Sashe 40
Rikon Kwarya Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read
```RUBUTAWA DA TSARAWA```
BY
*FATIMA ABUBAKAR SHU'AIB*
( Maman shaheed)
💥 *ROMANTIC WRITER'S ASSOCIATION*💥
Pg 31
Dady ya siyama sanaya mota Mai kyau da tsada duk Dan ta samu nutsuwa ta zauna a 9ja ga kud'i da ya watsa Mata a account d'inta ,shine tad'an samu ta saki ranta kad'an ba yadda zasu gane ba ,mamy ce ta tsara tafiyar Akan sai Nan da kwana 4 Ranar da FU'AD zai koma d'akin sanaya sai subar k'asar ,dady yayi naam da hakan .
FU'AD dai Bata matan shi yake ba burin shi ya za'ayi mumcy ta barshi ya koma Aiki ,duk hanyar da zebi yabi karshe ma tace inya sake ya koma Aiki ba tare da ya Gama hutun 2weeks a gida tare da matan shi ko wacce ya Bata 1week ba ransa zeyi mummunan b'acci ,shine ya hak'ura ya zauna adole Yana ganin takurar tayi yawa Dan Haka ko wani dogon Hira baya had'ashi da matan .
Kamar kullin Ma'u ta tashi tayi wanka ta gyara ko Ina duk da Tana matsanaicin Jin kunyar mumcy da jama'ar gidan ,ta sakko ta nufi d'akin mumcy ta duk'a har k'asa ta gaishe ta ta amsa cikin sakin fuska da fara'a Tana tambayan ta lafiyan ta da yadda ta tashi , Ma'u ta sanar Mata lafiya Lau ta tashi ,sai ga FU'AD ya shigo bak'in shi d'auke da sallama ,har k'asa ya durk'usa ya kwashi gaisuwa ga uwa ta gari ,ta amsa cikin fara'a Tana tambayan shi lafiyar shi da ta Amarya "sai FU'AD yayi sub'utar Baki yace gata Nan ai ,sai ko mumcy "tace me kace FU'AD? Da gagawa ya Ankara don yaci Alwashin b'oyema mumcy zaman da zeyi da Mata a bad'ini sai dai tasan na zahiri Dan Haka da gagawa ya saki fara'ar Dole yace lafiya Lau muka tashi da ita mumcy yanzu har Ina cemata ta jirani mu sako tace ita sai tazo da rigani gaishe ki shine na barta ,sai ko mumcy taji dad'in kalaman da FU'AD ya tsara Mata ,har tasa musu Albarka ,suka amsa da Ameen gaba d'ayan su .
Atare mumcy ta umarce su day suje su gaishe da dadyn su da many har ma da sanaya .
FU'AD badan yaso ba ya Fara gaba , Ma'u tabi shi a baya suka tafi Babu yabo Babu fallasa zungwi zungwi Tana bin shi a baya har d'akin dady da na mamy har suka karasa wajen sanaya in sunje wajen mutane sai su saki fuska,Koda suka Shiga wajen sanaya ciki ciki ta amsa musu sai mufeeda da take sakar musu fara'a har Tana tsokanar Ma'u har ma'un na dariya Bata yi shiru ba sai da sanaya ta sakar Mata wata muguwar harara sanan Kuma duk sun ganta Dan Haka FU'AD ya ce in Babu wani Abu zamu koma sama "a yamutse tace Babu " suka koma part d'in su suka Sami mumcy a zaune a falo Dan Haka FU'AD yaji nauyin komawa saman sai suka zauna a falon kawai gaba d'ayan su ya Fara Jan mumcy da Hira ,itako Ma'u tashi tayi ta Shiga kitchen Tana cema mumcy Bari ta gaisa da su Harri sai ko mumcy tace hakan yayi kyau.
Sosai Ma'u ta saki jiki dasu Harri suna Hira har Tana neman tayasu Aiki Harri ce ta Hana shine ta hak'ura ,sai ma'un ta koma falo ta Sami su Yaya Jameel da Aunty sa'adiya sun shigo suka gaisa gaba d'ayan su sa'adiya na tsokanar Husna Tana cemata "uwar gida ran gida in Babu ke Babu gida " sanan ta koma Kan FU'AD Tana cemai "ango uwar gida da Amarya ya Naga Mata naka suna shining ne me kake Basu sukeci Haka Nima yayan ka ya siyo min Dan na k'ara kyalli ,sai ko FU'AD yasa dariya yace ki tambayi yayan nawa ai ya fini sanin abubuwan da duk ya Dace dake sai ko sa'adiya tace kaidai fad'i gaskiya ,na tambayi Asma'u dai "sai FU'AD yace to tambayeta gata Nan ,Mena Baki ? Sai Ma'u Taji kunya ta sunkuyar da Kai.
