Sashe 41
Ciwon So Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Ba mu yi wata tafiya mai nisa ba na samu gurin na zauna ina hutawa sai wai na ke fadi saboda gajiya.
nya kuwa zamu iya tafiyar nan dake Uwani?
kwai nisa sosai?
a dai mun fita da wuri da sai mu je gonar kusa amman yanzu kan sai mun yo yar tafiya kamin mu isa na san gonar dan Ali an cika ta yanzu sai dai mu tafi ta Idi dan bana son gonar da aka yi ma taro
mman dai ki rika min ruwa kar muje na fara jin kishin ruwa
ari na koma na siyo miki na leda
Ina zaune a gurin ta koma ta siyo min ruwa ta dawo sannan muka kama hanya, muna tafe ina mata labarin yadda komai ya faru har muka isa, ita kanta da nake ba labarin hawaye take balle kuma ni mai bada labari domin abun sai ya dawo min sabo na samu guri na zauna ina ta rusar kuka.
i yi hakuri Uwani, kuma ki zauna a nan har ki haihu amman kinsan mutanen karka ba kamar na birni ba ne, dole za ayi gulma duk da ba su sanki ba ace kin zo kin haihu a nan, kuma kin san idan ana takaba ba a kwaliya ba a zuwa ko'ina sannan zaki bar su Mama cikin tashin hankali da tunanin inda kike
a sani, wannan ma lalura ce ni dai idan zan tsira da abun da yake cikina ban zan damu da maganar mutanen gari ba
mman idan zaki bi shawarata ki samu wata wayar sai ki aika musu sako cewar kina cikin koshin lafiya kar su damu
Na daga mata kai ba dan na gamsu ba, domin asiri zai iya tonuwa idan na yi haka za a iya gane inda na ke.
Mun yi tafiyar da ban zata ba sannan muka isa cikin katuwar gonar da ni dai ban ga iyakarta ba, karkashin wani ice na shimfida dankwalina na zauna ita ta kallon yadda suke aikin gonar ita da sauran matan da suke gonar, rayuwar karkara tana da matukar burgewa suna ta aikinsu suna hira kamar babu damuwa a tare da su suna cikin farinciki abu kadan sai dariya ga kokari ko wace mace na iya kokarinta dan kar wata ta fi wata, akwai rijiyoyi da yawa a gonar inda ake debo ruwa ga mai bukatar sha ko yin wani abu da su, sai dai rijiyoyin ba su da marafe a sake suke.
ABIEY POV.
A gidansu ya kwana uku sai washe garin rana hudu ya shirya da wuri ya dawo Masarautar saboda yana son magana da Mai Martaba, he got lucky lokacin Mai Martaba be fita ba sai dai yau din ma ba girkin Anty ba ne na Hajiya Kilishi ne, be shiga bangaren shi kadai ba sai da ya saka Anty a gaba, daman can ba saba zuwa yayi magana da Mai Martaba daga shi sai shi ba sai Anty ta masa iso, wannan ne karo na farko da zai saka bakinsa a alamurran gidan domin duk abunda ake babu ruwansa a ciki saboda Mai Martaba ya ware shi dabam, sai this time yana jin ba zai kyale ayi am Kanensa auren dole ba.
A karamin falonsa suka zauna Anty akan kujera shi kuma a kasa, Mama Lami ce ta fara fitowa sannan Mai Martaba tana takawa a hankali tana washe hakoranta da ta kawata da hakoran zinari na Makka guda biyu, daman haka take yar barikin macece indai Mai Martaba yana nan to bata da gurin zama sai inda yake kullum tana can tare da shi ta kalallame kamar ta fi kowa sonsa da tausayinsa ko da kuwa ba girkinta ba ne, wani lokacin ta kan dagawa Anty Amarya kafa saboda tana nuna mata bata so, ba kamar Hajiya Kilishi dake mata kawaici ba saboda kansu a hade yake.
Sai da ya zauna sannan ta zauna tana tana kallon Abiey domin sun gaisa da Anty tun shigowarsu kamin ta kira musu Mai Martaba amman Abiey be gaishe ta ba daman kuma be saba gaishe ba.
Abiey ya masa kusa da Mai Martaba ya kwashi gaisuwa Mai Martaba be masa komai ba be kuma yi wata alama dake nuna ya amsa gaisuwar ba.
Har Abiey yayi kamar ya ce da Mama Lami ta bashi guri zai yi magana da mahaifinsa sai kuma wata zuciyar ta raya mishi yayi maganar a gabanta domin ita ma ya shafe ta.
llah ya kara maka lafiya magana nake son na yi, shawara ce wanda nake ganin kamar ita ce mafita a gurin Aisha da kuma mu gaba daya
Mai Martaba ya dan karkato kadan ya kalleshi.
Abiey ya dora daga inda ya tsaya.
ai Martaba kai uba ne ga kowa balle kuma a garemu mu da ka haifa, kuma na san ko ni da baka kauna ba zaka zaba min abun da zai cutar da ni ba balle kuma sauran yan'uwana
Sai da Mai Martaba ya hade yawu a lokacin da Abiey yake furta kalmar ko ni da baka kauna....
