Sashe 15
Ta Fita Zakka Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read
******
Tare suka Fito Daga massalaci Dayake bayan an idar da Sallar Isha"i Baba Malam yakan dan yi jan Hankali kan masu wasa da Sallah na Tsawon Mintina Ashirin kafin su tashi Sun Dade acikin masallacin shi da Baba Sa"idu kafin su fito Daga Masallacin Kai tsaye Falon Baba Mallam suka shiga
Baba Malam na zama Saman Daya Daga Cikin kujerun Falon lokaci Daya yana gyara zaman alkyyaban Jikinsa Cikin Nazarin Baba Sa"idu Daya Duka gabansa kamar me neman gafara yace"Sa"idu da wata mtsala ce..!
Baba Sa"idu ya Dago yana kallon Baba Mallam kafin ya maida kansa kasa yana Fadin"Eh Malam...Kun yi mgana da D'an Malam cikin kwanakin nan kuwa..?
Baba Malam na Cire gilashin Dake Idanuwansa yace"Eh mun yi mgana Dashi yace suna tafe cikin Satinan..Sai dai bamu yi wata mgana ba..Ammh in ban Manta ba har alokacin yace min Baba Malam Baba Sa'idu bai ce maka komai ba..?Tun da naji haka nasan Yan"uwan juna sun yi abun da suka saba..Nasan da wani abu Saboda haka ina jinka wani Laifi ya aikata yau kuma ya Labe abayanka..!
Ya fada yana Kayattacen Mirmishi Baba Sa"idu na sosa kansa shima yana Dariya Baba Malam yana da Saurin gano Mutun yasan indai aka Fara wannan Zagayen Zagayen wani abu ne ya Faru asan Sa"idu Dabam ne a wajensa Dashi yaran suke kamun kafa in suka aikata wani abun ko kuma suna son suyi wani abun da suna Tsoron yima Mallam mgana Kai Tsaye.
Baba Mallam ya kara Muskutawa yana Fadin"Uhm ina jinka...Meya faru ko ya fasa zuwa Bikin kennan nasa ne..?
Da Sauri Baba Sa"idu yace"A"a yana nan tafe..yau ma yace ma Jirgin kayansu ya taso zuwa gobe zai kariso nan..!
Baba Malam ya gyada kai yana kallon Baba Sa"idu wanda kansa ke kasa Kafin yace"Dama..Dama yace na Fada maka ne..Abukattab ya basa auran yarsa Sarood shi kuma bazai iya masa Musu ba ya karba..!
Baba Mallam bai Sauya Fuska illah Cewa da yayi"Ina ce ba an Daura auran Jiya ba..,?
Da mamaki Baba Sa"idu ke kallonsa kafin ya jinjina kai bai basa Zarafin mgana yace"Abokina bai Rufeni ba kamar yadda kuka Rufeni..Bai Fadamai bane ammh bai Daura masa aure Yarsa ba sai da Izinina..!
Baba Sa"idu ya washe baki yana Fadin"Allah kara girma Baba..!
Dariya yayi kafin yace"In kunyi waya ka Fadamai nasan komai..Kuma har munyi mgana da Kattab da ita zai zo Gida Taga Dangi..Wannan Abu ne mai kyau kuma Sunnar ma"aiki ne Sallalahu alaihi wasallam,Sannan kuma Kattab ya wuce wannan a wajena ballatana Wajen Umar..Ina Farincikin Shigowar Zuru"arsa Cikin Zuru"ata Allah ya Zaunar dasu Lafiya..!
Baba Sa"idu nata amsawa da Ameen Baba Mallam ya cigaba da Fadin"Ya mganar Katin gayyata Sa"idu ina Fatan ka Tura inda ya Dace..?
Baba Sa"idu yace"Insha Allahu Mallam..Jafar da Nasir suna ta aiki sosai su sukace na basu bangaran Baba mallam..Sannan Mutanen bazanga fa ko Mutum zamu tada zuwa chan..?
