye da bata sa ran zuwansu a yanzu ba.
na son mijina Abiey, kwankwacin yadda kake son Zahra, can you please put yourself in my shoes?
Taya zan sadaukarda rayuwar mijina da farincikin 'ya'yana saboda...
Ta kasa karasawa muryarta sai rawa take hawaye na mata zirya.
Sai ya karasa mata yana yamutsa fuska.
aboda ni right?
You're the reason why i lost Zahra, and because of that i hate you Doctor
een forced me...