← Book details Rikon Kwarya Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 83 OF 95

Sashe 83

Rikon Kwarya Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Dady da kanshi ya Kira sanayan ya Fara Mata magana Akan manufar sa taso bijirewa Amman yadda taga da gaske yake ta amshi maganar nashi Amman bawai Dan tayi naam ba ,ita burinta da ban Akan FU'AD sai ya dinga kusantar ta Koda niyar sa ko babu Dan Haka ma yanzu ta k'are Mai wani shiri da tanadi Dan ta rantse sai tayi rushe Mai tanadin shi na girman kan da yake damun shi.

Tun Abin da sanaya Tama FU'AD baya sakewa yasha ko ruwan da fito daga hannun ta.

FU'AD ya Gama kwana 2 shi yau ya koma d'akin sanaya har yaci kwana 1 yau ze cinye na 2 kamar yadda aka Saba Nan sashin aka kawo Mai kayan abincin shi Yana zaune aka shigo da Mai da komai harda kunun Aya Mai Madara Wanda yaji Zuma da kwakwa da dabino FU'AD da kamar baze Sha ba sai ya tuna daga inda yafito sai ya kurba ya sake Dan yaji abun yayi matuk'ar Dadi sosai yasha yaci abinci har ya tashi bega sanaya ba gashi dama beci abincin ba sai Bayan isha'i yasan ita taci nata Dan yaga plate din da taci ma ,Bayan ya gamacine yaje yama mumcy sallama ya haura Yama Husna sallama suna had'a Ido da Husna yaji tsigar jikin shi ta tashi da sauri ya kawar da idon shi ya sake kallon ta ya sake tsintar kanshi dajin yanayin da yaji dazu Dan haka be d'auki abun komai ba ya Mata sallama ya wuce sashin sanaya.

Yana Shiga ya Fara tunanin me yasa yaji wani iri a lokacin da ya kalli Husna? Da sauri ya kawar da abun daga ranshi Dan Yana tunsni Yana sake Jin bak'on yanayin,ya kunna kallo ma ya kashe ya tafi bacci d'akin shi.

Shigar FU'AD d'aki keda wuya sanaya ta fito cikin sanda ta nufi k'ofan falo ta saka key ta cire ki din ta tafi dashi d'akinta ta b'oye ta dawo Fallon ta kwanta cikin wata iriyar shigar rashin mutunci ta baje a kujera kanta ko dankwali babu dama ta Gama Shirin Kota kwana.

FU'AD Kam zuwa yanzu Abu ya Fara kankama ya rase meke Mai Dadi hoton Husna da buk'atuwa da itane kawai a tare dashi Dan Haka ma ya kasa samun nutsuwa ya saka jalabiyar shi Dan zuwa sashin su Husna ko inya ganta ze samu sasauci Yana fitowa yayi tozali da sanaya

Sanaya ma taji fitowar shi Amman sai tayi kamar bacci takeyi ,ganin hankalinta baya kanshi k'ofa ya nufa cikin wani yanayin buk'atuwa ya bud'e yajita a rufe da key y duba yaga jikinta babu key y koma d'akin shi y dinga laluben spire key be gani ba hankalin shi atashe yazo y Sami sanaya y tasheta Yana mata masifa ta bashi key Dan y Gama tunanin ita ta cire key din falon.

Tashi tayi cikin siririyar murya Tana cewa batasan inda yake ba ,ganin Abin nata yazo da rainin hankali tureta yayi Yana Shirin mirdeta ya duba hanun ta yaga tanata b'oye Abu.

Yana had'a jiki da ita yaji karuwar yanayin da yake ciki ,sosai y cigaba d murdeta y samu ya bud'e hannu da ta dunkule Ashe babu komai ciki wata sigace t tayi don Jan hankali da yaudarar shi ,tashi ta sakeyi ta tafi d'akin ta binta yayi Yana Shirin makureta Akan ta d'auko Mai makullin ko yaci mutuncin ta,Yana Shiga tayi Kan gado Tana wani ajiyar zuciya kin Hawa gadon yayi hannu y Mika y kamo kafafunta y janyota Yana Mata magana cikin zafi_zafi da yanayin b'acin Rai a lokacin har ya fita hayyacin shi k'arfin Hali kawai yakeyi Dan jikin shi y rawa ,samu tayi ta turashi gadon kafin ya taso ta bushe fitila Yana tureta Tana Mai naci da k'arfin tsiya ta Fara k'ok'arin yin aikin da ba ita yakamata ace tayi ba.

