Sashe 41
Rikon Kwarya Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Bayan komawar FU'AD sama ya Sami Ma'u ,ya kalleta wani irin kallon Mai isar da ma'anoni tare da tuhuma "yace karata Kika Kai wajen mumcy ?
Cikin mamaki da fargaba Husna tace " me kake nufi kamar ya nakai karar ka me kayi da Zan Kai karar ka ? Ko kayi wani Abu ne? Cikin huci yace eh Mana Baki Kai bane?
"Cikin Jin haushi tace nakai " ya juyo yace me Kika ce mata ?
"Tace Abin da aka Gaya maka "
"Yace ke ki San dawa kike magana fa ,Kar Kigya na sakar Miki ki zata na yi arahar da Zaki dinga sa'insa Dani ,ki San dawa kike magana kinji na Gaya dirty girl like you,be zata maganar ta fito ba har yadda zataji ,Aiko sai akunnen ta ,cikin zuciyar ta tace "Kai Kuma sarar ka Haka take? Halin ka beje ko Ina ba a baka gana ganeni ba Ina matarka tun yanzu ka Fara kirana da sunan ta nafi tsana da na sabaji a bakin ka ? Tace naci Alwashin duk Abin da kamin sai na Rama Nima ,Dan haka ta tashi ta nufi d'aki tace" wani na mage da Kai" ta shige d'aki tanayi Tana tsoron Kar ya biyo ta ,Bata Ankara ba taga ya kusa kamo ta ,da gudu ta fad'a d'akin ganin inta tsaya saka key a d'akin zai kamata Dan har wani huci yake tsabar takaici ya kasa furta komai Kira yake ta Shiga hannun shi ya Mata hukunci Dan Haka take son tserema muguntar shi .
Tana ganin tazarar su befi taku 5 ba sai ta fad'a bathroom Dan har ya Kai Mata cafka a zafafe sai ta fad'a ta rufe ,Aiko ya ji matsanaicin haushi "yace me kikace? Sai kin maimaita Abin da kikace ,har raini ya Shiga tsakani na dake? Har ma ke wacece da Zan fad'a ki mayar min ,to wallahi ki fito ayita ta k'are Dan sai nasan wacece ke da alak'ar dake tsakanin ki da mumcy yau d'inan ,tab yarinyar Nan kinma Sami waje wallahi ,Ina jiranki ko kwana zakiyi a Bathroom d'in .
Husna ido ya Raina fata tanata danasanin Bata fad'i sunan ba ,gashi Bata Dame tare Mata yau ya zatayi gashi bazata iya bashi hak'uri ba ,sai ma cewa da tayi Kai ai ka Fara Nima ramawa ai nayi .
"Ya mayar Mata da cewa Zaki rame kuwa yau Dan sai kin fito kin lashe amanki da kikayi yau d'inan ,Dan daga yau nakeson datse wani raini da yake Shirin Shiga tsakani na dake yau d'inan ba tare da Ankara kwana ba.
"Cikin Bayan gidan tace Aiko zaka kwana anan "
"Ya mayar Mata da zadai ki kwana anan tare da hukunci Mai tsanani "
Husna dai kusan mintuna 30 tak'i fitowa ,akazo 50 shiru har awa d'aya Bata fito ba "can sai tace ai nasan kana Nan bazan fito ba "
Sai ko yace Ina Nan Kuma zanyi maganin taurin kanki yau batare da ankai wani dogon lokaci ba .
FU'AD dai ganin Husna da gaske take gashi anyi sallah har kiranshi akayi ya amsa waya kusan so 3 gashi lokacin sallah na neman wucewa sai ya fita ko rufe mata k'ofa beyi ba wai Dan Kar taji ta fito so yake in yaje ya dawo ya dawo ya sameta Dan yau ba kwanan ta bane na sanaya ne .
Itako taji fitar shi Dan Haka yana fita ta samu ta fito ta rufe falon ta da key ta koma d'akin ta rufe aciki tayi alwala tayi sallah Tana ta tunanin ya zasu k'are da FU'AD in suka had'u .
"Har FU'AD ya dawo daga sallah ya Zo Yana kwankwasa Mata k'ofar tak'i budewa har ya gaji ya sauka k'asa Yana huci ,sama sama sukayi Hira da mumcy sanan ya tafi sashin sanaya ,fitar shi mumcy tasa aka hairana da Asma'u abincin ta sama kamar ta sani ,Ma'u najin maganar harrin ta bud'e k'ofar ta karb'a ta koma ta sake rufe k'ofar ,so 3 Yana dawowa amman shiru Dan har sai da mumcy taji dad'in yadda taga Yana zirya a saman ma'un Dan Bata tab'a ganin Yana zirya Haka ba Dan Tana kula dashi da duk wani shige da ficen shi .
Washe gari da safe ma haka sukayi sab'ani da FU'AD ko had'uwa Bata Bari sunyi ba ,da FU'AD d'in ze tafi office mumcy tace Mai sun gaisa da Asma'u ? "Sai yace Mata eh Dan Kar ta fahimci wani Abu "
Asma'u Bata sakko k'asa ba sai da ta tabbatar Babu motsin FU'AD a gidan Dan sai da ta tambaya .
Yamma nayi da ta fiskanci lokacin dawowar shi ta kusa sai ta haura sama Tama mumcy sallama ,har mumcy nacewa lafiya kwana biyu inta haura Bata sakkowa?
"Sai tace wai kanta ne yake Mata ciwo kad'an ,sosai mumcy taji wani iri har taba cewa ko akaita asibiti a dubata ko a Kira likita har gida ya dubata ?
"Tace aa ze sauka ne insha ALLAH , mumcy tace ALLAH yasa Amman indai bai sauka ba ta Mata magana , Asma'u tace toh.
