Sashe 130
Ciwon So Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Wani irin zabura Hajiya Kilishi ta yi ta daki kirjinta.
i kuma?
Ni Mai Martaba?
Daga bada hakuri sai abu ya dawo kaina, aa ba dai ni ba Wallahi, haba Mai Martaba ni miye nawa a ciki daga ba da hakuri, dan Allah ka yi hakuri, abun da ba ayi da kurciya ba yanzu bayan an yi yaya da jikoki za a ce a rabu ka dubi girman Allah ka yi hakuri
Ta kai kasa tana kuka tana rikon kakafuwansa mikewa yayi tsaye yana kokarin shi na janye kafafuwan na sa yayi ma Anty Amarya alama da ta tashi ta tafi domin mamaki abun da ya faru ya saka ta manta da umarninsa.
o Wallahi ba ki isa ba, Lami idan ma wani kullin ne kika shirya min to wutar ba zata ci ni kadai ba, daman ai kishiya ba yar'uwa ba ce, ba ki yin min da kurciya da zan iya aurowa ba sai yanzu da tsufa ya kama, wato ki zauna ki mulke gida yadda kike so?
Lami ta fara yi mata alama da ido cewar ta yi shiru, amman ina son a yau Hajiya Kilishi bata sauraren maganar Lami saboda an yi mata abun da ba a taba ba, kuma akan abun da ba ita ta aikata ba.
a zan yi shiru ba, ai babu kalar shirinki da ban sani ba, haka kika yi sai da kika fitar da Umaima a gidan nan, ke da bakinki kika fada min indai kina raye ita da duk zuri'arta ba za su taba samun muhalli a zucutyar Mai Martaba ba, shi ne a yau ni zaki dawo kaina?
To Wallahi sai dai niyarki ta biki, kuma Wallahi ke kika saka aka rusa gidansu Zahra, saboda ki kulla masa sheri kika aika
anki Rilwan ya saka yan Jarida su kitsa wannan abun saboda ki bata tsakanin
a da uba
Lami dake tsaye kamar karan dawa ta girgiza kai cikin kwarewa ta iya makirci na mata.
allai kin hauka a yau Kilishi ni kike kullawa wannan sheri saboda abincinki ya kare a gidan nan?
Kamar ni nace Mai Martaba ya sake ki?
Ina kika kai hankali ne?
Idan ma kishi ne ai an yi can da da kurciya amman yanzu girma ya kama an watsar da komai, kuma idan magana kike ta asiri ai tare muka aikata domin munduwa daya bata amo, har kara ni na yi na iya wanda mijina zai kauna ce ni ne, ke fa ke da bakinki kika fada min cewar Umaima har ta mutu ba zata sake aure ba, kin riga kin jefeta da mugun kullin, wannan haukar da kike ma amanarta ce ta kamaki Wallahi shiyasa kike fadar abun da kika aikata kina dangantasu da ni, amman ni ban san wannan sherin na ki a ina ya zamo asali ba
Kilishi ta yi cikinta kamar za su daki juna sai ka rantse da Allah ba manya yaya ne da su ba.
arya kika yi, Wallahi ke kika shirya komai ai daman kin fada cewar babu macen da zata yi mulki bayan ke, Zuwaira ma da aka kawo daga bayan nan mallake kika yi kika saka mata tsoronki kin mallake kowa a gida, ni ma ai banza kika bar ni kuma Wallahi Allah ya isa
12/28/22, 11:23 - Buhainat: Mai Martaba ya nade hannayensa baya yana kallon dramar da ake a gidansa, abun da be taba tsammanin faruwarsa ba, kuma be yi zaton da sa hannun matansa a lamarin Ammy ba.
Anty Amarya ta mike tsaye idonta cike da kwalla na tausayin Ammy ta fice daga falon ba tare da tace komai ba tun da Mai Martaba ya tarasu har rikicin ya faru.
Da gangan Hajiya Kilishi ke fadar abun da Mama Lami ta yi saboda Mai Martaba ya ji komai domin a tunanin Mama Lami ta shirya mata wani abun ne ta fitar da ita a gidan ta wargaza mata yaya, daman can ana zaune ne kawai amman babu aminci da yarda da juna, ko wace tana yi ma yar'uwarta asiri.
Uffan Mai Martaba be sake cewa ba ya fara takawa cikin takun kasaita irin na manya sarakuna ba tare da ya san yana yi ba.
Dakinsa na bachi ya shiga sai da ya kai karshen dakin sannan ya daga kansa sama yana jin zuciyarsa babu dadi, be taba jin bakinciki rayuwa da Ammy ba irin yau, ya dade yana tambayar kansa dalilin kauracewa matarsa da yayi wanda hakan ya jefata ga halaka, i duk lokacin da zai waiga ya duba sai ya tarar babu wani laifi da ta yi masa kawai ya kasa zama da ita ne, har abun da ya faru ya saka shi sakinta.
