Sashe 84
Rikon Kwarya Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Husna na Shiga bakinta d'auke da sallama ,Aiko hafeeza har ta d'auki muryar ta ,da sauri tazo ta rungume ta sunata murnar ganin juna,Husna take cewa karki kadani ni,sai hafeeza tace qau to ko munkaru ne barin ja baya Kar na matse ma yarona hanci.
Sai kuwa Husna ta tabe Baki Tana cewa "banza kece yarinyar ai Yar air kawai zaki Fara iskanci naki ko?
Sai hafeeza tace ,eh Kuma bazan fasa ba muje ki gaisa da mama sai muje na zuba Miki hadda Dan so nake kiyi sauka cikin kankanin lokaci Dan ba ga kina buk'atar karatu duk da Baga kin dau ganya Amman da sauranki wlh.
Bayan husna sun gaisawa da mama ,sai hafeeza ta janye ta suka shige d'aki tanata karanta Mata dabarun yadda zata zauna da FU'AD da nuna Mai tsagwaran so da kulawa ta karbi mijinta sosai kartayi Sanya.
Husna murmushi ta dingayi Tana cewa toh taji,hafeeza tace wallahi inkinji kin d'auka to da kanki Zaki bani labari Nan gaba inkin zauna kiga zaunau bare Naga har kishiyace dake duk da Naga kinfita fada to kiyi k'ok'arin gyara masarautar ki maganar wata kunya ki ajiyeta agefe kiyi bautan ubangiji ,Husna dariya ta sakeyi ,sai hafeeza ta sake cewa hmmmm wallahi zakigane amfanin baya nai na Nan kusa ki rubuta ki ajiye.
FU'AD ne ya Danna ma husna horn har so 2 ,sai hafeeza tace ga makale Mata can Yana magana naji kina cema mama tare kuke ,tashi ku tafi Ina Nan zuwa Nima.
Husna turo Baki tayi Tana cewa kyale shi Dan ALLAH ya tafi mana,sai hafeeza tace wallahi sai kin tashi inba Haka ba na hadaki da mama,sai Husna ta Mike tace munafuka kawai muje na Mata sallama.
Bayan Tama Mama sallama sai hafeeza ta rakata suka gaisa da FU'AD da har yaci kunu ganin hafeeza sai ya Dan saki ranshi suka gaisa ya Bata kud'i yace akaima mama ace Yana dubata ,ta karb'a tayi godiya Tana cewa zataji.
FU'AD komai be cema Husna ba sai da suka kusa Isa gida sanan yace jibi zamu unguwa dake bance Kuma ki tsaya tambayar inda zamu ba.
Husna cewa tayi hmmmmm k'arfin Hali azuciyar ta afili kuma tace "indai ba gidan yanke wuya zamu ba ai da sauki" Fu'ad yajita Amman yamata shiru har suka Isa gida babu Wanda yayi magana.
Wash🤦🏼♀kuyi hak'uri da wanan🥰
[4/23, 4:01 PM] Hayat: *RIK'ON KWARYA*
```RUBUTAWA DA TSARAWA```
BY
*FATIMA ABUBAKAR SHU'AIB*
( Maman shaheed)
💥 *ROMANTIC WRITER'S ASSOCIATION*💥
Pg65
Bayan shigan Husna da FU'AD gida suka tsaya wajen mumcy daga baya FU'AD ya haura ya watsa Ruwa.
Washe gari FU'AD ya koma d'akin sanaya ji yake kamar Kar ya kwana part d'in nata duk ji yake yafi samun nutsuwa da kwanciyan hankali a part d'in da ya Saba kodan mumcy Bata Mai wuyan gani ne oho Dan acewar shi saboda mumcy yafison kwana da hutawa a b'angaren.
Tun safe bayan tafiyar FU'AD office Husna ta Shiga d'akin shi ta gyara Bayan ta Gama gyara nata ta feshe d turarukan freshners masu kamshi da tsada ,tazo zata gyara falo ,taji Ana kwankwasa k'ofa ko da ta bud'e suka gaisheta cikin girmamawa ta amsa da sakin fuska ,suka sanar Mata da umarnin mumcy na Aiko su su gyara Mata saman da tayi,Husna batason jayaya da mumcy sai ta Basu izinin gyara Fallon kawai ta kulle d'akunan ta Bayan ta sanar musu ta gyara su Dan su 2 ne.
