Sashe 10
Rikon Kwarya Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Ma'u nata kula da hannun ta ,Bata biyema habaici da Gori tare d wulak'ancin da take Sha wajen su humaira d mama habee indai ma'u taji sasauci to babane ya dawo gidan ko Kuma haidar yazo y d'ebe Mata kewa ,da baba Yana bada wani Abin kaiwa Baki akawo ma mama habee nata Dana ma'u daban ,duk d Haka mama habee sai ta ragi na Ma'u wani lokacin ma ahanata gaba d'aya adaki haidar Akan wai in ya Gaya Mata sai anmai duka ,shiko sai ya fad'a ko zasu yanka shi ,Ma'u sai dai ta barsu da ALLAH .
Yanzu ko abinci da kyar a wulak'ance ake Bata sbd ba'a morar ta ta hanyar aikatau acikin gidan Dan Haka wulak'ance sai Wanda ta gani ..
Wata matace tayi sallama kyakyawa da ita kana ganin ta kasan hutu ya ratsa ta ,tayi sallama ta shigo gidan mama habee .
Cikin girmamawa mama habee ta karb'e ta ,ta Bata wajen zama da sakin fuska atunanin ta bak'uwar tace hank'oron ta Abin d zata samu daga wajen matar Dan duk jikin ta gwala gwalai ne ...
Matar ce bayan sun gaisa da mama habee ta Fara tmby mama habee d cewa Niko Ina husnah ? (Asma'u) Yar aunty na nuwaira Mai Rasuwa?..
Sai ko mama habee aka rage fara'a ,da kyar tace gata can cikin d'aki ko uwar me takeyi oho tayi ta zaman d'aki kamar sabuwar Amarya .....tun daga Nan bak'uwar ta fuskanci Akwai matsai d takura cikin zaman Asma'u a wajen uwar goyon tata ,Dan Haka tace Bari taje ta ganta ...
Mama habee Kar Ayi wani Abu bataji ba yasa tace aa ta Bari a kirata su zauna Anan Mana ,Amman matar tace aa Bata tsaya jira ba ma ta wuce d'akin da aka nuna Mata ,ran mama habee bai so ba ....
Matar na Shiga d'aki ta Fara k'arema kallo ,itako Ma'u tanata aikin tunani batasan ma an shigo ba ,sai d matar ta k'are Mata kallo sanan ta Mata sallama Dan dawo da ita hayyacin ta ,d sauri ma'un ta amsa sallamar Tana cema matar bisimillah ! Matar ta zauna a wata kujera da ta gaji da duniya ..
Bayan Ma'u ta gaishe da ,matar tace "Asma'u Baki gane ni bako?
Ma'u tace "eh wlh"
Matar tace "ni Yar uwar mahaifiyar kice 'yan uba muke d mahaifiyar ki tun tasowar mu jinin mu ya had'u da ita ,Nasha duka tsangwama akan maman ki aunty nuwaira awajen 'yan uwana d mahaifiyata Auren d akama mahaifiyar ki aka kawo ta garin Nan gidan Mahaifin ki shine rabuwar ,Nima daga baya akamin Aure ko zama bamuyi ba anan da mijini muka wuce indiya ,gaskia inason Jin lbr mahaifiyar ki Amman Abu y gagara ko sak'o na bayar abata baya samun ta Dan Haka na hak'ura ma daga baya gaba daya zuwana k'asar Nan befi so 3 ba shekara 18 da aurena ,Dan Baki fi shekara da haihuwa ba akamin Aure Kuma yanzu so 1 na taba kawowa mahaifiyar ki ziyara sai yanzu na biyu Dan ko Rasuwar ta da jimawa kafin nazo k'asar Rasa sanin Wanda zanma gaisuwar ta yasa d nazo last banko Zo gidan kuba sai yanzu ...
Ma'u da matar duk atare suka nisa ,Sanan matar tace Naga kamar kina zaman hak'uri ne acikin gidan Nan ko?
Ma'u tace aa ,matar tayi murmushi tace karki b'oye min Ni Naga wasu abubuwa, sai Ma'u tace babu komai wata Rana sai lbr ,matar tace Amman Baki d matsala d mahaifin ki ko Akwai?
