Sashe 151
Ta Fita Zakka Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
ke faruwa yasa ta barke mai da kukan da yayi wata Biyu yana cinta acikin ranta,Lallashinta yake yi da sigar Shafa bayanta zuwa kanta yana dan jijjigata,ammh kamar ana bude mata famfo haka ta saki kukan nata riri riri sai ya rude hankalinsa ya tashi daman tun Fil"azal shi bamai son kuka bane ballatana Hayaniya,Sannan kukan ma irin na Amina duk sai yaji ya Durbuce haka ya sake kamkameta yana fadin"Shikenan is ok..Daina kukan na amsa Laifina..! Ina bata ma jisa ba kuka take har da Shessheka sai ya fara tunanin kukanta ba na iya fushinsa bane akwai wani abu cikin wata irin murya yace"Uhm fadamin me ya faru..? Cikin kukan Amina tace"Ka da ka hanani kuka ka barni nayi..Nayi watanni ina fama da nauyi acikin kirjina bansan kafadan da zai tallafamin in yi kukana sai yau..Don Allah yaya Danmallam kar ka hanani kukana.. abu mafi ciwo da Mamanmu tamin arayuwata na iya Tsawon rayuwata bata barni nasan Dadin Uwa ba..Yaya..YAYA bata taba sanin jin dadina ba sai akasin haka har ta koma ga Allah ya kake so nayi..? Taya zan manta wannan zaluncin Datamin.?anan zuciyata ke min zafi kamar zan mutu..! Tafada tana gunjin kuka Lokaci Daya tana Dora Hannunsa saman kirjinta Wani Tsausayinta da sonta da baisan ma akwai aransa ba ya taso ya fara share mata hawaye da Hannayensa yana Fadin"Ki yi kuka ammh kadan bamai yawa ba kin ga dai bake kadai bane ko..? Bazan yafe ma kaina ba in wani abu ya Sameki keda abunda ke Cikin ki ba Amina .! Amina ta kamkame Hannayensa tana Cigaba da kuka kamata yayi rumgumeta yana fadin"Ki yi kukan dai kadan na Samun saukin zuciya Kafadata da kirjina da Hannayensa zasu miki garkuwa har Abada..Kiyi hakuri ki ma yaya addu"an Allah ya jikanta kuma ni nasan har ta koma ga Allah addu"a take miki bazata taba aibataki ba. ! Jin haka yasa ta kara barkemai da kuka Tana fadin"Shikenan sai a barta ta kashemana uwa kuma tana zaune lafiya..? Hannunsa a bayanta yana shafawa yake fadin"A"a ai Allah ne zai fara mata hukunci da ita da duk wanda suka hada hannu wajen kashe rai Amina..Duk da munsan Allah ne mai kashewa kuma ya raya ammh su sun zama Sanadi in har sun aikata wannan girman laifin Allah bazai bar su cigaba da zalunci ba sai ya Tona musu asiri kowa ya gansu sannan zasu yi rayuwar kaskaci domin hakkin Rai bazai barsu ba..! Amina tace cikin kuka"Insha Allahu sai sun Dai'daita aduniya sai sun wulakanta.. Ganin tana neman fita Hayyacinta yasa ya Dago kanta sai ji kawai tayi ya Toshe bakinta da nashi Lokaci daya ya fara sumbatarta kamar Allah ya aikosa cak ta nemi kukanta ta rasa Ta waro ido tana kallonsa shima ita yake kallo yana jin yadda zuciyarta ke faman Bugawa tare da nashi Amina bazata iya ture wannan lamarin ba,Bata san sadda ta lunshe ido ba ta tallafi Hannayensa domin taimakamai shi kanshi yayi hakan da niyar ta natsu sai gashi ya Zarce bai sani ba Daga baki ya koma ya rikice yana Taba duk inda Hannunsa yakai mamakin jin yadda hannunsa ya Cika da kirjinta yake yi Cikin Fitan hayyaci yace"Amina sun kara girma k'wai na mai kyau ne..Aminana ta tashi daga mai Nonon lemon tsami ta koma