Bayan Husna ta Gama komai ta shirya tsaf ta sauka ta gaishe da mumcy ta zauna ta karya a kasan.
Da yamma Bayan FU'AD ya dawo sai da ya Fara zuwa wajen mumcy ya dubata sanan ya haura sama ya Dan ganin lafiyar Husna Amman sai yace wai Abu ze dauka daga Nan ya bige da taje kasa tasa akawo Mai wani Abu daze d'anci ,cikin ladabi Husna ta tafi kasan da kanta ta had'o Mai abincin ba wani me yawa ba Dan tasan cin sa me kama da na gulma.
Bayan ta kawo Mai ,ta ajiye Mai komai da ya kalla cikin tren gwanin birgewa da kayatarwa Amman sai ya basar ya Fara cin abincin Yana tambayan ta "Akwai Abin da take buk'ata Dan mumcy tace duk Abin da takeso ko buk'ata ta dinga fad'a"
Husna a cikin Ranta tace "hmmm wato mumcy ce ma tace har yanzu halinka na Nan"
Afili kuma tace "Bari na gayama Mumcy in Ina buk'atar wani abun kamar yadda tace ma.
Sai FU'AD ya kalle ta yace "toh ai ba ita Zaki gayama ba Dan ba ita take Auren ki ba ,Kar naji kince Mata komai game da buk'atar ki"
Husna murmushi tayi tace "toh in inadashi na fad'a Amman yanzu Kam babu Kuma nagode"
Sai FU'AD yace "da akayi me kike godiya?
Husna tace"da kulawar mumcy"
FU'AD au ta mumcy ce ma? Sai Bayan ya furta Kuma sai yaji Kar ta Raina shi yasa ta Fara Jin ita watace"
Husna "eh ko kulawar kace? FU'AD da mumcy kike magana ko danta? Husna da danta ,toh nagode d kulawa" hakan Yama ? FU'AD kunya yaji Amman ya basar sai tsare gida da ya k'arayi ma.
Sosai FU'AD yaji kamar Kar ya koma wajen sanayan gashi harda kwana ,yanata son Jan Husna da Hira Amman Taki sakin jiki suyi sosai duk da shima da salon jinkai yake Mata hirar,ita Kuma so takeyi ta sauka wajen mumcy,ganin bashi da niya sai kawai tace Mai ita Tana wajen mumcy.
FU'AD cewa yayi ki Bari mu sauka tare.
Husna tace"toh"
Ganin yanata yanga d cin abincin Kamar bazeci ba sai ta Mike Tana cewa "Ni na tafi sai ka sakko Naga ba yanzu zaka Gama ba"
FU'AD wani irin kallo ya Mata Yana cewa "haka Kika koyo a India?
Husna da bazata ta kulashi ba ,Amman tace "ai da Haka na koyo da baka samu ganuna ba bare har kaci nasarar taho Dani ,kasani India da wandanda nakedasu a can sunmin komai kamar yadda sukama Dan Albarkacin su kaci na biyoka muka dawo Dan Haka ka gode musu,Musamman ma yya Affa......Bata k'arasa ba FU'AD ya dakatar da ita Abin ya motsa.
Dakata ba tambayar ki nayi ba ke kuka sani keda shi da ya hanaki zuwa ai ko yanzun ma yazo ya maidake sai nafi Gane cewar shi yake saki ko hanaki ko Baki umarni,fuuuuu Fu'ad ya bar abincin yayi hanyar waje batare da ya jira su sauka taren ba.
Bayan shi tabi Tana Mai dariya karkashin zuciyar ta ,Bayan sun sauka kasa , mumcy tace Kai Kuma fa Naga kamar me jin bacci?
Kafin ya Bata amsa da kanshi ke ciwo ,Husna tayi saurin cewa "wai bacci d gajiya ne suka tarun Mai shine nace yaje ya huta a inda ze kwanta ko hajiya?
