Sashe 71
Rikon Kwarya Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Husna baki ta bud'e da mamaki Tana cewa bankai ba nama barma d'akin Naga Abin naka sai anbarka ka huta ,amman Ina sake sanarma bazan tafi Gobe ba ko ka nemin kamun k'afa wajen Abba da aunty kuwa in ka Musa gwada sa'ar ka kaga iko da Isa da mulki a masarautar Husna da ka shigo da k'afafuwan ka,ta fice tabar FU'AD da mamakin yadda Husna ta canja Haka......
Bayan fitarta , FU'AD dogon nazari ya fad'a daga bisani ya yanke shawarar sai dai mumcy ta tafi Dan seya gwadama yarinyar Nan ya fita taurin Kai duk bala'in rashin kunya ta sai ya mayar da ita 9ja.
***********
Tunda sanaya ta koma take chart da saurayinta Wanda yasan mutuncin ta Yana Mata magani ganun banza itace ya Dena Bata so sai shi yace "baze Dena ba har sai ta dawo gareshi Dan Tana kashe aurenta ze Aure ta suji dad'in Rayuwar su Dan ta birgeshi da Bata siyar da mutuncin ta ha FU'AD ba Dan Haka ko dar nayaji Akan wani mijinta gani yake babu wani Abu daze faru, ita Kuma Tana cemai "ya jira yaga Abin da zatayi Wanda ko dady ne ya gani ko yaji labari ze so a raba Auren su day gagawa sai ya dawo suyi Auren su,sosai yaci gaba da Mata kalamai na batsa har takejin kamar bazata iya Kama kanta ba ganin karta shiga wani Hali sai ta hak'ura da chart d'in ta fad'a gado tanata dogon nazari Akan FU'AD.......
Tsakanin sanaya da k'anwar mumcy gaisuwa kawai Amman Babu Hira taja ta har ta gaji Dan Haka ta rabu da ita sai umarnin mumcy da takebi na cewa akai Mata duk Abin da take buk'ata."
********
Da in FU'AD ya Kira sanaya sai taga dama take d'auka Amman yanzu da ya Kira take D'agawa ,yau har da kanta ta kirashi Bayan Husna ta fita yana cikin dogon nazarin shi Bayan ya d'aga sun gaisa yake tambayan ta ko Akwai matsala ne?
Tace "eh Akwai"
Yace "Yana sauraron ta tafad'a yaji ,har Husna ta shigo ta samu suna wayar Yana amsawa a kasalance kamar Dole aka Mai,itako Husna sai hakan ya nuna Mata kamar wayar Ce Mai mahimmanci shiyisa ya tatara nutsuwar shi Akan wayar har ta shigo be fasa ba Kuma ya ganta,sai ma cewa da yayi fad'i Mana karkiji komai duk Abin da kikeson fada ki fad'a ashirye nake da na Miki komeye?
K'irjin Husna ne yayi wani mumunan bugawa ,komeye? Komeye fa yace? Wace wanan ? Ko sanaya ce ko wata ya samu? Husna ji tayi zuciyarta na neman tarwatsewa gashi ta kasa tantancewa kishine ko me har ta juya zata fita yasa hanun shi ya kamota ya rik'e Gam ,zatayi magana ya mak'ale wayar a kafad'ar shi Yana cemata shhhhhhh yasa yatsan shi a Baki alamun tayi shiru kartace komai......
Husna tsayawa kawai tayi Tana tunanin Yama rainata Yana waya da wata banza shine har zece tayi shiru Kar maganarta ta fito ,kici kicin kwacewa takeyi ta kasa ,sai cewa tayi "Ni ka rabu dani kaje ka Gama wayar da take gabanka ,murmushi FU'AD yayi Karo na farko da tun shigewar shi gidan beyi ba gashi murmushi namai kyau gashi da wahalar yi in suna tare Amman yanzu yayi sai Abin ya birge Husna har ta Fara yabon shi da kyan da yayi taji yaci gaba da wayar Yana cewa "ko sai na dawo mayi maganar Naga kamar maganar nada nauyi a harshenki ko?
