Sashe 114
Ciwon So Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Ke ma kin zama kamar Deen kenan ai
a san daman haka zai biyo baya, shiyasa muka boye ba mu sanar da ke ba sai a yau da komai ya riga da ya faru, Ammy da zaki ga Zahra ko ki kalli Abiey da duba na tsanaki da kin tausaya musu, suna son junansu idan a wacan karon kaddara ta raba tsakaninsu a yanzu kuma minene?
Ammy Abiey ko be nuna miki ba, be fada miki ba dole zai aje abun a zuciyarsa cewar ke da Mai Martaba ba ku kyauta masa ba, wata kila Allah ya jarraba imaninsa ne shiyasa ya kawo kaddarar ta shiga tsakaninsu, ko ba komai sun kara tabbatar da suna kaunar junansu, kuma haka zai kara aminci a tsakaninsu, shi mutumen da zai iya runtse ido ya kawar da komai ya aikata haka me kike tunani a irin son da yake mata?
Ammy ki yi ma Abiey adalci, karki duba yadda Mai Martaba zai kalli abun shi uba ne, hankali da tunani ba zai yana zama daya ba
annan duk ba hujja ba ce ta saka saka ki goya masa baya ya aikata abun da yake so ba tare da sanin iyaye ba, aure ba abun wasa ba ne Dr
hikenan Ammy idan baki aminta ba, ko umarce shi da ya sake ta, na san zai ji maganarki domin Abiey mutum ne mai matukar biyayya
Ammy taja tsaki ta yanke wayar.
HAJIYA JAMILA POV.
Sai da ta gama shirya masa komai na karyawa ta bi ta jera masa sannan ta dauko flask din ruwan zafi ta dire a gabansa ta zauna a kasa kamar yadda shi ma yake zaune a kan carpet, duk wani motsi da take na hada masa tea da zuba kayan soye soye da ta yi idonsa na kanta wani kallo yake mata wanda ya fi kama da kallon tsana, domin a yanzu ne da ya tabbatar da gaskiyar Zahra kuma ya tabbatar ya rasata yake jin zafin abun da Jamila ta yi masa, sai yake jin kamar ka kara dandana masa dacin rashin
ana a yanzu fiye da.
ashi Hubby
12/28/22, 11:06 - Buhainat: Ta fada bayan ta saka tea spoon a tea cup ta mika masa, ya mika hannu ya karba.
maan zata dawo gidan nan wata kila gobe ko jibi
Cikin tashin hankalin da ya dade be ziyarci zuciyarta ba ta kalleshi.
maan fa ka ce?
h ita fa
a tuna da gidan nan kuma?
aman ai ba mantawa ta yi da shi ba, rashin jituwar da kuke samu ne yasa ta bar gidan ta koma gidan Gwaggo da zama, a yanzu kuma da na kara karantar rayuwa da yau da gobe sai an fahimci babu inda ya dace kanwata ta zauna kamar gida
Jikin wani yanayi mai kama da fargaba ta kalleshi domin bata saba jin bakinsa yana furta irin wadannan kalaman ko makamantansu ba.
ubby yau sai ka yi min wani dabam kamar ba kai ba
i din dai ne da kika sani, amman dabi'u da hayyala suka sauya domin na fahinci rayuwa a yanzu fiye da da
an fahimce ka
arda ce ta saka na aminta dake, har ki girka min abinci na dauka na ci, wannan yarda ta yi tasiri a jikina da zuciya har nake ganin kamar ba zaki iya cutar da wani ba balle kuma ni
a ya zan iya cutar da mijina abokin rayuwata?
Ya kake magana kamar ka manta wani abu
Ya gyara zamansa yana
aka ne na manta ban tunatar da ke ba, an daura auren Zahra a jiya, kuma an yi kuren daura shi da ni ne, da ace na yi magana da ita kamin jiya wata kila da yanzu ita din amarya ce, wata kila ma ta dalilin na samu cikar burina
Hajiya Jamila ta mike tsaye.
am uban nan?
Au daman take taken ka kenan?
Shiyasa kake ta wani rawar kafa akan Nanny har da zancen a hade girkinta da na mahaifiyarta a cikin mu, har kana zancen nema mata makarantar koyon girki?
na ganin kamar Zahra bata cancanci komai daga gareni ba, sai kyautatawa, kamar yadda bata cancanci komai daga gareki ba sai wannan
annan wane irin rai nin wayo ne, zaka dika tallata min yarinyar da zo a gidan kula da
anka?
Wai ko da kai aka daura auren ne ba ni da labari?
12/28/22, 11:06 - Buhainat:
rin rainin wayon da kika min kika dauko
an da ba nawa ba kika kawo a cikin gidan nan a matsayin
ana, sannan kika gayyato mahaifiyarsa ta rika shayar da shi a matsayin Nanny
Yar siririyar dariya Hajiya Jamila ta yi irin na manyan yan bariki masu kokarin samawa kansu mafita a ko wane hali suka shiga.
annan wace irin magana ce kuma?
Oh daman kebewar da kuke yi da Zahra irin karyar da take Shimfida maka?
Idan tana son ta aureka ko kuma kai kana sonta ba sai kun biya ta wannan hanyar ba, daman babu yadda ba aga halin maza ba, ba sai kuntar da ni ko kun shigenta min yaro ba
Ya daga kai yana kallonta fuskarsa da murmushi takaici.
an ki ne kuma kika bukaci a canja gwajin jini?
