Sashe 62
Rikon Kwarya Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Sosai mama ta Fara sabawa da Husna taji dad'in zama da ita , Addu'a da nasiha ta dinga yi Mata Tana cewa sai tajisu a waya ta dinga kiranta Dan ALLAH dama tun jiya Husna ta karbi number mama,husna har kyautan 15k taba mama da kyar mama ta karb'a Husna ta tafi ....
Husna ta Riga Yusuf Isa wajen sai da ta cike wani form kafin akace a d'auko Mata matar Bayan sun Gama waya da aunty huwaila.
Matashiyar datijuwa rashin lafiya be safe kyanta ya gushe ba ,sai dai ka tausaya Mata Dan rashin fahimtar Abu da batayi ,Amman yau wanka da shigar da aka Mata na Musamman ne Dan kayanta masu kyaune da tsada an saka Mata hijab anfeshe ta da turare komai nata tsaf gashi yau kamar batason magana Taki cewa komai tun tashin ta befi so 5 tayi magana ba ,yayin da suka k'araso gaban Husna da matar ,Husna na tozali da ita taji kirjinta ya buga atake jikinta ya Kama rawa ,aka zaunar da matar kusa da Husna ,matar tun da ta kalli Husna ta kau da Kai Bata k'ara kallonta ba sai da Yusuf yazo shima aka bashi wata takkada ya ceke yayi signing ,suka tafi Husna na gaba kusa da Yusuf matar na baya tayi shiru.
Har suka Isa Airport din Husna na waya da aunty huwaila har taba Yusuf wayar suka Gama magana.
Duk wani Abu daya Dace Yusuf ya musu iya yinshi sosai ,Husna take son ganin aunty huwaila saboda tarin tambayoyin da suke dunkulle a zuciyarta da bakin ta.
Jirgin da su Husna zasu hau ya landing ,Ana musu screening ..........
Yusuf sosai ya musu fatan sauka lafiya ,be bar airport d'in ba sai da yaga tashin jirgin su Husna sosai ta seta nutsuwarta duk da ko ganin jirgi Bata tabayi ba bare zuwa kusa dashi yau har itace a ciki , Addu'a kawai takeyi su sauka lafiya ba tare da kowa ya gane matar da suke tare tanada matsala ba.
Bayan Yusuf ya gayama aunty huwaila su Husna sun taso ,sosai take shirye_shiryen tarban su day kyakyawar masauki.
Kafin Husna ta kashe wayarta sai da tama aunty sa'adiya text massage ta sanar Mata da komai sanan ta kashe wayarta gaba d'aya
***********
Su mumcy tafiyar su sai gobe ita da FU'AD da Yaya Jameel ,sosai takejin kamar ta aikata zunubi Akan hukuncin Husna ,har magana Tama Jameel Amman yace a rabu da ita ta cancanci fin Haka ma, mumcy dai hankalinta be kwanta ba Dan dai tafiya na gabanta ne Amman kamar taje ta dawo da ita har ta yanke hukuncin zata shawarci FU'AD inya amince ta dawo d'akinta ko Bayan tafiyar su ne ,inyaso sai sa'adiya taje ta dawo da ita.
FU'AD Yana kwance babu umm babu umm_umm take Mai zancen Husna ta dawo ya girgiza Kai alamar aa , mumcy tace kamata uziri mubi komai sannu a hankali ,ta dawo? Ya sake girgiza Kai har da nuni da hannu ,sai ko Jameel yace Dan ALLAH ki hak'ura mumcy shifa yasan Abin da ya faru ,Dole mumcy ta hak'ura ta barshi Amman Husna na ranta ,Suma sun Gama shiri tsaf gobe sai India .........
