Sashe 17
Ciwon So Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Muna tsakar gidan ni da Yaya Maryam Baba ya sallamo ya shigo fuskarsa dauke da damuwa, ni da Yaya Maryam muka gaishe shi ya amsa mana yana kara tambayar bayanin abun da likitocin suka ce, Deen na jin haka ya fito ya tarbi mahaifinsa da far'ar suka shiga cikin falo, be wuce awa daya da yan mintuna ba ya fito cikin yanayin damuwa yayi mana sallama ya fice, duk yadda na so ya tsaya har Yaya Maryam ta karasa girkin ya ci be tsaya ba, sai addu'a yake ta mana yana saka mana albarka.
Bayan Yaya Maryam ta gama ta zubo mana ni da Deen ita kuma ta zuba a plate dabam ta ci, ni kam kasa ci na yi ga mamakina shi kam sai ya ci abincin sosai kamar ma be taba ci abinci mai yawa irin na ranar ba, aka'ida idan ban ci abinci ba baya ci amman a yau sai ya manta da duk wannan ya zauna ya ci abincin sosai kamar shi ne abincinsa na karshe.
ari na fita na samo miki wani abu da zaki ci
Ya fada bayan ya kwashe kayan da muka ci abincin, yana fitowa waje Yaya Maryam ta tsayar da shi ta kira ni.
ahra...
a'am
Na amsa ina yunkuwa da cikin na tashi abu ga mai son jiki.
Daker na karaso falon na zauna kusa da mijina, sai ta kalleni ta ce.
amata yayi ku koma asibiti abaku takardun da ake bukata so that ko zamu nunawa wani muna da hujja amman idan babu takardun aikin da kudin aikin yake rubuce rubuce wani zai yi zaton kamar karya ne, abu na biyu kuma Deen ka yi magana da Hajiya idan tana da wata hanya can da zamu iya samun taimako sai a kara, nima kuma zan yi duk abun da ya dace da yardar Allah
Shiru Deen yayi kamar ba zai ce komai ba, har sai da na kai hannu na taba shi.
Ya juyo ya kalleni da murmushi a fuskarsa.
a dai mun dan jira mu ga abun da Allah zai yi, akwai wani magani na sauka da nake son na gwada, kuma idan muka dage da addu'a wata kila komai zai zo da sauki
Daga ni har Yaya Maryam mamaki muke masa.
ane irin maganin hausa kuma?
A garin neman gira a sai a rasa ido, abun da aka ce ya kai stage din da ba a so sai kuma ka ce zaka sha wani maganin hausa?
Yaya Maryam ta fada, sai yayi murmushi.
iliyan bakwai?
Haba samunsu ai ba mai yiyuwa ba ga talaka, da ma ace ina da wata kaddarar ne da na aje shago ne nake tsoro fa shagon ma kuma ba nawa ba, Hajiya kuma bata da komai Wallahi yan'uwanta kuma ba wasu masu son zumunci bane balle mu saka ran su taimaka mana, mai son Zumunci yayanta ne kuma Allah ya karbi abun sa, Baba Kuma danginsa ba wasu masu karfi ba ne daga shi har su babu mai tada wani
llah zai ba mu Deen
Na fada a sanyaye.
oh Allah ya kawo mana mafita
Duk muka amsa da Ameen sannan ya tashi ya fice, be dade da fita ba Yaya Maryam ta saka hijab dinta ta fice bayan ta yi min nasiha ta kwantar da hankali, be dade ba ya dawo da lemun kwalba marar gas da gasashen naman ragon da nake kyautata zaton zai kai dubu uku a yadda rayuwar nan take da tsada.
Sai da ya zauna ya bude naman sannan ya riko hannuna na dawo kasa na zauna.
llah yasa ba kudin da kace kana ajiya ka taba ba
oh idan ban taba na siya miki abun da kike so ba, mi zan yi da su
mman kasan abun da yake gabanmu
annan dabam yanzu kika gama fadin Allah zai kawo mana mafita ai, so kawai ki yi shiru da bakinki ki ci kawai
Murmushi na yi na kai hannu na taba fuskarsa, sai ya saka hannunsa yana daukar naman yana saka min a baki.
Washe garin ranar muka koma asibiti duk wani abu daya kamata mu yi sai da muka yi suka hada mu da likita da ya kamata ya duba shi aka kara ba mu wasu gwajen gwajen da zai kai dubu dari biyu da ashiri har da yan canji sama, sannan kuma suka ba mu takardar aikin dabam dake dauke da kudi kusan miliyan shida da dubu dari da sittin, a lokacin ne hankalina da na Hajiya ya kara tashi sai dai shi kadan ban ga wata damuwa a tare da shi ba, har kara ma jiya da aka fada mana yanayin ciwonsa ya nuna damuwa a tare da shi tsabanin yau da kamar ma murna yake da abun.
Nikam gaba daya na gama tsinkewa duk kuwa da irin kokarin da yake na kwantar min da hankali, Mama ma ko wane dare sai ta kira ta ji lafiyata sannan take iya bachi, sa safe kuma Mijinta zai kira wato mahaifin Deen ya tambayi lafiyar dansa da kuma ni.
