← Book details Ta Fita Zakka Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 38 OF 193

Sashe 38

Ta Fita Zakka Part 1 Complete Hausa Novel · about 2 min read

wata kannen namu ne sai Hakuri..naji Uzairu na Fadin Baba Sa"idu Hala Diyarsa ce..! Danmaallam ya gyada kai bayason mgana ba Domin Kada mallam yayi Fada da Tuni yana gida ya kwanta ya Huta. Aliyu yace"haba na kamar su da Yaya..Hala Diyarta ne..! Nan ma kai ya gyadamai Aliyu ya Kalli Umar yana shafa gemunsa yace"Irin su ne Sweet Sisty Shehi..Anya bazan kama Daya Cikin kanmin nan naka ba..?tunda kai ka yi auranka da balarabiya..! DAmallam ya kallesa a adage kafin yace"Wadanan yaran zaka kwasa..? Aliyu yace"ofcourse sun fi Dadin harka ne..! Danmallan yayi Tsaki kafin yace"Wlh baka da Hankali..kai yanzu Gemi gemai dakai AZ kace wadanan yaran kake so ka aura..?Ya"yan Cikinka..? Aliyu yace"Bangane ya"yan Cikima ba..?nifa ba Tsoho bane mallam Shekara Talatin da shida ban cika ba..Sai watan jibi..! Wani Tsakin kara ja kafin yace"Me yayi Saura arba"in AA..?Wlh da auran Fari mukayi dukkanmu da muna da kamarsu ko basu kai su ba suna Tsaransu..! Aiyu na Dariya yace"Kai nifa ba Tsoho bane..Ko yanzu naso zan auri yar 12 ma ballatana yaram nan sun Haura 15..! Dan mallam ya Dafe kansa kafin yace"Plz ka kyaleni da wannan Shirmen naka am not ind Mood..! Aliyu na Dariya yace"Kai Shehi..Kaifa nasan sai ka cike kofa Danmallan fa kake..!sunnat nan sai kin ciketa..Ina baka Shawara in zaka kara ka karo irin yan yaran nan sun fi Dadin Sha"ani nidsi ka manta ina kamun Daya Daga Cikinsu duk wanda ka bani am Greetfull..! Danmallam ya fara ma Aliyu kallon ya Tabu ganin haka yasa ya Buga Kafadarsa yana Fadin"Am Serouis fa Shehi..! Danmallam ya Kauda Fuska yana Fadin"Plx ka cireni cikin Shirmen naka..Kuma wlh in kace zaka auri irin yaran nan sunanka Sorry kai kai Jidali Gidanka da kanka am Telling u..! Aliyu yace"Eh bakomai..Tanqu for ur Advice..! Ko kara kallonsa bai yi ba shi kuma Aliyu na Dariya yace"Tunda ka gaji dani..Bari na kira Aliya nace ta fito ita yaran man mu kama Hanya..! Kamar bai son mgana yace"Ka bari yaran su tafi mana..! Aliyu yace"Wasu yaran..! Yamutsa Fuska yayi kafin yace"Amaran mana..! Aliyu yayi Dariya yana Fadin*Shehi Umar..Mijin Sakina ango Saratu..! Hararansa yayi kafin yace"Sarood na ce maka..! Aliyu yace"oh..Sarood kasa bakin ya saba da Hausa ba irin ku da bakim ya Juye da Laranci ba..Angon Balarabiya..! Yake fada yana Dariya Danmallam Mirmishi kawai yayi kafin yace"kana da matsala AA..!
Chapter 38 · 0% Book details