Sashe 35
Rikon Kwarya Part 1 Complete Hausa Novel · about 9 min read
Bangaren sanaya ma ,ba wani damuwa tayi da ganin FU'AD d'in ba ,sai ma k'ara tsanar shi da takeyi kamar shi yace amusu Aure tare ,sai taso tsage gaskiya sanan take Jin haushin dadyn ta da ya b'oye Mata gaskiya ,ya Kuma had'ata da FU'AD d'in kuma suke Shirin barin ta a 9ja ,wanan Abu Yana Bata takaici ,Dan Haka ma Taki Dena charting da abokanen karatun ta maza da Mata da samarinta na Egypt ,hankalinta kwance Kuma take waya dasu .
Har yau mufeeda ce take tayata kwana ,'yan aikin mumcy suke Mata komai na buk'ata girki ma duk su suke Kai Mata Wanda aka girka a kitchen d'in mumcy .
Ma'u ma hankalinta kwance ta kulle d'akin ta Bayan ta gama dogon nazari da waiwaye Kan Rayuwar ta da zamanta a gidan mumcy matsayin 'yar Aiki da ta karb'i *RIK'ON KWARYA* a wajen hafeeza ,har 'yar tsama ta Shiga tsakanin ta da FU'AD ,wai yau shine matsayin mijinta gata a d'akin shi matsayin Mata ba Mai yi Masa hidima ba Yana kyarata ,Tama Rasa me zatace ,Babu tunanin da batayi ba daga baya ta tashi ta canja kayan da aunty sa'adiya ta Bata ,da kyar ta saka wata doguwar Riga iya gwiwa ta zura hijab ta kwanta Bayan tayi Addu'a ,misalin 3 na dare kuwa ta tashi ta d'auro alwala tafara sallah ,Tana neman ALLAH buwayi ya Shiga lamarinta da FU'AD ya tabbatar Mata da Abin da yake Alkhairi tsakanin ta dashi ,in Babu Alkhairi Kuma ALLAH ya had'a kowa da rabon shi ,sosai ta jima Tana Addu'a Akan aurenta sanan ta koma Kan baba tamai Addu'a sanan mahaifiyar ta da su mumcy ma duk sun shigo Addu'a Tata .
Sanan ta d'an kwanta akan sallayar Bata farka ba sai da taji Ana Kiran sallah asuba ta farka cikin idon bacci ta sake d'auro alwala tayi sallah asuba sanan ta koma bacci .
Washe gari , mumcy ta bada izinin Ayi girki kala kala na karayar safe akai duk inda aka Saba kaiwa Amman afara kaiwa saman FU'AD sanan akai sauran guraren atambaye shi ma inda abun da yake buk'ata ma ya fad'a adafa Mai "Harri ta amsa da toh ta had'a komai ta tafi aiwatar da umarnin mumcy.
Harri nata buga kofa sai da tayi kusan so 4 Tana Shirin juyawa taji motsin bud'e k'ofa sanan ta tsaya .
Sai ga FU'AD ya bud'e d'aki ya fito don ganin ko waye inda yayi daidai da bud'e k'ofar Ma'u itama taji bugun ,sosai Ma'u da FU'AD sukayi ido da ido atake kowa ya shagala da kallon d'an uwan shi ,shi Yana Mata kallon tuhuma da son gano inda yasan fuskar ,ita Kuma Tana Mai kallon raini da tsoron karya gane ta ya Fara kafta Mata rashin mutunci da ya Saba Mata Dan Haka ta tsare shi da nata idanuwan Dan taci Alwashin k'in ragama wulak'ancin shi ,sosai suka shagala da kallon juna Basu ankara ba sai da suka ji anyi sallama an bud'e k'ofan dama FU'AD tun fitar shi sallah asuba be rufe k'ofan ba ,Jin an shigo ne ya dawo dasu hayyacin su kowanne ya sauke idon shi Akan Wanda ya shigo ,sai ko Harri ta sunkuyar da Kai Alamar girmamawa ta Fara gaishe da FU'AD ,cikin sakin fuska ya amsa Mata ,sanan ta koma gaishe da Ma'u Tana murmushi ..... Ma'u .....da FU'AD yaji Harri tace anan k'irjin shi yabada daram daram Yana tambayan inama ya tab'a jin sunan? Ganin tunanin nashi bashi da tushe balle makama Kuma baida lokacin tuna inda ya tab'ajin Mai irin sunan sai ya basar ya ma Ma'u wani irin kallon ya nemi waje ya zauna a kujera .
