Sashe 12
Rikon Kwarya Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Ma'u tace "eh yayi sauki haun Alhmd na suna arziki buk'atar Mai yi Bata biya ba ,ngd baba , FU'AD sai ya Fara tmby me _dirty girl_ d'inan take nufi d kalamanta ? Ganin y Gaza gano manufarta yace "ita ta sani " yayi gaba Abin shi zuwa Gama shirin shi na tafiya office...
Yana Shiga Fallon ,Ma'u ma ta shigo ,momcy sai ta saki Fuska Tana ma ma'un murmushi fiye da yadda ta sakar ma FU'AD d'in ,Aiko FU'AD sai ya Fara mamakin momcy da kishin Ma'u lokaci d'aya ,wajen break y wuce ya Fara yanayi Yana tunanin k'untatama Ma'u kafin yabar gidan ...
Ma'u har k'asa ta tsuguna ta gaishe da mumcy ,momcy cikin sakin fuska ta amsa Tana nuna Mata wata kulawa ta musamman , FU'AD na daga gife Yana cizon yatsa ..
Momcy har hannun ma'un sai d ta tab'a don tabatar da gaskiyar lpy hannun wai Kar Ma'u ta b'oye Mata , Ma'u tace "wlh hanu Alhmd har Ina iya d'aukan Abu dashi ,don momcy ta gwada ta tace toh taje wajen Hari ta karb'i break d'in su Yaya FU'AD takai musu sashin su tanata tmby ta tajita shiru , Ma'u tace "toh momcy Bari ki gani " ta tafi ta karb'o kayan Karin duk d hanun d sauran d'an zafi kad'an da yake Mata ,Amman ta daure ,ta d'ibi kayan ta Kai musu Bayan ta Shiga amaryar yayan ta Fara samu ,ta gaishe ta Tana tmby hanun ta ,tace "yayi sauki wlh "ngd ,tace Babu komai dama Akwai wasu Kaya d nake son Baki karki tafi bakimin mgn ba kinji Asmah?
Ma'u tayi murmushi tace toh ngd ,sunan d take kiranta dashi ji take kamar iyayi ne da tsabar gayu Dan Haka ma'un takejin suna wani Abu Daban.
Bayan Ma'u ta gama Kai musu komai ,momcy tace"toh yaushe Zaki dawo Aiki?
Ma'u sai taji nauyin hajiyar "tace ko yaushe ma ,yanzu me Zan Miki na Miki shi ?
Sai momcy tace ,aa ki Bari hannun y k'ara warkewa gaba d'aya karki takura kanki Asma'u ,sai ma'un tace "Babu komai hannu Alhmd fad'i ko meye na Miki kawai hajiya .
Kafin momcy tace ufan , FU'AD ya wurgo mgn ,haba momcy ma'aikaci yasan aikin shi Yana buk'atar ki bashi ke Kuma sai hanashi kike ,Alhalin shi hangen wata yayi ya karbi Albashin shi Mai kyau yakeyi ,Ni taje ta gyara min samana Kuma gyara Mai kyau banason k'azanta a tsaftace min ko Ina da komai ....momcy ce ta amsa da son ka dinga tsaftace kalamanka Ina sake tuna ma ,Ma'u Kuma ko tamin Aiki ko bata min ba ihsani yakan iya Shiga tsakani na da ita ko ba Dan tamin wani hidima ba ,aikin samanka Kuma sai Abin da tace ,in taga bazata iya ba Babu Mai tursasa ta ,sanan sai ta gyara min falo kafin ,intaji ta gaji bazata iya aikin saman naka ba ,sai kowa ya hak'ura .
FU'AD ya Shiga mamakin kalaman momcy ,yace "itafa tace Miki taji sauk'i momcy ,ita ta nuna kwad'ayinta da aikin ,wai Ni aikin nata gaba d'aya na nawa ne nayi cinikin shi ta zama Mai hidimar samana kawai agidan Nan nawa takeson a biyata ta fad'a ko nawa ne ,ganin momcy ta tafi tunani......sai kawai yace ke _dirty girl_ nawa kike son abiyaki ai kinji bayanina dake nake bada wani ba duk kin tsare mutane da mayunwatan idanun masu fad'arma da mutum gaba indai yayi arba dake ,Dan Haka bana had'a Ido dake sosai ....ina jinki ..
