Sashe 27
Ta Fita Zakka Part 1 Complete Hausa Novel · about 4 min read
Tundaga Ranar Amina bata kara yarda ta koma gidansu Hanne ba Duk kuwa da Tasan ya Danmallan yana gidansa ammh ai kusan nan anguwan yake zama Saboda bada sallah haka kurum taji batason su kara Haduwa Ya riga ya gama da ita tunda ya ce mata kazama kuma mara natsuwa bawai ta tsaneshi bane sai dai Acikin Ranta bai burgeta ba,duk da baya Duka ammy kuma yana mganar da zai saka ka kwana kana kuka aran Amina tasa masu sanyin Halin nan ba masu Kirki bane to Danmalam yana Daga cikinsu.
******
Shiryen shiryen Biki ya cigaba da Gudana bangare kamar yadda Al"adar gidan mallam take ana Saura kwana Goma sha Hudu Biki Aka je akayi jerin Dakunan Amarya Tunda kayan suna isowa kowacce inda zata Zauna aka Sauke nata,Ikram aka fara ma nata Jerin nan Kusa da Sarki Inda Dan Sarki Mahaifin Sultan din ya gina mai wani Dankarern gida su Mamansu suke jeren su da su Hajiya,Sai Ya Zulaihat da ita agarim jigawa aka mata nata jerin agidan mijin nata Daya gina duk da kano zasu koma da zama inda yake aiki itama su yaya suka je dasu Hajiya uwa.
Sai Ya Sadiya itama Garin Dutse aka mata Jerin duk da itama bayan Bikin Americs zata bi mijin nata.
Ya Aisha sune yan kaduna Anty Amarya ce kan gaba ita da Hajiya Nasara da Mamanmu suke je suka mata Jerenta suka Dawo..
Daganan shiri ya cigaba da kamkama ta kowani bangare..
Tun ana Saura Sati Daya Biki baki suka Fara zuwa goggo Husai ita da Jadwa suka suka Daga Jordan gidan Dan"uwanta ta sauka Baba Sa"idu.
Asatin Shiri Daya akeyi na Walimar su ya Zulahait da za"a hada da Saukasu a Haraban makarantar Islamiyarmi za"ayi Taron,Gida ko"ina ya cika ba matsaka Tsinke duk da Baba Mallan baya son taro ammh ai bai isa ya Hana Dangi zuwa Mutanen gusai ma sun iso,sannan ga su Ya Nazifa tazo jidda ma tazo Akila ma haka Fatima tazi gidan Baba Sa"idu maya cika su Jaleela yan lagos sun sauka jamila ce bata zo ba uwar mijint ba Lafiya sai Jawahir itama ta iso.
Ana jibi Daurin aure Hidaya matar ya Nazir ta iso Daga Lagos ashashen Hajiya uwa take Sauka Daman in tazo,Ya Nazir sai jibi zai iso tace.
Amaran kuma Kaf dinsu suna Gidan su Ya Jafar chan Hajiya ta roka Baba Mallam ya bari suka tafi Danginta yan Maiduguru sun zo suna chan suna gyaran Amaran sannan Bakin bazanga ma mata sun zo mazan sai Ranar Daurin aure.
Kowa yazo yaga Balarabiya sai yace Daga ita sai yace Amaryan Danmallan ne Abunda ke bama kowa mamaki yadda Sakina tajata ajiki Ko'ina suna Tare kamar kawaye,Sarood bata da Zabin kanta sai abunda Sakina tace kamar itace jagoranta.
Da su ake ta Hidima gidansu suke kwana ammh kullum suna nan anguwan Danmallam shi kanshi yayi mamakin yadda Sakima ta Saki Lokaci Daya sai da yafi kowa Murna da hakan ganin yadda ta karbi Sarod Hannu Bibbiyu Hajiya bata ce komai ba Domim ita a kan Hurumim Danmallam Mallam yafi ta karfi ta wwnnan bangaran.
Amina Bakinciki take in za"ayi taro Saboda yadda kowa ke mai dasu jakai yayi ta sakasu aiki.
Kusan ida da Hamida da Hanne gidansu suke kwana Saboda ba ya Zeenatu suma suma chan tare da Amaran yau aka kawo musu Sabbin kayansu da Hijabai Dukansu iri Daya na Amaran ne kadai ya bambamta sai na iyayensu mata.
Yau kwata kwata basu zauna ba sai saasu aiki akeyi,aikin ma na Wahalan Cirema yara pampers ko Ronensu su kuma suna ta aikin yi Cake da Donut da meatpie,suna ta sakawa cikin Takeway wanda za"a raba gobe wajen Walima ga Drinks nan da Ruwa cikin Falon Aba na Hidima da Rabo banda ke chan Gidan Baba Mallam rabawa akayi nan ana Snaks gidan Baba Mallan suna gyara gyaran kayan Miya na Lafiyan abincin da zasu yi su ya Jaleela kuma ana fama da suyan kaji da Nama.
Sakina dai bamai ganinta tana Shashen Anty Amarya ita da Sarood ko aiki batayi ba kuma wanda ya Damu duk itama chan gidansu akwai Biki Tunda yayanta da suke Uba Daya Sadiyan zata aura.
*Janafty*
[11/3, 2:05 PM] Sweet sis: *TA FITA ZAKKA..!*
_(Aminene)_
*Wattpad:JamilaUmar351*
*Mallakar:Janafty❤️*
*🅿️11*