Sashe 20
Ciwon So Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Sai can hankali na ya bani na kira Hajiya na fada mata, jiki na rawa na dauki wayar na kirata ina kuka na fada mata halin da yake ciki sai hankalinta ya tashi kamin karasa maganar ta kashe wayar, sai na kira Mama na fada mata ina ta kuka.
Sannan na kashe wayar na dawo kusa da shi na zauna na kama hannunsa na rike sai ya kalleni ya lumshe idon yana matse hannuna da yake dake cikin nasa.
annu
Na fadar daker saboda kuka, be amsa min ba, be kuma yi min wata alama ta amsawa ba, be kuma sake bude idonsa ba hakan ya saka hankalina yayi mugun tashi, da sauri na tashi na shiga daki na dauko hijabina na saka na fito da zimmar na shiga makota na samu mai taimaka min mu kai shi asibiti kamin Hajiya ko Mama su iso, sai na yi kicibus da Hajiya da ta nufo kofar gidanmu ina kuma na fito sai na nufeta ina kuka, ita ma kana ganinta ka san karfi hali ne kawai irin na manyan iyayen da basa son nuna kuka a gaban yayansu.
a kuka ake ba, addu'a ake
Tana rufe baki na hango Baba tare da Mai Napep suka faka a inda muke tsaye sannan ya fito da saurinsa.
higa mu fito da shi a kai shi asibiti
Na juya da gudu kamar ba mai ciki ba na shiga cikin gidan Hajiya ta biyo bayana, da taimakon Baba da Hajiya suka fito da shi waje suka saka shi napep din, makotan da ke kusa da mu suka fito suna fadin
ubhanallahi Allah ya bashi lafiya
Ni dai ko kallonsu kasa yi na yi balle na amsa sa Amin, sanin Napep din ba zata dauke mu gaba daya ba yasa na rufe gidan na nufi titi na tari wata napep din na hau na bi bayansu.
Kamin mu isa asibitin Mama ta kira tana tambayar muna ina ta zo gida a rufe sai na fada mata cewar muna hanyar asibiti.
Kai tsaye mai Napep sin daya dauke su Emergency ya nufa da su ni kuma nawa mai napep din ya sauke ni a ida aka kayade ma masu abun hawa aje passengers, na saka hannu a jaka na dauko kudinsa na mika masa ban ko tsaya karbar canji ba na nufi cikin asibitin da saurina kamar na tashi sama.
Ko da na isa har sun karbe shi sun shiga da shi ciki, ni da Hajiya muka zauna a inda muka ga wasu zaune kam kace kwabo har wata nurses ta fito ta fada mana inda zamu je mu karbo file dinsa bayan ta gama tambayar cewar yana da file a asibitin, sannan likitan ya kira Baba yana tambayarsa miya faru kamin mu kawo shi asibitin, Baba ya kira ni ni kuma na fada masa abun da abokan aikinsa suka fada mine, sannan suka tambayi ciwonsa muka fada musu, a take na ga hankalinsu ya tashi.
Ana kawo file din suka ware masa wani daki dabam suka rubuta mana wasu tests da hoto da zamu je mu yi, ina mika hannu na karba Baba ya karba ya ce na zauna na yi jinyar mijina.
o ba a matse mutum mai irin wannan ciwon, ke kanki kina bukatar gwaji a yanzu, duk wanda yake tare da shi yana bukatar a gwada shi, balle ke ma da kike da ciki
Likitan ya fada, sai na daga ido na kalleshi.
aboda me?
iwonsa ya kai matakin da zai iya shafawa wani
Na kalli Deen hawaye na sauko min, can cikin kuka na ji Hajiya ta mika hannu ta karbi wayar hannuna tana amsawa Mama dake kirana tare da fada mata inda muke.
Yanayin yadda jikin Deen yake ya saka sai a dorashi saman gadon zuwa gwajin da aka rubuta masa da kuma hoton, wannan karon kudin da muka kashe ya fi wacan yawa saboda sun ce wannan babban hoto ne gwajin ma babba ne.
Kam kace kwabo mun kashe kusan 100k+ a rana daya na gwaji kawai sai na dan maganin da muka siyo masa.
Bayan sallah La'asar muna zaune office din likitan ya dubu ni ya ce.
arki ji kunya ko nauyin tambayar da zan miki, kuma karki boye min komai
Na daga masa kai idanuwa a kumbure saboda kukan da na sha.
or how long kika san mijinki yana dauke da wannan cutar
Na fada masa, sai ya dora min da wata tambayar.
dan mijinki zai yi mu'alama da ke yana saka condoms?
Kuma ya yanayin mu'alamarku yake?
Kuna sharing the same room
ar abinci tare muke ci, kuma baya amfani da wata kariya
a taba fada miki cewar likitoci sun ce ya kebe kansa?
Na girgiza masa kai alamar aa.
eriously kina bukatar a gwada ki, gwaji na gaggawa ba ke kadai ba har iyayensa suna bukatar gwaji
Gaba daya sai kaina ya kulle taya ciwon anta yake iya shafar wani?
A zatona hiv ne kawai yake irin wannan illar!
