Sashe 72
Rikon Kwarya Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Sai B2k yace "gaskiya ka lalabata auta da ita ya Kamata aje ma Ina Nan Ina tayaka Addu'a daga Nan."
Bayan sun Gama waya sai ya yanke shawarar zuwa wajen mumcy Dan ya samu ya lalab'ata su samu suje gidan aunty huwaila."
Mumcy na ganin shi da fuskar shi Mai Kama da ta me neman yafiya , mumcy tace son da wacce akazo ne?
FU'AD Yana Sosa k'eya yace "mumcy tafiyar Nan fa gobe Tana Nan ,Amman kiyi hak'uri muje mu gaishe da aunty huwaila duk da Ni naki adacan yanzu Naga dacewar hakan Dan ALLAH karki datse igiyar sada zumuncin da nega cancantar shi a yanzu uwa ta gari Abin Alfaharin kowa."
Sai ko mumcy tayi murmushi Tana cewa "hmmmm auta kenan" sai ko FU'AD yace "mumcy karki bijirema buk'atata Dan ALLAH ki tashi muje .
Sai mumcy tace "da zafizafi Haka? FU'AD yace "eh uwar ta gari"
Sai mumcy ta shirya ta saka hijabin ta Mai kyau da tsada har k'asa ta d'auko Jakarta me had'e da takalmi masu uban tsada tace toh na shirya me ziyarar bazata Dan ko Gaya Mata banyi ba sai mun Isa unguwar sai na kirata.
FU'AD yaji dad'i har cikin ranshi Amman Babu alamu afuskar shi har Yana cema mumcy kawo jakar namiki dakon ta,sai mumcy tace"haba auta na hutashe ka muje kaidai"
Bayan su mumcy sun Isa unguwar Tana bin kwatancen da ta Bata har gidan ,sai ta kirata a waya Kira har so 3 ba'a daga ba sai mumcy tace no answer son ko mu koma?
Sai FU'AD yace "a mumcy mu gwada Shiga daga gate man din zamu gane in gidan ne ze gaya Mana ,suna Shirin Shiga Bayan sun kwankwasa tamfatsetsen gate din katafaren gidan da fad'en tsaruwar sa ma Bata bakine ko Alkalamin rubutun........
Sai ga wata k'atuwar mota Mai numfashi ta danno Kai da alamun gidan zasu Shiga ,sunata horn......
Da sauri me gadin gidan ya taho ya bud'e k'ofa bayan ya lek'o ya ga motar...
Mumcy da FU'AD sai da motar ta shige suka bita da kallo sai suka ga alamun kamar ba indiyawa bane cikin motar Amman me gadin gidan ba'indiye ne."
Suko Yan cikin motar ,Affan shike tuk'a motar sai Husna a gaba kusa dashi sai Husna a baya babu muhibbat Sam basu ga fuskokin su mumcy ba Bayan su suka gani Husna Kam ma Danna wayarta taketa dannawa Bata lura dasu ba duk da ta ji wani irin bugu da k'irjin ta yayi lokacin da suka dai dai k'ofar gidan memakon ta kalli k'ofan gidan sai ta runtse idonta ta Fara karanto Addu'a Tana Addu'a ALLAH ya tabbatar Mata da duk abin da yake Alkhairi agareta Bata bud'e Ido ba har sai da taji Affan ya tsayar da motar alamun sun Isa inda ze adana motar."
Husna k'arama ce ta Fara fitowa yayin da mumcy ma suka shigo da FU'AD cikin gidan mumcy na niyar tambayar Husna ko nanne gidan huwaila......
Sai ga Affan ya fito yanata dariya har da kyakyatawa sai ga Husna itama ta fito Tana nata dariyar har Tana rufe Baki irin tmdariya tayi armashi d'inan Tana nuna Affan da yatsa Tana magana ........
