Sashe 57
Rikon Kwarya Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Bayan wasu kwanaki Husna tayi wanka taci kwaliya aka buka Mata k'ofa taje ta bud'e Ashe mamy aka kawo Mata Tana zuwa ta karbeta ta dawo d'aki zamansu keda wuya sai ga FU'AD yazo ya karbi many shima Yana Mata Wasa Yana dagata sama sai tamai tumbudi ta Bata Mai Riga da sauri yace Husna ta d'ako Mai tissue ta goge Mai ,tayi sauri ta d'auki ta Miko Mai tace kawota sai ka goge sai ya harareta yace malama ki goge mun ko ,Bata da zab'i sai ta Fara goge Mai ahankali takeyi sai Fu'ad ya daka Mata tsawa yace dallah malama meye Haka kamar kina Susan kwarkwasa wani ahankali ki goge min sosai ,Dole ta saki jiki ta Kama rigar da kyau ta goge Mai tas ta je ta zubar da tissue taje d'aki ta dauko turaren da mama habee ta Bata wai ita zatayi gwaninta sai tace ga turare ka fesa a wajen nasan ku maza bakuso tunbudi ,zata fesa Mai kenan ta seta bakin turare sai yace "aa barshi banaso nasan irin warin turaren naki wata Kila kwanda warin tunbudi ma dashi da gani ma kamar d'an duri turaren,sai ko Husna taji haushi tace ai dama gwaninta be karbi kareba ,in halinane na sake.....
Sai FU'AD yace me kike cewa ?
Sai Husna tace " cewa nayi me Hali baya fasa Halin shi halinka nanan Babu inda yaje"
Sai ko FU'AD yace rashin kunyar na Nan kenan ? Kinyi ya isheki karki wuce gona da iri kuma.
Sai Husna tace oho dai.
Suna cikin Haka sai mamy ta Fara kuka sai husna ta jefar ta turaren a kujerar to Tana cewa kawo ta ,ya mik'a Mata Yana cewa uwar Reno sata tayi shiru.
Ya wuce d'aki ma abinshi ,Husna nata rarashin mamy har tayi bacci sai ta kaima aunty sa'adiya ita akan akwantar da ita ta dawo falonta ta wuce d'akinta ta manta turaren a falon.
Washe gari Bayan FU'AD ya shirya ya sauka kasan mumcy ya karya sanan ya dawo sama ya d'auki kayan shi ze sauka sai yaga wanan turaten a kijera kawai ya d'auka Yana cewa Akan wanan turaren jiya akemin fushi Dan ban Bari anfesa min ba har akemin rashin kunya barin fesa naji kamshi da yakeyi ,kawai sai ga Husna ta fito, sai Fu'ad yaji kunya yayi sauri ya ajiye ,sai Husna tace me zakayi da Abin da kafi k'arfin shi ? Dai FU'AD yace me kike nufi ?
Sai Husna tace eh Mana ka girmi turaren Ina nufin girman kanka ya wuce kayi Amfani da turaren da ya fito daga hannun fakiriya kamar Ni ,sai Fu'ad yace "Kar ki sake cewa inada girman Kai "
Sai Husna tace wallahi kana dashi inda baka dashi da ka fesa lokacin da nazo na sameka kana Shirin fesawa da ka ganni ai girman Kan motsawa yayi sai ka fasa fesawa ,wallahi kana da girman Kai ,sai ko FU'AD ya d'aki turaren ya fesa ajikin shi Yana cewa Kashi na karya ransuwarki Dan Haka azumin kaffara ya Kama ki muga karyar Mara kunya ....
Husna mamaki abun ya Bata FU'AD ya Gama fesa turare kenan ze fita har yakai bakin k'ofa sai kanshi yayi wani mumunan sarawa sai kawai ya juyo Yana cemata Kai wanan wani irin turare ne Haka ,kafin Husna ta bashi amsa sai jiri ya fara diban FU'AD da sauri Husna ta taho wajen shi Dan taga idon shi na canja kala Husna na karasowa dab dashi batayi aune ba sai ji tayi FU'AD ya fad'o jikinta assume...........Husna ihu tasa kafin ta lalubo salatin annabi Tana yi........
