Sashe 51
Ciwon So Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Na kusan awa biyar a aibitin ina jiransa be fito ba kuma be kira ni ba, wannan karon da na gwada kiran wayarsa sai na same ta a kashe, a take idona ya cika da kwalla, na gane idan kana nema a gurin wani kai ne abun wulakantawa, a yau saboda ni nake nema yaki ya bani lokacinsa wata kila saboda ya san dalilina na zuwa gurinsa, domin ba za a ce ya rasa lokacin kula da ko da 30min ne ba.
Komawa na yi ciki ina tambayar mutanen ciki na fadi sunansa da kuma asibitin da yake aiki kamin wannan har na nuna musu numberta, sai wata yar albarka mai far'a a cikin mutanen tace bari ta duba min shi.
iyo ni mu je....
Na bita muna ta tafiya har muka isa wani bangaren na dabam, sai ta saka na tsaya daga waje ta shiga ciki ta masa magana, kusan a tare suka fito yana ganina ya hade fuska kamar ba shi ba domin ban taba ganinsa a cikin wannan yanayin ba.
e ki jira a inda na ce zan fito
Na amsa na juya na fice na dawo inda na tsaya dazun a nan ma sai da na gaji na fito harabar asibitin ina dan zagaya idona na zubar da hawaye sannan na hango shi ya fito zan tako na iso gareshi sai yayi min alama da na jira shi a nan, haka na ja na tsaya har ya karaso yana kallona.
na wuni ya aiki?
afiya kalau, me kike so?
Sai na samu kaina da nauyin baki na kasa furta komai, wata kila har da fuskarsa da na gani a hade.
ahra me kike son zama ne?
Kin san da cewa zaki saka kanki a cikin matsala ne kawai idan kina kokarin tuntubata?
Tun muna yin abu a sirrance har wani ya ji?
Na sauke kai kasa hawaye na zuba.
e kike so?
Na kasa magana, ya sake tambaya na kasa magana sai hawaye nake yanayin yadda ya zo min na san abun da zan tambaya ba zai samu a gurinsa ba.
Tsaki yayi ya juya zai koma sai na kira sunansa.
r Hamid
Be juyo ba ya cigaba da tafiya sai na yi saurin binsa ina.
agana kawai nake son yi da kai
ato na gane kina da matsala Zahra, karki saka kanki a matsala kuma ki saka ni ba zaki iya daukar wannan
Ya fada a tsawa yana nuna da yatsa.
eyyyyyy kaiiiiiii
From nowhere muka ji muryar da ba zan taba iya mantawa tana dira
a kunnuwanmu kamar saukar aradu, wanda hakan ya saka mutane da yawa kallon inda muryar take fitowa ciki kuwa har da ni da Dr Hamid, na tabbatar be ji abun da muke fada ba, sai dai ya fahimci akwai rashin jituwa ne saboda nuna da yatsa da Dr Hamid yayi da kuma hawayen da suke min zuba.
e careful, you have no idea who this woman is
Ya fada a lokacin da ya karaso kusa da mu, Dr Hamid ya kalleni
ho's this
Ni kaina na san ba tambayar waye yake ba, tambayar sanin matsayinsa yake a gurin.
an san shi ba
Na amsa ina amsa wani irin kallona na tsana.
alam Lafiya?
aka san lafiya idan ka sake nuna mata yatsa
Dr Hamid ya tambaya sai Abiey ya amsa masa.
lease tell me shi ne dalilin kukanki
Ya tambaya yana kallona, wannan karon zubar hawayen da nake ba na komai ba ne sai na bakinciki ganin Abiey.
Dr Hamid be ce komai ba ya juya ya bar mu tsaye a gurin.
hat now Abiey....
Sai me?
Na tambaya ina masa kallon da shi kansa ya san ba shi da na biyu a mutanen da na tsana a duniyar nan.
ou called my name Hiayatee..
You say Abiey...
The name part
iayatee
ya fi komai kona min rai fiye da ganin fuskarsa a yau, haka yake kiran a wacan gurbatacccen lokacin da muke tare, domin a gurina gurbatacaccen lokaci ne wanda na bata shi a banza a wofi.
e kike nema a gurin mutumen nan Hiayatee?
What do you want?
Wani kallon nake masa zuciyarta na tafarfasa gabana na duka uku uku.
a san abun da na ke so?
Na daina ganin wannan mummunar fuskar taka, kuma na daina jin sunanka ko wani mai irin sunanka har karshen rayuwata
Share hawayena na yi na juya taku daya biyu ban yi na uku ba ya sha gabana yana min wani kallo na tausayin munafurci.
ow are you now?
Do you need someone to talk to?
I know how you felt
o you don't...
Karya kake yi baka san yadda nake ji ba, baka taba rasa kowa ba balle ka san yadda nake ji, kuma ka ci min fuska a lokacin da naje neman taimakonka and how you're standing in front of me kana tambayar how i feel?
Ko kake na fada maka irin zafin da nake ji a cikin zuciyata na rasa masoyi da na yi so that ka yi celebration ranka yayi sanyi?