Caraf a idon FU'AD Amman da mamaki Yana son ya nuna rashin daidain hakan ,Amman Yana tsoron Kar yayi Abin kunya a inda Basu Gama tabbatarwa inda suke nema bane ,Dan yaga husnar ta gama zama cikakiyar mace cikin k'ank'anin lokaci komai nata ya cika ta zama babbar yarinya Mai cikar hallitu shine yafi bashi mamaki Dan yasan Husna da yake nufi wato _dirty girl_ ba...
FU'AD na tunanin Nan, mumcy Kuma na magana da Husna k'arama a yayin da Husna FU'AD ta jiyo a sukwane tayi tozali da mumcy , mumcy ma tayi tozali da Husna ,kowa mamaki ganin kowa yakeyi......
Husna kasa k'arasawa tayi sai da mumcy ta k'araso gareta Tana cewa "wai Asma'u tace?
Sai Husna ta k'araso da gudu ta fad'a k'irjin mumcy atake muryar ta tafara rawa Tana cewa" nice hajiya"......
FU'AD tun da ya tabbata Husna ce y gani da wani k'ato sunata dariyar Jin dad'i sai tsanar Affan ta dirar Mai Yama manta da murnar ganin husnan da ya kamata yayi sai aikama Affan da uwar harara yakeyi har Affan ya Fara tsarguwa...
Affan ne ya k'araso yace my Husna bak'in mu ne? Daga Ina suke?......
Husna cemai tayi "eh mu Shiga dasu daga ciki yau aunty tanada bak'i"
Affan cewa yayi "toh bisimmillah ku mu shiga ciki" Yana nuna ma su FU'AD hanya ...
Duk da yanayin Affan ya canja Dan ya Fara zargin FU'AD shine mijin da ya kwace Mai Husna Dan biri yayi kamada mutum ga sak'onan Yana aiko min ,inbeyi Wasa ba be bini ahankali ba sai namai akuya,Dan ya samu na hak'ura anshawo kaina da kyar ma......k'wafa kawar yayi yayi gaba suka bishi.
Husna k'arama kuwa tuni tayi gaba Tana bama Aunty huwaila labarin ga 'yan uwan aunty husna Nan sunzo dama sunsan gidan?
A tsorace aunty huwaila ta biyota tana cewa "su waye 'yan uwan nata muje nagansu sai sukayi kacibus a hanya....
Aunty huwaila ce ta bud'e Baki alamun mamaki sai , mumcy ma ta mayar Mata da murmushi gad'i da cewa ga bakin katsaham bakin da Basu nemi izinin zuwa ba.....
Bata k'arasa ba aunty huwaila tace "Kai karkice haka sanun ku da zuwa sanun ku naji dad'i sosai da fara'a ta kaisu masauki anata musu sannu da hanya."
Tsakanin FU'AD da Husna sai kallon kallo har yanzu basuyi magana da juna ba nashi b'angaren kishi ya turnik'eshi acewar shi ba kishi bane haushin ganin ta a India ne Ashe Nan ta gudo har ta fetsare?
Itana taba tunanin har yanzu Halin shi nanan da Halin ko in kula da son zalintar ta ga girman Kai Yama ganta ya d'auke wuta har yanzu Yana Kan bakanshi na korar ta kenan tasan mumcy ce ta tursasamai zuwa gidan gashi sai hararan d'an uwanta Abin sata farin ciki shida iyayen shi da sauran 'yan uwanshi yakeyi Dan Tana kallon shi Dan Haka itama ta share shi taci Alwashin inhar be mata magana ba bazata Mai ba."
Bayan sun zauna!
Aunty huwaila ta Fara gaishe da mumcy cikin kulawa da mamakin ganinta a india, mumcy ta amsa cikin fara'a.
FU'AD ma ya gaishe da aunty huwaila ,cikin sakin fuska ta amsa ,sai sukayi shiru na d'an wani lokaci kowa na neman Abin zewa ,aunty huwaila na zargin ko Husna suka biyo to ya akayi suka San Tana Nan?
Mumcy ma nata tunanin ta inda zata soma.
FU'AD ko yanzu baida abun sani kamar alak'ar dake tsakanin Husna da Affan Dan har yanzu yak'i sakin ranshi gashi a gaban shi suka shige Yana Mata magana Tana amsa Mai da girmamawa....
