Sashe 12
Ta Fita Zakka Part 1 Complete Hausa Novel · about 4 min read
Cigaba da Nasaran Rayuwa da Rashi da Samu ba wanda Baba Malam bai gani ba ya Samu Nasara ya Daukaka bama Nageria ba Duniya gabadaya ta Shaida Iliminsa da Sadaukarwansa kan kasarsa zuwa Lokacin hatta Kasar Saudiya tasan da zamamsa yasan Manyan Mutane masu Saurata da masu Dukiya yasan manya malamai kala kala ta Dalili Jajircewansa da kuma Dattakonsa zuwa Lokacin baisan adadin Daliban Daya rike ya karantar ba kuma ya Taimaka musu suka zama wani abu baisani ba Sai Dai Burinsa ya Cika ya amfanar da iliminsa ga al"umar kasarsa kamar yadda yake Fata.
Yayi rashin Amini kamar Alhaji Aminu sannan kuma sunyi Rashin Hajiya Hadiza Cancer ce ta kasheta sannan sun aurar da Husai Tana Jordan da zama ita da Mijinta da iyalanta wanda ya kasance amsader ne mai Wakiltan Nageria Akasar sannan kuma Burinsa ya Cika Sa'idu ya zama wani Jigo..Jigon Dayake alfahari dashi har yau har gobe Sa"idu yayi karatu har matakin Master akan abunda ya Shafi sanin Noma da kiwo sannan baisan adadin Kwasakwasan Daya Hallata kan Abunda ya shafi abunda yake so ba Sannan Bayan haka shi ya bama Baba Malam Shawaran Siyan wani Katon Fili a Farkon gari Dake Hadeja Road Inda suka Samar da Katuwar Gidan Gona babu abunda babu,na kiwo awajen katon Fili ne mai kama da alkarya Guda Abaya iya Dabbobi ne yanzu kuwa da aka Cigaba Har da Kaji da Talo Talo komai fa babu abunda babu Sannan kuma an Fadada abun har da Offices acikin wajen sannan akwai ma"aikata masu kula da wajen da masu Dawainiyar Kwashe kwaiyayan in Kaji sun saka sannan Baban Gidan Gona ne da kaf garin Gumel ba Kamarsa da kewaye.
*GIDAN GONAR BAZANGA..!
babu wanda baisan da zamansa ba Sannan Sa"idu shi ke da alhakin Kula da komai na Dukiyar Baba Malam,Sannan bangaran Gonakinsa Sa"idu ke da Ahalin kula da komai Daga Daukan masu Noma biyan su Cire amfani gona Fitar da zakka Komai na Hannunsa ne Baba Malam abu Dayane ke gabansa yakan Koyar da Dalibai Kadan Daga abunda ya Sani ammh Gabadaya alhakin Kula da Dukiyarsa da Komai yana Wuyan Sa"idu ne,Tare suka wahala sannan Kusan kula da komai dukiyar ta habaka Jajircewan Sa"idu ne.
sannan har zuwa wannan Lokacin Sunan Sa"idu ne gaba abakin Malam kafin ya"yansa
Baba Mallam yayi ma Sa"idu Auren Farko da Hadiza Haifaffiyar garin nan Gumel ce sai dai marainiya ce bata uwa bata da Uba ba wani Cikakken Dangi Labarinta yaji ya Tsausayamata Tana daga Cikin marayun da suke samun Tallafi Daga Kungiyarsu na Ahalus sunna Sa"idu tunda yake bai Taba Saba mganar Mallam ba Gabadaya Rayuwarsa ta kare ne a Yimasa Biyayya Da Hannu Bibbiyu ya Karbi Hadiza,Bayan Baba Malam ya gina mai Filin Dake kusa Dashi Daman Tunda ya siyeshi da Sunan Sa"idun ya siya Halak malak.
Shekararsu Biyar da aure Har sun samu karuwar ya"ya Biyu Jafar ne Babba ne sai Jadwa sai kuma tazo tayi Jaleela daganan ne ya kara aure da Balaraba yar"uwansa ce Daga Gusai Daga Dangin Babansa suka auramai ita tazo suka Hade kai da mamanmu suma zaman Lafiya da juna.
Sannan Daga gefe Dayama Malam ya kara aure da Marliya Itace yarinya Cikin matansa ita yar Garin Dutse ce sannan itama kakanta Malami ne sun gaji arziki da malamanta itama yazo ya Hadata Cikin matansa ta shiga Zazzaga ya"ya Kamar yadda gidan Baba Malam ya Cika da Wadatar ya"ya Haka Gidan Baba Sa"idu Wanda suna ne da su Umar suka sakamai kuma ya bisa,Shi Allah ya basa Haihuwar akai akai ba kamar Mahaifinsa ba da su Biyu kadai ya Haifa ba,
Sannan sunan Sa"idu ba arayuwar Malam ba kaf a Duka ahali da Zuru"arsa wannan Kauna Tsakanin BABA MALAM da BABA SA"IDU daga allah ne Kaunace da Duk hassada da Kyashinka sai kabarsu sun Hade sun zama abu Daya da har har gobe Baba Mallam Sa"idu ne agabansa Duk kuwa ya"yansa sun Girma ammh bakin sai sai ya ambaci Sa"idu kafin su kamar yadda shima Baba Sa"idun duka Rayuwarsa baida wani abin Dubawa Wanda ya zamemai Madubi Wanda shi yake kallo amtsayin komai Daya Taka na Rayuwa sannan yana Mai kauna Kaunar dako Mahaifinsa Daya kawosa Duniya baya masa kwantankwancin kaunar Dayake ma Baba Mallam..Ita Kaunar junansu Daga Indallahine.
*Janafty*
[11/6, 3:35 PM] Sweet sis: *TA FITA ZAKKA..!*
_(Aminene)_
*Wattpad:JamilaUmar351*
*Mallakar:Janafty❤️*
*🅿️06*