Sashe 96
Ta Fita Zakka Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Yana dafe da kansa kwata kwata baisan motar ta kwacemai ba sai da yaji ta fara yawo a kan titi sannan ya dawo hayyacinsa yana kokarin kamo Sitiyarin motar ne Amina Data ke kuka cikin karan sautinta taga wata babbar mota tayi kansu gadan gadan sai gabanta ya fadi,Kukanta ya Dauke da batasan sanda tayi tsalle sai gata jikin Danmallan cikin rawan jiki Ta kwalla kara tana Fadin"Wayyo Allah babbar mota...!
Wani bakinciki da takaici su kusa kasheshi,bai samu damar mata mgana ba sai da ya daidaita Motar sannan ya gangara gefen hanya yayi parking kafin ya juyo yana kallon Amina wacce ke rike dashi Saboda Tsoro ran sa bai kara baci ba sai da yaga gabadaya Hawayenta da majinanta ta gama gogemai saman kafada wani irin kallon kyama da Haushi yake binta dashi ita batama Lura ba saboda bata cikin natsuwarta ga Halin datake ciki ga Razanan da tayi na ganin babbar Mota ta nufesu gadan gadan.
Ganin sai zare ido take yi taki sakinsa yasa ya saki wani siririn Tsaki kafin ya Daka mata tsawa yana fadin"Ke...!
Sai alokacin ta dawo Tunaninta ta Dago tana kallonsa ganin irin yadda yake Hararanta ne yasa tayi saurin Sakin rigarsa data cukwikwiye da hannayenta ta koma kujerarta ta zauna da Duwawunta tana maida Nunfashi Lokaci daya da ruwan hawaye suna gudu Bisa kumatunta.
Ransa ya kara baci da ya kunna Hasken motar yaga yadda Maikon hannunta ya sakamai Shatin Datti ajikin Rigansa baisan sadda ya kalleta cikin bacin rai yana fadin"Ke wata irin kazamar yarinya ce mara natsuwa..?Ko sau daya tak a rayuwarki bazaki yi wani abu da zai nuna ke mace bace..?
Yafada yana kallonta cikin Idanuwansa da suka fara sauya Launi Saboda bacin rai.
Bata dago ba kanta ta kara maidawa kasa tana sharan kwallah kalmar kazaman daya fadamata bata Dameta ba kamar yadda yace mata mara natsuwa duk sanda ya fadamata haka sai ya sakata kuka yanzu ma Kukan ta fara Tana neman kara baremai baki da Sauri yace"Kika kuskura naji ihim dinki Wlh sai kin raina kanki..kinsan Zafin hannuna kuwa..?Baki sani ba na su Jafar kika sani to kika bari kika kaini bango da wannan banzan kukan naki wlh in na mareki sai bakin ki ya juya Hagu..Uselesss kawai..!
Yafada Cikin Kufuluwa acikin ransa yana Faman kokuwa da yanayinsa Gabadaya an kuntatama rayuwarsa yanzu banda a kashesa da ransa Lokacinsa bai ba..?yi ta ina zai iya zama da wannan yarinyar..?Kukanta kadai ya isa yasa Hawan jini ya kamashi..!
Ko kara kallonta bai yi ba ya maida kansa wajen kokarin tada Motar ammh sai me sai yaji kukan na kwace mata da sauri ya juyo yana kallonta Cikin mamaki ganin haka yasa tayi Saurin saka Hijabinta ta Danne bakinta Hawaye kamar famfo suna zuba bai mata mgana ba ya tada Motar suka hau kwalta ya fara Tafiya kenan kawai yaji ta bare baki ta saki kuka Da waani karin mamaki ya kara Binta da kallo yama rasa me zai ce mata,Hannunsa Daya rike da Sitiyari Daya kuma Dafe da kansa yana Bin ta da kallo ji yake kamar ya Tsaya a hanyar nan yayi wurgi da ita kalli Daga gidan mallam zuwa gidansa yarinyar nan har ta fara chazamai kai.
Saboda bacin rai baisan sadda yace"Au kukan kike yi ko .?
To wai ma tsaya me akayi miki ko kuma uban me kike so..?
Cikin kukan tace"Ni kamaidani gida..bazan iya kwana wajen da ba Hanne da Hamida ba..!
Harara ya jefa mata kamar ya Daketa Haka yake ji Cikin Fusata yace"To anki a maidake din..Sai kiyi abunda zaki yi in kin isa..Haba..Wannan iskancin ya isheni wlh bazaki je kina Damuna da wannan kukan banza naki ba mganinki zanyi..!
Amina sai ta kara wage baki tana Fadin"Wayyo ni..Hanne...Yiyiiyiiii..Hamida..Wajen su zan je na shiga uku..Yiyiiyiiii..!
Reras fa hake ta kuka Danmallan yayi zaune kawai mganarsa ta kare Ya rasa ma abunda zai ce mata kawai ya Cigaba da Tukinsa bayan ya Dauke kansa,Tsabar bala"in yarinyar nan kansa har ya fara saramai ina Dalili ganin bata yi shuru ba yasa ya Daka mata tsawar da yasa ta kama bakinta Cikin Daga Sautinsa yace"To baza ki koma wajen su ba ko zaki yi kukan jini ne..Salon ki je chan ku cigaba da yima mutane iskanci da raini ko..?
To anan ni zan gyara miki zama wlh in baki min shuru da bakin ki anan wajen ba..Daganan Gidan gyaran Hali zan kai ki inda ake ladabarta da kangararrun yara marasa jin mgana irin ki sai kinyi kwana arba"in cikin mari kinji ma na Rantse..!
