Sashe 15
Ciwon So Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Na san kana kokari amman yanzu irin wannan da yace zai baka masu tsaron lafiyarka sai ka saka masa ido kawai
o ba zai yiyu ace duk inda zanje wadannan mutanen za su dinga biyayata ba
mman kuma Mai Martaba yana da gaskiya a matsayin da kake a yanzu be kamata ace kana yawo babu bodyguard ba
s long as bodyguard ba su iya su hana mala'ika daukar raina ba, so they're nothing, babu wanda zai tare abun da Allah ya rubuto zai same ni, amman yanzu zan dauka kwararru
mman ka fara yin magana da Anty wata kila zata iya show maka kan Mai Martaba
nty bata fahimta ta, ina cikin damuwa Sauban i need some peace of mind
Ya furta yana lumshe ido.
a shirya zan zo na dauke ka zamu je mu gaishe da su Hajiya
Ya sauke wayar ba tare da ya sake cewa komai ba, sannan ya bude ido ya juya yana motsa bakinsa a hankali, kamin ya bude ido ya nufi inda keys dinsa suke ya dauka ya nufi kofa ya bude ya fita, yana fara sauka downstairs Anty na haurowa.
na zaka je?
Ya dan wara ido da kamar mamaki.
aje fita zan yi
aka iya mallaka min makullan motarka?
Ya tambaya with confused.
an bawa direban da rika tuka ne
Wani miskilin murmushi yayi.
nty bana son ki saka kanki cikin matsalar nan, idan ma Mai Martaba ya bullo da wannan abun ne saboda ya koreni daga I'm ever ready, daman a nan na tashi ba so ba wani babban abu ba ne
biey...
Anty ta kira sunansa sai kuma ta rasa abun da zata fada masa, kallonta kawai yake ganin bata da wani abun cewa ya saka ya dauke kansa ya fice daga falon.
Kai tsaye ya nufi gurin motarsa tun kan ya isa ya danna key din hannuna ya bude motar yana karasawa ya bude motar ya shiga yayi mata key, a da kamin yayi reverse ya isa gate sun bude masa idan ma gate din yana rufe ne, domin ba kasafai ake rufe babban gate din gida gaba daya ba sai na part part, sai dai a yau ya ga tsabanin haka domin sai da ya isa gate din har ya danna horn sannan daya daga cikin sojojin dake gadin gate din ya ta so Abiey na ganin haka ya sauke gilashin motar.
'm sorry Ranka ya dade Mai Martaba yace kar a sake barin ka fita kai kadai
Sojan na rufe baki, Abiey ya hango dogarai sun doso inda motarsa take fake ta madubin dake jikin motar.
kay...
Ya furta sannan yayi reverse ya faka motar inda yake so ya fita ya nufi part din Anty Amarya, tun kamin ya karasa shiga cikin falon ya dialing number Ammy.
Few ringing ta daga da sallama.
mmy Mai Martaba ya saka min takunkumin da bana iya fita sai da tsaronsa
liyu me ka aikata?
an aikata komai ba daman me zan aikata Ammy?
uwaira tana kusa da kai
Ya kalli Anty dake zaune saman kujera rike da remote sannan ya karasa kusa da ita ya mika mata wayar.
mmy zata yi magana dake
Sai da Anty ta kalleshi from head to toe sannan ta mika hannu ta karbi wayar.
ello Ammy
uwaira miya faru?
Sai da Anty ta sauke ajiyar zuciya sannan ta fada mata komai.
aka wayar a speaker zan yi magana da Aliyu
Ba musu Anty ta cire wayar a kunnenta ta saka a hands-free kamar yadda ta bukata.
liyu...
a'am
Ya amsa yana zaunawa kusa da Anty.
ana bukatar dogarai da Mai Martaba ya saka maka?
o Ammy bana so
hikenan, Zuwaira kina ji ko?
Talk to your husband
ana ba ya so dan haka ya janye abunsa bama bukata
aba Ammy kar mu yi haka mana, baki san iya bakinciki da za su akan wannan abun da yayi ba, kuma i a ganina wannan ma wata nasara ce
asara ta me?
Gasa muke yi balle ace wani ya ci wani ya fadi?
Gyaran zane na baya ga walle?
Wane irin cin mutunci da cin zarafi ne Mai Martaba be min ba?
Kala daya ta tufafi Aliyu be taba sakawa ta Mai Martaba ba, sai yanzu da ya girma ya mallaki hankalin kansa duniya ta san shi sannan zai ce zai nuna masa wata isa?
Biyaya dai ba zan hana Aliyu yayi ma mahaifinsa ba, amman ba zan yarda wadancan mahaukantan matansa suna shirya masa munakisa kala kala yana dorawa dana ba, be ji sanyinsa yana karami ba yanzu kuma da girmansa zai nemi takura masa?
Ina son dana ba dan bana son sa ba nake cilasta shi yayi masa biyayyan akan ra'ayoyin matansa, to wannan karon ba zan yarda da wannan ba, salon aje a hada wata muna kisa dawo a bata masa suna ko a sake hada su?
mmy karki biye fushin zuciyata, yaushe Abiey ma ya samu ya dawo cikin gidan?