Ma'u tace wlh babu duk duniya bani da Mai Sona kamar shi ,ma'un na kalon k'ofa Tana rage sautin maganar ta , matar ce tace "lpy naji kinayin k'asa k'asa d mgn ki ?
Sai ma'un ta nuna Mata k'ofa ,tace ,Ana Mana lab'e ne, Haka akeyi indai Zan keb'e da wani ,matar ta sake tausayama Asma'u ,ta d'ako kud'i ta Bata sanan tace zata dawo Rana ita yau Ana gobe zata koma Dan ta kusa tafiya , ALLAH yajik'an mahaifiyar ki" duk d ban yadda da
Mutuwar ta ba , mgn ta fito ne batare da matar tayi tunanin anji ba,Amman ALLAH yaji kanta zamuce kawai ....
Sai gaban Ma'u yabada Rass! Tace me kikace ? Sai matar tayi saurin cewa aa Babu komai kinji karki sa komai a ranki ,ki kasan ce Mai yi Mata Addu'a a Koda yaushe ,muma munata binta dashi har kushewar ta ,ita dai ma'un shiru tayi Amman ta Adana kalaman matar cikin ranta ,itama matar k'asa k'asa take mgn ,har ta mata sallama ta tafi ,Ma'u har waje ta rakata...
Mama habee lif tayi a d'aki bayan ta gama Jin wasu abubuwan da suka tatauna akai ,daga d'aki ta amsa sallamar da matar tayi Mata ma..
Bayan Ma'u ta dawo ta Adana kud'in ta cikin ganamost go d'in ta tasa kwad'o ta had'e bakin zif d'in Tana tunano amfanin da kud'in zai Mata Akan kudirinta na makaranta ....
Bayan mama habee taci wuya da itacen ta Mai hayak'i ta Kamala musu girkin Rana ,ko hutawa batayi ba Aminu ya shigo Yana cemata yunwa yake ji ,sai ga humaira ta dawo daga yawon bin gidan kawayen ,itama ta dawo da yunwar ta ,haidar ma ya shigo karban ma baba nashi ,sai ga ma'u ta fito ta zauna ita da batayi mgn bama sai tata tafi zafi ,ai ko ta Fara surfa musu ruwan ashar da masifa wai su ciki suka kawo duniya babu shegen d ya iya Mata sannu sai gyara bakin ci Dan ubansu d shima harda dogon aike baiwar d ya Gina ta Kamala ko?
Ma'u duk tafi Jin zafin mgn da aka jefi mahaifin ta dashi ,can Kuma tace ita da ALLAH ai ,su humaira sunsha masifa kafin aka basu abincin ba Wanda ya kulata Dan sun San kad'an daga aikin ta ta hanasu kwatakwata ,aka zuba wani d'an kad'an aka jefi ma'un da shi akace mayya kafin ki had'iye Ni .....
Ma'un ta d'auka ta nufin d'akinta ,ta zuba Danbun Naman d momcy ta aiko Mata cikin shikafar d kamar jik'ata akayi ta samu ta d'anci badan ya ishe ta ba ,Bata Isa ta nemi k'ari ba Kuma ,da Danbun Naman ta sake ciko ta Sha rogowar pure watan ta ta Shiga nazarin Rayuwar ta .....
Maman shaheed ce👌🏻
[4/23, 4:00 PM] Hayat: *RIK'ON KWARYA*
_RUBUTAWA DA TSARAWA_
BY
*Fatima Abubakar Shu'aib*
(Maman shaheed)
_shafi na 12_
*Ina bukatar Addu'ar ku fanc next week Zan Fara exams ba lalai kujini ba ,ina godiya da kulawa da yabawa*👏🏼👏🏼😍
_Dedicate to oll Rik'on kwarya fanc_
❤❤❤❤❤❤
Ma'u ta Jima Tana nazari ,Akan hiran su da matar da tace Mata k'anwar mahaifiyar tace ,ga Kuma tarin tmby da ta Adana Wanda ba a bakin da take sauraron amsoshin su zai a bakin mahaifinta baba (mlm usmanu) Dan haka dawowar shi kawai take jira ...
