Sashe 68
Rikon Kwarya Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Sai FU'AD yace "ai wallahi da ba inda zanje Ana maganar mutane ze zo ya damemu da wata yarsa me Jin kowa be Isa ba da ya barta ta Kara hutawa ma ai ,sai mumcy ce ta Mai fada Akan matar shi ce fa batason irin haka,k'arkashin zuciyar ta Kuma Tana Jin dad'in ya Fara k'arb'an Auren share hawayen da tamai ko a iya yanzu tasan ya amince Dan Haka take Addu'a ganin Husna Tazo suyi zaman Amana da k'aunar juna da son autan ta.
Sai daga baya FU'AD yake Gaya musu zuwan mama habee company su har office d'inshi ,har da maganar turaren da ya Mata dabara yaji Ashe itace taba Husna tayi Amfani dashi Dan ta cutar da ita tsautsayi ya fad'a min ,muguwar matace fa Dan Haka ranar na Mata fata_fata na Hana asake barinta Shiga company ma gaba d'aya.
Mumcy salati ta Shiga yi Tana mamakinta ,da firgici take tambayar FU'AD wai Ina turaren ne ma? Tun Bayan dawowar su daga indiya take bilayin nema Bata ganshi ba.
Sai FU'AD yace "Nima banganshi ba atunanina husnan Ce ta tafi dashi"
Sai ko hankalin mumcy da aunty sa'adiya ya tashi kowa na Addu'o'e da yazo Mai Kan ALLAH yasa bazatayi Amfani dashi ba asamu Abin da ake nufinta da turaren.
Sai FU'AD yace "waya sani ma ko tayi amfanin dashi to bagashi ba anata nemanta anrasa ,tana gani ya cutar da wani inba yarinta ba meye nata na d'auka Kuma?
Sosai suke Mata Addu'a kariya daga sharrin mama habee da kaidinta.
Bayan Haka suka tab'a Hira kowa ya koma inda yafi wayo.
**********
Affan ya kasa hak'ura da Husna Dan haka ya dawo da nuna Mata kulawa wacce ta ninka ta baya wai ya kasa bawa zuciyar shi hak'uri .....
Dan rik'e madogara da makamin kare kanshi wajen aunty huwaila ,ya yanke shawarar fad'ama Husna kawai yaji me zata ce.
Ya kasa fad'a Mata sosai Abin yake Mai nauyi,yanata cigaba da Bata gudumawa Kan lesson d'in da yake Mata har sadeeq ma Yana tayashi sanar da ita wasu subjects din in be dawo da wuri ba zaman su gwanin sha'awa sai Affan da ya dawo da Halin da yake nuna Mata a baya Dan Haka yanzu tafison suyi karatu da sadeeq sosai aunty huwaila ta fahimci hakan sai ta sake saka matakan tsaro nason gano ko Affan d'in yaci gaba da nuna Mata so ne?
Ta Kuma shirya Bata Mai ranshi Akan hakan sosai inhar ta gano.
Shiko 'yar k'asa yakeyi yadda bazata tab'a fuskanta ba sai dai ita wacce akeyi domin ta.
Gashinan na muku 2pg in 1😝🤣😅👌🏻
[4/23, 4:01 PM] Hayat: *RIK'ON KWARYA*
```RUBUTAWA DA TSARAWA```
BY
*FATIMA ABUBAKAR SHU'AIB*
( Maman shaheed)
💥 *ROMANTIC WRITER'S ASSOCIATION*💥
Pg54
Aunty huwaila ta Kira Husna ta Gaya Mata mumcy ta Kira Tana tambayanta, Husna ji tayi har jijiyoyin jikinta ko Ina sai da ya motsa atunanin ta ko za'ace FU'AD ya mutu Dan dashi take kwana dashi take tashi ga matsalar Mara lafiyar Nan Tana damunta sosai ji take wani shak'uwa na Shiga tsakanin su sosai kawai Bata taba gayama kowa bane.
Sai Husna tace" ma tace Miki aunty? Sai aunty huwaila tace "hmmm wai nemanki sukeyi ko inada labarin inda kike?
