Sashe 63
Rikon Kwarya Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Affan tsare Husna da tambayoyi ya dingayi ,tin daga Kan karatun ta na islama har na turanci da matakan da ta tsaya duk tamai bayanin komai babu Abin da ta b'oye ,ya Mata Al'k'awarin ze Mata lesson na tsawon sati4 da kanshi sanan ya mayar da ita makaranta anan indiyan,sosai Husna taji dad'i tamai godiya, sun Jima suna Hira kafin su sadeeq suka fito da Mara lafiyar suka nufi mota da ita aunty huwaila nace ma Husna da Affan mu tafi da yadda ALLAH za'a Dace Dr nada Kai sosai,affan da Husna atare sukace "ALLAH yasa adace" sadeeq ya amsa da Amin ,ai sananne ne ko jami'ar India ta bashi award......
Bayan komawar su gida shi sadeeq dama acan suka barshi ,Affan da ze tafi sai da yace ma Husna me ze taho mata dashi?
Tace babu komai ita Ina tasan irin Abin cin india ,yasa dariya yace ko a TV bakya kallo?
Tace "Ina kallo ba sosai ba Amman Dan ba ma'abociyar kallo bace Ni ,Kuma ma ai bana rik'e sunan su......su aunty huwaila da Affan din suka dinga Mata dariya ,aunty huwaila tace yadai siyo Mata Abin da zata iya ci kawai,yace to ya tafi ranshi fes da nishad'i.
**********
FU'AD Yana asibiti karkashin kulawar wani kwararen babban likita inda aka farama FU'AD check up a iya ganowar su da iya sakashi a na'ura Mai kwakwalwa da suka dingayi suna sakewa kawai suna ganin an poisoning d'in shini ta hanyar Abin da ya shak'a Haka sukace Dan Haka zasuyi duk Mai yiwuwa Dan dedeta Mai numfashi da bashi maganin da ze dawo Mai da komai cikin brain din shi ba tare da ya tab'a tunani cewa ya tab'a loosing memory shi ba ze warke kamar ma beyi ba ,aka musu bayanin adadin ma'udan kudin da zasu biya atake sukace sun amince su Fara aikin su kawai,
Akaba Yaya Jameel takarda yasa hannu suka Fara bama FU'AD magani na tsawon kwana 3 kafin a mishi Abin da za'a mishi na gaba.
***********
Kullin wani shakuwane yake Shiga tsakanin Affan da he Husna itade iya Kama kanta tanayi dan tafi kowa sanin ita wacece Amman a tunanin ta aunty Bata sanar musu da hakikanin matsayin ta na matar Aure ba ayyada ta lura da yadda suke d'aukan ta matsayin budurwa ,Dan Haka itama Bata sanar musu da gaskiya ba a tunaninta batasan dalilin yin hakan da aunty tayi ba wata Kila ta fita hujja duba da yadda batasan ma matsayin Auren nata a Halin yanzu ba ,shin FU'AD ya yadda Bata da sa hannu a Kan cutar dashi? Ko kuwa har yanzu Yana zargin ta? Shin Auren su ma Yana Nan ko ya datse igiyar Auren sun? Bata da masaniya Dan Haka itama Bari ta fuskanci abubuwan dake tunkarota na cigaba kawai.