Baba Mallam yace"Ba Bukata..Zan kira mai gari Ashiru na Sanar dashi..Ina so kasa agyara bangaran Baki na gidan gona Ba lalle bane gidajenmu na nan ya wadata in bai isa sai ku rage wasu zuwa chan..!
Baba Sa"idu yace"Insha Allahi zan yi ma su Mamuda mgana zasu gyara komai...Sannan Husai tayo waya fa..Tace tana nan zuwa sannan tace zata Kiraka kan tana Rokon alfarma abar Jadwa tazogida Don Allah..!
Baba Malan na Mirmishi yace"Husai Diyata..Ta Kirani Dazu da yammah..Munyi mgana nace Tazo ammh naso sai ta kara shekara Uku bata zo gida ba..Hajiya tasa baki nace tazo Tunda suma Sauran yan"uwan nata suna ta kama kafa wajen Iyayensu mata suna son zuwa Bikin nan. !
Baba sa"idu yace"Ai yana da kyau Mallam..zumunci sai ya kara karfi Tunda in ba irin wannan ba sai adade ba"a ga juna ba..!
Baba Mallam yace"Ai bana son Bidia ni ba Taron mata zan yi ba..Ana Daura auree kamar yadda aka Saba Kowacce Mijinta zai Dauketa ba Shikenan ba..!
Baba Sa"idu na Dariya yace"Adai yi hakuri Baba Malam..!
Shima Dariyan yayi kafin yace"Naganeku..Kai da Hajiya bakin ku Daya..asan duk abunda kuka Saka baki bana iya Ture wannan mganar ko..!Shikenan Allah ya nuna mana Allah yasa kowa yazo Lafiya ya koma Lafiya..!
Baba Sa"idu ya amsa da Ameen kafin su Cigaba da Tattaunawa sai wajen 9 na Dare yayi mai sallama ya tafi Gida sannnan sai alokacin Anty Nasara ita ke da Mallam a wannan Daran kuma ita keda Alhakin Shigo da Abinci anan Falon taci Kwalliya tana tashin Kamshin Tana jifan Malam da Sanyayyar Mirmishinta yana Girmama Nasara saboda Kaifin Tunaninta da kuma Sanyinta.
*Janafty*
[11/6, 3:18 PM] Sweet sis: *TA FITA ZAKKA..!*
_(Aminene)_
*Wattpad:JamilaUmar351*
*Mallakar:Janafty❤️*
*🅿️07*
A kimanin Lissafi Saura Sati Hudu Bikin su Ya Zulaihat,Ta kowani bangare ana shigaba da Shirye Shirye daga Duka gidajen guda Biyu duk da ba wani Sha"ani ake yi sosai ba Baba Malam ya hana anayin gayya dai makota da abokan arziki su zo su tayasu Murna,Walima kadai Baba Malam ya yarda ayi ana yima Amaran ne ana Gobe Daurin aure Ranar Daurin aure kuma ayi Taron mata na Cikin Gida da Safe zuwa yammah Sannan a Dokarsa Daga manya har yara Bamai Raka Amare Dakinsu Haka Tsarinsa yake ko su Ya Jadwa ba wacce aka Raka da an Daura aure zai Damkaki Hannun Mijinki bayan yayi muku Nasiha,ku tafi kin Riga kin zama nasu Jere ne dai ake zuwa ayi kafin Biki aga inda zaki Zauna kuma ko bayan Biki irin kannen Amarya suje wajenta Baya cikin Tsarin Gidan nan da kin tafi shikenwn sai kuma Waya zuwa ma sai da Dalili mai karfi.
Gidan Baba Malam ba"a kai Amaryan bai yarda ba baya cikin Tsarinsa ba"a Taba ba kuma baza"a Fara ba kuma Daga Washegari Taro zai tashi Baki Duk zasu koma Gidansu komai nashi Cikin Taka Tsantsan ne baya yarda yayi abunda zai kaucema Tsarin Addini da Sallah.
******
*Monday..*
10:20am
Gidan Baba Sa"idu..!
