Sashe 86
Ciwon So Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Da mai gidan yayi miki magana kika masa magana a wajen gidan kuke tsayawa, yanzu kuma ya riga ya shigo cikin gida ki ce ba zaki fito ba?
Na yamutsa fuska cike da damuwa, kalaman na ratsa ni.
dan ma baki son zuwan gidan nan sai ki je ki sallame shi daga yau sallama ta har abada, kin ga daga nan zai daina zuwa, daman can na fada miki ba son zuwanshi nake ba
Na nisa ina tunanin tafiyar tawa, domin ban san da wacce ya zo ba tun da har ya iya shigowa cikin gidan kai tsaye bayan kuma na fada masa ba sau daya ba cewar Mai gidan baya son ganinsa a cikin gidan.
Tashin hankali da ba a saka masa rana inji hausawa, sai kawai na ji sallamar Sauban a bakin kofar dakinmu, da sauri na dauki Hijab na saka domin kokarin shigowa yake tun kamin a masa izninin shiga.
Mama ma ta tashi ta sauri ta gyara zamanta daman bata rabo da hijabi tun da muka dawo gidan.
a'alaikassalam
Mama ta amsa masa, hakan ya bashi damar matsowa sosai kusa da labulen kofar yana tambayar.
ama barka da dare, ko zan iya shigowa
Cikin sauri na girgiza mata kai alamar ta ce aa amman ba yi min yadda nake so ba, sai ta bashi umarnin shigowa.
h Bismillah
Sallama yayi ya shigo cikin dakin ya zauna kusa da kofa ya gaisa da Mama.
auban ka tafi gani nan zuwa
annan zuwan ba naki ba ne ke kadai, na zo ne har saboda Mama, saboda na gaji da yawo da hankali da kike min
A kaikace na kalleshi ina mamakin yadda zai buga min wata kwallo a ragar da ban san da zamanta ba.
Kamin na yi wani unkuri ya fara shimfidawa Mama karyar da ta daure ni da manyan tsarkoki da ba zan iya kwance kaina ba.
ama ina son magana dake ne saboda abun da Zahra ta yi min, kuma ina son ki yanke hukunci tsakani da Allah karki duba kusanci da Zahra ko rashin alakarki da ni
Yayi shiru ni kuma na zuba masa ido domin na ga iya gudun ruwansa, Mama kuma ta gyara zama ganin babu wasa a tare da shi sai zallar tausayi da ke fita a muryarsa.
ama tun ba yau ba mun yi magana da Zahra, magana kuma ba ta soyayyar ba ce ta aure ce, kuma da farko ta nuna min kamar babu matsalar komai, sai daga bayan nan take nuna min kamar ke ce baki son tarayya ta da ita, ni kuma a ganina ba haramun ba ne idan kin amince kin bar Zahra ta aure ni, saboda Abiey yayi sonta shi yake nuna ni ta haramta a gurina ba, kuma Mama ba mu san inda Rana zata fadi ba, lokuta da yawa abin da ba a so shi ne alheri wanda kuma ake so sai ya zama ba alheri ba, kwana biyun nan gaba daya Zahra ta canja min hakan ya haifar min da damuwa ba yar karama ba, kullum da kalar dabarar da take bullo min da ita, tace na bata dama ta yi shawara na bata daga karshe sai ta nuna min ita yanzu matsala ba daga ita ba ne daga gurinki ne, shiyasa na zo da kaina na roki alfarma a gurinki ki dube ni a matsayin
anki, ya zaki ji idan aka ce wata mace ta yi min alkawarin aure kuma har na sanar da iyaye akan Zahra har matsala sai da muka samu da Matata, na san zaki dubi kamar kusancina da Abiey be dace na yi haka ba, amman Mama so ya wuce nan, Abiey ya riga da ya kama gabansa a yanzu an saka masa ranar aure da Yasmin, ko wannan kadai be isa ya saka Zahra ta nemi rufawa kanta asiri ba?
Shi kansa mai gidan nan da yake saka mata dokiki kamar yarsa da ace tana da miji ai ba zai fara mata haka ba
Da dai ace gasa ake ta marubuta tabbas Sauban zai karbi Awards a yadda ya tsaya ya marairaice fuska ya kuma shake murya ya tsarawa Mama zancen da ba ne ba.
Kamar wata kyanwa haka na zama na lafe jikin ginin dake kusa da katifa ina tunanin yadda zan warware wannan mugun kullun da Sauban yayi min, muna hada ido da Mama sai ta watsa min harara irin wanda ke nuna ko dukana zata iya yi idan Sauban ya bar dakin.
auban, Zahra ba ita ke aurar da kanta ba, tana da magabata bangaren uwa da uba, kuma ba wai bana son ka aureta ba ne, aa ina duba abun da zai fi zama masahala ne a tsakaninku kai abokin Abiey ne be kamata ace ka auri Zahra ba, amman tun da har ta nuna tana sonka kuma ta fada maka ni bana da matsala, indai kun sasanta kanku kuma kin ji cewar za ku iya jurewa da maganganun jama'a na wa fatan alheri kawai sai Allah
Mama na rufe baki sai ga Sauban ya kai goshi a kasa yana sujudar godiya, ya dago yana kara yi ma Allah godiya.
uk da haka dai, a kara tunani Sauban bana son ku jefa rayuwarku cikin matsala, domin Zahra bata da wayo da tunani wani lokacin
nshallah Mama na gode Allah ya saka da alheri, kin gani ko Zahra daman ina ta fada miki Mama bata da matsala ke ce dai kika gagara tsayawa ki yi mata bayanin yadda zata fahimta ne kawai
Cikin wasu ruwan hawaye da ban san lokacin da suke kwararomin ba na ce.
auban kana tunanin yin haka zai saka na aureka da karfi ne?