Ya sauke numfashi a hankali
ai Martaba akan kawo maka karar wani ka yanke hukunci balle kuma cikin gidanka, daga wani gurin wata yar zata iya zuwa ta kawo maka koke kuma ka duba mata, Mai Martaba a game da mijin da aka zaba ma Aisha da Narjis ne dukansu basa so, Aisha tana da wanda take so Narjis kuma ba ma aurene a gabanta ba yanzu, na san ni ba kowa ba ne a gurin Mai Martaba amman hakan ba zai hana na fada maka wani bangare na abun da na fahimta akan abun da ake kokarin hadawa ba, ba wai ina ganin rashin dacewar hakan ba ne kawai ina ganin kamar a bawa ko wace hakkinta shi ne mafita kuma za a samu zaman lafiya
Mai Martaba ya kalli Mama Lami sai dai kamin yayi magana ta yi dariya ta kalli Anty ta ce.
uwarai kenan, yanzu wannan maganar ce ba zaki iya yi tsakaninki da Mai Martaba ba har sai kin sako Abiey a ciki?
Haba dai wai yaushe zaki waye ne sai kace Mai Martaba wani dodonki ne
Anty ta kalleta.
a zan iya musa hukunci Mai Martaba ba shiyasa ban tukare shi da maganar ba, shi ma sun kuka masa ne shiyasa yayi shahadar yin haka
Mai Martaba yayi gyaran murya.
an cilastawa kowa a cikin yayana auren wanda basa ra'ayi ba, kuma ba zan cilastawa kowa ba shawara ce da Hannatu ta kawo ban kuma ce a cilastawa daya daga cikinsu ba, Narjis ance shi mutumen ya ga yarmu ne yana so Aisha kuma ita ta Hannatu ta kawo shawarar kuma ina tunanin kamar hakan zai dace, amman idam har basa ra'ayi ba zan cilasta musu ba
A take fuskar Anty ta cika da farinciki Mama Lami ma haka sai dai kowa ya ga nata ya san na bakinciki ne.
llah ya saka da alheri, abun ai be kai ce da kin same ni da maganar ma da mun warwareta tsakaninmu
Mama Lami ta fada Anty dai bata ce komai ba, bayan tabe baki da ta yi Abiey ma farinciki yake domin be yi zaton jin haka daga gurin Mai Martaba ba.
ai ma ai ya kamata ka fito mana da matar aure ka girma Abiey
Mai Martaba ya fada ba tare da ya kalleshi ba, kusan a rikice Abiey ya dago ya kalli Mai Martaba yana jin kamar ba daga bakin Mai Martaba maganar ta fito ba, not just him Anty da Mama Lami ma mutuwar zaune suka yi mamaki ya cika su.
Sai dai hakan be hana Mama Lami karfin halin furta.
askiya kam ni ma na so na yi magana domin na lura Zuwaira kamar abun be dame ta ba
na masa maganar ai matar ce har yanzu be rika ba, kin san
ana babu ruwansa da sha'anin kula mata ba shi da wata wanda yake so a yanzu
Anty ta fada baki har kunne saboda jindadin Mai Martaba yayi maganar Abiey.
a yan'uwa ga mata a gari ai sai a nema masa, ko yarinyar da ta zo nan kwana kin baya ai sai a nema masa ita idan yana so yar gidan Mr Bashir Auta
Abiey ya kalli Mai Martaba baki sake yana kokarin ce masa akwai wanda yake so, sai dai wa?
Ai ba zai ina cewa Zahra ba domin takaba take, sai dai space din yatsun hannunsa da na zuciyarsa na Zahra ne kawai saboda haka dole ya sama wa kansa mafita kamin Mama Lami ta kulla masa wani sherin.
kwai wanda nake so
Anty ta kalleshi da mamaki Mama Lami kuma ta yi murmushin yake.
aa Shaa Allah yar dangi ce ko daga nesa aka dauko, ashe ko zama be gan mu ba Abiey ya sake yin budurwa
Sai ya samu bakinsa da furta sunan yarinyar da be hada komai da ita ba.
asmin
aa Shaa Allah aiko ka zabo mai tarbiya Wallahi, dan Yasmin tana da mutunci
Wannan karon Anty ce ta yi maganar sannan ta fara yi ma Mai Martaba bayanin din Yasmin din da Abiey yake nufi domin kar Mai Martaba ya dauka Yasmin yar dan'uwansa, Anty ta ji dadi sosai daman ta lura kamar suna shan inuwa daya da Yasmin da Abiey, tun bayan rasa Zahra sai a yau Abiey ya furta yana son wata macen.
amu nema maka aurenta da yardar Allah
Mai Martaba ya fada, Abiey be san lokacin da ya kai hannunsa ya dafa kafafuwan Mai Martaba ba not because of yace zai nema mashi auren Yasmin, saboda ya nuna mashi kulawa wanda be taba nuna mashi ba.
llah ya kara maka lafiya, na gode kwarai da kulawa
Mai Martaba ya dauke kai fuskarsa a hade kamar ba shi yayi furucin ba.