🙆🏼🤦🏼♀😢
[4/23, 4:01 PM] Hayat: *RIK'ON KWARYA*
```RUBUTAWA DA TSARAWA```
BY
*FATIMA ABUBAKAR SHU'AIB*
( Maman shaheed)
💥 *ROMANTIC WRITER'S ASSOCIATION*💥
Pg45
FU'AD waskewa yayi sai ya canja salo , mumcy ta ganshi Ras Amman ta basar kamar bataga meyake Shirin yi ba sai cewa ma tayi "FU'AD da Husna kun dawo?
FU'AD da sauri yace eh mumcy ,Husna ma ta k'arasa tace eh hajiya baba yace agaishe ki ,sai mumcy tace"muna amsawa dafatan lafiya kuka baro su?
Husna tace "lafiya Lau suke.
FU'AD sama ya haura Yana cewa ,Bari naje muyi waya da babban yayana na kaina, mumcy tace asha waya lafiya ,tasan in suka Fara waya kamar bazasu kashe ba Dan Haka ta samu damar Jan Husna d'akin ta Tana tambayanta dazu FU'AD dukanta yayi?
Husna tace aa , mumcy tace Amman da niya ai,Nan ma Husna tace aa ,ganin dai b'oyewa takeson yi sai tace "hmm nagani fa ko be aikata ba ya kusa aikatawa" karki b'oye min komai Asma'u FU'AD ya tab'a dukanki? Husna tace "aa" mumcy tace "nifa uwace agareki in be tab'a ba baze yi niyar yi ba dazu na ganshi kawar da kaina nayi kawai inaso ki saki jiki Dani ki sanar min da duk wani Abu da FU'AD yake Miki na rashin Jin Dadi ko kumtatawa?
Husna Kara sunkuyar da Kai tayi Tana cewa "babu abin da yamin ko yake min ko yauma har kud'i yaba baba da yawa"
Sai mumcy tace ,wanan ai ba sabon Abu bane aikin shine Daman Yama wasu bare sirikin shi?
Nasan Halin FU'AD nada nasan Wanda ya aro ya k'ak'aba ma kanshi ,kin b'oye min wani Abu Amman Ni zangano inda wani abun ai ,Naga har yanzu kamar be Gama ammana da auren ba Amman aure kuma Haka zecigaba da hak'uri kamar yadda kuma kuke hak'urin tunda duk aura muku shi akayi shi da yake jin kamar an aikata Mai zunubi.
In yasan wata besan wata ba , mumcy ta fad'a a zuciyar ta ,tace Husna ta tashi ta tafi,Husna ta mik'e ta tafi saman ta.
Husna na Shiga ta samu FU'AD a falo yanata waya ,yanata Mata magana da hannu da Ido akan tazo ta bashi remote da ruwa Yana mata nuni itako tamai banza tayi kamar bata gani ba ta wuce d'akinta Dan ya kular da ita.
Ganin Bata fahimce shi ba sai ya mik'e ya Shiga d'akin shi Dan d'aukan ruwanshi Akan center table d'in d'akin ,Yana Sha Yana Jin dad'in yadda d'akin yake kamshi yasha gyara Karo na farko da ya yabi aikin Husna ,Yana cewa ta horu da aikin ,har suka Gama waya da Yaya Jameel k'ara birgeshi d'akin yakeyi.
Kusan sati biyu kenan da tafiyar sanaya tanata sharholiyan ta da abokanenta ta waya Dan basu had'u ba sai friendship d'in da sukeyi a waya kawai,yaune Kuma dadyn ta ya dawo daga China ,yaje duba wasu kayanshi da sukaso samun matsala sai da ya Gama clearing komai har tsahon sati uku acan sanan ya dawo yau.
Yana shigowa yayi tozali da sanaya ,Aiko ya Fara sababi Yana tambayar ta ita da wa tazo??