Bayan FU'AD ya dawo ya Shiga wajen mumcy ya gaisheta sai ya tafi wajen sanaya Bayan mintuna k'ad'an ya dawo ,ya haura saman Asma'u ya buga k'ofar shiru tak'i bud'ewa sai da tayi tambaya "yak'i amsawa ya sake bugawa " ta sake tambaya sanan ya tace inkaine ma bazan bud'e ba yadda ka kuddiri wata aniyar acikin k'ok'on ranka Nan ,Ni ka tafi bana nemanka na yafeka ma ,Dana ba tsinanamin kakeyi ba jeka na yafe Mani ,ji yayi kamar ya b'alla k'ofar ya Shiga yanata mita Yana cewa zakiyi bayani ne yarinya zanyi maganin tsiwar kine yarinyar kawai kanki kamar na mutane kawai .
Dole ya sauka k'asa ya had'a game da Harri yace ta kaima Husna abinci da drink Mai sanyi sama yanzunan shima gashi Nan zuwa ta had'a har dashi shima ze hauro ,da himma Harri ta haura .
FU'AD sai da ya ga Harri ta haura ya faki idon mumcy yayi sauri ya haura yanaji Tana kwankwasawa har Tana bayanin kanta Tana bud'e Mata ta Shiga dai ya k'arasa haurawa ya shige falon ,Husna batayi aune ba sai ganin shi kawai tayi ta Rasa yadda zatayi gashi bakinta da jikinta sai rawa suke kamar mazari ,gudun Kar Harri ta fuskanta ta d'an dake ,Harri ta ajiye ta juya zata fita "Husna tace Dan ALLAH ki kawo min ragowar farfesun Nan na d'azu in Akwai ragowar" sai ko tace toh ta sauka .
Shiko oga dodon Husna a yau ya kafa ya tsare jira kawai yake tazo gudu ya shad'ileta ta fad'i Dan Yana kujerar da zata sadata da Shiga d'akin ta gashi Babu Halin sauka tasan baze barta bama fad'a yajeji da ita yau ta gama fuskantar Alo tsiya Alo danja ,sai ko FU'AD ya wurgo Mata wani mugun kallo ,ganin Tana niyar guduwa d'aki zatayi zagaye ta Bayan kujera yayi kamar baya ganin ta kamar hankalin shi na Kan wayar shi ,sai ko ta zagaya tanayi Tana fak'on shi ,tazo gabda Shiga ya wani irin mik'ewa kamar wani mayunwacin Zaki ya kamota da hannu 1 ya had'ata da bango Yana ce mata haba yaushe aka haife ki ? Yaushe kikazo duniyar kici bashina ki zauna lafiya yarinya kararama kanarki ? Sai ko ta Fara Jan d'an kwalinta Tana Shirin rufe k'irjin ta sai ko ,ya Harare ta da ya fahimci manufarta yace see u wata _kwaila_ dake me Zaki tare dama kin cika ne sai ki min shamaki ko katanga to ki say ranki inuwa da sauranki kwailis .
"Sai ko Husna tace eh naji mijin kwaila kawai ta murgud'a Mai Baki irin tsiwar Nan " yako shak'e bakinta yace kina hannu kina cigaba da tsiwa yarinya wai ke karamar kwaila ko?
Sai Harri ta Fara kwankwasa k'ofa sai ko , FU'AD yaje ya bud'e Mata hannun shi rik'e da na Husna gudun Kar ta gudu ,tace "ka sakeni naje na bud'e Mata kaji ko mallam? Sai ko ya dungure Mata Kai yace karki kaini inda bazan fito ba ,Dan mallam sai su gafaka alagahwarta mallam ,yaje ya bud'e ma Harri ya karb'a be Bari taga rik'on da Yama Husna ,ya karb'a ta tafi ya dawo ya ajiye a Kan table .
"Yace ke jiya me kikace ko ki maimaita ko kisan waye FU'AD yau " ta sunkuyar da Kai k'asa tabata k'ok'arin rufe k'irjin ta ,sai ko ya tsaya Yana k'are Mata kallo yace kin Gama rufe abun da Zaki rufe? Ko na tayaki ? Sai ko ta Harare shi tace Ni ka sakeni me nace jiyan ?
Ya kalleta yace Baki sani ba? Ko tuna Miki kikeso nayi? Kina wani Jan wani d'ankwali kina son rufe wani jikin ki ke ma Kika d'auki kanki da har Zaki dinga wani kare kare, ki Bari sai kin zama mace tukunna haka batama kanki lokaci kikeyi ,ya sake shak'eta yace bazaki fad'amin ba kwailis ? Sai ko tace Zan shayar da Kai ruwan mamaki Dan d'an hakin da ka Raina ......Taki k'arasawa ,yace me kike nufi da hausar Nan,tace oho shafa kaji intayi wari ka fasa tanayi Tana tsiwa ,Aiko yace Ni kikema rashin kunya kina had'ama kanki laifufuka Baki sani ba ko ,sai da ya had'ata da bango yace bazaki fad'amin ba?
Sai da Husna taji wiya tace ,abinda kaji nace Mana ,ya sake matseta duk da yanajin wani yanayi me wuyar kwatantuwa Amman yanajin baze iya saketa ba dan so yake ya magance Mata taurin Kan da yake tatare da ita ,tun kafin ta Raina shi ,ya sake cewa a Ina kikaji sunan Nan?
Tace oho ka sakeni nidai ,yace sai kin fad'a min ,sai ko tace ai ko zamu kwana anan Dan baxakaji ba .....Bata rufe Baki ba ya matse bakin Yana cewa bakin Rashin kunyar Zan ragargaza inga Wanda zeyi Amfani Gobe ,sai ko ta fuzge bakinta .