*********
Sanaya da dadyn ta kulin cikin Mata mita yake ta shirya ta koma ga mijinta sai tace yayi hak'uri ta kusa komawa FU'AD ne yace ze Gaya Mata ran da zata dawo kulin Haka take gayama dadyn sanan fita takeyi any how abinta Bata kilace darajar aurenta har da saurayinta sun fita batare da sanin kowa a gidan ba inda yayi nasarar rabata da mutuncin ta batare da yaddan ta ko amincewar ta ba ,tayi takaici da nadama tayi kuka kamar ranta ze fita tamai taijara da zagi na tsamen nama dake a juice ya zuba Mata Abu Tasha ,shi Kuma a tunanin shi wani ya kwace Mai ita a 9ja har ya Santa a mace kafin shi da yakeson ta da Aure shine yasa yace shima sai ya nuna Mata son da yake Mata ta hanyar Jin ta ,sai gashi ya sameta a matsayin shine mutum na farko da yasanta yayi takaici Koda Abin ya faru da yasan hakane da be ci zarafin ta ba Dan yasan Tana son shi kenan tunda ta k'are Mai kanta har yanzu ,shi yisa da take ta zagin shi da Mai masifa be iya Mata komai ba sai hak'uri da ya dinga Bata da cewa Haka baze Kara faruwa ba da Mata Al'k'awarin ko a yanzu ze iya aurenta in ta amince zata rabu da mijin 9ja."
Tana Kuka take sanar mai Ashe yanaso dady ya yafe ta ,daga Nan suka dingama junan su alkawaririka na yadda da juna da cewa hakan baze sake faruwa ba."
Gajiya da dadyn yayi yasa ya d'aga waya ya Kira FU'AD din da kanshi don yaji shin gaske ne abin da sanayan ta fad'a Mai ,ya gwada number agaban sanayan yafi so 6 Amman baya tafiya,sanayan ko sai godiya takema ALLAH da murna."
Kafin dady ya rigata samun FU'AD a waya tayi saurin guduwa d'aki Dan ta Kira FU'AD ta rokeshi ya rufa Mata asiri wajen dady , Itama Taji wayan a kashe ,ta gwada na mumcy shima a kashe ,ta Rasa yadda zatayi sai can ta tuna Ashe AISHA ta taba samata number sa'adiya Tana cemata ko mu bakiyi zumunci damu ba kyayi da aunty ki matar yayan mijinki ,to sai yau ta lalubota Dan ko da Wasa Bata taba gwadawa ba babu kunya ta kirata Kai tsaye ,"
Aunty sa'adiya ta d'aga cikin sallama da tambayan waye?
Sanaya sosai ta Mata bayanin kanta ,
Sai sa,adiya tace "yau an tuna damune Haka?
Sai sanaya ta Bata hak'uri tace Dan ALLAH mumcy fa na kirata number ta baya tafiya?
Sai sa'adiya tace Ashe dai Kiran da dalili , mumcy na India"
Sai sanaya tace ,toh FU'AD fa Dan Allah?
Sa'adiya tace "hmmmm wai Baki da labarin bashi da lafiya ne?
Sai sanaya ta yamutse fuska tace dama mutuwa yayi azuciyan ta ,afili kuma tace wallahi babu labari meya sameshi?
Sai sa'adiya tace ,bashi da lafiya ne barin turo Miki number da ake samun su dashi ki Kira kiji Karin bayani."
Sai sanaya tace" to turo min txn"ta kashe wayar ta babu ko sallama.
Sai sa'adiya ta bi wayar da kallo tace "matar asara bama kisan mijinki Halin da yake ciki ba tsawon kwanaki"
Wanan Akwai banza.
Sanaya fita tayi tace "dady wai FU'AD Babu lafiya munyi magana da matar wanshi Nan ,so ga number ka kirasu."
Sai dadyn yace bani naji meke damun wanan yaron ,yaro ya Tara uwar kud'i Haka daga Kai sai wanka sai uwarku ku kanku bakusan iyakacin Abin da kuke dashi ba ba Dole in asara tazo muku un_ respected ki samu h attack ba,bani naji asarar trillion nawa akayi?
🏃🏼♀
[4/23, 4:01 PM] Hayat: *RIK'ON KWARYA*
```RUBUTAWA DA TSARAWA```
BY
*FATIMA ABUBAKAR SHU'AIB*
( maman shaheed)
💥 *ROMANTIC WRITER'S ASSOCIATION*💥
Pg52
Baccine ya Mai nauyi ya d'auke FU'AD be farka ba sai da Yaya Jameel yazo ya tashe shi Jin shiru be sakko ba.