Sai Yaya Jameel yace Kar ku takurama k'anwata fa kunsa ta kasa magana ,cikin barkwanci da tsokana suke ta Abin su har suka d'an tab'a Hira ,mamy na fitowa ita da k'anin sanaya sai ta zauna suka gaisa da mumcy sai ko tace yaje ya Kira sanaya Ana Nan Ana zumunci ita Tana can da mufeeda duk su Zo yanzunan ,da sauri ya tafi ya dawo yace gasu Nan zuwa ,mufeeda ce kawai tazo wai sanaya tace bacci yafi mata wanan hirar ,afusace mamy ta tashi zata Mata masifa mumcy ta Hana cikin dabara da nuna Maya maybe ta gaji ne ko Tana buk'atar hutawa abarta wata Rana ma ai basai ance tazo ba zata saki jiki ne insha ALLAH,a badan mamy taso ba ta hak'ura tabar sanayan itama daga baya ta tashi ta bar mufeeda da su aunty sa'adiya sunata hirar su hankali kwance sosai FU'AD yake noticing husna da mumcy take Kira da Asma'u ai irin sunan da take Kiran ma'ule wato _dirty girl_ dashi ne ,sanan Kuma kamar yarinyar da ya gani a status d'in aunty sa'adiya ne ,to Amman aunty sa'adiya Bata nuna Mai Tana da alak'a da wanan husnan ba sanan mumcy ma Bata Mai bayanin wacece Asma'u ba da Abin da ya shafi dangin ta ,ya zama Dole ya tambayi mumcy har aunty sa'adiya don yasan alak'an dake tsakanin su sanan shima Tana Mai Kama da wata da ya sani Amman ya Rasa gane inda ya Santa ,Amman Kuma in ya nemi sanin ta da son sanin dangin ta mumcy ko wasu zasu zata ya Fara son tane da har ya keson Jin asalin ta ko wani Abu da ya shafi dangin ta gwanda ya Bari har sai wacce ta aura Mai ita ta Mai bayani da kanta ,da wanan shawarar ya hak'ura da son Jin wacece Husna ? Wacce yaji su Yaya Jameel na kiranta da shi, mumcy Kuma na kiranta da Husna ,Amman duk da Haka zeyi maga Kan _dirty girl_.
Kwanci tashi gobe su dady zasu koma Egypt Dan Haka dady ya sake damk'a amanar sanaya hannun mumcy da umartan ama sanayan duk Abin da take so duk Yana hakane da sigar rarashin sanayan ,su ko su Yaya Jameel da FU'AD takaici ne ya turnik'e musu zuciya wato ita husna ba 'ya bace tasa ce 'ya , mumcy na lura dasu togaciya take ta musu da ido ,har ya Gama bayanin shi mamay ta k'ara da nata duk suna Jin su ,taro ya watse kowa ya koma sashin da yake Banda aunty sa'adiya da mufeeda da Aisha da Husna da Yaya Jameel da FU'AD , Jameel na Hira da FU'AD ,Suma suna hirar su .
Washe gari da za'a raka dady da su mamy airport wajen rabuwa sanaya harda kukan shagab'a wai Kar su barta a 9ja sauron 9ja da weather 9ja su halakata ,mamy da dady sunata Bata hak'uri suna nuna Mata 9ja ma gidane Kuma ta fad'i duk matsalanta da Abin da take buk'ata k'ofa a bud'e take ,da kyar mumcy ta rabasu ta sa sanaya a mota suka tafi , mufeeda ma tanata kewan aunty ta da su Husna da Aisha k'awayen ta har mumcy Mai kirki injita da fad'a ,sanan suka shishiga mota sai gidan mumcy cike da kewan iyayenta da ganin sun Mata ba daidai ba Dan Haka suna dawowa ta wuce part d'in ta mumcy taso tazo falon ta don suyi Hira su d'ebe Mata kewa Amman tak'i Dole ta hak'ura ta rabu da ita .
Su ko suna falon mumcy wasu na Hira FU'AD ko charting yake da su B2k yanata Mai tsiya Yana tambayan shi ya Aure yake Akwai dad'i? FU'AD yanata kaucewa Yana zagin B2k shiko yanata yi Masa dariyar tsokana .
Ganin sanaya shiru har yamma lis Bata fito ba , mumcy ta Kora Mata FU'AD Akan yaje ya d'ebe Mata kewa Kar yabar Yar mutane ita kad'ai ,yaso yin gardama Amman ganin mumcy da gaske take Dole ya shige ya tafi Yana matar irin Auren da aka Mai .
Ko da ya Mata sallama d kyar ta amsa ya nemi waje ya zauna shiru Babu Mai magana har sai da Harri ta shigo kawo musu abincin dare sanan tace ya fito suje masalaci inji Yaya Jameel sanan ya Mata sallama da niyar zai dawo inyayi sallah ya fita .
Bayan sun idar ya dawo ,yaga zaman kurumta Yama yawa sai y kunna TV sai ta Fara Mai magana ita zata kulle d'aki ya tashi ya tafi ,sai yayi murmushi Yana ayyana yarintar ta ,sai da ta maimaita so 3 sanan ya kaleta yace "Nima turo Ni akayi wai na tayaki kwana " sai tace to ka koma nagode " sai FU'AD yace Wanda ya turo Ni yanada dubun daraja a wajena bana iya ketare umarnin shi ,na barki Zan Shiga d'aki ya wuce d'akin da aka ware Mai " Yana jiyota Tana mita ita wlh bazata kwana da Kato ba kamar FU'AD " shi ko murmushi ya dingayi Dan dariya ma ta bashi .
Maman shaheed😍
[4/23, 4:01 PM] Hayat: *RIK'ON KWARYA*
```RUBUTAWA DA TSARAWA```
BY
*FATIMA ABUBAKAR SHU'AIB*
( Maman shaheed)
Pg34