Baki na Rawa take cemai "Ni kad'ai nazo na gankune bisa yadda mamanshi da shi ......Bata karasa ba dady yace maza had'a kayan ki ko hutawa bazanyi ba Zan saki a jirgi ki koma har ban Isa ki sanar Dani zuwanki gida ba ? Yayi wuri ace har kin Zo Egypt .......be rufe Baki ba ganin da gaske yake sai sanaya ta sakar Mai kuka Tana cewa dady Ni bazan koma da gagawa ba Haka infa aka matsamin Zan yafe Auren nashi Banda biyayan da nayi abun aga k'ok'ari na Amman sai ganin laifina ma .... Afusace dady ya k'araso gaban sanaya Yana huci .....da sauri mamy tasha gaban shi Tana cewa "aa dadyn yara babu sabo ko kuskure cikin kalaman sanaya fa da gaskiyar ta wanan Abin da zaka'aikata ba maslaha bane kamar ba sanayan mu ba banga Abin da tayi na ba daidai ba ta kareta ta ko Ina.
K'wafa dady yayi yace "ku jirayi hukuncina gaba d'ayan ku ya wuce master room d'in shi.
Mufeeda ganin abun Yana neman zama wani iri ,nasiha ta Fara yima su mamy da sanayan sai sanayan ta Fara zagin ta Tana cewa "shegiya muguwa kizo ki koma gidan FU'AD d'in amadadina na bar Miki Auren da 9ja"
Mufeedan dariya tasa Tana cewa "haba aunty Sana a Ina Kika taba ganin Haka a wanne film ko novel? Ai ba Ayi FU'AD nakine d ALLAH ya Baki Nima nawa Yana zuwa Tana sake tuntsira Mata dariya .
Sanayan harara ta maka Mata Tana cewa "au da anfara akanki ai ,wallahi zanyi maganin ki kin rainani da yawa fa, mufeeda cewa tayi Am sorry sistoo na,ta had'e hanuwanta waje guda daga baya ma tabar musu wajen,mamy da sanaya sukaci gaba da tataunawa Akan yadda zasu billoma dady Akan karya korata.
********
Aunty huwaila ta Aiko da magani ta hannun wanan malamar jinyar Mai rangwamen hankalin Nan duk da Alhj da yake taimaka Mata Yana iya k'ok'arin shi har yanzu.
***********
Mama habee ita da humaira da wuri sukayi wanna suka kintsa sukasa kayan su na can k'arshe akwati ajin k'arshe Dan yau unguwa zasu Mai mahimmanci ,Koda aka gayama baba yin duniya su fad'amai inda zasu sunki kawai dai sunce unguwar Mai mahimmanci ce Dan Haka basai kowa ya sani ba ,baba ya rabu dasu yadai ce musu adinga Aiki Ana sanin hukuncin ALLAH acikin Aikin daga Haka be k'ara kokai ba suka fice dake Ana cewa da hukuncin ka kakeso asani, dake yau ba da wuri ze fita ba.
Bayan sunje wani waje da suka dawo sai suka biya ta gidan Husna , mumcy suka samu a falo har k'asa mama habee ta gaishe da mumcy tanata yank'are hakora kamar gonar kashi, cikin fara'a da sakin fuska mumcy ta tarbe su dake ta sheda humaira ,Harri aka tura ta Kira Husna ,Husna na sakowa da k'arfin gwiwanta tayi tozali da su humaira sosai gaban Husna yayi mumunan fad'uwa tace "shikenan sunzo su gutsire guntun Auren Dan Mana habee tauraruwace Mai witsiya ganin ki ba Alkhairi ba" atake ta canja yanayin fara'ar ta har mumcy sai da ta lura da hakan,daga baya ta k'arasa sakowa Tana cewa "sanin ku mama habee Yaya humaira sanunku da zuwa ,mama habee sai tallan hakora take Tana yauwa Yar sutura sanun dai ,atake jikin Husna yayi wani iri tace "yau Kuma harda canja min suna ? Wato da can baya 'yar tsirara nake yanzu na koma 'yar sutura tunda arziki wasu ya lulube Ni?