Sashe 88
Rikon Kwarya Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Bayan sun Gama shiryawa tsaf aka Debi motoci guda 2 da kayan su na tsaraba har Airport baban su aunty sa'adiya yasa aka kaisu sunata musu godiya da fatan Alkhairi ga Auren kowannen su har Aisha akayi Rakiyar d kyar suka rabu da B2k da rarashi.
Yau mutanen India ma suke Shiga Nigeria.
Bayan isar su gida wajen fitowa daga jirgi Husna sai da jirin Nan ya sake dibanta ga Mimi a hannun ta d taimakon Fu'ad da aunty sa'adiya suka samu Bata Kai kasa ba ,da kyar ta lalab'a ta Shiga mota Dan tuni motar da mumcy tasa adauke su take zaman jiran su tasan FU'AD baya son jira.
Acikin mota FU'AD yake cema Husna Akwai Abin da yake damunta sa'adiya ma Haka tace Amman Husna ta kafe babu Abin dake damunta ,sai Yaya Jameel da B2k ne sukace gaskiya ya kamata ko Bayan anhutane taga likita FU'AD yace babu wani Abu Bari mu Isa gidan.
Bayan isar su gidan anata raha Bayan anmusu tarba Mai kyau ,a wajen mumcy suka Sami sanaya a yatsune ta musu sannu da dawowa ta Mike tabar falon mumcy sai sawa tayi aka bita da tsarabar ta.
Tun shigowar su mumcy ta kula da canjin yanayin Husna Amman ganin tanata walwalarta sai batace komai ba har akaci abinci Amman Tana gamaci yanayinta ya canja da sauri ta haura sama duk Abin da takeyi Fu'ad na kula da ita da sauri yabi bayanta Yana zuwa yaga Bata falo d'akinta ya nufa yaga Bata Nan sai gyalenta a Kan gado sai kakarin amai da yake jiyowa a bathroom dinta.
Sai da ta Gama ta gyara ko Ina ta wanke fuskar ta sanan ta fito Tana Nishi ta tafi zata fada gado irin ta huta dinan sai tayi tozali da FU'AD hannun shi a harde a k'irjin shi.
Ganin ya tsareta da ido alamar tuhuma be hanata kudirin kwanciya ta huta ba kwantawar tayi ta juya Mai baya.
FU'AD dawowa yayi inda tasa fuskar ta Yana cemata "ke bakida lafiya Amma kinata cema mutane lafiyan ki Lau ko?
Meke damun ki?
Husna yatsuna fuska tayi alamar gazawa da tambayar shi "babu komai nace ma"
FU'AD Ido ya kura Mata kafin yace so kike kijamin magana wajen mumcy? Toh ki Dan huta anjima muje asibiti zatayi magana yace "banason Jin komai na Gaya Miki kawai" ya fice ya koma d'akin shi ya watsa Ruwa kafin ya sake lekota yaga Tana kwancen har yanzu sai ya koma kasa.
Bayan ya sauka B2k yake cewa ze tafi ya gode da karamcin su gareshi yaya Jameel d mumcy suke cewa Yama Dena wata godiya Dan daya suke dama can.
FU'AD ne ya rakashi yasa driver ya kaishi har gida kafin ya dawo.
Sai da kowa ya koma sashin shi Dan ya huta , mumcy take tambayar FU'AD Husna yake cemata gani yake kamar Bata Jin Dadi Amman zasu asibiti zuwa anjima , mumcy da tausayawa tace ai basai anjima ba yanzu ya kamata kuje amai karar da ruwan jiki yake kaga Tana aman Amman kazo kayi zamanka anan amanar da ka karbo daga indiya kenan?
FU'AD d bin umarnin mumcy yayi yaje ya Sami Husna da matsawar shi ta samu ta shirya itama taji yanayin ya girmin sanin ta tanaso tasan meke damunta ta zumbulo hijab suka sauko sukama mumcy sallama suka nufi asibiti.
