Sashe 23
Rikon Kwarya Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Mamy ma sai taji tausayin 'yarta kawai Banda shi FU'AD d'in ,suna cikin zaman jugun jugun kamar an Aiko musu da zancen mutuwa sai ga sanaya ta fito hanun ta rik'e da waya Tana latsawa Tana tsotsan sweet ,Tana hura hanci kamar gidan u banta .....
Ganin mamy da mumcy da shi FU'AD d'in ,hakan ya tabbatar Mata da wani Abu Yana faruwa koma ya farun Dan yanayin su ,alamu ne na damuwa .
Sanaya ta tambayi mamyn ta lpy mamy meya faru Kuma ,cikin Alhini da nuna tausayama 'yar Tata tace "daughter dadyn ki yayi kyautan ki ga FU'AD" a razane sanaye tace "mene mamy ? Kinsan me kikace kuwa? Kyauta ga wani FU'AD ko fuuu wa ma kikace? Kodai wancan yarinyar Mai sanyin Hali kike nufi Mai shigewa jikin kowa wacce Bata Taran kowa ?
"Mami tace " ke dai yace Kuma yayi rantsuwa babu fashi nida ya gayamin Abin da zeyi kenan a 9ja da be kwaso mu kamar awaki ba ya kawo mu ya tozarta mu ba"
Sanaya zubewa tayi jikin mamy Tana karema mumcy da FU'AD kallo can ta d'ago ta ma FU'AD wani kallo sai akaci sa'a shima ya d'ago Yana kallon ta da idanuwan shi masu alamun gargad'i izuwa gareta ,itako zuciyar tace ta Fara yaba Haifa da sura da kyau uwa uba kwarjini irin na FU'AD ganin zuciyarta na Shirin shagaltar da ita Kar ta Bari ta yadda da auren ikon da aka Mata sai tayi saurin kawar da yabon da take Mai ta Mai wani irin kallon raini "tace Kai kace amaka Aure Dani? Kai kayi kuskuren zabana amatsayin matar ka? Dama baka da Mata aka kwaso mu akace bikin ka zamuzo ? .....
Takaici da b'acin Rai duk sun Hana FU'AD zagin ta ji yake kamar ya mareta ma ,sai harara daya maka Mata ya mik'e Yana cewa taje ta tambayi Wanda ya kawota inda yake shine Mai amsar tambayiyinta Amman bashi ba da zeje shiryo nashi tambayoyin da zai amsa min Bayan ya Gama amsa naki keda ya Haifa ....... mumcy ce ta dakatar dashi taga Yana neman wuce gona da iri ,ta Mai ummarnin da ya haura zatazo ta sane shi ...........har ya Fara tafiya Kan steps sai wayar shi tayi ringing ganin sunan b big Yaya ya fito a screen d'in wayar ya San Yaya jameel ne yake Kiran shi ,don Haka dawowa baya yayi ya kawoma mumcy wayar ya koma ya haura saman shi .
Mumcy wayar ta karb'a tayi d'akinta Tana tambayan masu jego , tace Jameel Alhaji Yaya ya wargazamin farinciki yau d'inan ya wargaza na d'an uwanka ma Dan kasa d'aga wayar Kama yayi ,cikin tashin hankali Jameel yace abashi FU'AD d'in , mumcy tace kasan inyayi fushi koni sai namai uziri Yama tafi yabar wayar ,sai ko Jameel yace mumcy Dan ALLAH karki b'oye min komai daga Abin da ya faru ki sanar Dani , mumcy tace maganar boye_boye Babu ita ,gaba d'aya ta zayyane ma Jameel komai ...
Jameel Baki na rawa yace , mumcy ku kwantar da hankalin ku in ALLAH ya yadda ,yayi na farko yayi na k'arshe gwanda ko baram baram muyi dashi mungaji da mulkin Kama karya da Yaya Alhaji yake Mana wlh yau d'inan zanzo ko amu ko ashi cin kashin yayi yawa ku jirani Ina hanya insha ALLAH ,be jira cewa mumcy ba ya kashe wayar ya koma gida daga office.....
Mumcy jin Jameel ya fusata Dan dama Akwai zafi Dan yafi FU'AD fad'a Dan bashi da wasu k'annen ne ba'a gane fad'an shi ,Amman ko ita sai yace zema fad'a in Banda ta ginasu da tsarkakakiyar tarbiya Mai yado har zuriyar su ta Nan gaba ,don Haka ta kirashi don ta bashi Baki ,da kamar baze d'auka ba don yasan tatsuniyar gizo Bata wuce ta kok'i don yasan hakuri zata bashi da gargad'i akan kudirin shi ....
Haka kuwa mumcy ta Fara bashi hak'uri Akan karyayi rashin tarbiya subi komai cikin nutsuwa itama ta gaji da Halin Alhaji Yaya Dan Akwai k'udirin ta da takeson aiwatar wa, Amman tanaso ya sasauta zuciyar shi da Aiki da ilimi da hankali atahowar shi har agaban Alhaji Yaya ma inya Zo ,jameel ce mata to kawai yayi yace sai ya k'araso Dan jirgi zai hau ,tamai fatan isowa lpy ....