Harrin tayi hanyar Kan dining zata ajiye Mai kayan karayar safen sai yace "ta kawo Mai Nan kawai " ta kawo ta ajiye tace "Akwai wani Abu da hake buk'ata? Ma'u ko ta k'ame a tsaye jira take Harri ta tafi ta gaishe shi ta koma d'akin da ta fito " FU'AD cewa yayi akawo Mai kayan tea kawai ,da sauri ta fita Dan kawo Mai ,sanan Ma'u ta samu Baki da damar ce mai "Ina kwana? Sai da ya Gama Shan k'amshin shi kafin y amsa lpy amaryar mumcy ,taji haushi Amman ta dake ta doshi hanyar d'ak'i zata Shiga "FU'AD ya dakatar da ita da cewa inada maganar da Zan Gaya Miki ,da kamar bazata dawo ba sai ta tuna Ashe fa wai mijin tane Dan wai zatace har yanzu gani take kamar ba gaske ba sanan tazo ta zauna nesa dashi kanta a k'asa tace "gani mijin Mata biyu" sosai ya d'ago ya kalleta da wani irin siga Mai isar da ma'anoni na gargad'i da tsare gida yaga ma gaba d'aya hankalinta da idanuwanta harma nutsuwar ta ba atare dashi suke ba Dan Haka ya maida kanshi k'asa Yana zuba abincin da zai CI sosayyen dankali da kwai da had'in salat Wanda yaji komai na had'i .
Harri ce ta shigo bakinta d'auke da sallama ta ajiye Mai komai da ya buk'ata Wanda ta kawo Tana saurin fira daga d'akin Dan tabar amare su gurji amarcin su Kar ta shiga sha'anin su .
Har yanzu Ma'u Bata d'ago ta kalle shi ba kanta na k'asa.
Yaga Bata da niyar d'ago kanta gashi ta d'an Mai kwarjin Dan Haka kawai ya Fara cewa "inaso naja kunen ki Akan wasu abubuwa a zamana dake Auren mumcy kina saurarona ? Sai ko "tace kunuwa na natare dakai mijin Mata biyu" sai FU'AD ya Mata wani mugun kallo lokacin da yayi daidai da ta d'ago Kai "yace gargad'in farko ya Fara fito wa ,kiyi gagawar janye kakmar Nan ko sunan da kike gayamin tun shigowar ki gidanan ya zama na farko Dana k'arshe in bazaki Kira ni da sunana na gaskiya ba ki hak'ura kawai "sai ma'un tace sai dai na hak'uran" sai ko ya d'ago a sukwane yaga Bata ma kallon shi yace wanan yarinyar za'asha fama ya Mai da kanshi Kan tea d'in da ya had'a Mai zafi yace da yafi Miki"
Jan kunne na gaba Ina Gaya Miki da babbar murya Kar ki sake ki fitar da duk wani Abu na Nan saman Kar naji Kar na gani Ina fatan kin san ta yadda akayi Auren ko?
"Ma'u tace kamar Yaya karna fitar da komai ? Ina so nasan shi koman ,meye komai ?
"Yana kurban tea Yana cewa komai Mana in kin gane kin gane inma Baki gane ba ya rage naki tunda dusane acikin kanki ko Kuma da wani yaren nake magana ba hausa ba nidai na gargad'e ki in kina son zaman lafiya Dani da Kuma mahaifiyata acikin gidan Nan ,Dan Haka na sallame ki in kina buk'atar wani Abu Zaki iya tambaya na buk'atar yau da kullin tundaga naira miliyan 1 har sama da Haka .
Ma'u zatayi magana FU'AD ya dakatar da ita yace lokacin magana ko k'orafi ya wuce Dan Haka ta tari gaba .
Sosai Ma'u ta jinjina wulak'ancin FU'AD wato sab'on game yakeso su Soma? Taci Alwashin winning a game d'in indai da ita zai gabza Dole ta aro ko k'irk'iro rashin tsoro ta jajirce Dan fafatawa da FU'AD a filin daga sanan ta tashi ta tafi Tana cewa ALLAH ya ba Mai rabo sa'a.
FU'AD kamar ya dawo da ita don tamai bayanin me take nufi sai ya fuskanci Kar ta Fara Raina shi tun yanzu Bari yaja linzamin mutuncin shi wajen yarinyar Dan Haka ya rabu da ita .