Su aunty huwaila sun iso cikin fargaba da tashin hankali ta doshi wajen hajiyar su da maman Husna Dan ta San da tsananin tsanar da ta Mata kamar da ita suka had'a kishin ,da murna aka karbe su a gidan ganin maman Husna sai fara'ar hajiyar ta d'auke ta Fara tuhumar ta dalilin zuwanta gidan matar da akace ta haukace ta shigo Mata da mahaukaciya gida......Ana cikin haka sai ga wani babban yayan su hajiyar Kuma Daman tanajin maganar shi dama aunty huwaila ta Gama shirya komai sai da tamai wayar sun iso shine yazo Dan Ayi komai agaban shi ,Aiko hajiyar ta dinga sababin sai tabar Mata gida ,yayan natane ya Shiga maganar maman Husna nata kuka da kyar da sidin goshi aka Shawo kan hajiyar su huwailan da lalami da wa'azi da nuna Mata ALLAH da mutuwa da ranar k'arshe da nuna Mata Ina wadanda suka gadasu yanzu a Raye? Da mahaifin su wato mijin hajiyar baban su aunty huwaila d mahaifiyar da kishiyar tata da ta had'a kishi da ita wato mahaifiya ga maman Husna?
Duk ta bada amsa da basa Nan sosai wa'azi da farakarwa sukayi tasiri akanta ta wa'azantu ta nemi yafiyar maman Husna har aka tsaida cewa jibi zasuje gidan mijinta wato baban Ma'u lokacin da yayi daidai da ranar daurin Auren humaira.
FU'AD sun Isa asibiti da kyar Husna ta iya Shiga asibitin da taimakon Fu'ad ganin yadda jikinta yayi FU'AD ya nemi da adubata da kyau amata duk Abin da ya kamata ,Dr Yana ganin ta Bayan gwaje_gwaje da tambayoyi da ya Mata yace test zasu Mata kafinan Tana buk'atar Ruwa a jikinta Fu'ad da gagawa ya bada umarnin su saka Mata atake aka admitting Husna aka saka Mata Ruwa FU'AD atake ya Kira mumcy ya sanar Mata sosai Husna takejin jirin na damunta Dan tunda ta rufe idonta ko budewa ta kasa.
Bayan awa 1 Dr ya shigo ya sake dubata fuskar shi d'auke da fara'a adaidai lokacin mumcy da Yaya Jameel d aunty sa'adiya suka shigo d'akin sai ji sukayi Dr yace ma FU'AD "congratulation Abokina"............
Afuwan kunsan in aski yazo gaban goshi👌🏻🏃🏼♀🏃🏼♀🏃🏼♀🏃🏼♀🏃🏼♀saura 2 insha ALLAH👌🏻
[4/23, 4:01 PM] Hayat: *RIKON KWARYA*
```RUBUTAWA DA TSARAWA```
BY
*FATIMA ABUBAKAR SHU'AIB*
( Maman shaheed)
_SECOND TO THE LAST PAGE_👌🏻
Pg 69
FU'AD kasa fahimtar Dr yayi Dan ko Alamun fara'a babu a fuskan shi.
Su mumcy ko tuni fara'a ta baibaye fuskokin su kafin Dr ya karama FU'AD cikaken bayani tuni sun hau hamdalah suna karasa shigowa bakin aunty sa'adiya d'auke da sannu k'anwata.
FU'AD binsu yayi da kallo Dan kanshima ya kulle be Gama fahimtar su ba sai da ya tsinkayo aunty sa'adiya nacewa"ALLAH ya inganta ya rabaki dashi lafiya k'anwata Mami ta kusa kani ko kanwa" FU'AD be Gama fita daga mamaki ba ta sake cewa FU'AD Ina tayamu murna Baki daya ka kusa zama father.
Wani kyakyawan murmushine ya kubcema FU'AD batare da ya shirya zuwan shi ba,sai ya gimtse ganin idon mumcy akanshi Yana cema Dr muje inason muyi magana yabi Bayan Dr suka fice.
Husna tun da taji kalaman Dr da maganganun aunty sa'adiya sai tayi lamo kamar me bacci cikin ranta ko cewa take "na Shiga uku wanima cewa zeyi da sanina hakan ya faru ,sashin zuciyar ta na karfafa Mata gwiwa Yana cemata "toh ai Daman kinsan da kwanan Haka duk macce me aure ai zata haihu Kuma yara Abin so ne ,in Zaki shirya zama da mijinki da samun zuriya to ,in ba Haka ba sanaya ta haifo Mai Dan kinsan bake daya bace "
Atake tsana da kishin sanaya ya bijiro Mata lokaci na farko ta taji kishi akanta ,tayi damarar fatatawa a filin zuba kuri'ar son FU'AD da lashe zaben.
