Sashe 124
Ciwon So Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read
Ya daga mata kai sai ta yi saurin sauke kai kasa gabanta na kara faduwa.
a ce ka sake ta ko kuma ya sake yin fushi da kai?
e min ko daya ba
Ya tako ya karaso inda take tsaye sai ya fashe da dariyar da ta firgitata ya rumgume.
mmy Mai Martaba ya saka min albarka
o dai ya tsine maka ba
Ta fada tana jin kamar ta fashe da kuka, Abiey ya dago yana kallonta hawayen farinciki na taruwa a idanuwansa.
i ma na yi tsammanin zai yi fushi da ni, wata kila har yace ba zai sake saka hannunsa a lamarina ba, domin na aikata wannan abun ba tare na sanar da shi ba, daman can na yi ma kaina alkawarin idan har ta dake akan sai na rabu da Zahra, to zan rabu da ita sai dai shi na kuma zai rabu da ni, domin bana jin zan sake rayuwa idan muka rabu da Zahra a halin yanzu, duk kuwa da irin raya min da zuciyata take na cewar Mai Martaba ba zai cilasta ni yin haka ba, domin mutum ne da ya san mi yake yi kuma ya san abun da ya kamata da wanda be kamata ba, haka kuma Mai Martaba uba ne ko da ba ni
ansa na aikata haka ba na san shi mai shiga gaba ne ya magance komai a gurin wasu iyayen balle kuma a cikin gidansa
i duk ba gane wannan bayanin zan yi ba, kawai ka fito fili ka fada min abun da ya faru
Abiey ya dafa Ammy yana murmushi.
amin na sanar da Mai Martaba laifin da na yi masa, shi ya fara yafe min ya kuma sakawa aurenmu albarka
Ammy ta matsa baya.
hat...
es ni ma abun ya ba ni mamaki, Ammy yau na zauna kusa da Mai Martaba har jikinsa na taba jikina har hannunsa ya kai ya taba kafadata, a yau Mai Martaba ya kira kansa a wani mutun da ya kasa ba ni lokacinsa da hakkinsa da Allah yace ya ba ni, Mai Martaba da bakinsa yake fada min ni na fi soyuwa a ransa fiye da sauran yayansa, kuma mahaifiyata ta fi ko wace mace tsayawa a ransa
Ammy ta dafa kirjinta hawaye na sauko mata, sai ta juya da sauri ta dafa sink.
a da gaske ba ne wannan abun ba gaskiya ba ne
Abiey ya karasa kusa da ita ya dafata yana cigaba da murmushin farinciki.
i ma kamar na ce haka, sai kuma daga baya abun ya zame min kamar mafarki, har kuka na yi Ammy ban taba tunani rana zata zo da Mai Martaba zai yi min furuci mai dadi kamar wannan ba
a kamata na tabbatar
Ta fice daga kitchen din da sauri, dakinta ta shiga ta dauki wayarta ta kira Anty Amarya yanayin yadda Anty Amarya ta amsa kira
n ma kadai ya isa ya bayyana mata cewar Abiey gaskiya ya fada.
ani labari na ji yanzu daga bakin Aliyu wai Mai Martaba ya yafe masa abun da ya aikata
Anty Amarya ta amsa daga dayan gefen tana dariya.
a wai ba ne gaskiya ne, be fada miki har da tukuicin albarka ya biyo baya ba?
Gani a nan ni da yara sai murna muke
Ammy ta fadi zaune a kasa gaba daya tana rufe bakinta.
ai hakuri mawadaci Ammy, ni kaina ba tsorota a lokacin da Abiey yace zai yi magana da mahaifinsa, Wallahi na yi zaton zai iya cewa ya tsine masa albarka ma, ashe Allah ya tsara wani abun dabam da shi kadai ya bar wa kansa sani, Wallahi ba yarda mai gaskiya baya tabewa, kuma gaskiya komai ta dade sai ta bayyana
Ammy ta lumshe ido tana kuka sosai.
hekara fiye da talatin ina fama kiyayyar Mai Martaba akan
ana, ko da rana daya be taba cewa Umaima Aliyu yana lafiya, ko yana bukatar wani abu, amman ku ce min ya saka masa albarka, a lokacin da nake tunanin albarkar zai cire masa?