Bayan FU'AD ya kammala ya koma d'akin shi ya shirya ya fito cikin shiri da niyar tafiya office hankalin shi kwance ya sauka wajen mumcy ya gaishe ta yanata fara'ar Dole .
Mumcy ta amsa da sakin fuska har Tana tambayan shi kwanan surikar ta?
FU'AD ya Fara kame k'ame "yace Tana lafiya "mumcy tace da fatan ta karya dai ko? "FU'AD yace aa tace sai anjima bacci takeyi ma na fito banaso na tashe ta shiyisa na barta anjima wani ya haura ya tasheta don ta karya .
Sai ko mumcy tace kamar ya zaka barta da yunwa Amman Kai ka karya amanace fa aka baka akace in kaci taci itama ko har ka Fara manta ginshik'an Auren?
"FU'AD ya Fara Sosa k'eya Yana Shirin magana ...... mumcy tace tukunna ma Ina zaka?
FU'AD kanshi tsaye yace "office "
"Sai ko mumcy ta sakko daga gado ta dawo bakin gadon tace "o.....me? Au Ina kurin da kakemin kwanaki na inkayi Aure bazaka fita office ba sai ka huta Bayan hutu har alakoron zakayi? Au ko nunama duniya zakayi auren ki akama? Me kake nufi son Ni zaka tozarta a idon duniya? Daga tarewar ka jiyan Nan shine har zaka fita kabar gida yau da safe don ka sheda musu ba Auren soyayya kayi ba Dan kajamin magana ?
FU'AD ya Fara inda inda Yana son yin magana don ya kare Kan shi ,ya Fara kenan mumcy ta dakatar dashi da cewa "to wlh Babu inda zaka muna Nan da Kai in Kuma ban Isa ba ga hanya Nan jeka Tama mik'e ta fice tabar Mai falo ta tafi karyawa itama .
FU'AD ne ya biyota Bayan ya Gama d'acin ran shi,ganin ta hassala sosai sai da ya Bata hak'uri yace to Bari yaje su gaisa da Yaya da aunty .
Sai mumcy tace ka Fara zuwa ka gaishe da dadyn ku sanan mamy sanan yayan naka sai sanaya amaryar ka kaga ta tashi lafiya sanan ka dawo ka koma ka tashi Yar mutane ta karya indai kanason farin ciki na kabi matakan da na jero ma mumcy ta jigaba da cin abincin ta .
FU'AD bashi da zab'i Dole ya bi umarni Bayan ya gaishe da kowa ya nufi d'akin sanaya ranshi a dagule sai da ya buga kusan so 4 sanan mufeeda Tana bacci ne ma Amman ta taso ta bud'e Mai itako hakimar Tana ji latse latsen wayar ta kawai takeyi Kuma Tana falon .
Bayan y shigo cikin girmamawa mufeeda ta gaishe shi da sakin fuska ya amsa ,da sauri mufeeda ta bar musu falon suna kalon ta wai irin tabar Amarya da ango su tatauna d'anan .
Sanaya ba'a gaji gaisuwa ba sai shine yace "Tana lafiya? Ta amsa a Dole normal nake Dafatan Babu wani Abu ko? Tace na maka Kama da mabuk'aciyar wani Abu na hannun ka ko na rayuwa Kai ko na Kulawar ka ma? FU'AD yace hmmmmm da sannu dai ,sanaya tace da sannu me? "FU'AD yace in tayi wari zakiji Ni nabarki lafiya nazo dubaki ne dama bisa umarni "sai ko tace ka sanar ma Mai baka umarni ya Dena wahalar da kanshi ya barka a mazaunin ka yafi maka sauki .
Sosai FU'AD yaso tanka Mata to ganin Kar ya sake ballo ma kanshi Aiki ko baccin Rai awajen mumcy gashi be Gama magance wancan ba sai ya rabu da ita kawai Amman da k'udirin seta Mata tunani da lafuza yabar d'akin ta .
Bayan fitar FU'AD sanaya ta bishi da gajeren tsaki ,zuciyar ta nata hango Mata zallah kyau da cikar Haifa irin ta FU'AD Amman duk kiyayar Auren shi tasa duk Bata gani ,sai ta k'ara Jan wani tsakin ta d'auki wayan ta Kira mufeeda Tana cemata munafuka uwar magulmata sai ki dawo ai "mufeeda dariya tasa Tana ce mata to kin sallami angon naki kenan ? Sai sanaya tace ban sani ba uwar mutane sai ke kizo ki sallame shi ta kashe wayar ta batare da tajira Abin da mufeedan zata ce ba.