Sashe 36
Ciwon So Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Mama kanta sai da na saka ta kuka ita da Yaya Maryam, Bahijja ma daker aka samu ta yi shiru balle kuma ni mai gayya mai aiki, tabbas mutuwa akwai da ciwo, mutuwa baki da tausayi, babu ruwanki da soyayya, idan na kalli fadin gidan nan ace babu Deen a ciki sai na ji zuciyata ta yi min wani iri, yadda muke mu'amala zamantakewarmu, rayuwarmu da yadda yake min idan ya shigo, idan zai fita ma, sai abun ya tsaya min a rai, minti daya biyu sai na sauke ajiyar zuciya nake iya samun numfashina ya daidaita.
Da taimakon Yaya Maryam na koma bedroom dina na kwanta ina kokarin rufe ido na ji ta ce.
na son magana dake Zahra
Na kara bude idon da ban gama rufewa ba na kalleta.
10/1/22, 22:10 - Buhainat:
i daman zuciyata ta daya ba zuwan banza take ba, Zahra na za mu cigaba da rufe maganar nan ba dole ne kowa ya san da wannan saboda a sama miki mafita
Na rike hannunta da sauri ina girgiza mata kai.
a Wallahi idan maganar nan ta fita wata matsalar zan sake shiga.
iyasa kika aikata Zahra miyasa?
a ni da wata mafita, kuma ba zan iya kallon mijin ya mutu ba tare da na yi wani kokari na ceton ransa ba
Na fashe da kuka mai karfi wanda ya saka muryata fita, har sai da ya rumgume ni, domin ita ma kanta tasan ina cikin mawuyacin hali a yanzu, rufe min baki ta yi tana kuka kamar yadda nake, Mama ta shigo da sauri tana kallona cike da tausayawa.
aba Zahra, wannan abun da kika ba zai dawo da Deen ba, kuma sai ki jawa kanki wani ciwon ai miye haka kamar na musulma ba?
Haba Zahra?
Dan Allah ki yi hakuri
Ta karashe maganar cikin muryar kuka domin tuni hawaye suka wanke mata fuska.
A ranar na ci kuka irin kukan na na rashin madafa irin kukan da babu mai cetonka kuma baka da wata mafita sai addu'a.
10/1/22, 22:11 - Buhainat: Ta sauke ajiyar zuciya.
in yi kuskure Zahra
aya Maryam dan Allah ki min alkawarin babu wanda zai ji maganar nan dan Allah, in ma zaki fada ki bari sai na mutu
aba Zahra wannan karon wace irin magana ce, na miki alkawari babu wanda zai ji maganar nan har sai idan ke kika bukaci haka, amman dai ki yi tunani
Na daga mata kai ina share hawayen ido, ni kaina ina jin kamar ba zan iya bada abun da zan haifa ba ga wata macen da ban sani ba, sai idan ban bada ba ina da wata mafitar ne?
Ana daf da sallah magariba Yaya Maryam na zancen tafiya gida ni kuma ina kokarin tashi na yi alwala domin tuni Mama ta yi nata, Bahijja kuma tun da yamma tace zata je ta leka Family house dinsu gurin Hajiya ta duba jikinta.
Sai muka ji sallama wata bakuwar murya ce kuma bakuwar fuska da ban wayance ta ba, ko ma na ce ban taba ganinta ba.
Mama da Yaya Maryam suka amsa mata sai dai idonta a kaina yake kamar ta san ni sai murmushi take.
annu ya hakuri
10/1/22, 22:12 - Buhainat: https://arewabooks.com/book?id=62d7b1c97fc1109aa61b7fca
MARUBUCIYAR LITTAFAN
1.
ZAGON KASA
2.
HAFSATU MANGA
3.
ZAKI
4.
FULANI
5.
CIWON SO
6.
BAKAR WASIKA
Duk zaku iya Samun wa
annan ne a Arewabooks, Ga link nan a sama
Ayi following nawa da kuma comments.
*Littafin nan n kudi ne, biya ki karanta cikin aminci, pay 500 to Zenith Bank Hadiza Abubakar 2451879008 and send the evidence of payment to 08036126660*
ZAHRA POV.
Bayan Jamila ta fita na kwanta saman tabarma na dora hannuna daya saman cikina ina jin wani irin kaunar
a ko yar da zan haifa, ban taba jin sonsa da kaunarsa irin na wannan karon ba, ashe ba zan iya cika alkawarin Deen na kula masa da abun da na haifa ba?
Da kuma saka masa sunansa ko sunana idan mace ce, na sani da ace Deen ya san da cewar na siyar da cikin nan da sai yayi fushi da ni saboda yana so na balle kuma abun da zan haifa masa, not just Deen Hajiya da Mama ma ba za su yafe min ba, miyasa na aikata?
Ka yafe min Deen ina kokarin ceto rayuwarka ne rayuwar da ba zata tsaya ba.
10/1/22, 22:12 - Buhainat: Dr Hamid ya fada muryarsa kasa kasa.
e kuke kirana?
Kuma ku daina yawan zuwa saboda mutane za su saka ido kuma mahaifiyata zata iya ganewa
Na tambaya, sai ta bude motar ta fito, Dr Hamid ya kalleta sannan ya sake kallona ya ce.
azun Jamila ta je min da wata magana cewar kin ce yarjejeniya ta fasu saboda mijinki ya mutu?