ANTY AMARYA POV.
shiga bangarenta ke da wuya ta dauki wayarta ta kira Ammy, bugu daya ta yi Ammy ta amsa kiran.
ssalamu Alaikum
Amsa sallamar ma bata Anty bata samu yi ba, ta fara zayyana mata abun da ya faru cikin kuka.
i gode, a yanzu komai ya zo karshe, kara ke an sake ki da kurciya ita kuma yanzu da tsufanta ya haramtawa kansa ita domin yace ta yi zaman yayanta kuma na tabbatar bakin ciki ba zai bari ta iya zama a cikin gidan nan ba
ani abun a nesa yake na yarda, na sha wahala, na rayu a cikin bakinciki tun bayan fitowa a gidan nan, kuma Allah yayi musu yadda suke so sun raba auren kuma sun yi nasarar yin min aikin kar na auru, tabbas tun bayan fitowa ko kare be sake zuwa yace yana so na ba, amman hakan be dame ni ganin ina da Yaya sai na maida hankali gurin rainon yayana
llah ya saka miki Ammy, Allah ya isar miki
Ammy ta share hawayen da suke mata zuba mata ta ce.
a isar min ai, sai dai a lahira ayi wannan shari'ar, a cikin yayansu waye na kwarai?
Matan ne kawai suka samu gurin zama mai kyau amman mazan daga masu neman bata masa suna sai wadanda ke jiran ya mutu a raba gado a ba su, ni ko ki dubi ni Zuwaira ba fariya ba Allah yayi min komai a cikin yayana babu lalatacce, dukansu suna aiki kuma suna arzikin da za su iya gogawa da masu kudi ko masu mukami, a cikin yayana ina da sojan sama da na kasa ga babbar likita a kuma Aliyu babban dan kwallon da duniya ma tana ji da shi, to me Allah ya rage ni da shi?
Alhamdulillah, shiriyar yaya ai ita ce babbar shiriya iya haka ni Allah yayi min komai, balle kuma yanzu da Allah ya bawa
ana matar da yake so kuma ya shirya tsakaninsa da Mahaifinsa
aka ne, idan Allah ya hana ka wani abun sai ya baka wani, hanyoyin Allah yawa ne da su, Allah ya karkato da hankalinsa ya dawo dake cikin gidan nan, hankalin Abiey zai kara kwanciya
Ammy ta yi murmushi bakinciki still hawaye na kwaranya a idonta.
liyu ai be rasa uwa a gidan ba, ke zaman wa kike ba
ana ba?
Wallahi ko mutuwa na yi a yau na san Aliyu ba zai yi maraici ba saboda ke, ke ma kuma lokacin jindadinki ne ya zo a yanzu a da can sun kame gida babu mai iko sai su, yanzu kuma komai ya wuce, ni kam sai aljanna idan Allah ya ba ni ikon zaben abokin rayuwa, amman zaman aure tsakanina da Mai Martaba ya kare har abada, yanzu aure ba ya burge ni ai sai dai mu yi ta bawa yaya shawara
Da tausayin Ammy Anty Amarya ta yi sallama, domin an raba aurensu ne a lokacin da suke matukar kaunar junansu kuma suke da kurciyar zama a tare, a zaton Anty Amarya Mai Martaba yayi ma Ammy saki uku ne da babu gyara shiyasa ba take fadar cewa zamanta da Mai Martaba ya kare a duniya.
12/28/22, 11:23 - Buhainat: ONE MONTH LATER...
ZAHRA POV.
Abubuwa da yawa sun faru a wata nan, a cikin akwai tarewa ta a gidan mijina kuma masoyina wato Abiey, da kuma tarewa Mama a gidan da Abiey ya gina dake fuskantar na mu na da, wanda ya cilasta mata zaunawa a ciki duk da kasancewar Mr Bashir yayi mana kyautar gida na alfarma.
An yi bikin nadin sarautar da ya amsa nadin sarautar da aka dade ba ayi irinsa ba.
Domin an kashe naira kuma cikin ya samu halarta manyan mutane daga bangaren Ammy da Mai Martaba sai ka rantse sabon Sarkin Kano aka hada ba dansa a matsayin Galadima ba.
Hakika na ga kauna da soyayya daga gurin Mai Martaba a ranar da aka shiga da ni Masarautar da sunan gaisuwa kamin ya a kawo ni gidan da zan nake da tabbacin shi ne na zamana har aljanna.
Mai Martaba ya tara iyalansa ciki har da yayansa da matan biyu wato Hajiya Lami da Anty Amarya jawabin maraba da ni a cikin zuri'ar bayan ya kira da sunan Mahaifiyarsa, kyautar tsadadiyar Alkyaba yayi min a take aka saka min ita a gurin aka cire yan kunena na zinari aka saka min wasu na zinarin da Mai Martaba yayi min kyauta da su na miliyoyin nairori, ranar yayi mana nasiha ni da Abiey sannan aka yi addu'a tare yi mana fatan zaman lafiya, turaren da aka feshe ni da shi sai ka rantse da Allah a gidan aka kafa kamfanin turare.
A lokacin da zamu fita gidan Anty Amarya ta bada sabuwar motar da aka kawata da balon balon da fulawoyi da kuma jan kyale.
Ni kadai aka dauka a motar wasu motocin suka shiga gaba wasu a baya masu busa na ta aikinsu har muka isa gidan da aka kawata da kusasasun dawankan Abiey guda Hudu.
A ranar na ga taron mutane sosai ashe Ammy ma tana da yan'uwa da yawa domin sun yi ta zuwa gidan ganin Amaryar
anta a cikin har da matan yayun Abiey Wato Yaya Auwal da Sani, ta bangaren Mai Martaba ma na ga yaya da yawa wanda ya kara tabbatar min da lallai na shiga babban gida mai cike da zuri'a da kuma sarauta, kowa a unguwar sai da ya san matan Abiey aka kawo kuma surukar Mai Martaba saboda busa da aka cika kofar gidan da shi da kuma shigowar manyan motoci.