← Book details Ciwon So Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 128 OF 134

Sashe 128

Ciwon So Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read

Baya ra'ayi shiga gidan a domin haka ya faka a wajen gidan ya kira wayarta ya sanar mata zuwanshi, ta kusan bata rabin awa tana shiryawa sannan ta fito tana taku kamar wata matar sarki, tun kamin ta karaso ya fito ya bude motar ta shiga ta zauna sannan ya zagaya ya zauna kai tsaye ya kai hannunsa ya riko nata sumbata ta biyo baya.
ow are you
Ta amsa cikin yanayi na damuwa, yana ganin hakan ya san ba lafiya ba, matsawa yayi ya hade bakinsa da nata wani hot kiss ya sakar mata, kasancewar doguwar riga ce sai mayafi a jikinta hakan ya bashi access ya saka hannayensa yana lalabe iya inda ya dade yana sha'awar tabawa a jikinta, tun yana yi saman abayarta har ya kasa hakura ya zira hannunsa ta saman rigarta, sai da ta ga yana kokarin dago ta ta dawo saman jikinsa sannan ta yi saurin cire bakinta ya zare masa hannayensa, ta yi saurin maida fuskarta gefe shi kuma ya kwanta jikin kujerar yana wani tandar baki mean he need more domin be taba jin kansa a irin wannan yanayin da ya samu kansa a yanzu ba har wani ajiyar zuciya yake saukewa yana lumshe ido.
ada min waya taba min yar autar mata
Ya fada murya kamar mai rada, ya dago ya mika hannunsa ya juyo da fuskarta.
iayatee what happen?
mir...
iya same shi?
a komai, kawai dai ina jin kewarsa ne
Tashi yayi zaune da kyau ta yadda zai fuskance ta da kyau, ya matso da ita ya kwanto da ita jikinsa.
12/28/22, 11:23 - Buhainat:
iayatee idan kin san zaki cutu ki karbo yaron mana, daman ni na san zai tsaya miki a zuciya kuma ina tsoron kar hakan ya haifa mana da matsala a gaba, kin ga ki daina tunanin abun da iyayen Deen za su yi na sha fada miki indai ina raye babu wanda ya isa ya taba ki
ayan na riga da na kyauta da shi, har ya samo masa Nanny fa kuma tun shekaranjiya har yau ba su kawo shi ya sha nono na ba, ina tunanin madara suka bashi, kuma jiya ya kira Mama ya fada mata cewar yau za a kai ta, ta duba wani gida idan ya mata sai mu tare a can, ni daman ba saboda kaina kawai na yi ba saboda Mr Bashir din domin shi ma ya ce baya son duniya ta ji abun da matarsa ta yi masa
bun da mataraa ta yi masa be shafe ki ba, matarsa ce rayuwarsa ce ke babu ruwanki a ciki, ke dai yaro suka siya kuma kin sai da yanzu kuma ta gaskiya ta fito an dawo miki da abunki, Zahra kakanin yaron nan ma fa suna da hakki da shi, idan ba ki son ya zauna a gurinsu ne zan dawo da shi gurinmu ya zauna ayi masa duk abun da yake bukata
mman shi Mr Bashir ai zai ce ban kyauta ba, kuma duniya zata ji
an masa bayani, kowa ma zan masa bayanin da zai fahimta
a ni dai yaron ma ai baya so na kuka yake min idan na dauke shi
i kara haka so that mu zamu rayuwa cikin farinciki da aminci
Ya fada a ransa daman bayan Mr Bashir Abiey ya fi kowa farinciki da hukunci da Zahra ta yanke not because of baya son Amir din but because of yana dan Deen kuma yana tunanin kamar idan Amir ya fito a matsayin
an Zahra kai tsaye zai iya haifar musu da matsala a zamantakewarsu, idan har yace yana son Amir yayi karya, sai dai baya tsanarsa kuma zai iya yi masa komai saboda
an Zahra ne, ba na Deen shi kadai ba, and since da sanin mahaifiyarta ta yanke wannan shawarar ba zai iya hanata ko saka ta ba, da ace dai ita akaran kanta ta yi haka to da zai hanata, gudun kar hakan ya haifar mata da matsala a gaba.
anzu Shikenan, tun da haka kika zaba amman ya zama karo na karshe da zan sake ganin hawayenki akan yaron nan
Kamar jira take sai ta fashe masa da kuka.
i ba wai bana son shi ba ne, ai ina son shi ai
Uffan be sake ce mata ba, har ta yi kuka ta gama, sannan ya zaro tissue ya goge mata hanci ya share mata hawaye.
ukan ya isa haka, i promise you muna fara haihuwar yayanmu saki samu sukunin kewar Amir zata rage miki, who's know ko gobe ma mu samu yaya ko kuma yau ma
Ta yi saurin daga jikinsa ta kalli fuskarsa sai ya kashe mata ido daya.
in san Anty ta saka mana ranar tarewa?
aushe?
ikin satin nan, Mai Martaba ma yayi min magana yace ya kamata na tare kamin a yi nadin sarautar
a ni ban shirya ba
aba Hiayatee me zamu jira kuma?