Ajiya zuciya Husna tayi kafin tace "toh ALLAH dai yasa FU'AD d'in ya Samu lafiya Kar na zamo silar faruwan wani Abu cikin family hajiya babbah.
Sai aunty huwaila tace ,ai naji kamar ya samu lafiya duk da Bata gayamin ba kuma Kinga bana nuna Mata na sani ba ,tunda kika ga suna nemanki kinsan hankalin su ya akwance yake tunda har ya dawo kanki.
Sai ko Husna ta tsinci kanta cikin matsanaicin farin ciki ,tace "Allah yasa Haka Amin aunty Amman wallahi banason komawa ma Ni"
Sai aunty huwaila tace "Auren Kuma fa kiyi Yaya dashi?
Yata rik'e igiyar Auren shi ahannu shi ko yaba mumcy tunda yace aurenta ne inya tashi fada Haka yake cewa inji husnan.
Sai aunty huwaila tace ,hmmmm in Auren shine ko na mumcy yanzu komai ze bayyana ba karamin dad'i najiba da Kiran wayar da sukayi shi ya tabbatar min da cewa kina da Amfani acikin su Amman idon su ya rufe.
Bayan aunty huwaila sun Gama magana da Husna ta tafi wajen mijinta ,ita Kuma Husna wajen Mara lafiya ta tafi Tana kare Mata kallo Tana nazarin wani Abu agame da ita ,Bayan sun Gama k'arema junan su kallo sai matar ta Fara fitar da hawaye Tana kalon husna,sosai hankalin Husna ya tashi ta matsa kusa da ita ta na tambayanta dalilin kukan, bud'e Baki tayi kamar zatayi magana Amman firta komai ya gagara agareta sai damk'e hannun Husna da ta sakeyi ,Husna cigaba tayi da Mata magana Tana so taji ko harafin "A" ta firta Amman Abin ya gatara ,atake Husna taji itama hawayen ya Fara Shirin zubo Mata har yaci nasara zubowan ,har Husna k'arama ta shigo Tana sallama ba Wanda ya jita ganin kukan da suke gaba d'ayan su sai ta tafi wajen aunty huwaila ta tana fad'a Mata ,atare suka dawo da aunty huwaila.
Aunty huwaila Kama kafadun matar tayi Tana cewa lafiya Yaya?
Sai Husna ta juyo Tana cewa Yaya Kuma aunty? Sai huwaila ta dawo hayyacin ta tayi gagawan had'iye hawayen da yake Shirin zubo Mata ta Tana cewa "eh Husna shawara na yanke Zan dinga kiranta Yaya duba da ganin cewa ta girme ni, Husna ji tayi Amman bawai Dan ta yadda ba Dan Bata tab'a cemata ba acan baya sai yau Kuma ta fuskanci itama kamar taso yin kukan,Amman Husna sai ta basar Tana cewa"aunty kuka hawaye takeyi Kuma tanata kalo na shine Nima bansan lokacin da hawaye na suka Fara zubowa ba Dan tausayinta da ya shigeni tun ranar da nayi tozali da ita har ka yau da muke tare.
Sai huwaila tace "ayya Haka ikon ALLAH yake kuci gaba da tayamu da Addu'a muna ganin alamun nasara Akan matsalar ta jiya ma mutumin da yake kula da ita ya Kira na Nigeria Nan Yana tambaya nace Mai Akwai alamun nasara insha ALLAH yace suna tayamu da Addu'a.
Husna tace "munayi muma Amman zamu k'ara insha ALLAH , huwaila tace toh tashi muje bana son kuka da kukan Nan Abin bazemin dad'i ba yanzu sadeeq zezo ya dubata yaga yanayinta Dan yasan yadda zema Dr dake dubata bayani gobe in ALLAH ya kaimu in mun koma Dan bada ita zamu ba goben.
Bayan sun fita ,suna zaune a falo anata Hira cikin fara'a da raha kowa na Fallon Banda Affan."
