Sashe 46
Ta Fita Zakka Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Aminu Aliyu Buba Haifaffan garin Yola ne Bafullatani ne ta bangaran uwa dana Uba,mahaifinsa da Mahaifiyarsa hatsarin mota sukayi suka rasu tun yana da shekara Goma aduniya kuma shi kadai suka Haifa karamar kanwarsa tun kafin ayayeta Ciwon kyanda ya zama ajalinta.
Sai Rikonsa ya koma Hannun kakarsa wacce ta Haifi Mahaifiyarsa,mahaifiyarsa tana da Tarin kannen da yayyi wadanda suke Uba Daya tunda alokacin matan babansu Hudu Aisha itace Wacce suka Fito Ciki Daya ita kuma Allah ya Dorama Kaunar Aminu tun sanda aka Haifesa yana karamin yana da kyau da kwarjini irinnasu na yara.
Sadaukarwan da Aisha tayi ma Aminu mai girmane wanda baki bazai iya Fadi ba saboda shi tayi aure aure har Hudu bazata zauna ba Saboda duk inda Tayi aure sai tace da Aminu xata tafi wanda yake kamar kani gareta yada Jikin girma yasa ya kamota ita kuma gata Daman bata da tsawo.
Yawancin Rayuwarsu a Yola sukayi an gaji da Mgana an kyale Aisha Domin tace matukar ba zata zauna da Aminu ba sai dai ta Hakura da aure da Kuruciyarta ta zauna agida tana kula da Aminu ta zamemai uwa da uba da yar"uwa shima komai ya samu itace Dalilinta ta samu Sunan Nenne sunan Daya Bita kowa dashi yake Kiranta.
Kakkaninshi suka taimakamai yayi karati har matakin Secondary Nenne iyakarta Diploma bata cigaba ba Lokacin shiga Jami"a sai Aminu ya nuna kano yake son tafiya ba gaddama aka kaimai Cuku cuku ya tafi Tunda bayan ma haka Mahaifinsa Alhaji Buba ya mutu ya barmai Tarin kaddarori gidaje da Filaye.
Zuwansa kano ne mafarin fara wakarsa ammh bai taba Tsammanin ba Haduwarsa da wani abokinsa Oscar shima mawaki Dakinsu Daya shima anan Buk din yake karatu Cikin ikon Allah kuma yana da Rabo acikin Harka cikin Lokaci sunansa ya fita bai samu matsala da kowa ba sai Nenne itace ta nuna tafi son ya maida Hankali a karatu ammh itama sai da yaja Ra"ayinta ta amince.
Kafin ya gama Jami"a Sunansa ya fita waka ta karbesa kuma ya samu Alherai da ita ba adadi yanzu haka yana cikin mawakan da Yan Film suke Damawa dashi Tun shekaru Biyu da suka gabata yana kasuwancin shigo da Motoci da karafuna Da kudin gadon Daya gada sannan yana da Shagon sai da gwala gwalai anan garin kano.
Yayi gida anan kano nashi na kanshi yaso ya Dauko Nenne su dawo Alhaji Babba yahana yace ba inda zai kaita Shiyasa ya gina mata gida kato shi da ita Ya Daukota suna zaune tare daga ita sai yan aiki da ya"yan yan"uwan tunda Duka auran duk da tayi bata zauna ba ballatana ta Haihu Aminu ne komai nata shima itace Duka Duniyarsa babu abunda bai ijiye mata na jin Dadin Rayuwa ba Domin komai ya Zama a wannan Duniyar itace Kan gaba.