🏃🏼‍♀🏃🏼‍♀🏃🏼‍♀🏃🏼‍♀🏃🏼‍♀🏃🏼‍♀👌🏻
[4/23, 4:01 PM] Hayat: *RIK'ON KWARYA*

```RUBUTAWA DA TSARAWA```
BY
*FATIMA ABUBAKAR SHU'AIB*
( Maman shaheed)

💥 *ROMANTIC WRITER'S ASSOCIATION*💥

Pg64

🎂🍾🎂🍾🎂🍾
🎂🍾🍾🎂
🎂🍾🎂
🎂
*Happy birthday to you HAYATU BABA ZUBAIRU*🎂🍾

*Allah ya Karo shekaru masu Albarka da lafiya da Nisan kwana Mai Amfani Yaya hayyat Admin of Admins*🥰
🎂🎂🎂🎂🎂🎂

Bayan ya Gama sauke goron numfashin takaici ya fice yabar Fallon.

Husna watsa Ruwa tayi ta sake gyara d'akinta ta feshe da turarukan kamsasa waje ta fesa kwakiyarta sanan ta sauka k'asa wajen mumcy suna hira, FU'AD ya shigo wani irin kallo yabi husnan dashi Yana mamakin girmanta da wayewarta lokaci 1 ganin zuciyar shi nason ta kaishi inda be shirya ba yayi saurin kawar da zancen.

Sannu da gida yama mumcy ya nufi saman shi ,Husna ma sannu da zuwa tamai cikin zazakar murya ,amsawa yayi da sakin fuska har da d'an murmushi Dan mumcy ta kafe shi da Ido.

Can zuwa wani lokaci sai ga FU'AD ya sakko kunnen shi manne da waya da alamun waya yakeyi da Yaya Jameel.

Can sai yace "eh lafiya duk suke ko na baka Husna? Yaya Jameel cewa yayi "a kabari zamuzo a satin Nan ai kunyan ta nakeji sai nazo na wanke Kai har sa'adiya sai ta tayani bada hak'uri aikata laifi bisa rashin sani son k'anina ya rufe min Ido.

FU'AD cewa yayi "toh shike Nan , mumcy fa ita? Sai yace "abata" Bayan mumcy ta karba sun gaisa yake sanar Mata zuwan su Dan zuwan na Husna ne ma gaba d'aya , mumcy take cewa ya kamata Kam.

FU'AD zama yayi aka d'anyi hirar dashi daga baya ya wuce masallaci Husna Kam a wajen mumcy tayi sallah sukaci abinci.

Bayan FU'AD ya dawo ma yaci nashi abincin y sake taba Hira kafin ya haura sama.

Husna ma haurawa tayi badan Kar mumcy tace wani Abu ba da sai kwanciyar bacci ze maida ita saman.

Bayan ta haura zama tad'anyi a falo ganin FU'AD baya Nan ,Tana cikin kallon wani film a zee world sai FU'AD ya dawo falon Jin motsin TV ,sai ya kalleta yace "inace kinje kin kunshe kanki a dakinne kamar kosai a takarda.

Husna kallon shi kawai tayi ta saki murmushi Mai bayyanar da amsar tambayar shi.

Zama yayi kusa da ita Yana cin Cookie's ya m'ik'o Mata Kar ki jamin ALLAH ya Isa acikin zuciyan ki ban Miki tayi ba.

Husna wani kasalalen kalo ta bishi dashi kafin tace "nama k'oshi ni"

FU'AD sai cewa yayi "nadai fita hakkin ki ,ummmm Amman yayi dad'i yanaci Yana latsa wayan shi Yana sakin murmushi alamun abun da yake kallo ya kayatar dashi.

Husna duk atakure tajita Dan Bata Saba ba gashi ji take kamar ya matsota da yawa duk da tazarar dake tsakanin su mutum biyu ko uku sirara zasu iya zama Dan Akan 3seater suke kuma kowa na gab da k'arshe ne.

Husna ce tace "yauwa inaso gobe ko jibi zanje gidan su hafeeza in duba mamanta ba lafiya duk da karya tayi tasan inba Haka tayi ba bazeyi saurin amincewa ba hakan ma Bata da tabbas.

FU'AD yi yayi kamar be jita ba ,tasan ya ji me tace Abin ya k'ular da ita ta sake cewa "nasan fa kajini Ina magana"

