Sashe 14
Ciwon So Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Ko ba komai yadda kake fitattacen mutun ya kamata ace kana da bodyguard, balle kuma gaka dan sarauta, karki musa ma mahaifinka akan wannan abun da zai maka gata ne, da ka kalli fuskokinsu da zaka lura da hakan be musu dadi ba, sun san ba komai ba
don't care su ji dadi ko ba su ji ba be dame ni ba, all i care about is myself...
Mai Martaba yayi hakan ne saboda ya takura ni ko mu samu matsala
uma so kake makiya su mana dariya right?
nty kullum baki da abun magana sai makiya makiya ni ban kula da su ba, and ba zan taba yarda ace zan fita wasu dogarawa su rika bina ba for what?
That's why i hate everything about Sarauta
ole ne ka bi umarnin mahaifinka, Sarki ya isa yace ayi ma wani a waje haka kuma dole ayi masa balle kuma dansa
nd i will hire my own bodyguards too
A fusace Anty ta daga masa tsawa.
ai mi yake damunka ne?
Ina taroka kana kwancewa?
Idan na yi gurin Mai Martaba na hada kanku sai ya rika nuna min ba haka ba, kai ma idan na zo gurinka sai ka fara min masifa kana daga min hankali?
Da wanne zan ji?
Sai ya kalleta yana hade yatsunsa.
nty ke kika so saka kanki cikin wannan halin, Mai Martaba ya riga ya nunawa duniya ba zai taba so ba, and i accepted it, ke kuma kin dage akan dole sai kin gan mu a inuwa daya wanda ba zai taba faruwa ba
es indai ina raye Aliyu kai da Mai Martaba sai kun zauna a karkashin inuwa daya, sai kun ci abinci a kwano daya, alkawarin dana daukarwa kaina ba zan karya shi ba, saboda kai abokan zamana suka tsane ni saboda kai Mai Martaba yake hana ni abu ko yayi min da gangan saboda na gaji na kyale, idan shi ban isa da shi ba kai ai na isa da kai, and that's final dole ka bi umarnin Mai Martaba...!
Mikewa yayi tsaye ya daga kansa sama yana jin kamar yace wayyo...
Can kuma ya sauke ya nufi upstairs fitar da zai yi ma sai ya fasa.
nd you have to be careful yace a saka mai ido akan duk wani motsi naka
Juyowa yayi yana murmushi mai sauti.
ana shaye-shaye, bana neman mata, bana cin hakkin mutane, bana yaudara I'm not a bad person please tell him saboda be girma tare da ni ya sani ba, shiyasa yake ganin ni ma kamar sauran yayansa ne?
No I'm not like them and i wouldn't never be
Yana fadar hakan ya juya ya cigaba da tafiya sai kuma ya sake juyowa a karo na biyu.
nd still i don't need his bodyguards
Ya juya a fusace ya haye sama ya shige dakinsa.
Anty ta bishi da kallo har ya shige sannan ta dafe kanta.
nnalillahi Wa'inna Ilaihirraji'un, Allah ya isar wa wannan yaro, haka kawai saboda bakar kiyayya sun kawo tsabani da tsana sun saka a tsakanin uba da da, wannan wani irin mugun kishi ne?
Furta cike da damuwa, sannan ta mike tsaye ta nufi dinning kamin ta karasa Dr Zainab ta turo kofar falon ta shigo tana sanye da lab coat data kara haskata, gyalenta a hannu daman can ba ma'abociyar saka mayafi ba ce sosai duk kuwa da kasancewar tana da aure, sai dai gagewa da karatun da ta yi a waje da kuma rayuwar da tayi tare da turawa ya zame mata jiki ita da mijinta, sai suka watsar da al'adar malam bahaushe.
octor ke ce a gidan na mu
Anty ta juyo tana fada.
o ya na iya tun da kin kwaso danki kun gudo daga asibiti?
ana ko dan rigima?
Yanzu muka gama yi da shi ai, yana dakinsa
Da dan mamaki Dr Zainab ta ce.
iya faru?
dan kin shiga ai kyaji idan ya ga damar fada miki, shi da mahaifinsa ne
Cewar Anty, sai Dr ta yi dariya tana nufar stairs din.
aman na sani, indai ba da Mai Martaba ba ai Abiey ba zai samu matsala da kowa ba a gidan nan
hi ma da ya iya lafiya da Mai Martaba ai ba za su samu matsalar ba
Anty ta fada kana ta juya ta fara kwashe kayan da Abiey ya ci abinci da su.
10/1/22, 21:59 - Buhainat: https://chat.whatsapp.com/CBzTg5LQLlwFHvTRhqLDbP
CIWON - SO
By Khadeeja Candy
Kwance yake tsakiyar gadonsa talkamin daya saka da niyar fita yana nan a kafarsa ya rumgume hannayensa saman kirjinsa, idonsa a rufe Dr Zainab ta turo kofar dakin ta shigo, kamshin turarenta ne ya sanar masa da zuwanta, daman ta kamshin turare yake gane kowa.
hat now?
I thought na baro miki asbitin saboda na samu na huta a nan
o ka baro asibiti dai saboda ka san dole zan biyoka na binciki lafiyarka, kuma kasan ina aiki a asibitin ne, idam ba haka ba waye zai bar asibiti ba tare da likita ya sallame shi ba?