Can dai mumcy tayi magana ,nasan zakiyi mamakin ganin mu a India har zuwanmu inda kike yanzu batare da na sanar Miki ba kafin muzo?
Sai aunty huwaila tace "eh kwarai kuwa"
Sai mumcy tace "nama Rasa ta Ina Zan Fara sakamakon ganin Husna da nayi tare dake Dan banyi zato ko tunanin Tana Nan ba in Baki manta ba har kiranki nayi na tambayeki Kika nuna min Bata Nan,Ni Kuma ban zurfafa neman ba kamar yadda bakiso Jin meyefaru ba har muka ajiye wayar."
Aunty huwaila take " hakane kwarai"
Mumcy ta sake cewa"kawai dai abubuwa da dama sun faru sakamakon faruwar nasu ne in husnan Bata b'oye Miki komai ba,dalilin hakan ne ya kawo mu India ALLAH yasa muka Dace har Fu'ad ya dawo hayyacin shi muka koma suka bamu appointment na dawowar mu Dan amishi check up shine mukazo har andubashi muna Shirin komawa ma Naga dacewar na kawo Miki ziyara nakuma sanar Miki Halin da ake ciki Dan muyi magana Baki da Baki Dan kamar zefi shine fa nazo nayi tozali da ita Asma'u.....
FU'AD yaji dad'in kwanar da mumcy Tasha da batace shi ya nuna son azo ba Dan Kar yarinya ta rainashi wato Husna marainiyar wayon shi."
Bayan mumcy ta gama bayanin ta sai aunty huwaila tace "hakane Husna ta fad'a min sanan Kuma naji dad'in ganin FU'AD haka Dan tunda tamin bayanin faruwar lamarin hankalin mu yake atashe Abin da yamin zafi korar ta da kukayi gaskiya bazan b'oye muku ba naji zafin hakan ba inda kuke tunanin zata Suma suka koreta Dan Haka na Mata Visa zuwa India ,ganin annuna rashin damuwa da Halin da take yasa nayi biris da maganar ku Nima Dan na bincika Bata da laifi ko masaniya Akan Abin da ya farun ,Kuma ku kunada Hali da yadda zaku neman ma d'anku lafiya aduk k'asar da kuka buk'ata fad'in duniyar Nan kamar yadda ta faru yanzu gaku a India, itako Bata dashi sai babanta sai ALLAH sai Ni da na kunna nutse cikin Rayuwarta da yanzu wani labarin ake ba wanan ba Dan da dukan baza zusan inda ta Shiga ba Dan babanta baya Nan su Kuma azzaluman gidan sun koreta......
Aunty huwaila zata cigaba da magana..... mumcy ta tsayar da ita da cewa "hakane Dan kuskure munyi shi itama tayi shi da Abin ya faru ta tabbata acikin turaren matsalar take sai tayi bayani asan yadda za'a Shawo Kan matsalan, Kuma na damu kwarai da son ganin ta da dawo da ita cikin ahali na nayi wayar na tura har gidan su hatta su FU'AD mijinta gashi Nan a zaune sune sanadin Nemo mahaifinta da ba Wanda yasan inda yake bala'in muguwa kanwa uwar gami ya koreshi har k'auyen da yake sukaje suka bayyana Mai Halin da ake ciki,Jin matsalar shi tafi shafa yabar k'auyen suka dawo tare.....
Husna na labe Tana sauraron duk maganganun su tuni hawaye suka Fara sintiri a kumatun Tana tunanin da yanzu Tana wani Hali na wulak'anta da ita ta amfana da turare Mai mugun kud'irin mama habee.....
Sosai mumcy ta keba aunty huwaila hakuri akan Abin da ya faru da godiya da d'aukan Husna da tayi....
Bayan ankawo musu Abin ci da Sha , FU'AD ya kasa furta komai har yanzu Bayan godiya akan k'ok'arin da aunty huwaila tayi yaja bakin shi ya d'inke.