So nake Mama ta tare a sabon gidan da aka gina da yake kusa da na Baba, ta koma tsohuwar unguwarku saboda ta saba da can da mutanen ciki, idan Mr Bashir ya baku gidan idan haya zaku saka ko ki aje sai ku yi haka, but for now Mama gidana zata zauna, mu kuma zai mu tare a jibi
Ta lake kafada daya tana masa abun da ya ke kara rikitashi wato shagwaba.
a ni ban shirya
Hannunsa ya mika ya janyota.
i ban ce a shirya min komai ba, Inda zaki zauna za a zuba komai a ciki, lefe ne kawai zamu hada da kan mu, idan an gama nadin sarautar sai mu tafi siyayyar a kasar da kike so ki hada lefenki da komai a can
a ni dai
aba Babe ya kike son na yi ne?

Ba ki san ina cikin mawuyacin hali ba?

Kuma kin ga Anty zata ce ba ki ji maganarta ba, Mai Martaba ma zai ce ba mu ji shawararsa ba
ai na yi magana da Mama
hikenan, idan baki ra'ayin tarewar a yanzu ba zan cilastaki ba, amman babu abun zai rage ni da shi ina son ki san wannan
Ta dago ido tana kallonsa
e kake nufi?

Ya hura mata iska a idon yana murmushi.
bun da zuciyarki ta raya miki
Cikin rada ya bata amsa yana goga mata hancinsa kamin ya sauke bakinsa a kai ya fara tsotsar hancin nata.
12/28/22, 11:23 - Buhainat: 7
Ba dan ya so ba ya barta ta fita motar ta shiga gida, ya dade a cikin motar kwance do
min jikinsa ya gama mutuwa gaba daya, sannan ya juya motarsa ya nufi gurin Ammy.

A inda ya saba parkin ya faka motar ya fito ya shiga ciki, yana shigowa falon ya samu Dr da Ammy suna lunch, Dr sai zolayarsa take wai ango Ango, murmushi kawai yayi ya shige dakinsa sai da yayi wanka ya shirya sannan ya fito, wannan karon akan sofa Ammy take zaune domin ta gama cin nata abincin, Dr ce kawai zaune a kujerar tana ta ladawa, kujera yaja ya zauna ya dauki plate ya fara zuba ma kanshi.
r kullum kika zo gidan nan sai kin ci abinci
Wani kallon uku saura kwata ta yi masa
ana ni cin abincin ni da gidanmu, kai na ai ka kusa daina cin abinci
a ba wannan ranar
dan matarka ta tare ai dole ka dauke mana kafa ko?

Cewar Ammy tana dariya, juyawa yayi ya kalleta.
mmy ai kin san Matata bata iya girki ba, kuma ni bana son Mai aiki ni zan rika yin wanke wanke da shara, sai ki rika mana girki na zo na dauka ko ki aiko mana
mmm Allah ko?

Ashe kana da aiki, to Wallahi ka fada mata ta koya tun yanzu domin ba zan yarda Ammy ta yi muku wannan wahalar ba
Harara ya watsawa yayar ta shi.
na ruwanki da shiga tsakanin uwa da
Ammy ta ce.
a gaske ne fa, in dai ba wai auren nan da ta yi ta koya ba, Zahra bata iya girki ba, amman dai ga Yasmin ai ta isheku da dai ita kam na san mahaifiyarta ba zata yarda ta kai gidan miji bata iya girki ba
u wai aurenka da Yasmin yana nan?
Chapter 128 · 0% Book details