Ban ankaro ba na cinkayo muryarsa yana fadar.
askiya idan har kuna son rayuwarsa dole ne, ku samo kudin nan idan ba haka zai iya rasa rayuwarsa, domin ciwon ya kai matakin da baku tsammanin mataki ne da ake kiransa da stage 4, and for now on ba za a sharing komai da shi ba har sai idan ya samu lafiya
mman zai warke likita?
Na tambaya domin shi ne kawai abun da nake burin ji a yanzu, sai ya kalleni kamar ma nazarin yadda zai furta min amsar da zata fito bakinsa.
n Shaa Allah
Ban ga alamun haka a furucinsa da yanayinsa ba, sai dai hakan be isa ya karya min guiwar nemawa mijina kudin maganin ba.
Ba mu bar office din ba sai da ya rubuta min gwaje gwajen da zan je na yi ni da Hajiya, duk yadda uwa zata yi ta karfafawa yarta guiwa Mama ta yi sai dai hakan be hana ni kuka ba, kuma be hanani shiga dakin da Deen yake ba, na ja kujera na zauna.
Na yi zaton bachi yake sai ya bude ido ya kalleni kamin ya miko min hannunsa, ba tare da tunanin komai ba na mika masa nawa hannunsa sai ya maida idon ya lumshe, wanda hakan yayi daidai da shigowar Mama.
Kallona ta yi kamin ta kalli hannunmu dake tsarke da na juna.
i bar shi ya samu bachi mana
Bana son musa mata ko ba komai be kamata na rike hannunsa a gaban idonta ba hakan ya saka na sake shi, sai ta yi alama da na fita da ido, a take na mike tsaye na nufi kofar, ina fitowa ita ma ta fito.
i tafi ayi miki gwajin, kina jin abun da likita ya fada
abu wani gwajin da za ayi min Mama, idan ma na kamu da ciwon ko ban kamu da shi ba, ba zan nisanci mijina ba
o baki yi dan kanki ba ai kyayi dan abun da yake cikinki ko?
Na sauke ajiyar zuciya, ba dan na so ba tafi aka min gwajin a anan ma kudi aka kashe kan kace kwabo dan abun da Hajiya da Baba suka tara ya kusa karewa abu ga talaka.
10/1/22, 22:03 - Buhainat: https://chat.whatsapp.com/GeA5I4zviDSCnz8xJdG885
CIWON - SO
By Khadeeja Candy
*For special advert contact 08036126660*
Jinina suka diba sannan aka shiga dashi dakin gwaje gwaje, bayan mun fito ina jin yadda Hajiya ke fadawa Mama likita ya tabbatar musu ciwon ya kusan lalata hantarsa, sai dai gaba daya hankalin Mama yana kaina ne, na lura tsoro take tana ala ala kar ace ina dauke da ciwon ni kuwa a yanzu ba shi ne a gabana ba, burina ya za'ayi mijina ya samu lafiya.
Alhamdulillah shi ne abun da Mama ta furta lokacin da likitocin suka tabbatar dacewar lafiya kalau nake babu wani ciwo a tare da ni, sai dai hankali ya tashi sosai ganin likitocin da suke zuwa duba Deen, idan wannan ua shiga ya fita wannan ya shiga, basa ce mana komai sai dai su yi magana a tsakaninsu, a kuma yawan shiga da fitan da suke bana jin Deen ya ga fuskar daya daga cikinsu domin idonsa a rufe yake kamar mai bachi wata kila kuma bachin yake ban sani ba.
Bayan mun gama sallah isha'i, Bahijja ta kawo mana taliyar da Hajiya ta buga mata tace ta dafa, kusan lokaci daya suka shigo da Yaya Maryam da wanta ta kawo mana tuwo tare da mijinta, gaba daya hankalinta yana kaina, har mijinta na lura ni kawai yake kallo da alama sun yi zance na ita da mijin nata, ni dai kallo daya na musu na dauke kaina mijinta ma tun da muka gaisa yace min ya mai miji bakina da na shi be kara haduwa ba.
Sai kusan tara da rabi suka fito ganin ban motsa da zimmar rakata ba ta kalle ni ta ce.
anwata babu rakiya
Na dago na kalleta da fuskata data gama bayyana rama ta ta wuni daya da tashin hankalina.
i rakata mana, tun dazun kina zaune guri daya
Mama ta saka baki, hakan ya tabbatar min cewar akwai maganar da Yaya Maryam take son yi da ni, a dole na yunkura na tashi ina jin cikin na min wani irin nauyi da be taba yi min ba.
Ko da muka fito dakin mijinta har ya bace a ward din, muka jero a tare muna tafiya.
anwata ki kwantar da hankalinki Deen zai samu sauki, kuma kin ga likitoci sun ce a nisance shi ya kamata ki kiyaye wannan ko dan babynki
Na kalleta ina mamakin yadda zata iya bude baki ta furta kalmar na nisanci mijina.
a kike magana kamar baki san tsakanina da Deen ba?
Sai ta yi saurin dafa ni.
a sani, wata kila shi ya saka ya kasa fada miki gaskiyar cewar likitoci sun ce yana bukatar kariya saboda akwai shakuwa sosai a tsakaninku wata kila kuma....
Bata karasa ba, ni da ita muka huya muna kallon Mama da ta kira sunana tana ta zuba sauri.
ahra...