FU'AD ko ya kalle ta bare ya amsa ,sai Husna ta k'ara kukewa ta mik'e Tana Shirin Shiga d'aki Tana cewa "gobe na nemi izini wajen hajiya nasan ita bazatamin shiru ba sai dai ma tamin rakiyar ingaishe su,har ta kusa Shiga d'aki tajiyo FU'AD na cewa "saboda mumcy ce take Auren ki ko?

"Husna dawowa tayi kad'an Tana cewa"ai dama zamanta nake aurena Kuma ai natane ko ka manta? Tayi gaba ta barshi da mamakin maganar.

Shiru_shiru FU'AD zega Husna ta fito Amman har ya tashi Bata fito ba.

Bayan shigan Husna sallah tayi ta rage kayan jikinta Bayan ta fito daga wanka ta kwanta zuciyar ta fal tunanin FU'AD da rainin hankali irin nashi.

Waahe gari Fu'ad ya fito cikin Shirin tafiya office Yama mumcy sallama Dan tun d asuba da ya tashi Husna sallah bata Bari sun Kara had'uwa ba sai a wajen mumcy yanzu ,Musamman da yaga tayi wanka taci kwaliya shine yake zargin ko unguwar zata tambayi mumcy taje Dan Haka yafara cemata "Kar ki fita har sai nadawo in da yiwuwa na kaiki da kaina ko driver ya kaiki"

Husna da bazata amsa ba ,sai ganin mumcy yasa ta amsa da "toh"

Sai mumcy tace fita zatayi da?

Sai FU'AD yayi sairin cewa "wai gidan wata ko hafeeza ko me zatajeyi nama manta" Husna d'agowa tayi tana Mai kallon rainin hankali ,Shima mayar Mata yayi da "eh na fad'a din"

Sai mumcy tace "Aiko hafeeza ta wuce wata wajena bare Husna ita da kawarta ko yar'uwarta Dan kawancen gaskiya Kan rikid'e ya zama 'yan uwantaka.

Sai FU'AD yace ,toh ta Bari har na dawo dai mumcy na tafi Kar na makara Akwai meeting da zamu d'anyi kafin na Shiga office.

Mumcy da Husna suka Mai adawo lafiya ,sanan ya amsa ya tafi.

Bayan Rana ta Fara fitowa , mumcy ce tacema Husna taje su gaisa da sanaya.

Husna amsawa tayi ta nufi sashin sanayan cikin girmama umarnin mumcy.

Husna bakinta d'auke da sallama ta Shiga sashin sanayan ,taci sa'a Tana falo kuwa ,zama tayi cikin sakin fuska Tana gaishe ta ,cikin sakin fuska sanayan ta amsa ,har take cemata mufida tace a gaishe ta,Husna take Tana amsawa.

Bayan husana ta koma samanta ta nufa ta Kira Aishan Ghana suka Sha Hira sai ta Kira su muhibbat indiya suka gaisa.

Bayan FU'AD ya dawo da yamma ,Husna sake Mai magana tayi Akan zuwa gidan su hafeezar a gaban mumcy ,ganin mumcy Tana kallon shi sai yace ta shirya Bari ya watsa Ruwa Amman baze wuce minti goma shabiyar ba.

Husna" toh" tace ta Mike ta tafi gyarawa.

Bayan ta shirya ta sako Tana jiran shi ,shima ya Gama Yana Mata wani irin kallo na kinfiye naci yace mu tafi to,tace "toh mumcy muntafi"

Mumcy har tsaraba taba husnan Alaina mmn hafeezar Dan da amana tsakanin hafeeza da mumcy.

Bayan sun Shiga mota FU'AD yace "kin nace sekinje to munti gima Zan baki in Kika wuce zan tafi"

Sai Husna tace "kace minti 15 Kuma ? Sai yace "toh naki karki wuce dai"

Bayan sun Isa gidan yace kiyi sauri kinsan bame gadi bane Ni ko?

Husna cewa tayi "toh"
Chapter 83 · 0% Book details