Sharing
Nd
Comments
🏃🏼♀🏃🏼♀🏃🏼♀🏃🏼♀🏃🏼♀🏃🏼♀🏃🏼♀
[4/23, 4:01 PM] Hayat: *RIK'ON KWARYA*
```RUBUTAWA DA TSARAWA```
By
*FATIMA ABUBAKAR SHU'AIB*
( Maman Shaheed/
💥 *ROMANTIC WRITER'S ASSOCIATION*💥
Pg50
Su FU'AD sun sauka lafiya ,har sun huta Dr ya fara duba FU'AD akan matsalan shi.
Bayan sun huta sosai mumcy ta sake Kiran sa'adiya ta tambaye ta maganar zuwanta gidan su Husna ko ta sameta a waya?
Sa'adiya tace Bata samu fita ba wayar Husna Kuma akashe take har lokacin ,Amman gobe insha ALLAH zataje , mumcy tace"toh"
Washe gari sa'adiya ta shirya ta tafi gidan su husna cikin girmamawa ta gaishe da mama habee ,mama habee ta dinga Mata wani irin kallo, ganin sa'adiya ba Abin da tazo yi kenan ba sai tace " mama Dan ALLAH Ina Husna?
Sai humaira tace "Ma'u dai"
Sai sa'adiya tace" eh itafa Dan ALLAH Tana Ina sauri nake?
Sai mama habee ta yamutsa fuska ta kebe Baki tace "wacce kike nema dai Bata Nan tazo gidan Nan Ina tambayanta mijinta da mutan gidan ko amsa bata bani ba band'aki ta Shiga ta fito ta had'a inata_inata Kinga Yar uwarta na Kamata Tana fizgewa wai barin garin zatayi babu yadda bamuyi Taki zama gashi mahaifinta baya nan,
Arazane sa'adiya tace "kuka barta ta tafi Dan ALLAH?
Mama habee tace " to kamata zamuyi mu daureta a turke? Mukasan Abin da ya korota?
Sai sa'adiya tace "a Amman Dan ALLAH Basu San inda zata sameta ba?
Mama habee tace bamu sani ba ,kije can ki nemeta.
Sa'adiya zata k'ara magana sai ,mama habee tace "ke Yar Nan nagaji da amsa tambayoyin ki kamar a kotu ki Adana kalaman ki zasu Miki Amfani Amman ni babu Amfani da zasu min,ki tashi kiyima tafiyar ki kije ki nemeta inda Zaki sameta Ni bani da damuwa da tatiyarta ko dawowarta shima Wanda ya auretan ai yasan kowa yasai rariya zata zubda Ruwa shi ya jiyo.
Sa'adiya bataji dad'in kalaman mama habee ba ,sai ta Mike Tana cewa "Da yaddar ALLAH Zan ganta Kuma ko me yake a b'oye ALLAH ze bayana shi ,Dan da walakin goro a miya " tayi hanyar waje.
Sai ko mama habee tace goro a uwar Miya ma har Ni Zaki gayama magana kizo har kida na da kin tsaya kiga karyar rashin kunya kudin banza keda Ma'u ko uban da ya haifi ma'un na tanaji amsar bashi bare ku karar kara Miya da kuka ganta a bagas, sa'adiya ko kulata batayi ba har ta fita ta ga haidar na tahowa ze Shiga gidan Daman tasan labarin shi awajen Husna sai ta kirashi ,yaje tace Mai "lna yayar shi ma'u?
Sai haidar yace "tayi Aure Tana wani gida har yau su humaira Basu kaini na ganta ba ,Kuma baba yace ze kaimi wataran ,Amman abokina yace min jiya ya ganta da akwati a bakin titi zata tafi danazo gida na tambayi su mama Ina Yaya Ma'u Sai suka dinga zagina wai nabasu ajiyanta ne? Inata tunanin Zan ganta har yanzu ban ganta ba.
