← Book details Ciwon So Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 131 OF 134

Sashe 131

Ciwon So Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Na ga baki kala kala wasu am har na manta rabon da na ga fuskarsu, wasu tsofin abokaina ne wasu kuma makonta mu yan'uwa har da na nesa, suna ta zuwa bawa idonsu abinci.

Sai dai duk wannan cin daka ayi aka cinye Hajiya da Bahijja ba su tako ba, balle na yi zaton samun albarka daga gurin Baba.

Walimar da Mama ta shirya a ba su halarta ba kuma ta gayyace su.

A daren da aka kai ni, na samu kaina a cikin wani farinciki da ya saka ni hawayen, mun raya daren kamar Annabinmu ya koyar da mu, wato da sallah da kuma abinci da sha, sauran abubuwan da suka biyo bayan wannan kuma ina tunanin kamar bana bukatar bayyana sirrin mijina domin sanannen abu ne da ba sai na fito duniya na fadi abun da ya faru ba.

Sai dai na dandana kudata sosai a daren domin na sha gyara irin gyaran da ban yi zaton da gaske bayan macen ta haihu zata iya komawa budurwa ba, tabbar kayan Hajiya Aisha 08032350261 babu algus daman tun kamin lokacin na ji canji a jikina, fitsari ma idan na tafi da wahala nake yinsa, ita da kanta ta hana ni tarewa a lokacin da Abiey ya bukata a haka na cilasta masa daga tarewar har sai bayan an yi nadin sarautar da sati biyu, a gidan ta na karasa satin daya saboda na samu biyan bukata, wanda ke min dilka ma sai dai ta same ni a can ta yi min.

Cikin satin uku na zama wata yar shala daman can ni din ba mai jiki bace balle kuma yanzu da jikin ya sha gyara kuma zuciya ta samu kwanciyar sai na kara kyau da haiba, kana kallona zaka san Amaryar babban mutum ce ni.

Har yanzu kirjina ciwo yake min domin wahalar ta zo biyu yayen da na yi na Amir da ya daina shan nono tun a ranar da aka sallamo shi daga asibiti, saukina daya na sha kayan gyaran nonon da na siya a gurin Hajiya Aisha wanda ya kara maida nonon nawa a tsaye kamar daman can ban taba shayarwar ba, ciwonsu ya dawo min sabo a lokacin da na yi zaton Abiey zai tausaya min, ashe mugun kansa ne ta wannan bangaren da baya iya tausayina ko da na kwayar zarra, sai dai ba ni kadai na wahala ba har da shi.

Har a yanzu ba zan ce na saba ba, duk kuwa da kasancewar ba wannan ne aurena na farko ba, amman wannan ne jarumin maza kuma gyaran da Hajiya Aisha ta yi min ya saka na fi jin azaba a yanzu fiye da can ma, domin Abiey ya zama tamkar karamin yaron da hausawa suke cewa ba a lasawa zuma a dan yatsa, shi yake ta shan rawar kafa baya barin na huta, sai dai ni na yi ta fama da wahalar.

Karamin tawul ne a jikina da nake kokarin cirewa bayan na gama shafa mai na saka sabbin tufafin da lefen da Ammy ta hada min su da kanta, domin naki yarda mu tafi honeymoon kamar yadda ya bukata balle na hada lefen a can, ba dan kuma bana bukatar zuwan ba sai dan na san zuciyata ba zata iya jurewa ba idan aka daura aurensa da Yasmin yace zai tafi da ita kamar yadda ni ma ya tafi da ni.

Bayan na saka tufafin na tsaya a gaban madubi ina kokarin saka dankunnen, ta cikin madubin na hango ya bude kofar dakin ya shigo, wani sako idanuwansa suke aiko nawa idanuwan ta jikin madubi, kamin murmushi ya samu muhalli a fuskata.

Kasancewar dikin atamfar da na saka irin ta matan auren nan ce dake bayyana kafadu waje, sai ya dora bakinsa ya sumbanci kafar tawa ya sake sumbantar wuyana.
ood Morning Hiayatee
Na juyo na ya rika fuskarsa na sumbanci bakinsa.
orning Love
Sai ya saka hannayensa ya zagaye kumkuruna da su yana shafa bayana zuwa mazauna na da dayan hannunsa, goshin ya hade da nawa cikin siffar da ke nuna daren jiya be wadace shi yake tambayar.
ow was your night?

Fada min kin yi mafarkina?

Ya sumbanci bakina.
o ai baka bar ni na yi bachi ba ma balle na yi mafarki
h...

Hiayatee na ban da sheri fa
12/28/22, 11:23 - Buhainat: Ya saka hannayensa ya dauke ni kamar yar baby ni kuma na saka nawa hannayen na zagaye wuyansa da su ina runtse ido.

Falo ya fito da ni ya zarce dinning na yi zaton zai sauke akan kujerar da ya saba dora ni idan zamu karya ko kuma akan ciyarsa amman a yau sai ya dora akan dinning din yaja kujera a gabana ya zauna, ta gefena ya hada komai ya saka hannunsa yana dauka yana saka min baki idan na ci sau biyu sai ya ci sau daya.