Sai Husna ta ji wani Abu ya tsikareta a zuciyarta ta sake cewa ka sakeni mallam,Jin wanan kalmar FU'AD besan sanda ya katse wayar da sukeyi da sanaya ba ya kamo bakin Husna Yana cewa wanan kalmar in nasake jinta a bakin ki sai na yanke Baki Kuma ki fuskanci hukunci,
Husna sai tamai wani irin kallon tuhuma wace kalma Kuma? Sai FU'AD yace kalmar da Kika furta masu harufa 8 in bakisan kin furta ba na ankarar dake ,sai ko Husna ta tuna Yana nufin kalmar da tace _ka sake ni_ toh ai Bata wata manufa ta fad'a ba Tana nufin ya saketa daga Rik'on da yayi Mata,Tana ayyana au har ka d'aukeni Mata bakason sakina yanzu?
FU'AD ne ya Mata magana"ke me kike tunawa?
Husna sai ta kwace hanun ta ,Tana cewa Ina ruwan wani ,kaci gaba da wayar ka nabar maka d'akin dama mumcy ce tace na kiraka in ka Gama ka fito tayi gaba da sauri ya biyota Yana cewa meye hakan kikeyi yi ? Ko kishine ne? Yarinya ta Fara girma har tasan kishi tab!
Husna harara ta wurga Mai Tana cewa "ALLAH ya sawak'e meye Abin kishin kayi waya da Mata dubu ma meya yayi tsalle ya tsalla min Mari ,k'arshe ma ka auresu har su haifama taron idi k'arshe yawa ......
FU'AD sai cewa yayi tabbas alamun girma sun bayyana har kina iya maganar haihuwa yanzu ,yarinya zakiyi bayani ne .....
Husna sai da yayi magana sai ta tuna Abin da tace duk da ita Bata d'auki maganar wata Abu ba kawai shi Yama maganar fassara ,sai tace Ni ai na wuce yarinya....
FU'AD cewa yayi tabbas nine sheda nagani Kuma naji irin kalaman bakin ki ai,Amman lokacine ze nuna hakan......
Husna gaba tayi Tana cewa kanka akeji har suka Isa falon , mumcy da ammin suna zaune sai mumcy tace son Kaine zaka zauna ku taho da Husna ko Ni ,Dan beyi daidai ba ace daga ganin ta yau_yau ace Gobe Dole atafi da ita ba Dole Ayi komai cikin shiri....
FU'AD atake yace "kedai Zaki tafi uwa ta gari tunda gida babu kowa Ni na taho da ita Kar na koma baba ya tambayeni Ina na baro Mai 'ya.
Husna da aunty huwaila suna ayyana rainin hankalin FU'AD wai baba bama shi ba .....
Sai mumcy ta raba gardama da cewa ,baba ko FU'AD shi baba ai tashi Mai sauki ce da yaji hanun da take hankalin shi kwanciya zeyi Kaine Abin ji kana fakewa da guzuma kana Harbin karsana ka fito a mutum sak.....
Sosai FU'AD yake Jin cewa mumcy ta bada shi a gaban Husna har wani kallo take bin shi dashi sai kawai yace "haba mumcy baba Ni nafi tausayama kinfi kowa sanin Halin da ya Shiga ....
Husna da aunty huwaila sai cewa sukayi a zuciyar su Dole sai ya doje .....
Mumcy ko cewa tayi "naji Ade barshi a hakan" kana nufin dai kwa taho tare?
FU'AD hararar Husna yayi ya kalli mumcy yace "eh kawai"
Sai anty huwaila tace" toh shikenan Bari na Kira Abban su kuyi sallama tunda kinki kwana anan kince FU'AD ma baze yadda ba...
Bayan Abban su Affan yazo sun Gama magana da mumcy , mumcy nata Mai godiya ,shima yanata jadada Mata amanar Husna ,sukayi sallama ya Mata fatan tashi da sauka har Isa gida lafiya cikin Aminci ALLAH....
