Sashe 95
Rikon Kwarya Part 1 Complete Hausa Novel · about 4 min read
Su aunty huwaila sun koma da farinciki d tsaraba jibgi da FU'AD d Husna suka musu Dan FU'AD ya sakar Mata bakin aljihu sosai takeyin duk Abin da taso Dan mumcy ta zaunar dasu tamusu nasihar rik'e juna da Amana Musamman FU'AD din da cire komai arai Dan sun zama abokan arzikin juna hakan yasa FU'AD ya dinga ba Husna hakuri Akan abubuwan da suka dinga faruwa yake sake ninka Mata kulawa da so da k'auna ,gashi kowa na gidan son Husna yake Dan saukin kanta da iya mu'amala da kyauta ga kowa ya kwalafa Rai Akan cikin jikinta.
Kwanaki sun shude ,satikai sun tafi,wattanni sun ja yau cikin Husna ya cika wata Tara Dan har anyi bikin B2k da Aisha ,anyi bikin hafeeza ma da mijinta Isa duk lokacin Husna babu bayani anata faman da ciki.
Baba yakan kaima su humaira kayan abinci da Abin buk'ata da taimakon mama Dan Yama saki mama habee Dan bega ranar zama da ita ba humaira ma takardar ta har gida ta biyota Dan Haka tayi kukan tayi takaicin har ta hak'ura Dole.
Yaune Husna ta tashi da nak'uda sama_sama tun Tana daurewa har sai da FU'AD ya ganota ,tace Mai babu komai har murmushin k'arfin Hali takeyi ,shide yace be yadda ba ya sauka ya sanarma mumcy da sauri ta hauro ta Mata tambayoyi ta Bata amsa sai mumcy tace suje asibiti alamunta ne sai fatan ALLAH ya Bata da sauki.
FU'AD a rikice ya d'auki makulli ya d'auki aunty sa'adiya suka nufi asibiti.
Bayan andubata akace alamunta ne ba'a Kara awa 1 ba Husna aka dinga gumurzo sai ga yarta macce katuwa Mai Kama da ita kyakywa.
Murna wajen FU'AD Abin Babu misali tun a asibitin ya dinga rashin kunya agaban kowa Husna nata rufe fuska sai aunty sa'adiya ce take tsokanan shi tana cewa Daman Mai kunya inya falle sai ankauce Mai ya dinga cewa yaji din gudan jinin shi duk da ta biyuce dai Mami ce ta farko.
Bayan ansallameta FU'AD ya dinga sanarma mutane duk Wanda bezo barka ba ya Shiga uku wajen FU'AD.
Bayan suna da aka zubar da naira baby taci sunan aunty huwaila da aunty huwaila zasuzo ma Amman FU'AD ya hanata yace Suma sunan zuwa da baby tayi kwari zasuje kusan k'asa5 harda india d saudiya.....
Sosai kowa yake kula da Dan uwanshi tsakanin FU'AD da Husna sanan suyi tarayya wajen bama baby huwaila kulawa gami da so da k'auna.
Komai na tatiya yadda akeso baby huwaila takai 5months FU'AD ya Gama musu komai sukama mumcy sallama da kyar FU'AD yabar Husna taje taga humaira da mama habee ta musu Alkhairi humaira nata kuka tana rok'on ta yafiya taje gidan hafeeza ma Dan Basu da nisa da unguwar ta Mata Alkhairi sosai sanan taje gidan maman hafeeza ma ta Mata Alkhairi sai ta wuce gidan hajiyar mu Suma ta musu Alkhairi sanan ta wuce gidan B2k ta musu sallama tanata tsokanan Aisha Mai ciki Dan har y fito sai ta wuce gidan mama d baba ta musu nasu kabakin arzikin cike da kewa da kulawa suka rabu FU'AD ya d'auketa sukayi gidan mumcy.
Washe gari sukama mummy sallama suka Kira aunty sa'adiya ta waya suka musu sallama Dan ta tafi wajen Jameel tafi Gane ta dinga zuwa Tana dawowa basa son barin mumcy ita kad'ai Musamman Dan barin Mata Mami da akayi tunda aka yayeta aka barma mumcy ita.
India su FU'AD suka Fara sauka da tsaraba Mai yawa sunsha tarba tsakanin FU'AD da Affan an gyarota sai shiri ma yanzu da suke sosai kowa ya dinga murna da ganin su anata d'aukan baby huwaila suna nuna Mata tsantsar so kin yadda sukayi su FU'AD su sauka a hotel.
Daga Nan suka dinga zuwa kasashen da zasu saudiyace ta k'arshe sukayi umrar su suka koma gida Bayan sun shafe wata 5 har Aisha ta haihu d'a namiji.
FU'AD da Husna aka Dora daga inda aka tsaya sosai suke morema Auren su da kula da junan su FU'AD da wuri ake dawowa daya wajen Aiki ,Husna na kula da Mami da baby huwaila sosai sanan Tana kula da mumcy da Haka ta sake narkewa cikin zuciyar FU'AD d Yaya Jameel d mumcy kanta ga motar ta d Fu'ad ya siya Mata me kyau da tsada duk yadda takeso haka akeyi rayuwa ta sauya sai Jin dad'i da Jin dad'i kawai tsakanin masoyan biyu.
*TAMMATBIHAMDULLAHI*
```Anan na kawo k'arshe littafi a me suna RIK'ON KWARYA Abin da na fad'a daidai ba iyawata bace da yadda ALLAH nayi Abin da nayi kuskure ajizancin Dan Adam ne ALLAH yasa sakona yaje inda ya kamata na gyara a gyara na badaidai ba akauce```
*Kuyimin Afuwa typing error s Dan basamu nayi editing ba Cox pg din Akwai tsayi*🤦🏼♀
Sai mun had'u Bayan sallah cikin sabon novel Dina me suna..................🏃🏼♀🏃🏼♀🏃🏼♀
Urz Maman shaheed😍
Shire
And
Comments
Copied By
YAYA HAYAT
(admin
Hayat hausa novels Group
Hausa novels and fashion Group
Cool novel, makeup and kitchen1 Group
And
WOMEN24 TV Group
WHATSAPP NO:+2349030159301