Ma'u Basu had'u da baba ba sai dare ,mama habee d sababin ta ya Hana Ma'u ganawa da mahaifin ta Dole ta hak'ura zuwa gobe ...
FU'AD ne ya zako k'asa cikin shigar sa ta tafiya _office_ shigar shi ta burgewa da Kamala yanata zuba kamshi ,ya Shiga d'akin momcy ya tsuguna har k'asa ya gaishe ta da girmamawa "ta amsa cikin kulawa Tana tmby y ya kwana?
Ya Bata amsa da "lpy Lau "
Tace "Masha Allah" anfito za'a tafi nasan wanan Shirin tafiya Aiki ne wanan ,Amman Bayan kayi break ko?
FU'AD yace "yes my mum "Addu'a ki kawai nake jira Bayan mun Gama break d'in .
Momcy tasowa tayi suka tafi wajen karyawa...
Bayan sun Gama , FU'AD y d'auki jakar sa ,yace momcy saura Addu'ar ki?
Momcy tace "ALLAH y kaika lpy ya dawo min dakai lpy har gidan Nan ,Kuma akula d hakkin mutane da kanka.
FU'AD yace toh momcy ,Ameen insha ALLAH Zan kula ,ngd.
Har yayi hanyar waje y dawo yace ,yauwa momcy idan wanan Asama din Taki tazo ta gyaramin sama gyara Mai kyau Mai tsafta kice Mata momcy kinsan yarinyar ,she is dirty girl sai Ana jadada Mata ...
Momcy ce tace "ka Gama ? Uban mutane? To batazo ba Bata da lpy kace Bata da Amfani agareka Amman kana morar lpyr ta ,to yau sai kayi Abin da takema ai ,Dan batazo ba har yau ...
FU'AD yace ,Kai momcy ya kike hakane ,kawai dama malalaciya ce ,dg ta d'anci ciwo sai ta fake dashi take kin zuwa yi Miki hidima ,Ni badan gyaran bama meze had'a ta da zuwan min ko k'ofan falo be bare har ta shigar min falon zuwa room ma ? Kawai ma danke Kika Fara aikata da izinin ki ta Fara shigar min ...
Momcy ce tace"suda sarkin lbr ka wuce ka tafi yaudai ba Mai maka gyara ,in Kuma gidan su Ma'u zaka ka d'auko ta toh da zefi maka wanan dogon turancin Mara dalili ,Dan Banga meyima gyara ba yau d'inan tunda babu Asma'u.
Tun lokacin da momcy tace ko zeje gidan su Ma'u .......ya kafeta d ido Yana tuhumar mezeje yi, itako momcy ko kalon inda yake batayi ba har sai da ta gama maganar ta .
Aiko ,Yana ganin ta dire mgn ta yace "haba momcy Ni gidan su _dirty girl_ like Asama take ko wa ma? Me yayi zafi da gemu zai ci wuta momcy? Tasha zaman ta har sarkin zama yazo ya sameta wlh ...
Momcy tace "kamar yadda saman ka zesha zaman shi da kazanta har mahadi ya bayyana ba indai ma'u Bata Zo ba ,Kuma nida Kai a gidan Nan matuk'ar baka canja halinka ba da ka aro ..
FU'AD cewa yayi ,Ni momcy bansan meyasa Kika cewa na canja ba ,Ni nama tafi sai na dawo ,barin lek'a mu gaisa da big bro ,Yana mita Akan Ma'u ..
Momcy tace , ALLAH ya kiyaye adawo lpy.
Ma'u nata son mgn d baba ,da kyar t samu baba habee ta Shiga mak'ota da sanyin safiya wai ta tafi sama wata Mai jego ruwan wanka ,ita Kuma humaira ta tafi siyo awara wani gidan ...
Ma'u ce ta gaishe d babanta ta ,Fara da cewa ,baba Niko kasan wata k'anwar mama ,wacce take Aure a *India*? Baba yayi ajiyar zuciya yace "Ma'u a Ina Kika samu wanan lbr?