Sashe 44
Rikon Kwarya Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read
FU'AD d ya sako sannu da hutawa Yama mumcy zai wuce sai Husna ta Harare shi ta murgud'a Mai Baki ,ya mayar Mata da mugun kallo ,sai mumcy ta Kira shi ,sai da yaji bugun zuciya Amman ya dake "yace naam uwa tagari" ya zauna kusa da ita ,sai mumcy tace "kunyi magana da yayanka kasan gobe ze tafi Abuja tare zasu tafi da aunty sa'adiya k'arshen wata zasu dawo ,sai ko FU'AD yaji hankalin shi ya kwanta ya samu kwarin gwiwar cewa yanzu wajen shi zani muyi magana sai mu tatauna Akan maganar.
Sai ko mumcy tace yayi kyau hakan ,har ya Mike zai fita sai mumcy ta dawo dashi tace wai Ina wayar da na maka magana ta Asma'u Naga banganta ba a hannun ta da ka siyo Mata nasan da ta nunamin yadda nasan Asma'u dai ko ummarnin nawa ne bazakabi Ni naje na siyo Mata?
Sai ko FU'AD ya Harare Husna sai Akan idon mumcy batare da yayi tunanin zata iya gani ba ,sai ko mumcy tace Ni zaka harara ita meye nata a ciki? Sai FU'AD ya wayen ce nifa ba hararar ta nayi ba ,Zan siyo Mata ko zuwa gobe ne Kinga yau bazan fita office ba sai gobe inban manta ba ,sai ko mumcy tace Inka manta sai jibi ko gata ko? To yau d'inan zaka siyo Mata insha ALLAH Kuma tare zaku tafi ta zaba umarni ne ba shawara ba gaba d'ayan ku na baku ,duk har sun bud'e Baki zasuyi magana maganar mumcy ta hanasu k'arasawa , FU'AD to kawai yace ya tafi wajen Yaya Jameel , mumcy ko cema Husna tayi taje ta shirya tazo sutafi,ta aika Akira Mata sanaya , Anci sa'a ba'a Jima ba tazo ta gaishe da mumcy Babu yabo Babu fallasa , mumcy ta amsa ,sai mumcy take cemata ta shirya suje FU'AD ya canja musu waya ita da Asma'u intana ra'ayin hakan yanzu ma Asma'u ta tafi shiryawa ne shima yanzu zai dawo sai driver ya kaisu ko ya kaisu da kanshi sai ko sanaya tace "aa Bata buk'ata ta hannun Tama ta isheta ita kawai so take asashi ya Mata Visa zuwa Egypt ta kaiwa su mamy ziyara shine Abin da tafi buk'ata ko baze biya Mata ba kawai Tana son ta Sami izini a wajen shine Dan tanada uwar kudin ta badan Tana tsoron Kar dady ya korota ba da sai dai suji ta a Airport ma tuni ,duk wanan maganganun surikar ta take labartama mumcy batayi mamaki ba Dan tasan daganin kura dama zataci mutum Dan Haka tace zata duba ta gani in Haka zai yiwu ,babu godiya bare girmamawa ta tashi zata tafi sai mumcy ta dawo da ita da cewa to ki haura saman ki gayama Asma'u ke bazaki ba suyi tafiyar su Kuma Daman Baki tab'a haurawa Kinga wajen zaman abokiyar zaman Taki ba Kinga Kya jefi tsintsu biyu d dutse 1 ko ?
Da kamar bazata ba sai ta juya zuwa Hawa matatakalar da ze sada ta da falon Husna ,Koda ta ita ta kwankwasa kusan 3 har tayi tsaki zata tafi sai Husna taji kamar ba irin bugawar da FU'AD yakeyi bane Dan Haka tazo ta bud'e ranta fal tsoron FU'AD gashi an had'ata futa dashi tasan yau yankata zeyi ya watsar da gawarta a waje yadda yakejin tsanarta Haka ,sai ko sukayi ido biyu da sanaya da sauri ta saki fara'a ta Mata sannu da haurowa ta kamo hannun ta har kujera tanata jera Mata sannu ,da sauri Husna ta d'auko Mata juice ta zuba Mata suka gaisa babu laifi sanaya tad'an saki fuska Rana ta farko da ta saki fuska ga Husna ,suna cikin Haka FU'AD ya shigo yayi sallama ganin su a tare dama mumcy ta sanar Mai har kin zuwan da sanayan tace bazata ba d kudirinta na son tafiya Egypt shima cewa yayi zai duba yagani.
Husna ce kawai ta amsa sallamar da yayi ,ya Harare ta ,itama ta murgud'a Mai Baki duk sanayan batasan sunayi ba ma ,sai yace ke kince bazaki ba ko? Sai da ya maimaita so 3 sanan Husna tace dake fa yakeyi sis sanaya , sai ko sanaya ta d'ago tace oh ban saniba ai naji be Kama suna ba kowa anan Kuma yanada sunan shi ,sai ko Husna tace da gaskiyar ki 'yar uwa kowa da sunan shi Kam koni iya Abin da zanyi kenan ,sosai FU'AD yaji haushin had'e Kan da suka Mai ayanzunan ,yace kwaji da gulmar ku ,ya shige d'aki yaje ya Gama shiryawar Dole da mumcy tasa shi ya fito yanata zuba kamshi ,sai Bayan ya fito ya gansu sai yaji haushin kanshi Yana tambaya Wana ya fesa ma turare? Husna ko sanaya ko Dan zasu fita da Husna har ze wani Mata kwaliya harda fesa turare Mai tsada da k'amshin dad'i ? Sai zuciya ta shawar ceshi da yaje ya zura jalabiya kawai ya fito su tafi basai ya fesa komai ba ya cire kayan da yasa ,har yayi hanyar Shiga d'aki wayar shi ta Fara ringing Ashe mumcy ce ,Yana d'agawa tace ya sakko yanzunan ta kashe Bata tsaya jiran meze ce ba .