Mumcy hakan ya birgeta Dan dama tasan Husna Bata da matsala da sanaya ,sai tace "hakan yayi kyau"
Shi ko FU'AD harara da mugun kallo kawai yake bin Husna dashi ,yanzun Nan ta gilla karya har ya Rasa tacewa? Dole sai ta nuna tafa girma ta Fara sanin takan duniya da salon zama da mutane? Ficewa yayi Yana ma mumcy sallama ,Husna sai itama tace"ahuta lafiya a mik'amin gaisuwa ga madam"
FU'AD yi yayi kamar beji me tace ba ,sai da mumcy tace "son bakaji me Husna take cewa ba? Sai FU'AD yace na amsa batare da ya juyo ba ya ficewar shi.
Husna gwalo Tama Bayan shi ,ta daukema mumcy hankali da Hira.
FU'AD sashin sanaya ya Shiga beganta afalon ba ya wuce d'akin shi kawai.
Can sanayan ta fito Tana daga murya waye ya shigo babu kwakwarar sallama bare ya l'ek'a ya duba mutane?
FU'AD shiru ya Mata can dai ta gaji ta l'ek'a k'ofar d'akin shi ,mallam unguwa zani anjima ,sai FU'AD yace dalibar malam a makarantar marasa tarbiya da mutunci babu inda Zaki har sai anladabtar dake shika shikan koyan yadda ake tambayar fita unguwa.
Sanaya murmushi tayi sanan tace "hahaha wai koyan tambayar fita toh Kai har ganin ka kake kakai wani namiji tsayaye agidan shi Wanda ya amsa sunan shi?
FU'AD sai cewa yayi "ban Kai ba Amman ahakan akaso yimin fyad'e ai ,babu inda Zaki waya sani ma ko irin uzirin zakije ki gabatar acan inda zakin ya karasa acikin zuciyar shi.
Sai ko tace "me kace banaji yi yadda zanji Kar kaji tsoro ko shakka kaji amsa son ranka"
FU'AD harara y jefa Mata yace nace babu inda Zaki Kuma wlh Kika fita Zaki gane waye FU'AD ayau dinan in kina Wasa ki gwada.
Ya rufe k'ofar d'akin shi ma yabarta awajen.
Zuwa gobe insha ALLAH🏃🏼♀🏃🏼♀🏃🏼♀🏃🏼♀🏃🏼♀🏃🏼♀
[4/23, 4:01 PM] Hayat: *RIK'ON KWARYA*
```RUBUTAWA DA TSARAWA```
BY
*FATIMA ABUBAKAR SHU'AIB*
( Maman shaheed)
💥 *ROMANTIC WRITER'S ASSOCIATION*💥
Pg67
FU'AD dai Mai afkuwa ta afku, azuciye yayi wani yunk'uri yayi wancakali da ita idanun Nan jazur ya Mike Yana surfa mata masifa ya fice daga d'akin Yana ALLAH wadai d Hali irin naki Kuma zakisan kin aikata min wanan aikin da kikayi abaya wanan shine kuskure mafi Muni da Kika aikata agareni da rayuwa Aure na dake y wuce d'akin shi Yana huci.
Sanaya ma yunk'uri tayi d taga haikan fita zeyi Bata damu da furucin tozarcin da yake Mata ba ta sake kamo shi ,y tureta y rufe k'ofar y wuce d'akin shi.
Komawa sanaya tayi ranta abace Tana Jin wani irin Abu game da FU'AD din d kuka ta fad'a gadon Tana Jin babu Abin da yafi wulak'ancin d Fu'ad y Mata a yau ta bashi kanta Amman zagine tukwici ta?
FU'AD tun shigar shi d'aki y fada gadon yanata wani irin Abu Mara misaltuwa Addu'a samun daidaiton nutsuwar shi d illahirin gabobin shi ya dingayi ,sosai yayi dauriya a yanayin d yake ciki.
Sanaya d ta Gama kukan g dare y Rana duk d ta samu biyan buk'atar ta Amman Babu Abin da ta fahimta aciki Dan Haka t Mike ta d'auko key din falon d na d'akin duka biyun ta fita ta mayar d na jikin k'ofan sanan ta ajiye Mai na d'akin shi a center table ta koma d'aki ta rufe kanta tanata takaucin taurin Kai da hali irin na FU'AD gashi Tana bala'in son ya kusance ta duk da Taki yadda yadda Fara kamuwa da son shi.