Yafi zama a kano saboda Harkokinsa,Sai kuma garuruwan da suke zuwa in xasu shooting din waka Aminu baya shaye shaye kuma baya Harkan mata sai abunda ba"a rasa ba Matashi ne dan kimamin shekara 30 aduniya ne mai ji da kuruciya da kudi Yanmata sun na kawo masa hari ammh bai taba maida kai ba Nenne ma ta matsamai yayi aure ita da Alhaji Babba ammh suma baya maida kai sai yace Lokaci ne bai yi ba Yana so yayi aure saboda Farincikin Nenne sai dai bai sa nan kusa ba Domin bai Taba jin wata mace aransa ba yasan suna sonshi ne saboda suna da kuma Kudi ammh Haduwarsa da Amina komao ya Sauya yasani yarinya ce ammh kuma Rayuwarta Cikin Burgewa Bata da damuwar komai ashekarunta kudi ko suna basu da Muhimmanci awajenta
Har ya fito wanka Tunanin bai bar kansa ba yana son jin komai akanta Saboda yaga ta ina zai fara yana son ya kara ganinta nan kusa komawa Gumel ya kamasa Duk da wannan ne Lokaci na farko daya taba zuwa garin
Agurguje ya shirya cikin manyan kaya cikin gari zai shiga ya gaida Alhaji Babba kuma in ya je da kananun kaya Daga shi har Hajja sai sun tasomai Shiyasa yayi shigar Farar shadda riga da wando da Hula.
Daga Dakinsa kai Tsaye Dakin Nenne ya Nufa ya isketa tana gyara adon wata Sarkarta,bataji ma shigowarsa ba sai Hannunsa dataji ya saka ya karbi Sarkan yana Fadin"muga Abun da Nenneta take yi da bataji shigowata ba..!
Sai Lokacon ta Dago tana kallonsa Cikin Farimciki tace"Masha Allah..Ka ganka kuwa..?kamar bakai ba..Hala gidan Alhaji babba zaka je ko..?
Kai ya gyada mata yana Kokarin gyara mata sarkar lokaci Daya yana Fadin'Kina son sarkan nan Nenne..!
Hannu ta mikamai Tana Fadin"Sosai..Bani kayana kagani sakashi zan yi..!
Bai musa ba ya zagaya ta bayanta ya saka mata yana Fadin"Ko zaki shirya muje tare ne..?
Kai ta girgiza kafin tace"Ina da Bakuwa..Hajiya Iklima ta kirani tacemin zata zo kada mu fita tazo bata sameni ba..!
Dan baki ya tabe kafin yace"Ok..Bari na wuce ni..Sai an juma zan dawo domin zanshiga cikin gari mu gaisa da Friends dina mun kwana Biyu bamu Hadu ba..!
Kai ta gyadamai kafin tace"Shikenan kada kayi Dare..Sannan ina Fatan ka Karya..?
Da sauri ya gyada mata kai Saboda baya son ta takuramai kuma bayajin cin komai Dukawa yayi ya Sumbaci kuncinta kafin ya Fice da Sauri Ta Bisa da gudu tana Fadin"Amuni zan ci maka mutumci da Dabi"ar nan fa..!
Tana jinsa yana Dariya yana Fadin"Haba Nenne watarana fa Madina zamu koma Dole mu koyi gaisuwan Larabawa..!
Mirmishi take ita kadai Burinta ya gama cika Saura abu Daya Aminu ya samy matar aure ta gari taga ya"yansa shine Babban Muradinta.
Ranar Wuni yayi zirga Zirga achan gidan kakanin nashi ma Chaa akayi mai kan mganar auran kansa Kadai yake shafawa yana fadin Lokaci ne bai yi ba ko abokansa na nan Yola suna ta mai tsiya domin su kam daga masu yara sai masu kokarin Karin ta Biyu.
Bai shigo gidam ba sai bayan Isha"i shima sai da Nenne ta kirasa haka take Koda ya girma tana Tsaye kan Tarbiyasa ko yana kano Dare nayi zata Kira taji inda yake tans tsoron Gurbacewar Tarbiyan Matasan zamami.
Tare sukayi Dinner shi da ita da Wasu yan Biyu Hassana da Husaina ya"yan kawartace Hajiya Iklima ta bar mata su kwana Biyu tunda suna Hutun makaranta Daman suna zuwa Aminu ya saba da yaran suna da shiga rai su suka Daukemai Hamkali ya manta da Batun kira Nura sai da yaga Kiransa wajem karfe Tara na Dare sannan ya Tuna.
Sabewa yayi ya koma Dakinsa baya so Nenne ta Fahimci yasanta yasan Zuciyarta yanzu sai ta Girmama abun Fiye da yadda yayi tsammani kiran ya katse sai kara kiran Nuran yayi yana Dagawa yace"Nura kada ka sanar sabanin abunda na saka ka..!