Masu aikin gidan da mutanen arziki sunata ma mumcy murnar samun lafiyar FU'AD ,a Yanzy hankalin mumcy sosai ya kwanta Dan ganin FU'AD Yana walwala Al'amarin inda zataga Husna da ya tsaya Mata arai.
Har gidan su Husna suka koma akan ko ta dawo Amman sai wulak'anci da suka fuskanta daga mama habee sosai mumcy take dogon nazari Akan mama habee."
Yau kusan satin su guda da dawowa Amman FU'AD indai aka gyara Mai d'akin shi ko falo sai yaga gyaran ba irin Wanda Husna ta Saba yi Mai bane ,yanaso ya ga Husna sosai kodan gyaran da take Mai Amman su mumcy sunce ance Bata gida toh Ina taje da auren da mumcy tasa aka musu akanta ita a garinsu haka akeyi?
Sai wata zuciyar tace Mai "kaifa kuka nemi ta bar muku gidan ta Bari kuma neman me kuke Mata?
Sai wata zuciyar tace Mai "gaskiya be kamata ace tabar gidan ba tun farko gashi da amincewar shi tabar gidan.
FU'AD d Yaya Jameel d mumcy a falo suna zaune suna magana Akan Husna da inda za'a ganta ,sosai mumcy take nuna damuwarta Akan rashin sanin inda husnan ta ke da Kuma inda za'a ganta ,Yaya Jameel ne yabada shawarar anemi babanta aji daga gareshi mumcy tace "ai sa'adiya tace baya gidan Kuma mama habee Taki fad'an inda yake da Abin yazo da sauki ,sai mumcy tace " gaskiya hakin yarinyar Nan Yana kanmu wallahi ita sai yanzu ta Kara ganin kuskure cikin Abin da suka aikata alokacin idon su ya rufe Suma suka dada asassa tafiyartan Musamman Kai FU'AD da Daman baka d'auketa matar da kakaso ba kana ganin aurama ita nayi......sai FU'AD yace "mumcy nifa bansan lokacin da nace ta tafi ba."
Sai mumcy tace "ai ba da Baki kace ta tafi ba nuni ka Mata da umarni wallahi alokacin naso tsayar da ita Amman idona Kai kawai yake hangowa Dan Haka na kasa tsayar da ita.......Yaya Jameel ne yace wallahi Nima Abin duk ya dameni gashi anbi number ta yaki tafiya har yau Ina tunanin ko zata Kira sa'adiya a waya ma Amman shiru har yau Bata kirata ba ita kanta Abin na damunta.
Mumcy cewa tayi ko cigiyar ta zamu bayar ? FU'AD yace aa hakan ze zama tozarci kawai abari intaga dama duk lokacin da ta dawo shikenan.
Mumcy tace "wanan ai ba magana bace son ALLAH dai ya dawo da ita lafiya zakuce hankalinta ya juyo Kan aurenta a duk inda take ,kuma ALLAH yasa Tana Halin lafiya shine fatanmu.
FU'AD sai da yaji idin shi na neman rufewa alamun bacci sosai sanan ya haura ya haura sama ya kwanta yasa tunani a gaban shi ,wanin sashin zuciyar shi na cewa to meye na tunanin Husna ai kawai kayi baccin ka ka rabu da tunanin ta,sai kawai yabi shawarar zuciyar shi har bacci ya d'auke shi.
Bayan FU'AD ya k'ara kwana 5 a gida su B2k duk sunzo sun duduba shi har gida ko yau sai da B2k ya sake duba shi har ya musu Al'k'awarin Gobe ze shigo insha ALLAH shima.
Jin FU'AD zeje office mumcy da Yaya Jameel sunso hanashi Amman ya nuna musu Babu matsala ze iya zuwa Kuma ba dad'ewa zeyi ba.
Washe gari da sassafe FU'AD ya tashi yayi wanka ya shirya ya sakko Yama mumcy sallama , mumcy ma tamai fatan Alkhairi har Yaya Jameel.