Sai sa'adiya tace "toh Ina baban yanzu? Sai haidar yace "yayi tafiya Amman ya kusa dawowa,
Sa'adiya ta d'auko 200 zata bashi sai ta tuna Halin mama habee Kar ta dakeshi sai ta mayar ta Ciro 20 ta bashi tace ya sai biscuit yace "ya gode ya koma da baya ya fasa Shiga gidan yayi hanyar kanti yanata murna"
Sa'adiya dai gidan mumcy ta koma tanata tunanin inda Husna take karfa ace ta Shiga uwa duniya ? Da ba'a kyauta mata ba kuwa gashi ba kowa nata suka sani ba sai matsiyatan Marasa mutunci su humaira da basa Bari ayiaganar arziki dasu ,babanta ma baya Nan ,amman Bari su jira dawowa baban ko zasu Sami wani gamsashen bayani daga wajen shi.
Sa'adiya na Gama dogon tunani ta Kira mumcy ta sanar Mata da babu Husna bare labarinta ,sosai hankali mumcy ya tashi ta dinga salati da salalami Tana cewa Dan ALLAH acigaba da gwada number ta har itama zataci gaba da gwadawa.
Sa'adiya tace "toh agaishe da FU'AD da jiki" mumcy tace "zeji insha ALLAH tin zuwanmu likitoci suka had'u akanshi matsalan a numfashin shine insha ALLAH Kuma Kinga inata Mai Addu'a da malam yace in dinga Mai yace har sauka zasuyi yau dinan in sun Gama Zan kiraki sai Ayi sadaka kamar yadda yace.
Sa'adiya tace "toh sai najiki hajiya"
*************
Sosai sabo da shakuwa ya Fara Shiga tsakanin Husna da Affan yaron aunty huwaila ,Dan yau da wuri ma ya dawo gida tunda ya biya ya d'auko su mihibbat ya dawo dasu gida da yamma be koma wajen aikin Shiba ya zauna dasu a gida dake tunda suka ga Husna suka dinga murna duka makale a wajenta sunata Mata Hira da labari a Dole ta saki jiki dasu tun kafin su kwana tare Dan akwaisu da son mutane gasu sun girma Dan muhibat da zama budurwa Husna ce ma bata Gama zama budurwar ba tafi muhibat shigema Husna ma Tana cewa ai namcyn tace,
Aunty huwaila dai Abin birgeta yayi taji dad'in yadda suka karbi Husna Dan dama tasan Bata da matsala dasu Dan Haka ko bayanin tanada Aure Bata taba musu ba Tana de ce musu akwar Yar yayarta da ta Rasu a wajen babanta Tana tausayin yarinyar sai kawai tace yarinyar zatazo ta zauna dasu na wani lokaci,daga baya tace ita da Mara lafiyar da takeson taimaka ma zasu taho,
Suma su muhibat da sukaga Mara lafiyar sai da suka tausaya Mata suka dinga mata Hira sai dai ta bisu da ido.
Ranar kwana su mihibbat da Husna babba da karama sukayi Ana Hira da kyar suka tafi d'akin su ,washe gari da suka tashi da wuri suka Gama komai na Shirin tafiya makaranta muhibat na jami'a ita Kuma Husna na secondary yayan su Affan ne ze kaisu daga Nan ze wuce da su Ammyn shi da Husna d Mara lafiya wajen likitan da sadeeq yake magana in sun Isa zasu Kira sadeeq din ya karaso su Kuma za'a ajiye su a makaranta.
Bayan sun Gama karyawa ,sun fita gidan sai masu Aiki da masu kula da gidan ,Husna aka Fara ajiyewa sanan muhibat sai suka wuce ganin likitan ,suna Isa suka Kira sadeeq be Jima ba ya taho."
Babu b'acin lokaci likita ya buk'aci a kawo Mai Mara lafiyan aunty huwaila ce ta kamata da sadeeq suka Shiga da ita taso tirjewa Amman dake aunty huwaila Akwai iya dabara ta lalab'ata suka Shiga tace Husna ta tsaya tare da Affan dake Yana jiran su sugama ya mayar dasu gida kafin ya wuce wajen aiki.