Ajiyar zuciya Nura ya sauke kafin yace"Tun bayan da muka gama waya Na shirya na tafi Gumel Oga..Ban sha wahala sosai ba Saboda gidansi yarinya ba Boyayyen gida bane..Gida ne da ko kai na Fadama sunan zaka san sunan..!
Cikin Mamaki Aminu yace"Wani suna kenan..!
Kai Tsaye Nura yace"yarinyar tana Daga cikin Ahalin babban Malamin nan Sheick Yunus bazanga..!
Aminu yace"Sheik Yunus Abdurraham Bazanga..?
Nura ya gyada kai kamar yana ganinsa kafin yace"Eh shi Oga...!
Aminu ya jinjina kai ai ba wanda baisan Mallam bazanga ba in baka sanshi a Fuska ido da ido ba kasanshi a Talabijin ko ajaridu ko kuma awajen wani Taro na Malaman sunna.
Cikin Kosawa yace"Ina jinka..yarsa ce ko Jikarsa..!
Nura yace"Shine bansani ba..Ban samu Cikakken bayanin Dangantar Mahaifinta da shi Mallam bazanga ba..Sai dai an bani Tabbacin kamar D'a yake garesa gidajensu suna jikin juna ne nan bayan inda muka hadu da yarinyar sannan Mahaifinta ne kan Duka kasuwancin Mallam din..Sannan iyalansu a Hade suke komai Tare suke Hatta Ragamar aurar dasu Mallam din ke gudanar da komai wqsu suna Tunanin kaninsa ne wasu kuma suna Tunanin Shine Babbar Dansa..!
Aminu yace"Naji wannan ita yarinyar fa..?me ka sani akanta..!
Nura yace"sunanta Amina Sa"idu Yarinya ce karama Tana aji Dayan babban Sakandiri yanzu a makaranta tana zuwa Hadda da Islamiya,Dokar gidan gaskiya yadda na samu Labari gidan Tarbiya ne basa fita Daga makaranta sai gida sannan basa Tadi da Samari ko auransu ana Tunanin auran Hadi ne sannan iyakarsu Sakandiri ake aurar dasu su goma sha Daya ne agidansu itace Karama awajen Mahaifiyarta sannan matan babanta biyu..!
Aminu ya sauke Numfashi kafin yace"Yanzu ba yadda zan yi na kara ganinta..?
Nura yace"Ba mafita. domin ko makaramta Mota kai su ya dawo dasu..Mai bani Labarin ma yayi matukar mamakin Da nace masa mun ganta ya Tabbatrmin da Ahalin gida basa zuwa ko"ina..!
Aminu ya sauke Numfashi kafin yace"Ya zama Dole na Hadu da ita..Gobe zan shigo kano..ka shirya zamu koma Gumel..!
Daga haka ya Datse kiran ya bar Nura bakinsa Bude meke Damun AA.buba ne..?
Wannam yarinya zAi kare mawa duk matsayinsa..?
Bai wani sha wahala ba Tunda ba Boyayyen gida bane, shagon ya fara isa Daya tambayesa ya tabbatarmai shima bai santa ba wani ne a kusa Dayaji Mganar da sunanta yace ya santa kanwar abokin kaninsa ne Shamsu ya"yan gidam Bazanga a bakinsa ya samu Duka Labaran Daya zo Fesa ma Aminu dawowarsa kenan ko Hutawa bai yi ba..
Indai ko Oga son yarinyar yake ya kwafsa yar yarinya yar cikinsa bakomai Cikinta sai rashin kunya.
Aminu kuwa yana ji aransa ya zama Dole ya koma ya sake ganin Amina Sak yanzu ya kara tabbatar ma kanta bata sanshi ba gidan Malamai ba"a wani samub sakewa ballatana Har taji waka ko tasam sunanshi.
Yana ji ajikinsa kamar akwai wani abu mai girma Tsakaninsa da yarinyar bazai gane haka ba sai yaje ya kara ganinta ya kara tabbatar da abunda yake ji akanta.
********
*BAYAN SATI DAYA..!
Gumel...!