Mamanmu Dake kofar Kitchen Tana Gyaran Zogale Awani Faranti mai kyau tana Zaune kan karamar Kujera yar Tsugunno,Yaya kuma na Daga Kofar Dakinta Tana zaune kan Wata Darduma Data shimfada Farcenta Datake yankewa da abun Yanke Kumba,Hira suke da Mamanmu Sama Sama yayinda Amina ke daga Cikin dakin Mamanmu Saman Daya daga cikin kujerun da sukayi ma falon kwanya tana kwance ne tayi kwanciyar Ruf da ciki tana Sanye da riga da sikat na kanti kanta sanye cikin Hula baka Waya mamanmu a hannunta Kirar Nokia tana game din Maciji Cikin kwarewa Amina ce kadai keda wannan Damar bayan ita Mamanmu bata yarda wani ya taba mata yawa suma banda ita bawanda ma ya damu da wayar tunda ba sabawa da ita sukayi ba.
Hamida ce ta fito Daga Cikin Dakinsu Dauke da wani Sikat na Leshi a Hannunta duk ya yamutse tana nuna ma Mamanmu itama Riga da Sikat din ne ajikinta sai dai nata Ja da Baki ne Cikin Mamaki tace"Mamanmu kalli wannan Sikat din..!na Amina ne fa ko gegesu batayi ba duk sun yamutse..!
Mamanmu Dake duke ta Dago tana Fadin"Shine me...?tunda bata gyara ba ki gyara mata mana..?kema kinsan Amina bata da kokarin ke tunda kina da Himma sai ki gyara mata amfanin Yan"uwan kenan..!
Hamida ta tura baki Tana Fadin"Allah Mamanmu ki daina cewa haka..Tafa iya Tsabar Wulakanci ne irin na Amina ai naga kayan da zata saka Ranar Bikin su ya Zulaihat.!
Mamanmu tace"Eh ko bama haka ba ta isa ta sakaki ai tana gaba Dake..Oya kije ki gyara mata kayan Dirowanta in kuma sun kawo wuta ki goge mata ki adana mata kinji ko Hamida..?
Ta Karishe da Sigar Lallashi Baki tadan Tura kafin tayi mgana Mamanmu ta Katseta da Fadin"Ban sanki da gaddama ba Hamida..Mgana kaya kuma Hajiya Babba tayi muku kayan Fitar Biki Ranar dama shiga na gansu Tace Shamsu zai kai Dinki..!
Jin haka Hamida ta washe baki Tana Murna Amina nadaga Ciki ta Daga Murya tana Dariya Hamida ta Daga Labulen ta Leka Amina na ganinta tayi mata gwalo Lokaci Daya tana Fadin"Kinci Darajan Mamanmu ne yarinya..!
Amina na Dariya tace"Yarinya na bayan Uwarta..Mganin masu sa ido kenan ina Ruwanki da kayana..!Ni inaga naga Lokacin gyara wasu kaya..!
Hamida tace"Kiji Tsoron Allah..Tun yaushe muke gida..?tun gama Jssce din mu bama zuwa makarantar Boko Sai dai Hadda Karshen Sati..!
Amina tayi Tsaki kafin tace"Kinga bana son Hayaniya..ki kyaleni kawai..!
Hamida ta saki Labulen bata kara mgana ba Amina fa yar Ganin damace ko kayanta bata gyarawa sai ta ga Dama Kuma fa suna gida Tun sati Biyu da kuma Jarabawarsu su ya Zulahait ne ke zuwa tunda basu gama Neco ba kwafa tayi ta koma Dakinsu ta cigaba da gyaran Dirowarta dana Amina da Mamanmu tace sai ta gyara mata.
Yaya na zaune har suka gama mganarsu bata Daga kai ba Daman Tana da kawaici bata cika mgana kan wasu abubuwan ba Musammab kan ya"yanta Tana yi ma mamanmu kara gwarama kan su Ya Zeena zakaji muryanta ammh baida kan Amina ba sai Ta cikata sannan take mganinta.