Sashe 26
Ciwon So Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Ya dago yana kallon Sauban
eah tana da ciki
Sai kuma ya cige baki ya kawarda fuskarsa cike da damuwa.
ou can go
Abiey na rufe baki Yasmin ta bude kofar falon ta fito da shirinta kamar dazun hand bag dinta na makale a jikinta, Sauban ya kalleta sai ta gaishe shi ya amsa, sannan ta karasa sauka entrance din ta nufi gurin da dayan direban Ammy yake zama wato BQ, Abiey ya mike tsaye da zimmar shiga ciki falon sai kuma ya juyo ya kalli Sauban yana hade yawu da karfi.
a bincika ko nawa ne a biya mata, amman ka yi ta hanyar da ba zata gane mu muka biya ba
mman miyasa ba zaka yi abun a bude ba, ko ba komai hakan zai kara kusanci a tsakaninku kuma zata ga cewar ta nemo taimako ka taimaka mata zata jidadi wata kila ma ya shirya tsakaninku
ndai taimakon Deen ne zai shirya tsakani da Zahra ko ya saka ta daina ganina da laifi, bana so har a bada!
Yana gama fadar hakan ya juya ya taka ya karasa gurin kofar ya murda ta bude ya shiga, Sauban dai binshi yayi da kallo har ya shige sannan ya nufi motarsa.
Yana shigowa falon kai tsaye dakinsa ya nufa, a hankali ya murda kofar ya bude ya shiga ya kwanta saman gadonsa ruf da ciki ya rumtse ido, ya bar kofar dakin a bude.
Ammy dake dakinta ta fito da saurinta ta shigo dakin danta, tsaye ta yi jikin kofa tana kallonsa kamin ta karaso ta zauna saman gadon sai dai hakan be saka ya dago ba.
liyu...
Ammy ta kira shi.
omai na rayuwar duniya dan hakuri ne, rabuwa da abun da kake so tabbas be shi da dadi
Sai kuma ta yi shiru, hakan ya saka shi dagowa ya bude idonsa da suka kade ya kalleta.
lokacin da mahaifinsu Zainab ya rasu, na shiga damuwa da dimauta sosai a lokacin mutane suna ganin kamar ba zan damu ba, saboda ya tafi ya bar ni da rana biyu maza da mace daya kuma ya bar mana duniyar da har jikokina za su gaje ta, dan haka mutuwarsa ba komai ba ce wasu na gani kamar murna ya kamata na yi, but deep down inside my heart ina jin kewar mijina, domin miji wani jagora ne na rayuwar mace, musamman wanda yake kyautatawa iyalinsa, kuma yake da kyakkyawar mu'alama da su, na shiga damuwa sosai ba dan na rasa komai ba domin babu abun da ya canja na daga ci ko sha na mu, kamin Allah ya kawo mahaifinka ya aureni, hakuri ya kamata ka yi ka cire Zahra a ranka ba ina nufin ka cireta kwata kwata ba, no ka bawa wasu matan damar gwada sa'arsu, lokuta da dama abun da muke gani alheri a garemu sai ya zama ba alheri ba, wanda kuma muke ganin ba alheri ba ne sai ya zama alheri, abubuwa da dama da muke so ko muke ki zasu
iya zama alheri ko akasin a gari ka
Tashi yayi zaune.
mmy da ace Zahra mutuwa ta yi, zan fi samun kwanciyar hankali sama da ace tana raye, and the most painful part is Zahra ta tsane ni, Deen ya riga ya bata komai
a dauka haka Allah ya kaddara tun farko, kuma kar hakan yayi tasiri a zuciyarka, shi wanda aka zalunta kullum a sama yake ko da kuwa mutane suna ganinsa a kasa ne, ina son ka cire komai a ranka ka taimaka masa saboda Allah, na san da ace Zahra tana da inda zata kai hawayenta a share mata su da bata zo nan ba, ta zo nan ne saboda tana jin tana da gata a nan
Ya saka yatsunsa na dama cikin na hagu.
a riga na fadawa Sauban ayi mata duk abun da ya kamata, you know ba zan iya barin hawayenta su yi ta zuba ba
Ammy ta yi murmushi.
llah ya maka albarka ya baka mata ta gari kuma ya yaye maka wannan damuwar Allah ya maka albarka
meen
Ya amsa yana tuna lokacin da Zahra ta shigo rayuwarsa yana jin kamar dukanin damuwarsa ta yaye ashe mafarin budewar wata damuwar ne.
ZAHRA POV.
Kaje neman abu ace maka babu yana da ciwo sosai, sai dai abun da Abiey yayi min a yau ya fi ko komai ciwo, na san yana da halin taimaka amman yaki ya taimaka min, bayan rashin taimakon ma sai ya biyo har da wulakanci a ciki.
Ko da yake ba laifinsa ba ne laifi na mi zai saka na je neman taimako a gurin?
Bayan duk abun da yayi min?
Wani sabon kuka na ji ya zo min, ga zafin wulakanta ni da yayi ga kuma rashin samun taimako da ban yi ba.
Na yi tafiya mai nisa kamin na iso inda babban titi yake gurin da motoci suke hada hada, domin titi area su Abiey irin titi nan ne na manya masu kudi da ba kasafai kake ganin Napep ba ma.
