Sashe 7
Ciwon So Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Ya kalli Ammy.
a yadda Deen ya gusar da farinciki saboda ya samu nasa farincikin, ta yadda Dr ta gusar da farinciki saboda ta samu nata farincikin
Dr Zainab ta sauko daga saman kujera da take zaune ta zauna kasa kamar mai neman gafara.
allahi ban san son da kake yi ma Zahra ya kai haka ba Abiey, da na san da cewa bayan ka rasa Zahra zaka shiga wani hali, da babu abun da zai hana na salwantar da rayuwar mijina na baka farinciki, ana canja miji Abiey amman ba a canja dan'uwa, wata kila yadda abun nan ya dame ni kai kanka be dame ka haka ba, kawai bana fada ne saboda ko na fada ba zaka yarda da ni ba, I'm so sorry Abiey
Ta karasa tana fashewa da kuka, lumshe ido yayi ya hade yawu.
uk wata yar'uwa da zata so ka a duniyar nan Aliyu tana bayan Zainab ne, haka duk wata uwa da zata so ka bata kai uwar da ta dauki cikinka ta yi nakudarka ta haife ka ba, kai ne dana na hudu, amman yadda nake nuna maka kauna da kulawa bana nunawa saurana, ka samu gata da soyayyah ta ko'ina sai dan ka rasa Zahra zaka kasa hakuri, Yanzu da ace ni Allah ya dauke ya bar maka Zahra fa?
Yarinyar da ta hadu da kana kana sa hakora talatin da biyu?
Haba Aliyu kana ganin dadi muke ji a halin da kake ciki?
A maimakon ka kwantar da hankali muma mu samu natsuwa sai nemi daga mana hankali ka bata mana rai?
Ni fa mahaifiyarka ce, wannan kuma yar'uwarka ce
Ya sauke ajiyar zuciya da karfi ya sauke kansa kasa, gaba daya jikinsa yayi sanyi da kalaman da Ammy ta yi masa, ta wani bangaren tana da gaskiya sai dai wani lokacin son Zahra kan rufe masa ido ya kasa ganin komai...
ZAHRA POV.
A tare muka ci naman da ya siyo mana, sannan muka sha ice cream kana muka tashi muka gabatar da Allah isha'i a tare.
Bayan mun gama ya dauko min kayan bachina na saka shi ma ya saka fajamas dinsa sannan ya fita ta rufe mana gida, dawo muka haye gado muka kwanta sai ya kunna wayarsa ya shiga YouTube ya kunna mana wani american film mai kyau, Tun muna kallon tare har bachi ya fara daukata, gyara min kwanciyata yayi a jikinsa sannan ya tofe ni da addu'o'i.
Daga nan ban sake sanin inda kaina yake ba sai safe.
Bayan mun gama sallah asuba ya na dauko alkur'ane na saka a gabana ina karantawa, sai ya kwanta kusa da ni yana lazimi.
na kwana
Na fada bayan na gama karantun na mana addu'a, sai da ya sumbanci goshina sannan ya amsa min fuskarsa da murmushi kamar kullum.
ood Morning My Love kin tashi lafiya ya baby na
Ya shafa cikina, sai na kwanto jikinsa cikin shagwaba.
aby kan yau gurin Hajiya take son zuwa
a ayi hakuri sai wani lokacin
Na kara bata fuska.
a san fa mun dade ba mu tafi ba, ina dai ina marmarin Hajiya gaskiya
hikenan, zamu je anjima
Na fara masa kukan shagwaba, saboda na san idan muka je tare ba dade zamu yi ba.
a gaskiya ni kadai zan tafi idan dare yayi sai kaje ka dauko ni
Ya fada kafadunsa.
uk yadda kike so Babyna
Na yi murmushi, sannan ya dauke kur'anen ya aje ya rika ni na tashi zauna zuwa bakin gado, da taimakonsa na hau saman gadon na kwanta ya lullube ni ban farka ba sai 9:14am ko da na bude ido ya gama gada mana abun da zamu karya kuma ya share ko'ina na gidan ya wanke kayan da muka bata jiya ya goge dakin da falo komai sam kamar mace, dakina sai kamshin turaren wuta yake na burna da ya kunna.
Na kira sunansa, sai ya aje wayar da yake game da ita ya shigo dakin.
eeeee Babe ta farka
Na yi dariya.
annu da aiki Allah ya maka albarka
Yayi murmushi ya saka kansa tsakanin kirjina yana wasa da su.
ood morning mine...
Na yi dariya mai sauti na kai hannu na shafa kansa sai ya dago ya kalleni.
ahra wai wane bokan kika bawa sunana ne?
Kullum safiya ta Allah sai na ji kaunarki ta yau ta fi ta jiya miyen sirrin fada min nima na mallakeki na huta
Dayan hannuna na kai ya kama lips dinsa na ja har sai da yayi kara.
irrin yana cikin nan
Yayi murmushi mai sauti, ya hau saman gadon ya rumgume ni.
Ko da sha daya ta yi har na shirya abun ka da mai neman kuka hausawa suka ce an fada masa mutuwa, daman can ni yawo a jinina yake tun kamin na yi aure da zarar safiya ta waye na bar gidan kenan sai kuma dare, babu irin dukan sa ba amin da horo amman bana dainawa akan yawo, har suka gaji suka saka min ido.