Ta karasa tana dora jakarta saman gadonsa, ba tare da ya bude idon ba yake mata magana.
na tunanin Zahra ne, kin zo zaki dagula min lissafi
ahra kuma?
I thought ma zaka min magana fadanka da Mai Martana ne?
o wannan ya zama jiki, kawai ina son na tambayi Zahra ne da ace ina da wannan damar, taya akayi take farinciki ta ke rayuwa kamar bata taba sanina ba a rayuwarta, i Just want to know, ni miyasa na kasa samun sukuni ne?
Ta tabe baki tare da zaunawa kusa da jakarta ta ciro maganin da ta zo masa da shi.
ahra tana can ta yi aure Abiey tana rayuwa cikin farinciki da kwanciyar hankali, har ta manta da kai, kai ne kake nan kana wahalar da kanka
Sai a lokacin ya bude ido ya kalleta.
ahra ba zata taba mantawa da ni ba, Zahra ba zata taba son wani
a namiji kamar yadda ta so ni, no matter what happens Zahra ba zata iya cire so na a zuciyarta ba, I'm first love, first male friend, but tana rayuwa cikin farincikine saboda kin biye son zuciyar Deen kin bashi damar samunta, kuma a duk lokacin da zata tuna da ni zata kalleni ne a matsayin wanda ya ci amanarta, ya yaudare
Wani irin dauke numfashi Dr Zainab ta yi ta sauke a hankali, ko kadan bata son furucin da kanenta yake yawan yi mata akan abun da ya faru.
annan zaka sha biyu da rana biyu da safe biyu da dare
Ta fada tana aje masa maganin one after the other.
Ya kalleta
ometimes kana da wuyar sha'ani...
Taya za'ayi na zabi Deen na barka?
Ana canja miji a canja yaya amman ba a taba canja dan'uwa, duk abun da na aikata na aikata shi ne cikin...
Sai kuma ya kasa karasawa sai hawaye suka cika idon, shi dai kallonta kawai yake.
a gyara zan maka allura
o need
Ta saka hannunta ta share hawayenta.
iya hada ka da Mai Martaba?
aman ai ba mu taba shiri ba
Ya amsa mata a takaice sannan ya motsa gefen gadon ya sauke kafafuwansa.
biey...
Ta kira sunansa a hankali sai ya daga kansa ya kalleta.
a girma, be kamata ace kana sa'insa da Maihaifinka ba, abun da duk kasan zai bata ran Mai Martaba ya kamata ka bar shi?
aba Dr I'm not a child taya Mai Martaba zai hada ni da wasu dogarawa na rika yawo da su kamar akaina aka fara dan sarki
i ya saka zai hada ka da dogarai?
aboda Anty ta fada masa kirjina na ciwo har na kasa motsawa
Murmushi ne ya bayyana a fuskarta.
abu komai a tsakanin idanuwan Mai Martaba da kirjinsa sai kaunarka Abiey, zan iya hade kur'ane babu wanda Mai Martaba yake so a cikin yayansa irinka, kiyayyarka tana iya bakinsa ne kawai saboda baya iya nuna maka, kai ma kuma ta wani gurin kana masa abun da baya so, look at your hair, nan kitso nan gashi nan ashki a matsayinka na dan sarki be kamata ka yi haka ba
aka muke yi, duk wani dankwalo ko mawaki ko fitaccen da duniya ta sani zaki tarar yana da yadda yake son zama ko yi da kansa ko gashinsa, so ba wani abun magana ba ne, at least dai bana shan giya bana shan wani abu mai saka maye, bana neman mata kuma ba san luwadi ba ne ni so lemme rest...
Ya mike tsaye ya nufi gurin windows ya tsaya yana kallon wani bangare na gidan.
Uffan Dr Zainab bata sake cewa ba ta mike tsaye ta dauki jakarta ta fice, sai da ya ji an rufe kofar sannan ya juyo ya saka hannunsa aljihu ya shiga long calls scrolling yayi har ya kai gurin Number Sauban yayi dialing, tana yin ringing yayi picking da adama wayar tana rike a hannunsa ne ko kuma yana kokarin kiran Abiey ne.
ello Abiey ya jikin?
a ji sauki, ina matarka?
Ya kuka kwana
e sleep tight my friend...
Na fito gidan ma gurinka zan zo
eah i need you, Mai Martaba yace zai bani dogarai da zasu rika rakani duk inda zanje, na ce aa Anty tace dole na amince, so i need my own bodyguards too
Sauban yayi shiru irin he was shocked.
biey kar kayi haka...
hat should i do them?
Kawai na zuba ido wasu mutanen suna bina as a prince?
o but you can talk to him private
ana magana kamar baka san Mai Martaba ba?
Ai kara cikin mutane ma idan Anty tana nan zai iya amsa min wani abun, amman idan muka kebi kamar na zo na tafi da ransa haka yake tsanata, even for once Mai Martaba be taba cewa Abiey ya kake?
Ma kake so?
Na girma cikin tsana da kiyayyar uba, tun ina karami zai karbe abu daga hannuna ya abawa yan'uwana, kala ta tufafi ban taba sakawa ta Mai Martaba ba, sai jiya dana saka hularsa shi ma kuma ba dan ya sani ba, mi na masa?
Wana kashe masa?
Miyasa zai rika neman hanyar da zai takura min?
Why?
dan yana neman hanyar musguna maka ya ci mutuncinka, miyasa kai ba zaka nemi hanyar yi masa biyayya ba?