Sanaya da mamy sun koma masaukin su suka Sami mufeeda suka sanar Mata ,itama ta tausaya musu da had'in rashin sani da za'a musu ta kowanne b'angare Tana ganin Basu Dace ma da juna ba Dan tasan FU'AD zesha wuya da aunty ta shi tafi tausayama ma ,itako sanaya harda kuka Tana cewa wlh dady ya yaudare ta d tasan cushen da ze Mata kenan wlh da Bata biyo su ba ,Kuma wlh ya musu k'arya ....uwar dake uwar doya ce Bata kwab'i 'yar ba akan cewa da tayi uban ya musu k'arya ,sai mufeeda ce take cewa ,aunty dadyn ne mak'aryaci yau? Mahaifin namu da ya Gama Mana komai a duniya? Cikin kuka da tsiwa sanaya tace Ni be Gama min komai ba wlh meyamin ? Had'ani da wancan d'in da yayi shine koman? Wlh ya zalince Ni da auren da yamin Babu shiri da Wanda ya bani Kai wlh Ni ban amince bama sai dai idan dady bashi ya Haifa Ni ba .......mamy ce ta ture ta tace Dan ubanki uban waye to ya Haifa ki Dan uwarki Ana d'oraki kina sauka sai kinemo ubanki ,nidai nasan nida shi muka haife ki ba Kuma dashen ki akamin ba ba aron ki aka bani ba bare kice asibiti mukace aka siyar min dake ,kaji Mara kunya ,fitsarar yau kanmu zata dawo? Kinga Ana Miki duk abun da kike so? Turo Baki sanaya tayi Tana mita da kunkuni ..........mufeeda ko cewa tayi ai inkana rashin mutunci inbakayima kanka ba baka cika ba ,cikin zuciyarta Dan Bata Isa ta furta suji ba .......
Alhaji yaya ya Gama yanke hukunci ,daga baya ma fita sukayi da wani abokin shi da yazo ya d'auke shi don zaga gari ,shi kanshi Yana jin wani iri Akan in sanayan tace batason FU'AD d'in fa ,to Amman atunanin shi zama taso shi yaro kyakyawa Mai ilimi da aji ,ga uwar kadarori da kud'i ya mallaka ta ko Ina bashi da makusa ,Kai kodan ya k'untata Mai ma dashi da uwarshi Mai gadon arziki ya aura Mai sanaya ko ze mutu itama dole tayi hak'uri Koda ransa baya so kuwa shida yake mahaifinta ...
FU'AD ko tun Yana tunani irin Abin da zeyi Akan al'amarin har Abin ya nemi ya zamar Mai damuwa Dan Haka kawai ya tatara komai ya watsar ya kirawo baccin dole don ya Sami sasauci aranshi da Rayuwar shi ta yau ....
Koda mumcy ta haura saman shi ta sameshi Yana bacci lakadan Bata tashe shi ba sai ajiye Mai waya da tayi a kusa dashi ,tamai Addu'a Dan Al'adar mumcy ce har da girman su Tana musu Addu'a ta tofa musu ko gaisgeta sukazo yi hakama inta gansu suna bacci .
Jameel tun da ya koma gida ya sanar ma sa'adiya halin da ake ciki ,ta jajanta Abin ya nuna Mata zeje ,ganin ranshi ya matuk'ar b'aci ta dinga kwantar Mai da hankali da bashi hak'uri Akan yabi komai ahankali ta shirya Mai kayan shi set 4 a k'aranar jaka Tana Mai fatan ALLAH ya kaishi lafiya , yasa suyi nasara shi da su mumcy ,sosai yaji dad'in Addu'a Tata ya Mata sallama ya tafi dama ya booking flight .....
Bayan tafiyar Jameel sa'adiya taje ta Sami su Ma'u da Aisha da suka zama 'yan uwan juna ,take sanar musu Abin da ya faru ko yake son faruwa , Ma'u najin Auren bazatan da za'ama FU'AD batasan lokacin da wani mugun fad'uwan gaba ya gawo Mata ziyarar bazata ba , da kyar ta iya magana Akan lamarin Bayan tayi namijin k'ok'arin kawar da yadda taji cikin ranta da ta Rasa dalilin Akan wani mugun FU'AD da ya hanata zaman lafiya a gidan su shi d'an masu gida , ALLAH ya k'ara ma gwanda su aura Mai ita ta koya Mai hankali na mage kawai ,had'in ma yayi ,sai Ma'u ta tsinnci Kan ta da Jin dad'in had'in ,duk da zuciyar ta na bijiro Mata da tausayin FU'AD d'in kawar wa Kawai takeyi ....
Sun jima suna tatauna batun sunajin dama agaban su za'ayi wanan cakwalkwalin cakwakiyar , sudai sukabi Abin da Addu'a .....
Koda jameel ya sauka be tsaya jiran FU'AD ya d'auko shi ba ,bema San zezo ba ,driver kawai ya Kira yaje ya d'auko shi ,Yana zuwa ya shige d'akin mumcy Dan Babu kowa a falon , mumcy na ganin shi ta Fara murna ta Fara tambayar shi lpy su sa'adiya da baby da su Ma'u 'yar amana ,duk yabata amsa da lpy suke suna gaisheta ma ,Aiko y Fara tambayar Ina gwanin hukuncin? Mumcy ta Fara tsawatar Mai Tana nuna Mai mudin yayi wani abun ALLAH yayi wadai ,to zata zaci daga Tarbiyar da ta bashi ne don kowama Haka zeyi zaton dama and cewa yaran mace acikin dangin mijin duk da basa gari d'aya Amman bita da k'ulli be k'are ba , tadinga Mai fad'a Akan ya risina harshen sa da tausar zuciyar sa, daga baya ya tambayi mumcy meye k'udirin ta Akan na Alhaji Yaya ,sai ta f'ad'a Mai ,Yaya Jameel yayi murna sosai da jun Abin da ta yanke don baza'a k'untata ma FU'AD ta ko Ina ba ,burin su ALLAH yasa yayi naam da hukuncin su ,Dan Haka ma bazasu sanar dashi ba sai agaban Alhaji Yaya ..