Guntun murmushi na ga yayi ya sauke kansa kasa ya busar da iskar bakinsa ya girgiza kai at the same time.
Na wuce shi na yi gabana.
orry about your lost...
Na juyo.
ijina ba ya bukatar addu'arka
ot for him, for your baby i just want to let you know that idan kina bukatar wani abu ko wani taimako I'm here for you
llah ya raba ni da neman taimako gurin wulakantacen mutun irinka, na yi na daya kuma ba za sake ba har abada
Na juya na cigaba da tafiya zuciyata na mini wani irin zafi marar misaltuwa, haka na bi hanya ina tafiya ina hawaye daga asibitin zuwa gidanmu akwai nisa sosai amman a kafa na taka har gida saboda bakincikin da ya zame min biyu a yau, bakincikin rashin saurare da Dr Hamid yayi da kuma ganin Abiey da na yi a yau wanda shi ya fi ko wane bata min rai.
Kamar wanda talauci yayi ma mugun kamu haka na shigo gida domin na rame sosai ga lafiya bata isheni ba ga kuma kuka da na sha, ga kuma tafiyar kasa da na yi sai kashi ya game min.
Ina shigowa na fadi kwance saman tabarma sai hawaye suka fara taruwa a idona.
Mama na ganin haka ta taso daga inda take zaune tana alwala ta karaso kusa da ni ta taba ni.
ahra?
ama ban samu magana da Dr Hamid ba, tun a lokacin da na tafi be saurare ni awa biyar da ni ina jiransa daga karshe da ya fito ma rufe ni yayi da fada
aboda?
an sani ba, be ma saurare ni balle ya ji abun da ke tafe da ni
ahra...
Na kalleta sai ta ce.
ashi zaune
Na tashi zaune sai na jingina da kujerar dake bayana ta zaman tsakar gida.
in san dai ni mahaifiyarki ce ko?
Ba zan baki gurbatacacciyar shawara ba?
Na daga mata kai.
i yi hakuri ki karbi wannan kaddara da hannu biyu, ki barwa Allah komai, da be rubuto miki haka ba da komai be faru ba, ki cire yaron nan a ranki
ama so nake na sake ganinsa ko sau daya ne, wata kila shi ne ganina na karshe
i cire wannan a ranki, ka rasa rai ma ka hakura balle wannan da kika san yana raye?
Kuma a inda zai samu kulawa mai kyau?
Dan Allah ki kwantar da hankali ni ma nawa hankalin ya kwanta kin ji Yata
Na daga mata kai na lumshe ido ina hawaye.
an gwada Mama Allah yasa zan iya
Ya rumgume sai na fashe da wani irin kuka mai taba zuciya.
ama na ga Abiey
Na fada cikin kukan da nake.
ina?
can Mama na tsane Shi
Bata ce min komai ba ta cigaba da rarrashina har na samu natsuwa.
ABIEY POV.
a yi magana da ita?
Dr ta tambaye ayayinda suka jero suna tafiya.
eah but...
Sai kuma yayi shiru.
i fa tun dazun kai na tsaya jira and you keep telling me kana cikin asibiti nan all this while baka shigo ba
na shigowa na zan wuce na hangota tana ta safa da marwa i hide somewhere ina ta kallonta you have no idea i feel right now God i love that girl, i love her so much...
Dr ta girgiza kai tana murmushi.
he even called my name Abiey....
And she nailed it
ust like that tace Abiey
ace what now Abiey?
But tana cikin damuwa sosai na ga damuwa a idonta kuma na ga kaunata a idonta
donka sun maka karya bana tunanin zaka ga kaunarka a idon Zahra a halin yanzu ban sani ba dai ko gaba maganar damuwa ita kam na yarda 100% tana ciki saboda ta rasa mijinta couple months yanzu kuma ta rasa babynta
e's not more her miji, kuma wannan tsanar da kika ganin Zahra na min soyayya ce and her first love, Zahra ba zata taba manta rayuwar da muka yi ba, ba zata taba son wani kamar yadda take so na ba, na yarda tana son Deen but not as much as she love me
Wannan karon Dr tsayawa ta yi kallonsa sai yayi murmushi.
na son sanin wanene likitan nan kuma me take nema a gurinsa har yake nuna mata yatsa
ane likita?
an san shi ba, ban ma taba ganinsa ba sai yau
on't tell me you're jealous?
have a right to, but it's not about that it's about pointing his finger on her face
o sannu baban soyayya, yanzu fada min miya kawo ka a gurina?
aman ina son na ce ki je ki bincika min lafiyarta ne, but yanzu ba zan sake saka kowa ba i will go by myself, saboda na gane zuciyata tana kirana izuwa gareta ne kai tsaye, abu na biyu na yi magana da Yasmin amman ina son ke ma ki yi na san tana jin maganarki kuma zata fi fahimtarki, so nake tsakanin yau zuwa gobe a lalata maganar nan
ata saurareka ba ne?
a saurare ni mana na shiga gidan....