Na fada maka ba zan iya cin amana ba, ba zan abun da zai zame min ciwo daga baya ba, akan me zaka zo ka shimfidawa Mama abun da ni da kai mun san be faru ba?
Ya kake abu kamar yaro karami?
Sakin baki yayi yana kallona kamar da gaske shi ne mai gaskiyar ni ce mai karyar, Mama ta masa nuna taja dogon numfashi ta sauke ta ce.
auban je ka waje zata zo ta same ka
o Mama, amman ina fatar ban haddasawa Zahra matsala ba?
Mama ta yi murmushi ta girgiza kai.
a komai shashashanci ne kawai irin na ta
Cike da nuna damuwa ka ya tashi daga dakin, kusa da Mama na dawo na zauna sai na rasa kalaman da zan hada na wanke kaina, harara kawai Mama take watsa min irin wanda na manta rabon da na aikata wani abu da ya bakanta ranta kamar wannan, cikin karfi hali irin na marasa madafa na dago na ce
ama Wallahi....
Tassss na ji sauka tafin hannun Mama a fuskata, marin da da sai da shatin yatsunta ya kwanta a farar fatar kumatuna.
hashashar banza wawuya, idan ma bana son alakarki da shi dole sai kin fada masa?
Sannan ke ba zaki iya tunanin abu mai kyau ba?
Yadda zuciya ta raya miki haka kike?
Ina ganin kamar kin yi hankali kin san abun da kike ashe haukarki ma karuwa take?
Akan me zaki masa alkawari cewar zaki aurenshi bayan kin san alakar dake tsakaninsa da Abiey?
Oh yanzu na gane shi ne dalilin shiga damuwar da kika yi ko abinci ba ki iya ki ci?
Na girgiza kai zan sake magana Mama ta buge min baki.
ufe min baki, ba dai kin masa alkawarin aure ba?
Kuma kika kawo ni a tsakiya kika manna?
Amman a nan idan na nuna miki bana son zuwanshi cewa kike ke ma ya zame miki dole ne, ashe kina can kina tsara masa aurensa za ki yi har kina dora laifin a kaina?
Tabbas na isa na hana aurenku, daman abun da nake hango miki matsala ne da yadda mutane za su kalleki, amman tun ke baki san Annabi ya faku ba sai ki je ki yi duk abun da kika tunanin mafita ne a gurinki, tashi ki je ki same shi
Na runtse ido na bude ina jin yadda duniya da lamurran cikinta suke yamutsa tunani, kamar tsumma a cikin ruwa haka na mike tsaye jiki ba kauri zuciya babu karfi na fice daga dakin.
A lokacin da na hango Sauban jikin motarsa yana jira na fitowata sai na ji kamar ace da bindiga a hannuna na halbe shi ko na huce wannan cikin da ya saka min a yanzu.
'm sorry, na yi hakan ne saboda na taimaka miki wajen shigar da ni gurin Mama, kuma idan har ba ki son kowa ya san Auren dake zamu iya yinsa a sirrance ba tare da Abiey ko wasu sun sani ba, ni dai ina son kasancewa da ke ne ko da na kwana daya ne
Na data kai na kalleshi da idanuwan da hawaye suka ci karfinsu, daman na dade da lura kamar ba so yake min irin na Allah da Annabi ba domin a cikin sakwannin da yake aiko min ya fi yawan jaddada cewar yana son ya kasance da ni ne ko da na kwana daya ne kamar yadda ya fada a yanzu.
A iya tunanina Abiey ba mazinaci bane balle na ta kai ga na zargi Sauban, sai dai baka iya shaidar kowa a wannan zamanin sai kanka, wata kila akwai wani abu da yake burge Sauban a jiki da ya kasa hakura har ya kwadaitu da son kasancewa da ni kamar yadda ya fada, ya sani sarai idan ya zo min da maganar banza ba zan amince ba, shiyasa ya bullo ta wannan hanyar.
ya barazanar da ka yi min bata wadatar ba?
Har sai ka biyo ta wata hanyar da ba zata bulle da kai ba?
Da farko na yarda da kai Sauban ban yi zaton zaka zo min da wani wasa ta yara ba, abun da ka aikata a yanzu ba abu ne ya burgewa ba, kuma idan kana tunanin ka yi wayo ne to baka yi, kuma wannan be isa ya saka na amince da mugun kudinka ba
Dariya yayi.
ahra kenan, wato barazana kika dauki abun da na fada miki ko?