Da Affan da sadeeq ne suka raka su mumcy Dan har hotel d'in zasu kaisu ,Husna ma sallama Tama mumcy da Addu'a ALLAH ya kaita gida lafiya har FU'AD na cewa nifa bazakimin Addu'a ba? Dan ya k'ular da Affan yasan bazataki yi ba kodan idon mutane ,sai tace "to kaima ALLAH ya kaita gida lafiya"
Sai yace "gida ko hotel?
Sai tace "toh hotel shi kenan"
Da gayya yace "Ameen"
Affan ko ajikin shi duk da yanajin rashin Dadi inya tuna da ya Rasa Husna Amman sai ya nemi zab'i Awajen ALLAH mafi Alkhairi."
Aunty huwaila d su muhibbat byebye suka dinga yima mumcy har sadeeq yaja motar ya fitar da ita daga gida......
*Kuyi sorry da wanan maybe Saturday and Sunday baxakujini ba maybe fa in Kuma kunga update to nayi typing*
*Inajin dad'in sharhin ku sosai*
*Ina godiya da Addu'a*
*Dan Allah kusa mijin k'anwar mamana a Addu'a ALLAH yamai Rasuwa jiya*
اللهم اغفره ورحمه أمين يا الله👏🏼
[4/23, 4:01 PM] Hayat: *RIK'ON KWARYA*
```RUBUTAWA DA TSARAWA```
BY
*FATIMA ABUBAKAR SHU'AIB*
( Maman Shaheed)
💥 *ROMANTIC WRITER'S ASSOCIATION*💥
Pg55
FU'AD hak'uri yayi kawai badan yaso ba, mumcy duk tana lura da yanayin shi taki kulashi Dan so take ta sake gaskata damuwar da FU'AD ya Fara nunawa akan Husna duk da ba abayyane gani take Yana zargin Husna na wajenta ne,Kuma Abin na damun shi amman afili Yana nuna be Dame shi ba."
Bayan wasu d'an awanni sai mumcy ta Fara yima FU'AD magana Akan komawar su indiya."
Washe gari.......
FU'AD cewa yayi toh aitana Nan Amman Akwai wani abokin shi daze gani yau ko be Dan haka anjima ze fita,
Mumcy tace "agaishe da sabon abokin Dan naga alamar kamar Baku Jima da had'uwa ba .
FU'AD zeyi mgana mumcy ta tashi ta Shiga d'aki Tana Mai adawo lafiya.
FU'AD shiryawa yayi ya fita yanata mita Yana ayyana hukuncin da zema Husna inya ganta Dan ta wahalar da mutane shi bega abin da suka Mata ba,Yana tafiya Yana tunanin zuci.....
Store d'in d ya ganta ya sake komawa ya kusan awa 1 Yana duba masu Shiga daga gefe da masu fita ko zeganta Amman shiru ya Shiga ma ya sayi wasu Kaya y kusan kwashe awa aciki Amman shiru babu ita babu labarinta,y hak'ura ya fito.
Bayan ya fito yanata tunanin yadda ze billoma mumcy sai yaji wayar shi Tana ringing ya duba yaga Ashe B2k ne ya kirashi ,sai ya d'aga sukayi magana Yana tambayar shi komai normal ko?
FU'AD yace Mai "eh wallahi ,Bayan sun Gama magana har sunyi sallama sai Fu'ad ya Fara gayama B2k labarin ganin Husna da yayi Amman Kuma kamar ba itaba ,sai ko B2k yace "ba aunty ta tana Nan ba kace min?
FU'AD yace" eh"
B2K yace "toh gaskiya ka binciketa agidan kafin ku dawo Dan komai ze iya faruwa."
FU'AD cewa yayi "ai Nan nake hari yanzu matsalana yanaga mumcy ,kasan wancan lokacin da mukazo aka kawo Ni Bayan na samu kaina tace muje mu gaisa nanuna kin amincewana itama na hanata zuwa still zuwan mu dinan ma na hanata zuwa d ta sake bijiro min da son zuwan ,yanzu Kuma d nake zargin Tana gidan shine nakeson zuwa sai mumcy tace baza'aje ba kasan uwa ta gari babu wasa har Ina neman kasa Shawo kanta wallahi."