Ga ciki ga bacin rai ga damuwa ga kuka haka na iso titi na tsaya ina tunanin yadda zan koma na fadawa Hajiya cewar ban samu abun da nake so, ga kuma wulakancin da ya biyo baya.
Ina tsaye a gurin wani tsoho rike da sandarsa ya zo ya tsaya kusa da ni, sai dai shi da alama tsallaka babban titi zan yi ba kamar ni da zan hau abun hawa ba, da dukan alamu tsoro yake ji domin sai yayi kamar zai tsallaka sai kuma ya dawo.
Ganin hakan ya saka na share hawayena na kara matsa kusa da shi.
aba tsallakawa zaka yi?
h so nake na tsallaka na tafi gida
Ya amsa min cikin maganarsa ta tsofi marasa hakora, hannu na mika na kama hannunsa.
ari na tsallaka da kai Baba
Sai na duba titi na ga babu motoci sosai sannan na tsallaka da shi ni da shi muka tsaya a tsakiyar titin kasancewar express ne, sai motoci suka rage sannan na tsallaka dayan titi da shi.
aba ina zaka bi
Na tambaya.
an ma ya isa, zan iya gane hanyar gida ai
Na juya da zimmar tsallaka na koma hannun da na fito, sai ya kira ni.
Na juyo da sauri.
a'am
ina da wani abu nan ki bani?
Tun yamma nake gidan wani mai hali kuma ban samu komai ba, iyali kuma suna can gida na baro ban basu komai ba
Ba tare da tunanin komai ba na saka hannuna a jaka na ciro dubu biyu a cikin kudin da na samu na mika masa.
ashi
A take ya saki sandar hannunsa ya duka kamar zai kama kafata ya karba.
llah ya miki albarka, Allah ya saka miki da alheri, Allah ya biya miki bukatunki na alheri, Allah ya yaye miki damuwarki cikin dake jikinki Allah ya raba ki da shi lafiya ya baki da mai tausayinki
Na amsa hawaye na cika idona domin addu'ar ce abar da nake da bukata a yanzu.
Sannan na sake juyawa a karo na biyu da niyar tsallaka titi, sai kuma wata zuciyar tace ba sai na tsallaka ba, sai kawai na juya na cigaba da tafiya zuciyata na min wani irin zafi marar misaltuwa.
Da gangan na ki na hau abun hawa na yi ta tafiya a hanya hawaye na sauko min har na isa roundabout na titi sannan na tari abun hawa na hau na fada masa inda zai kai ni.
Wallahi har muka isa asibiti kuka kawai nake domin na san bayan gurin Abiey babu wani gurin da zan iya samun taimako kudi mai hawa haka, yanzu kam na sadakar zan rasa mijina.
Bayan na fita na bashi kudinshi na shiga cikin asibitin cikin rashin dadin rai, ina shiga dakin na samu Hajiya zaune ta saka danta a gaba taba ta kallonsa kamar mai masa kallon karshe, yanayin yadda fuskata da yanayina yake kadai ya isa ya karantar da ita cewar ban yi nasara samun abun da nake so, bata ce min uffan ba ni ma ban ce mata ba, domin bayyana yadda Abiey ya wulakanta ni zai kara saka min damuwa ne kawai.
Na karasa na zauna saman gado kusa da shi.
ikitoci sun ce ni daina kusantarsa
Kallonta kawai na yi na dauke kai ba tare da na matsa din ba, kuma ban ce mata komai ba.
A dakin muka kwana ni da Hajiya ni na hau dayan gadon ma karar lafiya na kwanta ita kuma ta kwanta a saman tabarma, misalin bakwai na safe mijin Yaya Maryam ya kawo mana abun karyawa, daman yar'uwata ba daga baya na inda gurin nuna kula sa kauna ne, sai dai a yanzu kamar yafi na da, mijinta ma na lura yama tausayina sosai, kamin ya fice sai da na yi masa maganar zuwa gurin dan siyasar da yace yana taimaka sai ya fada min cewar mutumen da zai mana hanya yace dam siyarsa baya garin.
Hajiya ta hada tea ta sha sannan ta hada min ta miko min, na karba na sha rabi na aje kofin sai ya dauko plate ta zuba taliyar da Yaya Maryam ta aiko mana da ita, kai na girgiza mata domin har ga Allah ba zan iya ci ba.
Sai ta maida taliyar gabanta ta dan ci kadan ta tashi ta dauki Hijab dinta ta saka.
ari na tafi gida na yi wanka jiya ma haka na wuni ban yi wanka ba, ai kina nan ko?
Na daga mata kai, sai ta dauki purse dinta ta fice tana gargadi na kiyaye ban da matsawa kusa da shi, ni kam har yanzu mamaki abun da zai hana ni matsawa kusa da mijina nake.
Ina nan zaune a dakin har takwas da rabi na safe ina ta tunani kala kala har ta kai yanzu bana hawaye sai dai na ji zuciyata ta bace babu dadi.
Sai ga likita ya shigo tare da nurse biyu kamar yadda ya saba wani lokacin kuma nurse daya yake shigowa da ita.