Amina ta kallesa tsab tasan zai aika sai hankalinta ya fara tashi maimakon tayi shurun daya ce sai kawai ta Duke kasan Mota hannunta Bisa kai ta rushe da wani kukan dayafi wadanda tayi sauti da kara Fadi take"Don Allah kayi hakuri..Don Darajan iyayenka kayi hakuri..!
Wlh kadan ya rage bai Bugama wani mai adaidaita ba saboda yadda Ihun ya shiga kansa ransa yakai kololuwar baci in ya zauna acikin motan nan zai iya ma yarinyar nan Lahani yasa baisan sadda ya Gangara gefen kwalta ba ya faka Motar a fusace ya Bude bangaransa ya fita Amina kuwa ta zata ita ya tsaya ya Daka yasa ta koma ta Lafe jikin kofa tana Rufe bakinta Cikin kuka sai taga ya fita ya Rufe kofar da karfi kamar zai ballah.
Bayan Motar ya koma ya Dafe kansa cikin wani yanayi yake maimaita Hasbunallahi wani'imal wakeel..!
Bai saurara ba sai da yaji ya Dawo Cikin natsuwarsa ya zai yi da wannan Fitinanniyar yarinyar da ke neman chajamai kai..?
Wlh bazai iya zama da yarinyar nan ba Tun aTarihin rayuwarsa bai taba Daga Sautinsa irin na yau ba bai taba Fada irin na yau ba ko Sakina ta batamai rai baya Biyemata yana da Hakuri da kawaici sai ta Dade tana abunta bai Dago ya kalleta ba shi in ya tashi nashi Lokaci Daya zai yi shikenan kuma ya huce ballatana Sarood da bata da Hayaniya banda ma dan matsalan da suka samu da zasu taho Bikin nan.
Karamin Tsaki yaja kawai afili yana kokarin samo ma kansa mafita Visar sa zai yi kokari ta fito Cikin Satin nan ya kara gaba kafin yarinyar nan ta kai shi bango yayi mata Dukan mutuwa Tunda ya Lura Baba mallam ya gama batata sannan su jafar ba Hukunci suke mata ba wani Burauban nata Harda iskanci da rashin natsuwa.
Ya lura ba yarinta bane Tsabar iskanci ne da samun wuri banda haka kamar ita tasan ta iya waya da Saurayi a boye har suna haduwa..?ai shi sanda Mallam ke fadamai yana ta fadin yarinta ke damunta jinsa kawai yake wannan abun ya wuce yaro yayi sa tana Sane da duk abunda ta aikata shine Hajiya ke son ya kwasheta ya kaita Madina wlh ya tabbata watarana sai ta jawo silar abunda zai sa a Dauresa in ma bata yi sanadiyar barowarsa kasar ba gabadaya bama.
Yana cikin wannan Tunanin wayarsa Dake gaban aljihun rigarsa ta Dauki kara,Daukota yayi ganin mai kirasa yasa ya saki ajiyar rai da salama da sauri ya Daga kiran yana Fadin"Ka kira alokacin Dayace Aliyu..!
Ko sallama bai tsaya yayimai ba Tsabar Tashin hankali
Aliyu dake zaune afalon gidansa ya gyara zama yana fadin"Shehi ango..Angon Sixty.. Tsabar Rudewar ne yasa yau Shehi ya manta da sallama..?
Ya fada cikin shakiyancinsa Umar ya Saki karamin Tsaki kafin yace"Salamu alaikum..Na sha"afa ne Aliyu kaina ya Fara ciwo wlh..!
Aliyu yajisa cikin wani yanayi yasa yace"Meya faru ne..?
Baka koma gidan bane ko baka je gidan Mallam din bane..?
Daman sunyi mgana Kafin ya fita Daga gida
Cikin Kar ya Sauti yace"Na je gidan mallam..Bakasan wani abu ba..yarinyar nan fa suka hado da ita Aliyu..!
Aliyu yace"Wata yarinya..?
Danmallam ya Dafe kansa kafin yace"Kazamar yarinyar nan mana..!
Aliyu yace"Nifa ban gane wata yarinya ba Sakina wai kake mgana..?
Yafada cikin Danne Dariyansa Umar ransa ya baci cikin Haushi yace"Sakinar ce kazama Aliyu..?
Amina fa nake maka mgana da nace maka Hajiya ta matsa sai ta tare yau din nan abu kamar za"a gudu..Ko kuma ana jirana Aliyu..!
Aliyu ya saki yar dariya kafin yace"Au to..Kaine ka fadi sunan yarinya kaki kana ta fadamin kazama ni to ya zan yi na ganeta..?
Wai yanzu kana nufin kuna tare..?To tana ina..?
Yafada daidai sanda Aliya matarsa ta shigo Falon ganin yadda yake zaune yana waya ne yasa jikinta ya bata da Umar yake mgana Hararansa take ta kasan ido domin itama tashin Datayi Da Sakina taje Daki sukayi mgana Wlh tafi sakina Jin kishi da wannan auran Rainin da Umar yayi haba in ba Raini ba wannan kazamar yarinyar ta ina zata iya hada miji da ita komawa baya ne wlh,Ta fadama Sakina kada ta Sake ta bari ta shigar mata Dakin miji sai ta zata sun zama Daya da ita kenan sai dai ta nemi Dakin kwana Tun da Sakinar ta fadamata Labarin Tarewar ranta yake bace Har Aliyun taji Shima Haushinsa take ji tunda ya shigo take fadin rai yana ganin haka shima ya shareta bai bi ta kanta ba.
Ganin yadda ta zubamai ido ne Umar na fadin"Wlh Aliyu yau kadai dana Dauko yarinyar nan har na fara gajiya..Can u just imaging kuka take min amota har tana wayyo Allanta har barazanar kaita gidam mari nayi taki yin shuru kafadamin ya zanyi..Wlh kaina har ya fara ciwo na rasa ya zanyi..?