Na kalleta sai dai ban ce komai ba.
a a haka Zahra a ka'ida kudi ya riga ya fita daga hannun Jamila kuma an yi ma mijinki aiki kin ga da anyi nasara da yanzu yana nan raye rashin nasarar kuma ba zai canja komai ba saboda kudin an riga an yi amfani da su
Nan ma shiru na yi hawaye suka fara cika min ido.
dan kuma kina son rike cikinki ne zaki ba mu naira miliyan ashirin, kuma ki sani ba ni kadai zan shiga a matsala ba idan ma kin fallasa har da ke sai kin shiga, saboda ke kika siyar a ra'ayin kanki ba cilasta ki aka yi ba, kin ga da ni da ke sai duk mu amsa tambayoyi yan jarida
Jamila ta fada, a karo na uku da na kasa bude baki na furta komai sai ruwan hawaye nake.
10/1/22, 22:13 - Buhainat: Da yamma Mama ta dama min koko na sha domin shi na ji ina kwadayi sai ta aika makota aka siyo mata kamu ta dama min ta saka min suga da madara, na sha kumun sosai daman na dade ban sha kunu mai dadi irim yau ba, bayan na gama sha Yaya Maryam ta dauke kofin dana bata sannan ta aje min kwanon abinci.
a wani nan ki kara
a zan iya ci ba
Bata ce min komai ba ta bude abincin ta fara ci, sai da Mama ta tashi sannan ta matsa kusa da ni.
anzu idan kika haihu sai ki yi yaya?
Mama da Hajiya su ga ba
ikitam yace zai bani matacce wanda zan nuna a matsayin dan da na haifa babu rai, kuma yace daga yanzu kar na sake zuwa asibiti sai dai na kira shi idan ina jin wata matsala, kuma yace a gurinsa zan haihu
10/1/22, 22:14 - Buhainat:
nd we can't force her, idan bata ra'ayi babu dole, ke sai ki san yadda zaki yi janyo ra'ayin mijinki ya yarda ki haihu a nan
o kuma ka bata dama ta yi tunani ba, domin gaskiya na san Miji ba zai yarda ba
uma ba zamu cilasta ba, tun da har ta furta cewar ba zata je ba ki kyale ta kawai dan ba zan saka ta dole ba
mman Dr...
Ta daga tana kokarin daga murya sai ya daga mata hannu.
a sai kin daga mata muryar ba because she's pregnant women ba ayi ma mata masu ciki tsawa saboda ta yi yarjejeniya ba kanta ta siyar ba saboda haka tana da yancin ta yi abun da take so
Wani kallo ta yi masa.
i ma ai cikin ne da ni be kamata kana bari raina yana baci ba
ours is fake tana kuma na gaskiya ne
Maganarshi ta tsoke ta irin sukan da ya bayyana a fuskarta, bata sake cewa komai ba ta bude motar ta shiga, sai ya juyo ya kalleni.
ahra ki kwantar da hankalinki a nan zaki haihu da yardar Allah, kuma ina kara tunatar da ke cewar daga yanzu awon cikinki har zuwa ki haihuwa ya dawo hannuna
10/1/22, 22:15 - Buhainat:
a zan iya fita na yi magana da su ba, saboda ina takama idan mutane suka gan ni a waje zai zama abun magana kuma ko ba takaba ina da tsohon ciki be kamata na fita waje na yi magana da wani a waje ba ina matar aure
agana ce mai muhimmanci, da dai kin daure ba kowa zai san alakarki da su ba balle har a zargeki
Ta fada min da sauri tana kallon kofar falon kamar mai tsoron kar wani ya fito.
ashi ki tafi zan fito
Ta mike da sauri ta saka talkamin cikin sanda ta fice daga gidan, ni kuma na kira Yaya Maryam sai ta fito da sauri kamar daman jiran take na kirata.
ai Dr ne yana waje da matar za su yi magana da ni
oh su shigo cikin gidan mana
a zai yiyu ba saboda Mama tana nan zata iya ji, kuma Bahijja zata iya dawowa ta tararda da mu
10/1/22, 22:15 - Buhainat: Duk muka amsa mata har ni, sannan ta kalli Mama ta ce.
unana Sadiya gidanmu na ta can baya, sai jiya Mama take fada min an yi rasuwa a nan har sun zo gaisuwa lokacin ina makaranta
llah sarki, Allah ya saka da alheri
Mama ta fada s zuciyata bata yarda da ita ba, na lura Yaya Maryam kallon rashin yarda take mata.
o ki zauna
Na fada domin na lura akwai magana a cikin cikinta, ashe kuwa abun da take nema kenan sai ta zauna, ni kuma na nufi butar da Mama ta aje na dauka na shiga bandakin tsakar gidan na yi fitsari ko da na fito na samu Mama ta shiga ciki Yaya Maryam kuma tana daga zaune bakin kofar dakin ta tsare budurwar da ido.
Sanin Yaya Maryam ta san komai ya saka na kalleta na ce.
an Allah Yaya Maryam dan ba mu waje
Sai da ta sake kare mata kallon tun daga sama har kasa sannan tashi ta shiga cikin falon, na kalli yarinyar da sauri.
ada min waya turo ki?
r Hamid ne da Jamila suna son magana dake a waje
u suka turo ki?