Sashe 35
Ciwon So Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Yana kai aya ta juyo ta wanke masa fuska da mari mai kyau, sai ya lumshe ido ita kuma ta juya ta fice rai bace.
10/1/22, 22:07 - Buhainat:
ai kadai ne na yi raino ba tare da iyaye da mahaifi ba, ba dan kuma naka uban ya mutu ba sai dan kiyayya kuma ka zama abun da ka zama a yau duk ta dalilina, yaya hudu na haifa amman na fi son ka fiye da sauran, ina son alakarka da mahaifinka ne saboda ina son ka samu aljannarka a karkashin kafarsa da tawa, zuciyarka ta daina raya maka komai Aliyu
Ya daga mata kai cike da gamsuwa.
nshallah
Daga haka be sake cewa komai ba, bayan ya gama karyawan ya fita zuwa office din Sauban suka dade a a tare suna hira, har la'asar suna tare daman dai idan ba dayansu yana wani abun ba basa rabo da juna kusan ko da yaushe suna tare, most hiran da za ayi Sauban ne mai surutun Abiey shiru yake sai dai yayi dariya ko murmushi a wani gurin, idan ma yayi magana ba da yawa sosai ba.
Suna kokarin rabuwa kira ya shigowa Sauban, kamin ya daga sai da ya fadawa Abiey cewa mutumen da ya saka yayi bincike akan ciwon Deen ne har yana fadin.
ari mu ji ko ya samo mana labarin wanda ya biya kudin ne
Abiey ya maida hankali sosai yana kallon Sauban da ya amsa kiran.
nnalillahi Wa'inna Ilaihirraji'un, yaushe?
Ya Sallah ya masa Rahma
Ya fada sannan ya sauke wayar yana kallon Abiey.
ai yanzu aka kira shi aka fada masa mutumen da ya zo yana neman details dinsa jiya ya rasu yau
nnalillahi Wa'inna Ilaihirraji'un
Abiey ya furta da karfi yana dafe kanshi zuciyarshi ta buga da mugun karfi.
nnalillahi Wa'inna Ilaihirraji'un
Ya sake furtawa be taba tsammani zai ji wani abu akan mutuwar Deen ba, can kuma ya dago ya sake duban Sauban.
a gaske ya rasu?
nnalillahi Wa'inna Ilaihirraji'un
es amman ai miye na mu a ciki mu?
Kai da ya kamata ka yi murna?
aba Sauban miye abun murna a mutuwar wani?
o Haba Abiey this is your turn fa da zaka gyara tsakaninka da Zahra, kasan daman ance mai hakuri mawadaci
ane hali Zahra take ciki yanzu?
Abiey ya tambaya yana tuna yadda zata shiga tashin hankali.
hi ne mai muhimmanci ba mutuwar Sauban ba
o dai
miya aikata min dai ai musulmi ne, so ya kamata ka san abun da zai fito bakinka kai na fa musulmi ne
oh Allah ya masa Rahama
10/1/22, 22:07 - Buhainat: Sai da ya ji karar rufe kofar dakinsa da ta yi sannan ya bude idon ya zauna bakin gadonsa, yana kokarin gano kuskurensa a cikin kalaman da yayi ma Ammy, haka nan dai yake jin kamar ba magani ne kadai abun da ya saka Mai Martaba ya tsane shi ba, idan har magani ne Anty ma ai ba za su bar yaranta a banza ba amman shi yadda Mai Martaba yake dauke kai a lamarinsa abun yayi yawa.
ahra ta san dalilin da ya saka Mai Martaba ya tsane ni da yawa kenan?
Kuma ta san dalilin rabuwarsu da Ammy?
Ya furta sannan ya mike tsaye ya nufi gurin madubi yana kallon kansa, fuskarsa sak irin ta mahaifinsa balle ya ce ko shi din ba shi ne mahaifinsa ba.
Haka dai ya kwana da tunani kala kala har bachi ya dauke shi yana tashi da safe kuma ya dasa da wani, sai dai ya lura da yanayin Ammy gaba daya ya canja.
Bata fasa yi masa abun da take masa ba sai dai fuskarta babu annuri, tana aje masa kofin tea ya kalleta ya ce.
a ki saba fushi da ni ba Ammy, idan maganar da na yi miki jiya ta bata miki rai ki yafe min dan Allah, ba zan jure ki yi fushi da ni ba
Dagowa ta yi ta kalleshi sai yayi arba da hawayen idonta.
10/1/22, 22:07 - Buhainat: Ya fada ba dan yayi niya ba, Abiey be ce masa komai ba ya bude motarsa ya shiga, da tausayin Zahra ya iso gida ya san yadda take kuka babu kakkautawa idan wani abu ya same ta, balle kuma wannan sai a yanzu yake jin rashin jindadin bata taimakon da be yi ba akan lokaci.
Labarin mutuwar Deen ne abun da ya fara labartawa Ammy, ita kanta ta kadu matuka da jin mutuwarsa, ta aje spoon din hannunta ciki yanayi ya tausayi ta ce
llah sarki Zahra zaki sake shiga cikin wani tashin hankalinka kuma
Ya shafa kansa cikin damuwa ya ce.
mmy kina ganin akwai wata hanya da zan iya taimaka mata ne?
o kar ma ka soma, kana yin wani yunkuri za a ce ka jidadin mutuwarta, mu ma ba zamu je mata gaisuwa ba sai an kwana biyu
mman zan bincika na ji idan tana cikin wata matsala maybe we could help
Ammy ta dafa shi tana murmushi.
o karkayi gaggawar aikata komai Aliyu, na sa kana son Zahra amman ka dan dakata na lokaci, yanzu ka shiga ka yi wanka ka shirya jirginku zai tashi 5pm ka sani kuma yanzu 4:37
Ya daga mata kai cike da gamsuwa, sannan ya mike tsaye ya nufi upstairs. 5pm daidai ya isa Airport sai dai har biyar da kwata, suna cikin jirgin be tashi ba saboda passengers ba su gama shiga ba.