Ta girgiza kai ta sauke wayar ba tare da saurari abun da Anty Amarya ke fada ba, Abiey ya karaso kusa da ita ya duka ya rumgume sai ta fashe da kuka.
a ace na mutu kamin wannan ranar da na mutu da wannan bakincikin, amman a yau Allah ya wanke min zuciyata da dattin da ya dade ina dauke da shi a zuciyata, hakurin da ka yi na halin da ka samu kanka shiyasa Allah yayi maka sakamako da abubuwan da kake matukar kauna a lokaci daya, Allah ya maka albarka Aliyu
meen Sweet Mom
Kuka ta yi sosai kamar ba abun farinciki ne ya faru ba, kamar an tsikareta sai ta zabura ta tashi ta share hawayenta muryarta na rawa ta ce
e...je...je... ka dauko min Zahra karka fada komai ni zan mata wannan albishir din
Abiey ya sumbanci Mahaifiyarsa ya sake rumgumeta sannan ya sake ta ya fice yana dariya, safa da marwa ta fara yi a dakin tana daga hannunta sama tana yi ma Allah godiya, can kuma ta sake nufar wayarta ta dauka ta lasa number Mai Martaba har zata kira sai kuma ta fasa ta aje wayar, can kuma ta sake dauka ta aika masa kira kamin ya dauka gabanta ya fadi sau ba adadi.
ssalamu Alaikum
a'alaikassalam
Sai kuma ta yi shiru bayan ta amsa sallamar.
maima
Ta amsa wasu hawayen na silalo mata
a'am
o dai kamfanin line sun baki kyauta ne, shiyasa kika kira kuma kika kasa magana, na san dai ba zaki kira saboda ki gaishe ni ba, sai idan na taba
anki zaki kira ki fara min masifa
au din ma
ana ka taba Mai Martaba, irin tabawar da na dade ina jiran ka yi masa, irin tabawar da nake mafarki a kowane dare, na gode Allah ya saka da alheri
Ta fashe da kuka, jimmm yayi na dan lokaci kana ya ce.
12/28/22, 11:23 - Buhainat:
iye abun godiya ga wanda ya aikata abun da yake wajibi a gurinsa?
Abiey
ana ne, kuma yanzu nake da damar nuna masa soyayyar da ban yi ba a can baya, saboda yayi alfahari da ni kamar yadda nake alfahari da shi a zuciyata, sai dai hakan ba zai hana na nuna masa kuskuren abun da yayi ba a nan gaba, saboda ya kiyaye ko da yake ba laifinshi ba ne laifinki da kika goya masa baya ya aikata haka saboda kina ganin kin zame masa uba ko?
Ko kuma dai kin yi hakan ne saboda ki kara lalata alakar dake tsakaninmu
o kadan ni ma ban san ya aikata ba, har bayan da komai ya faru, ya hada kai da abokinsa da yayarsa Dr Zainab suka shirya komai, na masa fada sosai kuma har alkawarin na yi masa cewar idan har ka dage sai ya saki Zahra to dole ne ya bi unarninka ko kuma ni ma na cire hannuna a lamarinsa, ya aikata hakan ne saboda yana ganin kamar idan babu yarinyar ba zai rayu ba, ka san halin yara da kuma kurciya
Mai Martaba yayi dariyar da Ammy ta dade bata ji irinta daga gareshi ba.
ara kenan, ko da yake yana da gaskiya ai, soyayya gaskiya ce domin bata tsufa bata canja muhalli ko da kuwa masoyan sun tsufa matukar akwai wannan soyayyar ta gaskiya t zata zauna a raine har abada, Allah ya musu albarka
meen, Allah ya kara lafiya
meen
Ammy ta sauke wayar tana lumshe ido ta ja dogon numfashi ta sauke a hankali.
Abiey ya fita gidan da gudunsa kamar wani karamin yaro har shafa kansa yake yana shiga motarsa ya kure volume da wakar Celine Dion da wakarta ta new day has come. _I was waiting for so long for a miracle to come, everyone told me to be strong...._ haka ya rika bin wakar yana rerawa har da su tafi yana juyawa kamar ba driving yake ba, shi kansa ya manta rabonsa da samun farinciki irin wannan, sai dai be yi sa'ar tararda Zahra ba, saboda suna asibiti ma'aikatan gidan kuma ba su fada masa wace asibiti ce ba domin su ma ba su sani ba, ya dade a waje yana ta jira ko zata dawo ko Mama amman be ga kowa ba, ga wayarta yayi kira har ya gaji bata amsa ba, A nan ya kira Sauban ya labarta masa abun farinciki, Sauban ya kasa hakura har sai da ya same shi a unguwar ya taya shi murna, sun dade suna hira sannan ya wuce ya bar shi a gurin, tafiyarsa da mintuna kadan Dr Zainab ta kira shi tana taya shi murna a nan ta shaida masa cewar ta zo gida tana tare da Ammy.
A unguwar yayi sallah magariba da Isha'i sannan ya dawo gida bayan ya sadakar da cewar ba za su dawo a daren ba.
A lokacin da ya dawo gida Ammy take kara fada masa cewar Dr ta zo gidan.