Ko kin manta da 50m naira da kika aika dan'uwanki da shi gurin Dr Zainab?
i...
Anya dai ba mafarki kake yi ba Hubby?
aki iya wasa da hankalin kowa ba da nawa, domin na zan ki cikinki da waje, sai dai duk da sanin da na yi miki ban yi zaton zaki iya aikata wannan mummunan aiki va Jamila, da ace nan gano gaskiya ba, haka zamu tafi na raini yaron da yake na nawa ba, kuma ban hada komai da shi ba?
Karshe na mutu ya gaje ni?
Miyasa zaki saka farinciki a zuciyar yan'uwa da tawa zuciyar?
Ki saka kowa farinciki da karyarki?
Yanzu da wane idon zaki kallesu?
Ta zube kasan guiwoyinta hawaye na safa da marwa a tsakanin idanuwanta da kumatunta, tun da take a rayuwarta bata taba jin tashin hankali da kunyar duniya ba irin wannan, a yanzu ta gane duk wani bacin rai da ta shiga na rashin haihuwa da tsoron tonon asirinta duk shimfada ce yanzu ne yake tafasa.
12/28/22, 11:06 - Buhainat:
a yi tunanin zaki fi kowa sanin zafin da mace take ji idan ta rasa
a, ban yi zaton zaki iya raba wata uwa da
anta ba, da kuma irin ciwon da zan ji idan na gano gaskiya, amman sai idonki duk tausayin da nake miki baki gani ba, ina tausayin kaina na rashin haihuwa, amman na fi tausayinki sama da kaina, ashe abun da Zuciyarki take saka miki dabam
Ta matsa kusa da shi ta dafa kafafuwansa.
a gafarta min mijina, ka jikaina ka tausaya min, duk abun da na aikata na aikata ne saboda farincikinka, ban aikata haka saboda na cutar da kai ba, ban raba Zahra da
anta ba saboda na bakanta ranta ba, kuma da na san da cewar dawowarta a gidan nan zai haifa min da wannan matsalar da ban nemi haka ba
a Zahra ce ta fada min ba, matar da kuka bawa miliyan 50 saboda ta boye sirrin ita ta fada min gaskiya, bata karbi kudin ba har sai da na bata umarni, har takardar yarjejeniya da kuka sai da ta nuna min, Zahra ta fada min iya abun da na tambaye ta ne kawai bata fada min komai game da yarjejeniyarku ba, har sai da ni na yi mata magana da kaina, kin ban ba ni mamaki Jamila, miye ban yi miki ba a duniyar nan?
Da har dan kason da za ki samu a gadona zai saka zuciyarki bushewa ki aikata wannan mummunan aiki?
a yi hakuri, ka tausaya min
a ban yi hakuri da matakin da zan dauka sai ya fi wannan zafi, amman hakurin da na yi da bin komai daki daki shi ya saukaka min zuciyata har Zahra ta samu muhallin a ciki, domin bata da laifi ita din kawai tana nemawa kanta da mijinta mafita ne, da ace na samu abun da zuciyata ta kudirta ta na maye gurbinki da Zahra ta cigaba da rainon
anta ba tare da kowa ya sani ba, amman ina...!
Na makaro ta auri wanda ya fi ni cancantarta
A matukar firgice takr kallonsa.
ta Zahra zaka aura?
warai kuwa, amman a haka da bata kasance matata ba, zan cire mata raddadin zafin rashin
anta zan mallaka mata
anta a hannunta
Ta girgiza kai ta sauri tana kara rike kafarsa.
a dan Allah karka yi haka, ka rufa min asiri ka bar min yaron nan, na yarda ka yanke duk hukunci da kake ganin ya dace da ni amman ban da na raba ni da Amir, Wallahi ina son yaron nan, kuma raba ni da shi kai ma tonuwar asirinka ne, domin duniya zata san halin da muke ciki....
A take ya wanke mata fuska da mari har biyu masu zafi.
Kin san da wannan kika aikata abun da kika aikata Jamila?
Tun daga lokacin da likitoci suka tabbatar mini ni da ke bama dauke da wata matsala da zata hana mu haihuwa, sai na fi tausayinki fiye da kaina, ashe abun da kika ta saka mana dabam, da ace na fadi na mutu haka zaki bar yaron nan ya ci gadona a matsayin
ana?
Sau nawa kike min magana akan mu fi wata hanyar samun haihuwa ina fada min ban shirya butulcewa Ubangijina ba, amman a haka kika zabi idona ke da dan'uwanki kuka aikata abun da ranku yake so
an yi hakan dan komai ba sai dan nema mana farinciki mai daurewa..
Ka tsaya ka natsu Bashir karka yanke hukunci cikin fushi
Tasss ya sake wanke mata fuska da mari hawaye na sauko masa.
a farincikin nan ai kin sama min Jamila, kalli idona ki gani farincikin da kika sama min shi nake a yanzu zuciyata kuma tana cike da shi, tirrr da ke tirrr da hakinki, ya kike tunanin yan'uwana da abokaina za su ji?
Makiyana za su min dariya, shi ne farinciki da kika sama min?
Miyasa ba ki bar ni a yadda Allah yake son ganina ba?