An kawata gurin kamar ba cikin jirgi ba, domin ga bakwaye sai yayi zaton wani kasaitaccen falo ne da ba shi da girma sosai, wasu passengers suna gaba gurin zaman mutane uku uku su kuma suna VIP, ya maida fuskarsa kusa da window, ya dora kafarsa daya saman daya gaba daya hankalinsa da tunaninsa yana gurin Zahra ne, me zai fara mata?
Me ta fi bukata?
his time around i won't let you down Zahra i promise, zan kula da ke irin kulawar da baki taba mafarki ba, i will be right beside you, i will guide you ba zan taba bari hawayenki su zuba ba akaina i....
Matashiyar budurwar dake tsaye tana sanyi da uniform din masu aikin jirgin ta katse masa alkawarin da yake dauka a zuciyarsa.
i kamar Abiey
Ya daga mata kai, sai ta sakar masa murmushi.
a gane ni kuwa?
Ya sake dubanta.
amar mun hadu
Ya amsa fuska ba yabo ba fallasa, sai ta sake yin murmushi.
mmiter
Ta fada masa tana kokarin tuna masa sunanta kamar ance mata neman sani yake, be ce mata komai ba ya sake dauke kai zata sake wata maganar wata ma'aikaciyar da ba zata wuce sa'arta ba ta shigo gurin tana nemanta.
mmiter Ya Bashir yace idan mun sauka mu kira shi akwai kayan da Anty Jamila zata zaba sai a zo mata da su
Ummiter ta yi murmushi.
ill you guys excuse me please i have something important to think about
Abiey ya fada yana kallonsu with serious face, yan matan masu kama da juna suka kalli sunan su sannan suka juya a tare suka fice.
*Littafin nan n kudi ne, biya ki karanta cikin aminci, pay 500 to Zenith Bank Hadiza Abubakar 2451879008 and send the evidence of payment to 08036126660*
10/1/22, 22:07 - Buhainat:
iya faru?
Ta nufi jakata data saka karkashin gado ta janyo ta bude tana ciro takardar yarjejeniya na tashi zaune babu shiri ina kallonta gabana na mugun faduwa.
iye wannan?
Na kura mata ido na ma kasa kallon takardar data nufo ni da ita, tsabar tsoro da tashin hankalin ganin takardar da Yaya Maryam ta yi a lokaci na tabbatar da za a daka min tsawa zan iya faduwa na suma.
a yi ta karantawa na maimaita amman ban gane inda kan rubutun ya nufa ba duk da kasancewar da hausa aka rubuta shi
ina kika gan shi?
Na tambaya hawaye na sauko min.
cikin jakarki
ama ta gani?
ata gani ba, amman yanzu zata gani kuma ta ji komai
ada mata kamar kin kara jefani a cikin matsala ne kawai, ni kuwa a yanzu mafita nake nema
Sai ta matso kusa da ni.
ar dai da gaske kin aikata Zahra?
Na sauke kai kasa ina hawaye.
nnalillahi Wa'inna Ilaihirraji'un, Zahra me yake damunki?
A ina kika hadu da wadannan mutanen?
Taya ma aka yi suka dora ki a wannan hanyar?
Anya kina cikin hayyacinki kuwa?
10/1/22, 22:09 - Buhainat: Kin kuwa san abun da ake nufi da
a?
Ko dan baki haihu kin ji abun da ake ji ba?
Zahra ina ganin kamar kin yi hankali ashe har yanzu hauka da kurciya suna nan tare da ke?
Na yi mata alama da ta yi shiru saboda ina gudun kar Mama ta ji.
ina tsoronta kika aikata abun da kika aikata?
a zaki fahimce ni ba Yaya Maryam, ba zaki fahimci yadda nake ji ba
Na fashe da kuka marar sauti, sai ta matsa kusa da ni sosai ta zauna fuskarta cike da tausayina ta ce.
a gaske kin aikata Zahra?
Na daga mata kai still ina kuka, sai ta dafe kai ta fara ambaton Allah.
lokacin idona a rufe yake ina neman mafitar yadda zan yi na samu mafitar kudin da za'ayi ma Deen aiki
oh gashi an masa aikin be rayu ba, sai yaya?
Dole ne a kama wannan likitan
i rufa min asiri dan Allah, karki bari kowa ya ji maganar nan idan yarjejeniyar ta fita sai na biya naira miliyan ashirin
a zaki biya ba, kuma dole za a barki da danki ko yarki, sai ma a kama su ita ce wannan matar data zo dazun ko?
Na daga mata kai.
10/1/22, 22:09 - Buhainat:
aba Zahra mamaci fa addu'ah yake so ba kuka ba, na san zaki ji ba dadi kuma dole ki ji damuwa, amman idan kin ji haka ki rika furta Innalillahi Wa'inna Ilaihirraji'un
Mama ta sai na maimaita hawaye na sauko min.
nnalillahi Wa'inna Ilaihirraji'un, Mama mutuwa tana da ciwo Mama ni kadai na san abun da nake ji, shikenan Deen ya tafi kenan?