na kankana .! Yana fada yana damukansu Amina ma jinsa ai ba baka sai kunne Tana karban wannan sakon sosai fiye da Tunaninta duk da na farkon haduwarsu bata fahimci komai ba saboda farko ne alokacin Sannan abun da ya faru ya faru ne dukkansu batare da sun tsammanci Faruwarsa ba. Shiyasa wannan karon bata san ta Saki jikinta ba,Kuka kuwa Tsab ya tsaya ta nemesa ta rasa tana jinsa yana mgana sama sama bata ma fahimcesa ba sai kara shigewa jikinsa take yi kamar wata mage neman rasa natsuwarsa yake yi domin wata irin bukatuwan kasancewa da Amina ne ya taso mai kamar an mai Tuni ya Tuna da gidan Aisha fa kuma kanwa take garesa yana kokarin Daidaita kansa yaji ana knooking da Sauri ya Raba Amina da jikinsa kasa Tsayuwa tayi sai ta koma ta zauna bisa gado ta juya baya shi ya yafa mata gyalen rigarta sannan ya bada izinin shigowa Ya Aisha ce ta shigo da Faranti shake da kayan kari Dan mallam ya tarbeta ya amsa yana mata sannu ta amsa Amina ta kallah wacce ko juyowa batayi ba sai yanzu kunya ya kamata na aikin data aikata. Dariya kawai tayi Danmallam yace"Ina Aliyu..? Aisha tace"Yana falo shi da Yakaka yana cin abinci naka ne wannan..! Danmallam ya kalli Amina kafin ya kalleta yana fadin"ita fa..? Ya Aisha tace "Ai bata cin abinci iri iren wannan ga wainar fulawanta chan Saude na soya mata. ! Sai alokacin ya tuna da Sakon Hajiya kai Tsaye yace"Kice ma Aliyu ya Dauko Sakon Hajiya da wata leda a Mota. ! Aisha ta amsa mai da toh ta fita tana Fita ya Zauna akasa ya tankwashe kafa yana kallon Amina kasa kasa Dariya ta basa ganin yadda ta kara juya baya baki ya rike kafin yace"bayan kin gama Damuka ni kuma miye na juya baya .!? Ai tana jin haka sai ta kara juya baya kunya kamar ta nitse dariya yayi da sai da taji Sautinta aransa kuma fadi yake yaro man kaza. Farantin yaja gabansa tea ya hada ya sha sai Dankali da kwai da yaci duk Amina na zaune ta juya baya Lokaci bayan Lokaci tana satan kallonsa sai zai juyo sai ta kauda kai shi kuma yana Lura da ita Dariya da sha"awa take basa. haka kamar bazata aikata irin abubuwan data aikata ba. Sai da ya natsa sannan yayi Hamdala ya Ture farantin gabansa wayarsa ce tayi kara kidan Larabawa a gaban aljihunsa ya Dauko yaga Sakina ke kiransa satan kallon Amina yayi kafin ya Daga kira suka gaisa da Tambayan Hanya sai ta bama Sarood suka sauya Yare zuwa Labarci Amina tunda ya fara mgana ranta kawai sai ya baci yana Sauya yare ta mike fit zata fita Daga Dakin tana kunkuni tace"In dai akayi gulma ta dai ban yafe ba..! Yajita sarai yasa ya rike hannunta tazo zata gifta ta gabansa tana Dagowa yana mikewa sai ji tayi ya kara rike hannunta gam yana kuma cigaba da wayarsa. Sai ga ya Aisha ta shigo ta kawo leda babba Daya sai karama guda Daya ganin yanayinsu yasa ta fice da Sauri tana ma Amina sigina duka yana ganinsu. Har ya gama wayar bai saketa ba sai da ya maida wayar aljihu yana kallonta bata san sanda ta ballamai harara ba Dariya yayi yana Fadin"kikace in anyi gulmarki baki yafe ba. ? Ido ta Zaro Cikin mamaki tana Fadin"Ni..? Kanta ya shafa yana fadin"Eh ai na jiki..Bama su san wajen ki zan zo ba..! Amina ta tabe baki batayi mgana ba Cikinta