Affan na dawowa yaje d'akin shi ya canja Kaya zuwa k'anana Bayan y watsa Ruwa ya dawo Fallon ya umarci Husna da ta kawo Mai abinci ,badan taso ba ta tashi ta kawo Mai ,ta ajiye ya sake cewa ta kawo Mai drink ta tambaye shi zab'i yace "ko wane kawai" ta kawo Mai ta ajiye ta tafi ta zauna ,Bayan ya Gama ci ya dawo ya zauna yanata k'are Mata kallo ,Abin har ya Fara k'ular da ita sosai aunty huwaila take kula dasu ,daga baya ma ya tashi ya dawo inda ze dinga kalon ta sosai ,ganin bazata iya jurewa ba sai ta tashi ta bar falon ta koma d'akin matar Nan da ta zama yayar aunty huwaila jiya.
Ba aunty huwaila ba har abban su Affan ya kula da Abin da ya faru Dan Haka ya Kira huwaila ya Fara Mata magana Akan Abin ,Bata boyemai komai ba tace ta fuskanta har ga Abin da tacema Affan d'in ,Amman taga alamar be yadda ba,sai Abban yace "toh yadda kikayi ne Kika Kara asasa matsala kiramin shi mu fito Mai a mutum yadda zefi fahimta babu b'oye_b'oye ,zatayi magana ........Abba ya dakatar da ita,Dole ta tafi ta Kira Affan d'in.
Bayan Affan yazo baban shi ya mishi bayanin ya fahimci Abin dake tsakanin shi da Husna ,ze Musa aunty huwaila ta hanashi ,sai baban ya gayamai tanada Aure fa."
Sosai Affan ya girgiza dajin maganar ya razana sosai sai da kyar ya iya furta ,haba ammy shine dalilin da yasa Kika Shiga tsakanina da ita ta wata siga?
Huwaila rarashin shi ta Fara yi tana shigar Mai da buk'atar ta Akan tanaso soyayyar da yake nuna ma Husna ya riked'e zuwa na 'yan uwan taka Dan ya zama Mata Yaya cikin Rayuwarta me kare Mata mutunci da hakkin ta irin Wanda duk wani wa ze iya k'arb'an ma k'anwar shi."
Affan sosai yaji d'acin kalaman ammyn shi ,Amman Abban shi ya dinga rarashin shi damai nashiha da bashi hak'uri ,itama huwaila ta dinga bashi hak'uri da rarashi ta kuma fad'amai komai akan Rayuwar Husna har aurenta da FU'AD har take cemai badan Auren FU'AD d'in da ya musu shamaki ba da zatafi so ya aureta Amman bazata ki wani taso nata ba ,hakuri shine mafi a'ala ALLAH ze bashi wacce ta fita insha ALLAH,sun Jima suna Mai nasiha kafin ya yadda ya tashi ya tafi ranshi Babu dad'i Yana mamakin ya akayi ta zama matar Aure da har be sani ba ,ko da yike lefin Ammyn shine da bekai ga sonta ba da ta sanar dashi da wuri."
Affan kwana yayi Yana tufka da warwara ta yadda zeyi ya rabu da son Husna ,Dan ko had'uwa Basu sake yi ba har ya tafi bacci."
Bayan tafiyan Affan Abba fad'a ya yima huwaila Akan ya kamata ta mayar ma da FU'AD matar sa in har sun tabbatar da ya samu lafiya tunda har suke neman ta ,Dan be Dace tayi ta zama da auren wani akanta ba ,yanzu ga irinta har d'ansu ya kamu da son ta Akan wani dalilinta Wanda ita kad'ai ta sani ,Amman fa ba korar ta yake ba darajar Aure yake dubawa ya tabbar Kuma itama tana son mijinta Kar ta Shiga hakkin su."
Huwaila cemai tayi "bafa rahasu zatayi ba kuma ta fahimce shi kawai tanaso Susan sunyi kuskuren Koran ta sanan suzo bikonta da kafan su akuma lokacin da sukasan tanada mahimmanci a cikin su ta hanyar nuna kulawa gareta da damuwa da ita da mijinta zeyi duk takeson sanin Haka ,Dan Bayan tiya Akwai wata cacar ,Amman Bayan wanan bani da wata manufa Akan rik'e Husna a india.