Kayan makeup ya dauko ya shafa min hoda yayi min simple makeup da dan man lefe, I'm professional makeup artist kayan yasa bana rasa kayan kwaliya a gida duk da kasancewar ya hana ni yin sana'ar yanzu, amman shi ma ta masa amfanin domin gashi ya koya har yana min.
in yi kyau, amman kin san nikab zaki saka ko?
Idan kin je gidan Mama sai ki cire
a gidan Mama zanje ba fa, gurin Hajiya
Na fada da sauri domin ko kadan bana son tafiya gurin mahaifiyara saboda ba na jituwa da ita, abu ne mai wahala na zauna a gidan na awa daya bata min fada ba, amman uwar mijina ko hararata ba zata bari ayi ba, idan ta gan ni kamar ta hade ni.
a sani, amman dole ai zaki fara zuwa gidan Mama ki gaishe ta tukuna ki wuce gidan Hajiya bayan magariba zan zo na dauke ki
a da isha'i dai
Na fada ina kanne kafada daya.
a ji, amman yanzu tare zamu je na sauke ki gurin Mama, i just want you make sure babu abun da ya same ki
a yarda
Hijab ya dauko ya saka min ya daura min nikab, sannan shi ma ya cire tawul din jikinsa ya saka shadda.
A tare muka fito cikin gidan yana rike da hannuna, har muka isa babban titin da zamu samu abun hawa, soyayyar mu akun kwatancen kuma abun burgewa domin mijina baya jin kunyar nunawa duniya cewar yana kaunata, kamar yadda ni ma bana shayin nunawa duniya komai akan mijina.
Napep din farko da muka tara akwai mace daya ciki kuma da alama budurwa domin yanayinta da shigarta ya nuna haka gashi sai kallon mijina take.
i dai ba zan shiga wannan ba, yarinya sai kallonka take kamar mayya
Daga mai napep din har yarinyar kallona suka yi, Deen ya kalleta ya kalleni ya kalli mai napep
alam dan Allah yi hakuri ka wuce
Uffan mai napep din be ce bayan dariya da yayi yarinyar kuma sai hararata take kamar ta ga kishiyar uwarta.
a kalleni ta ga me?
Yadda ta ga na rike hannunki ai ta san ni mijin tace ne
a ga kyau mana, ga ka fari ga kyau ga iya wanka
Yayi murmushi.
a kamata na sama rigar da aka rubuta mijin Zahra ita kadai na saka na rika yawo da ita a gari, so that duk macen da ta gan ni ta san ni mijinki ne zata kauce
an siya maka ma
Na fada ina dariya.
Haka dai muka yi ta hira, sannan muka samu napep ta daukemu mu kadai zuwa jan bulo.
Bayan ya sallami mai napep din ya fara shiga cikin gidan na bishi a baya, daman dan gida ne kusan ma sai na ce ya fi ni gata a gidan.
Mama na ganinsa ta aika aka siyo masa lemun kwalba da ruwan sanyi nima sai na ci albarkacinsa aka ba ni, ba mu yi awa daya da zama ba ya ce zai tashi sai Mama ta kalleni.
ashi ki bi mijinki, ba za ki zauna kina saka min kabli da ba'adi na abun da zan yi da wanda ba zan yi ba a gida
aba Mama sai ki yi da takura mata shiyasa bata son zuwa gidan nan, ace mutum da gidansu amman ba shi da ikon sakewa
Deen ya fada yana kallon yadda na bata rai.
a nan ai gidana ne, gidancan na can gurinka ba yadda zata hanani shakatawa
i daman ba nan gidan zan zo ba, kuskure aka samu
Na fada ina turo baki, sai jin na yi ta buge min bakin.
a zaki daina wannan ture turen bakin ba?
Tun kina gidan nan na hanaki wannan abun wato ba zaki daina ba ko Zahra
Kuka ne kawai Deen be yi ba, kana kallon fuskarsa kasan be jidadi ba.
ama zamu tafi
a dai yafi da wannan abun haushi ba dan cikin nan ba sai na sa yayanta ya zaneta yau Wallahi
Shi ya riga fada ni na riga mikewa tsaye daman nikab kawai na cire a take na daura abuna na nufi kofa, shi kuma ya saka hannu aljihu ya ciro kudi ya aje mata.
llah ya maka albarka ke kuma Allah ya shiryarki ya sa ki yi hankali ki gane kin girma, har yanzu tana nan da rashin iya girkin ko?
a da zamu fito ma ita ta girka
Yana rufe baki na yi karaf na ce.
allahi Mama ban iya ba, kullum shi yake yi, ai dai gidan mijina ne ba nan ba balle ki ce zaki doke ni da girmana
Wannan karon dariya ta yi ta girgiza kai, Deen ma murmushi yake sai da muka fito sannan ya rika hannuna muka kama hanyar titi.
Muna shiga napep bata sauke mu ko'ina ba sai rijiyar zaki gidan surukaina.
Da gudu na fada cikin gidan ina jin kamar an biya min makka ita ma ta fito da sauri ta rumgume ni.
yoyo 'yata
Bahijja ce ta firo tana hararata.
i fa yau mun shiga uku, tun da ta zo ba zan sake sakewa ba a gidan nan
Na mata gwalo, tabbas idan na zo gidan bata da hutu komai nake so ita Hajiya take sakawa ta yi min abinci ma sai wanda nake so ake girkawa.