ya shafa sannan ya Duka agabanta yana kallonta ita da Cikin kunya ya bata ta yi saurin kauda kanta Kansa ya kara jikin cikin yana Fadin"Assalamu Alaikum...Ana Abbuka! Ya fada yana manna ma Cikin Kiss Sai ya bata Shawa"awa tana chan ta shagala da kallonsa sai da taji itama ya mata peak a kumatunta sannan ta farga ta Hura hanci ta tura baki Bai biye mata ba domin kada tasa ya aikata abun kunya. Ledojin da Aisha ta shigo dasu ya Dauko ya kawo gabanta ya bata na Hajiya bayan ya fadamata daga Hajiya sai nashi yace Tsaraban madina da kayan bbys daya siyo suka Zauna akasa suna ganin kayan sun mata kyau matuka Amina sai Daga wani Overrol na Jarirai take yi tana Fadin"Ya Danmallam yanzu jaririn da zan haifa wannan zai shigesa..? Yana Dariya yace"Sosai yara suna jariri basu da girma ba kina ganin su ba..? Ta gyada kai tana Daga kayan nata ya Nuna mata yana fadin"Basu miki kyau bane .? Ta amsa tana fadin"Wlh sun hadu nagode sosai kamar kasan bana sa atamfa yanzu sai dogayen riguna tun ina gida suka min kadan. ! Kallonta yayi kafin yace"Nagani kin tashi Daga kwaila kin koma Big mama. ! Kunya taji ta sunkuyar dakai suna Dariya. Shi ya kwashe kayan ya maida mata aledan sannan ta bude na Hajiya ai bakinta sai yaki Rufuwa ta fara Cin ramar tana fadin"Wlh Daman ina ta neman abu mai tsami tsami Allah Sarki Hajiya..kwalkwal tayi zatayi kuka yayi saurin cewa"To miye abun kuka kuma.? Keda kike da jidalin kuka..! Sai tayi Shuru itsace cin rama cin Zogale gutsiran yalo gatsan goriba sai murna take yana ta kallonta Cikin sha"awa. Kai tsaye yace mata"Kawayenki kawayen jidalin ki Hanne da Hamida na gaisheki..! Amina ai sai ta Dagata da Ciye ciyenta tana fadin"Da gaske..? Kai ya gyada mata yana fadin"Sosai ma..Har hira ma mukayi suka bani labarin Aminene ikon Allah..Har da Labarin Anty Sara mai Warin maza.! Amina ta zaro ido tana Dariya shima Dariya yake yi yana fadin"Kinganki wlh bakya jin mgana Allah ya shiryamin ke ! Dariya take yi tana bashi labarin yadda Anty Sara ta Dinga kuka Data ji labarin an ce tana warin maza har fa irin nganar ta saida Amina ta kwatanmai kallonta kawai yake yi yana jin Dadin ganinta Cikin Farinciki. Bai san Lokaci ya tafi ba sai da yaga biyu na rana yayi ya mike yace mata su yi sallah shi ya taimakamata ta mike suka shiga tiolet tare ta fara kama Ruwa kuma yaki fita tana tajin kunya ya kalleta yace"Ji min yarinya ke da na sanki Ciki da baya kina kwailarki ma..! Ai bata kara mgana ba tayi Fitsari tayi Tsarki tayi alwala ya taimaka mata ta fito Shi kuma ya koma yayi alwala bayan ya kama ruwa shima,Tare sukayi sallah ya jasu jam"i suna Idarwa ya jawo Amina jikinsa ya fara Tabata haka kurum yaji yana Bukatar jinta akusa dashi ita kuma batamai gaddama ba ga karatun Ya Aisha ga mganar Aba data Zauna aranta tun ranar da zasu tafi yace in tamai gardama bai yafe mata ba. Itama ta lula Cikn wata Duniyar sai karar wayarsa suka ji kamar Daga sama shi ya katse ma Umar hanzari bai saki Amina ba ya Daga kiran ganin Aliyu yana Dauka yace mai"Lafiya..? Aliyu yace"Kai shehi kaji tsoron Allah..Gidan fa kanwarka kake..? Ka shige kurya da yar mutane kana Lalubeta. ! Tsaki