← Book details Ta Fita Zakka Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 26 OF 193

Sashe 26

Ta Fita Zakka Part 1 Complete Hausa Novel · about 1 min read

ce..!? Amina ta Zaro ido kafin ta mike tana Fadin"ki bari don Allah Hanne..? Hamida tace"Nima naji Mamanmi da yaya suna mgana da safe..Wai Aba ya Fada musu jiya da Daddare..! Hanne tace"Kwarai muma jiya Mallam ya taramu har da ita ya fada mana aka gabatar da ita acikin mu Ashe Diyar dai abokim Baba mallan ne na Madina ya aura ma Ya Danmallan diyar tasa achan Madinan.! Amina tace"Ya su Sa"adatu sukayi..?Ina Anty Sakinar..! Hanne tace"Abun mamaki basu nuna komai ba Anty Amarya tafi kowa ma karban Abun tatashi ta Rumgume Anty Sarood din agaban kowa tana mata maraba..! Amina tace"Jar uba..Wlh na karya ne..Wannan matar din..? Hanne tace"Bakisan wani abu bama..Ta kwace ta Daga Shashenmu tace ma Hajiya ita ke Saukan Anty Sakina to yanzu bata Sauya ba ita zata Sauki Anty Sarood jiya ai shashenta ta kwana..Sai da Safen nan suka wuce gidansu kuma Anty Amaryan ta rakasu Mallan yace taje..! Amina sam Labarin bai kwanta mata Baki ta Tabe kafin tace"Uhmm! Daganan bata kara mgana ba aranta bata yarda don Allah tayi ba Matar da ko su Mamanmu suna Fadin Rashin Kirkinta sun ce ko Aba bata cika mgana Dashi ba tana jin Haushinsa Sabida Hajiya da Baba Malam.
Chapter 26 · 0% Book details