Ina cin abinci amman hakan be hana rama samun muhallin a jikina ba, daman ance kwanciyar hankali ke kawo kiba ba yawan cin abinci ba, wata kila kuma har da cikin nan dake kara girma kamar yana zanje ni, daman can ni ba wata mai kibar bace, balle kuma yanzu da abubuwa biyu suka hade min gurin daya.
Ina ganin tausayin mijina a idona, nima kuma zuciyata cike take da tausayinsa ga wata kalar shakuwa da soyayyarsa dake kara rabata wacce ta dara ta da.
Ba a dauki lokaci ba aka saka gidanmu na gado kasuwa, duk wanda ya zo ya duba sai yayi masa tayin wulakancin abun da muke zaton zai kai miliyan biyu da wani abu sai ayi masa tayin miliyan daya da yan kai, sai dau daga karshe aka fada mana cewar dilali ake kira yayi masa kudi gida uku sai a dauki na tsakiya.
Haka kuwa aka yi sai muka kira dilallin unguwarmu ya duba gidan yayi masa kudi miliyan daya da budu dari takwas sai kuma miliyan biyu da rabi sai kuma miliyan biyu da dubu dari tara.
Wasa wasa aka kwashe sati biyu ba siye gida ba wasu idan suka zo suka yi ciniki ba abari ba ba za su dawo ba, wasu kuma idan suka siya sai suce zabi zasu bada mu kuma sai mu ki aminta da hakan saboda muna bukatar kudin ne, sai dai na lura da wani abu daya kwanaki suna ja, lafiyar Deen tana karuwa har wani fresh yake kumatunsa na tasowa kamar wanda lafiya tayi masa yawa.
Duk lokacin da yake na ya kwantar min da hankali ne, idan ya dawo daga aikin tsaron shagon da yake sai ya fito da ni tsakar gidan mu zauna mu yi ta hira, daman kuma ya saba baya shigo min hannu rabbana sai ya riko min wani abu ko da minti ne domin ya san ni sarkin kwadayi.
Yau ma bayan mun magana cin abinci muna zaune waje muna hirar gidan da har yanzu ba a samu mai siya ba, ya kwaso kayan wankina ya fita ya siyo sabulu da omo da zimmar zai wanke min tufafin kamar yadda ya saba idan kayana suka yi datti shi yake wanke min ya goge ya jera min a wardrobe.
Sai yau wannan karon bana jin zan iya barinsa na saka hannunsa cikin ruwan ma balle har ya wanke, sanin ciwon dake damunsa ko a da da ace na san ba lafiya yake ba ba zan taba yarda yayi min wanki ba, girki dan kam zan bari domin ban iya girka komai ba ban da ruwan zafi, indomie ma idan aka yi wasa koneta nake, domin na girma da kiriniyar da bata bar ni na iya komai ba.
Ina ganin ya dauko bokiti na tashi na fara kwashe kayana
e zaka yi wanki saboda na maida ni mahaukaci
Tsayawa yayi yana kallona kamin ya kyalkyale da dariya.
hikenan zauna ki wanke daga yau ba zan sake saka hannuna na wanke ba
Ya fada saboda ya san babu abun da na tsana a duniyar nan sama da wanki.
i ban ce zan yi ba, amman kai ma ba zaka yi ba
Kayan ya mika hannu zai karba sai na juya muka fara kokuwa da shi har ya fisge kayan ni kuwa sai haki nake kamar wanda ta yi gudun fanfalaki.
Yayi saurin rika ni ya zauna ya rumgume kamar ya san abun da nake bukata kenan rumguma, kamar kar na san da ciwon nan nasa sai na ji babu abun da nake bukata a gurinsa irin ya rumgume ni, sai na ji wani irin sanyi da dadi kamar daman can be saba min da haka ba.
i daina cewa zaki wahalar da kanki, yanzu fa kin shiga wata na bakwai, cikin nan kara nauyi yake miki
i ana son a rika motsawa saboda a samu saukin haihuwa
arki damu idan kin je haihuwa ni zan miki nakuda
Na saka dariya sai ya kama hannuna ya sumbanta.
can't wait na ga abun da zaki haifa min Zahra, mace ko namiji duka ina so, ina son na ganki rungume da dana ko yata, and ina fatar wata rana zaki girka min delicious food da hannunnan naki na ci even for once i love you love
Na yi murmushi ina shafa cikina da yana hannuna, kamin na dago na hade bakina da na shi, da haka na kashe masa jiki zancen wanki tufafi sai ya bi ruwa, daman dai inda ta wannan bangaren ne Deen ba shi da karfin hali, domin ko kwalliya na yi na yi kyau sai yawunsa sun tsinke balle kuma ace na kai ga jikinsa, musamman ma kwana kin nan yana son shige min sosai wani lokacin har da rana baya bari na huta.
Ni ko gani gwanar son jiki abu kadan na gaji sai raki haka dai nake hakuri ina bashi hakkinsa domin ko kadan bana son na gasa ta wannan fannin, shi kadai ne hakkinsa da nake jin ina saukewa yadda ya kamata, tun da shi yake dawaniya da ni ta ko wane fanni.