Ma'u dai ko kallo FU'AD be ishe taba ,Momcy tace ,son , Asma'u ba kwad'ayin tarin dukiyar dake gidan Nan ne ya kawo ta ba ,hasali ma ita aikin Nan sunan shi *RIK'ON KWARYA* a wajen ta Dan hafeeza ce tab'ata shi amatsayin *RIKON KWARYA* Kuma kusan Dole hafeezar tayi mata in baka sani ba yau ka Sani ba hajaran majaran tazo neman shi ba ..... FU'AD yace ,Amman ai Tana son tukwauicin Aikin don.......momcy ce ta dakatar tashi ,barni na sauka ..
Da kake ne man na sadaukar ma da ita,ko siyarwa ,kasani batayi arahar Haka ba ,aikina takeyi a gidan Nan bana kowa ba ,Kuma kamanta furucin ka na ta tsaya a iya hidimata da ka tab'a cewa? Ina tuna ma ,sai dai ka Nemo wata ai kanada Abin da zaka iya biyan ta ko miliyan nawa ne to kaje ka nema in kaso ma ka tafi k'asar fararen fata ka Nemo nasan Arzikin ka yakai Haka koma yafi Amman Asma'u tawace in kayi biyaya ne Zan taimaka ma itama ta taimaka ma d wani abun ,Albashin ta Kuma acikin jakata Zan dinga biyanta Daman ban tab'a cewa ka bata Albashi ba ko na tab'a?
FU'AD dai ya Gama zuwa wuya momcy ta gama dashi a gaban _dirty girl_ Haka ,Amman Dole ya fanshe haushin shi akanta ..
FU'AD tashi yayi yace momcy Ni yanzu basan matsayina bama a wajen ki,Yana mita Yana Hawa saman shi ,momcy tace kana Nan a *Son* d'inka Abin Alfaharin momcyn shi autan ta Babu kowa bayanka ,har ya kure hawan matatakalan ya juyo ,yace aa momcy Ina kokwanto sai munyi zama harda big bro gaskiya ...
Ma'u ji tayi ranta fess kamar FU'AD be tab'a Mata laifin komai ba ,gaskia momcy ta cika uwa ta gari Abin Alfaharin kowa ,itama inama ace tata na Raye taga gata Haka? Momcy CE ta dawo da inta dg tunanin d ta Lula ,tace tashi ki gyara falon Nan Asma'u ai zaki iya ko?
Ma'u,"tace ba Dole ba yadda Kika faranta min momcy ,tace eh , Ma'u ta mik'e ta Fara Aiki .
FU'AD y sako fuskar Babu walwala sai kamshin turaren sa dake tayima kowa murmushi ,yayi hanyar waje zai fice ,momcy tace "son" ko sallama Babu yau Addu'a tawa ma ba'abar nema bace ?
Sanan ya dawo ,yace afuwan wlh na manta ne ,momcy tace sbd na tab'ama ranka ko? Yace aa ,tace to kasaki ranka dai kayi Aiki lpy cikin farincikin da Aminci ,momcy nama fatan zuwa lpy da dawowa lpy ,Kar kasa komai ranka kaji autan hajiya ? Sanan ya d'anyi murmushi yace toh ,uwa ta gari ,ya juya ya wurgama Ma'u uwar harara da kwafa ,sanan yayi niyar ficewa ,momcyn ma tashi tayi ta Shiga d'aki Bayan FU'AD ya fice ...
Ma'u nata gyaran ta ganin Babu kowa a falon harda cire hijabi ,tanata Aiki batayi aune ba sai shigowar FU'AD ta gani Babu ko sallama ,afirgice t rarumo hijabinta a kafar benan da zai hau ,d tazo gab d shi ,y kamo kunnen ta d k'arfi Yana hucci yace "wlh ki kiyayi gamuwar mu ,Kuma wlh idan nadawo Baki gyara min samana ba ,wlh sai kin yabama Aya zak'in ta _dirty girl_ kawai y dungure ta sai d kanta y d'an had'u da karfen benen ,taji zafi tace wash ALLAH na ,da taga ya haura sama Yana Shirin kulewa tace , ALLAH dai ya Hana zalunci ,yajita Sarai ,Amman a tunanin ta tunda taji yayi shiru be ce komai ba to be jiba ..Dan Haka taci gaba d aikin ta Tana cewa Dole ta kwaci 'yancin ta wajen mugun Nan kafin ya ilata ta.