Yanzu kuma duk wata hanya ta raba shi da Mai Martaba nema suke, ni a ganina abi komai a hankali zai fi
amu bi komai a hankali, amman ban da wannan domin ban san iya abun da suke shiryawa masa ba, so ki yi magana da mijinki ki fada masa Aliyu baya so ni ma kuma bana so
i yi hakuri Ammy ba zan iya tunkarar Mai Martaba da wannan maganar ba
oh ni zan iya....!
Ammy ta amsa da karfi sannan ta yanke wayar, Abiey ya mika hannu ya karbi wayarsa yana kallon Anty kamin ya mike tsaye ya nufi kofar da zata sada shi da backyard.
ZAHRA POV.
Tun daga yanayin yadda likitan yake kallon results din na fahimci ba lafiya ba, domin fuskarsa da yadda yake kallon Deen ya nuna haka, idan akwai abun da yafi bugawar zuciya na yi a lokacin sai dai na boye tsorona da tashin hankali saboda Deen yana kusa da ni bana son na karya alkawarin da na yi masa cewar ba zan saka kaina a cikin damuwa ba.
an Allah shekara nawa?
Likitan ya tambaya with serious face, Deen ya dan yi murmushi ni kuma sai gabana ya kara faduwa.
ikita akwai wata matsala ne?
Mama ta tambaya.
Sai likitan ya kalleta da fuskar dake nuna ransa a bace yake matuka.
atsala ma Babba, taya mutum zai rika wasa da lafiyarsa?
Kamar kai?
Kuma ciwo mai girma irin wannan?
Baka san rai daya ba ne?
Idan ka rasa shi ka rasa shi kenan?
Baka shan magani, baka zuwa asibiti a auna ka?
Kuma ka san kana dauke da ciwon Hanta?
Deen yayi kasa da kansa kamar mai jin kunyar mutane, ni kuma na kurawa mijina ido tausayinsa na kara kamani.
anzu likita miye abun yi?
bun yi za'ayi masa magani, idan da hali ma waje ya kamata a fitar da shi, saboda ciwon ya kai wani mataki da ba a son ya kai
rubuta mana maganin Doctor kuma a fada mana ka'idodin kula da shi
Wannan karon ni ce na tambaya idona na zubar da hawaye.
ado zamu ba shi a nan dole ne sai ya rika samun kulawar likitoci akai akai, kuma gaskiya zaku kashe kudi
amar nawa likita?
Na sake tambaya.
ar na maganin da komai da komai zai kai 7 million, wasu garin ma zai iya fin haka, kuma in da hali waje ya kamata a fitar da shi
mman zai samu sauki?
a zan boye miki ba, ciwon hanta yana da wani stage da idan ya kai sai dai ayi ta magani shi zai saka mutun ya samu relief da kuma tsawon ran da ba a tunani, amman maganar gaskiya ciwonsa ya kai stage din da ba a warkeshi, kuma idan a waje za'a kula da shi za'a kashe kudin da zai kai miliyan ashirin har da dori
Ya bani amsa da hakikan gaskiyarsa, a lokacin ne na ji ashe ba zan iya rike alkawarin da na yi ma Deen na cewar ba zan tashi hankalina ba, ba zan yi kuka ba, hawaye kawai nake ji suna sauko min a fuska, a tsakankanin idanuwa suke fitowa ko kuma cikin kwayar idon?
Duka bana iya shaida domin bana jin fitarsu sai saukarsu kawai a fuskata.
hiyasa na ce kar ki shigo nan saboda na san kuka zaki yi kuma zaki tashi hankalinki
dan ban yi kuka ba Deen dariya kake son na yi?
Ko sauti kake son na kunna na tashi ina rawa?
Wace macen ce za a fada mata damuwar mijinta hankalinta be tashi ba?
Baka kyauta min ba Deen baka kyauta min ba, ka san kana da wannan ciwon baka kula da kanka ba?
Duk karfin zuciya irin na Deen sai da hawaye suka sauko masa, Mama ma kuka take, balle kuma Hajiya data kasa cewa komai tun da muka shiga office din.
akan ba yana nufin zan mutu ba Zahra, ciwo ba shi ne mutuwa ba
i ma ban ce zaka mutu ba, tare zamu yi burin da muke da shi zai cika, mafarkin da muke zai tabbata, kuma Inshallah zaka zama mutum na farko da ya warke daga wannan cutar, zamu samu kudi zamu yi jinya kuma zaka samu sauki da yardar Allah
Na share hawayen na kalli likitan dake kallona da kamar dan tausayi a fuskarsa.
aushe ya kamata a fara bashi kulawa likita?
nda hali yanzu yake bukatar kulawa domin ciwon yana cinsa a yanzu, kuma ba da dadewa ba zai fara karya masa gaskuwar jiki da ba zai iya komai ba
dan mun kara kwana biyu babu wata matsala?
aku iya kara sati ma amman kar ya wuce haka saboda yana bukatar kulawa ta musamnan
Ya amsa masa da kai wasu hawayen na sauko min sannan na mike tsaye ina share hawayena.
un gode Doctor
Deen ya fada yana mika masa hannu suka yi shaking.
Sannan ya juyo ya kama hannuna muka nufi kofa babu komai a cikin zuciyata sai tausayin kaina, tabbas samun kudi mai yawa haka ba mai yiyuwa ba ne a gurin talakawa irinmu, miyan daya ma tana burge mu balle kuma aki miliyoya ina zamu samu?
Idan kuma ba mu samu ba fa, haka zan zuba ido ina kallon rayuwar mijina uban
a ko
iyar da zan haifa?
m...