Da kyar aunty sa'adiya ta tashe ta tabata abinci aka samu taci kadan.
FU'AD da kyar ya iya shigowa d'akin be tab'a tunanin Akwai ranar da zeji kunyar mumcy d Husna ba sai yau ,ganin babu yadda zeyi sai ya shigo kawai Yana susukuyar da Kai.
Wayar Husna ce ta dau Kara alokacin Tana hanun FU'AD ,ganin ko d'agowa batayi ba bare ta bukaci abata wayar sai FU'AD ya d'aga ganin sunan mamana ta indiya ajiki yasan huwaila ce.
Da sallama ya amsa wayar ta amsa Mai Tana tambayan shi Husna ,sai yace wallahi bada Jin dad'ine suna asibiti ba ,yanayin maganar ta da tambayoyin da take Mai yasa ya gane cewa ta firgita da Jin rashin lafiyan husnan ,sai ya samu yace Mata "da sauki ma ai jikin tana bacci ne yanzu Amman zata kiraki inta farka.
Su mumcy Basu bar asibiti ba sai kusan goma na dare ,akabar Husna da FU'AD Dan Dr yace da ruwan ya k'are zataji k'arfi a jikinta zata iya tafiya in Kuma zasu kwana toh babu matsala ,da mumcy tace su kwana sai ,shi Kuma FU'AD yace "aa indai zata iya tafiya komai dare zasu taho gida" mumcy tace "to ALLAH ya Kara lafiya Asma'u sai najiku"
Daman Yaya Jameel yazo shi zemai dasu gida yanata tsokanar FU'AD ,shiko FU'AD sai kunya yakeji.
FU'AD nason Kiran B2k ya sanar Mai Amman Yana tsoron surutun shi yasan inya fada Mai kamar ya sanar ma duniya ne Musamman da yake ganin zece hasashen shi ya tabbata shegen Gaye kamar me duba?
FU'AD kin Kiran shi yayi yanata jinyar Mara lafiyar da Bata um bare um_um dan wani irin matsanaicin kunyar juna sukeji ,Amman da ta motsa ze Fara cemata sannu! Sannu!! Sannu!!! Inane yake Miki ciwo?
Batare da ta kalle shi ba take cemai babu sai tashin zuciya kawai.
FU'AD hankalin shi da nutsuwar shi nakan ruwan da yake samun matsuguni a jikin Husna burin shi ya k'are su tafi gida.
Bayan awa 1 da Rabi kuwa ya k'are da kanshi ya cire Mata ruwan ya taimaka Mata ta tashi yace tayi tafiya intaji zata iya zuwa gida su tafi.
Husna cemai tayi zata iya tafiya Daman batason kwanan asibitin ,Dan Haka FU'AD Kiran Dr da aka harashi dashi yayi Dan wancan ya Gama dutyn shi ya tafi gida yazo ya sallame su ya Bata magunguna da taimakon FU'AD Husna tashiga mota ya jata zuwa gida mamaki da farinciki fal karkashin ran FU'AD wai shine yake Shirin zama uba?
ALLAH sarki Ashe farinciki na Yana kunshe a abun da nafi tsana nake Kira kazama ? Wa'iyazu billah! har banason tunowa,toh yanzu da wancan mayyar ne na samu baby da ita da ya kenan?
Tab! Da nagama yawo mezanyi da Abin mahaifanta gwanda husnan duk da na tozarta ta tahakura da duk wani wlakanci na gashi yanzu Ashe itace me Shirin bani happy family?
FU'AD na cikin tunani ya iso gida ya Shiga ya taimaka Mata suka nufi sashin mumcy yayi Amfani da spire key din shi Bayan ya Shiga ya kulle yasan mumcy tayi bacci tunda yajita shiru Dan ya kwantar Mata da hankali sosai.