Da ya sakko ,ya nufota ,Yana cewa Maimaita Abin da kikace d'azu ? Ganin Babu Mai kwatan ta ,ta Fara ja da baya har seda y rutsata jikin bango taga Bata da Mai ceto ,tace "Ni wani Abu nace? To mema nace ? Ni Babu Abin d nace ,Yana Shirin yi Mata wata muguntar yaji momcy na Shirin fitowa da sauri y rankasheta y barta a wajen yayi hanyar waje Yana wlh zata sani ne har Yana Shirin tuntub'e ...
Ma'u tace dama ,mutum y fad'i ,mugunta ai fitsarin fak'o ce ,tasan ya jita ,taci Alwashin Dena saurara Mai Kuma tunda tanada mumcy Mai bin Bayan gaskiya...
Maman shaheed ce👌🏻
[4/23, 4:00 PM] Hayat: *RIK'ON KWARYA*
_RUBUTAWA DA TSARAWA_
BY
*Fatima Abubakar Shu'aib*
(Maman shaheed)
_shafi na 14_
*Ma'u na Miko gaisuwa masoya ,har FU'AD din ma ,🤪Wanda duk bai Amsa gaisuwar FU'AD ba yayi missing*🤪🤣🤣
Ma'u da wuri ta Kamala komai da niyar barin gidan taje ta huta a gida ,har saman FU'AD d'in ta gyara Mai Dan ALLAH badan shi ba .
Ta ma momcy sallama zata tafi ,momcy tace toh! Amman intaga goben d matsala basai tazo ba ta huta ,Dan lpy uwar jiki ce ,ma'un tace Babu komai naji sauki ma zanzo insha ALLAH indai Ina Halin lpy Zaki ganni .
Momcy tace to Asma'u ki gaishe min d jama'ar gidan ,tace to zasuji insha ALLAH ,Tana Shirin fita sa'adiya matar Yaya t shiko da wata k'atuwar leda Mai kauri irin wace ake bayarwa wajen shopping na kasashen waje ,ta mik'ama ma'u .
"Tace yauwa Asmah ga sak'on d nace kizo ki karba ,nayi tunanin kin tafi ne ma na kawo momcy ta ajiye Miki zuwa gobe najiki shiru ,wasu Yan suturu ne Babu yawa ki saka ,sbd Jin dad'in yadda kike hidima d momcyn mu muma .
Momcy tayi murmushi tace Masha Allah, Asma'u na godiya ,ma'un ma tace "ngd ngd sosai aunty ALLAH ya saka da Alkhairi ,hajiya Kinga Abin arziki daga Aunty babba ta mik'a Mata ledar .
Momcy ta tatab'a acikin ledar tace ,nagani Ina tayaki godiya .
Sa'adiya tace la Babu komai kunfi Haka awajena ,momcy ko kare Kika nunama kulawa muma zamu kula dashi bare mutum Mai girman daraja .
Momcy tayi ajiyar zuciya tace abinda nakeso son y fahimta kenan ,da yanada wanna fahimtar Amman yanzu y rik'id'e zuwa wani Abu daban ,bansan meyasa ba wlh .
Sa'adiya tace indai ba Haka yake ba zai canza daga halayen aro zuwa nashi managarta kamar yadda naji yayan shi na fad'a karki sa wani Abu aranki ko ki takuramai da yawa momcy insha ALLAH zai yi yadda kike so .
Momcy taji dad'in kalaman sa'adiya tace ALLAH yasa ,Ma'u da sa'adiya sukace Amin atare .
Ma'u ta k'ara yi musu godiya ta yafi murna fal cikinta .
Bayan awa biyu da kwata da tafiyar Ma'u , FU'AD ya shigo Yana Mai sallama d nuna alamun gajiya Tatare da shi .
Momcy ta Mai sannu d zuwa ,yace Bari yaje sama y watsa ruwa Yana sakowa yanzu .