Dole ya sauka ,Yana cema sanaya ,sanaya kike ko wa maganar tafiyan ki sai na duba na gani ,Bata Bari ya Gama fita ba ta mayar Mai da cewa Ashe inada suna ,sai ko Husna ta kwashe da dariyar k'eta Tana cewa bama Dole kiyi suna ba ,afusace ya juyo ya harareta da mugun kallo da ya jefeta dashi ,sai ko a idon sanaya ,Bata yi shayi ko tsoro ba tace meye nata ba ita takar zomon ba ai ,rataya aka Bata ,har zai dawo masifa Kan me uwa da wabi sai ya tuna babban Kiran da uwa tagari tamai yaga beze iya had'ashi da komai ba Dan Haka yabar Abin matsayin bashi ya rabu dasu ya tafi Kiran mumcy.
Sosai Ma'u tayi tariya mussaman da taga Abin ya tab'a ran FU'AD ,itako sanaya ko dariya Abin be Bata ba sai sanaya ta mik'e Tana cewa Bari taje sai sun dawo ,sai ko Husna tayi saurin binta k'asan dama gyalenta na jikinta Kar ya dawo ya rutsata a saman ita kad'ai ta kwashi kashin ta a hannu tare suka sauka suka ci Karo dashi Yana Shirin haurawa fuskar a murtuk'e ,sai mumcy ta gansu sun sakko sai tace "Ina zaka Kuma son ? Kazo ku tafi ,sai ya Rasa me zece ya Fara kame kame ,sai can yace key Zan d'auko a sama sai mumcy tace meyake damun kane son ba yanzu Naga key a hannun ka ba ? In Kuma na farar motanan kake nema ba Yana wajena ba da jiya ka bani ? Sai ko yace au na manta kinganshi a aljihu na ,sai ko mumcy tace son ka ragema kanka Aiki fa ka samu ka dinga hutawa sosai banason tsanaita komai arayuwa kaji ko ? Kama yayi ka samu ka huta yau tunda babu office ,sai ko karyewa tazo Kan gab'a yace to ahak'ura da fitar mumcy sai na kwanta ,sai ko mumcy ta gano shi taje ban lamunce ba me neman kuka anjefe shi da kashin awaki ko ,to kuje ku dawo inyaso sai ka kwana kana baccin ,sai ko yaji Babu dad'i hak'on shi bai cimma Ruwa ba yayi hanyar fita Yana cewa sai kizo mu tafi Inkin shirya.
[4/23, 4:01 PM] Hayat: *RIK'ON KWARYA*
```RUBUTAWA D TSARAWA```
BY
*FATIMA ABUBAKAR SHU'AIB*
( Maman shaheed)
💥 *ROMANTIC WRITER'S ASSOCIATION*💥
Pg38
Aiko humaira 2500 ta kaima iliya Mai kantin ta dawo tace ma uwarta ta Kai Mai ta kalmashe 500, Bayan baba y dawo aka sanar Mai da bakuwar da tazo har da Al'k'awarin Gobe za'a kaita gidan Ma'u kamar yadda buk'ata ,baba bayaso kowa yaje inda Ma'u take gudun faruwar matsala musamman su mama habee da wani nata ko kawayen ma'un ba kowa yakeson yaje ba inda ALLAH ya taimaka ma ba wasu kawayene da ita ba sai tsiraru humaira ce tsarkin kawaye kare da doki har biri duk nata ne ,Amman Jin huwailace zataje wajen ma'u beyi takaici ba sai murna ma Dan yasan wace huwailar sai takaicin shi da humaira ce uwar rakiyar Dan har sai da ya nuna bayason humaira tayi rakiyar ya wayen ce da ai batasan gidan ba abari shi ze mata kwatance da kanshi ,Aiko mama habee ta Fara kumfar Baki wai zumunci ALLAH ze raba da bayason humaira taje taga mazaunin Yar uwar ta tun da ranta ya Shiga tsakanin su inaga in kasa ta rufe idon ta Bata tsaya Nan ba har da cewa dama yafison Ma'u ya tsani nata yaran ta sani ,Jin ta doshi wani babin yasa shi amincewa da humairan ta raka ta ,har da kanshi ya Mata kwatancen gidan murna fal cikin humaira da mama habee har ALLA! ALLA!! Suke gari ya waye suje kwaso gulma da tsugudidi.
Washe gari humaira ko cangal batayi ba agidan dama sai taci zagi da Gori takeyi tun tafiyar Ma'u ake mata Gori har yau ba'a fasa ba ,yau ma kin komai tayi da mama habee tayi magana sai tace Kar ta Fara bakuwa tazo sai tace wanka ma zatayi tayi wanka tasa kayanta kure adaka.