Hannu na mika zan dauki tissue sai yayi saurin rike hannun nawa.
ey Princess wait your prince is here
Da kansa ya dauko tissues ya goge min baki, sannan ya bar ni na sauko dinning, da sauri ya mika hannunsa ya janyo ni na fado jikinsa sai ya rumgome.
ome hare fada min me zamu dafa da rana?

Na tabe baki a shagwabe na ce.
amu da fa kuma?

Ya ja zirin hancinta.
es dole ne mu koyi girki, Ammy tace ta gaji da ciyar da mu, ai ya kamata mu koya ko dan jawabin da ta yi mana ko?
o waye zai koya mana?
u zamu koya mana, ai akwai waya yanzu ina dawowa zamu fara
Na kara kwanta a kirjin da idan na rabe shi nake jin kamar an gafarta min zunubaina.
na zaka je
auban ne yake nema, daman ke nake jiran ki farka mu yi breakfast sannan na fita
A take na yanayi ya canja, ko be fada min ba na san kiran Sauban ba zai wuce shirye shiryen da ake na aurensa da Yasmin da aka kusa daurawa ba.

Fuskata ya girgiza min kai sannan ya hade bakina da nasa, sai da ya fara bawa lebena na kasa hakkinsa sannan ya bawa na saman.
ana son ganin a tamfa a jikinki, har sai idan zaki fita ko kuma za mu baki, ko irin friday, amman bayan wannan na fi sha'awar ganin ko wane bangare na jikinki a waje, that's why na cika miki dayar wardrobe din da kananan kaya, ni ma'abokin sonsu ne, ina ko da yaushe na rika ganin cinyar matata ko kirjinta a waje, sai ban yarda ko bakin kofar falo ki leka ba, kuma mai sharar nan zarar ta gama mopping ki sallame ki rufe kofa i love you
Yana maganar ya sauke min zip din rigar atamfar, sosai ya sumbanci kirjina yayi wasa d shi, sannan ya rika hannuna na raka shi har bakin kofar falon, a nan sai da ya sake sumbatar ya jika min makoshi da yawunsa sannan ya bude kofar ya fita.
12/28/22, 11:23 - Buhainat: Jugowa na yi na dawo na rasa abun da ke min dadi ban taba tunanin haka mace take ji idan mijinta yana da wata matar ba sai da na auri Abiey, ko da rana daya be taba waya da Yamin a cikin gidana ba, kuma be taba barin wata alama da zan san suna tare ba, amman hakan be hana ni kishinta ba, musamman a yanzu da na san dadin mijina.

Zaunawa na yi ina kallon falon da aka murzawa naira gabas da yamma aka kawata ko'ina da manyan kaya an alfama da ake sakawa yayan manya.

Sai dai sam hankali ba gurin kayan yake ba domin ba a yau na fara ganinsu ba, hankalina ya tafi a gurin auren da Mijina zai yi ne.

Kamar ya san tunaninsa nake sai gashi ya dawo falon ya nufo inda nake zaune ya zauna kusa da ni yana kallona.
a kasa tafiya saboda na lura kamar ranki a bace yake, gashi yanzu na tarar kina hawaye
Hannu na kai na taba fuskarka sai kuwa na ji sanyin hawayen da ban san da zubar su ba.

Kwantar da ni yayi a kirjinsa yana shafa bayana,
uren Yasmin ba zai canja komai daga kaunar da nake miki ba, bana son ki daga hankalinki matukar ba so kike ba tsabawa umarnin Mai Martaba ba
Kamar wata jaririya haka na lafe a jikinsa ina ta hawaye, fitar da be samu yi ba kenan sai dai ya kira Sauban a waya ya sanar masa ba zai samu fitowa ba.

A tare muka girka jallon din kifi da kwai da kuma soyayyen nama kamar yadda ya fada, ta waya muke kallon yadda suke yi sai mu yi tare, bayan mun gama muka shiga bathroom yayi min wanka ni ma na sama sannan muka fito daure da tawul daya, wato ina cikin jikinsa skin dina na taba domin na juyo masa kirjina ns ya hadu da na shi na rumgume shi, shi kuma ya saka yawul din ya nade mana jikinmu gaba daya, muna tafiya kamar zamu fadi muka isa gaban madubin, a nan na raba jikina da na shi na dauki zane na daura na mika masa kafata da hannayena ya shafa min mai ya dauko kanan kaya mafi soyuwa a ransa ya saka min, wata yar karamar farar riga ce da bata kai cibiyata ba sai wani wando jean na mata mai kwalliya da shi ma be kai guiwata ba.

Shi ma kanann kayan ya saka sannan ya riko hannuna muka dawo dinning din falo muka ci abinci.

Ashe dai ni ma A ce a bangaren abinci domin jalof din ta yi dadi sosai ko da yake da kwabata ce ni kadai wata kila da ba zata ciwo ba.
ayi dadi ko?

Ya daga min gira daya yana kai min lemu a baki.
i dole ta yi dadi, ni fa na girka, ko baki gane ba
Ya kashe min ido daya, cikin tsananin kunya na boye fuskata a kirjinsa ina dariya, sai ya aje spoon din hannunsa ya fara mitsintsikata wai sai na fada masa idan haka din ne ko aa.
Chapter 131 · 0% Book details