Sashe 3
Rikon Kwarya Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Ya D'an zaro Ido yace kaji _dirty girl_ da lauya mgn ,Aiko mumcy tace haba Son ya mutum zeta Gaisheka har so biyar kak'i amsawa Kuma ka dinga huci ?
FU'AD zeyi mgn mumcy ta dakatar dashi d cewa nasan halin d ka Aro Wanda yake ba naka ba Akan Asma'u karkace min komai ,Amman banason Haka amsa gaisuwa kawai ? Banaso kaji na fad'a ma .
Ran ma'u yayi fes ,shiko FU'AD y k'ara d'ura 'yar tsama d Ma'u musamman yace sai y hukunta ta Akan Abin d tamai yau d'inan har mumcy tamai fad'a agabanta .
Dan Haka Bayan y karbi takardun d mumcy ta d'auko Mai y haura sama a fusace , Mumcy ta fahimci hakan Amman ta share shi Dan batason cin zarafi d wulak'anta D'an Adam Mai kima da daraja ,shima Kuma tasan ba halin shi bane .
Asama'u har k'asa ta tsuguna ta gaishe da hajiya ta amsa cikin sakin fuska , ta Bata umarnin Fara gabatar d Abin d y kawo ta ,Bayan masu Aiki sun Gama jere komai na break suka sanar ma d mumcy .
Mumcy ta d'au waya ta Kira FU'AD Dan yazo y karya ,yace Mata ze karya a sama tace Bata Amince ba minti 2 ta bashi y ajiye duk abinda yakeyi inajiran ka, ta kashe wayar ,tasan sai ta Mai da gaske tunda yayi fushi .
Ma'u ta Kamala d D'akin mumcy har ta share parlour tayi morphine Tana goge gogen kayan alatun parlour ya sako ya nufi dining shida mumcy ya taimaka ma mumcy Amman fuskar ba asake ba kamar yadda suka Saba break shi yake hada Mata su tea tsabar biyaya ya zuba Mata komai indai tare zasuyi break ,yauma yayi komai kamar yadda y saba Amman Babu Hira bare sakin fuska .mumcyn ma ta share shi.
Ma'u nata Aikin ta kawai ,ta matso kusa dasu Tana Shirin d'aukan bunner Dan ta kunna tasa turaren wuta Aiko y daka mata tsawar d seda ta saki bunner Dan firgici ,wai zata zubo musu k'ura acikin Abinci .
Ganin yadda y firgitata , mumcy tace Mai "haba Son " meye haka? FU'AD yace "mumcy bakiga Aikin K'ura takeyi ba tazo zata zuba Mana 7million deaseas acikin Abincin mu? Yana wani b'ata Rai bilhaki da gaskiyar shi .
Mumcy tace ina kaga k'urar? Ita Kuma d ka firgitata har Nima ka tsoratani shi Kuma ya zakayi da hakin? To kayi gagawar neman yafiyar mu Dan babu kyau tsoratar da musulmi ka karanta Kuma ka sani .
Ita Dai ma'u d'aukan bunner tayi ta Kuna Tana mamakin halayar FU'AD d kowa yake yabon shi Amman ita tsakanin su Sai kyama da kyara d tsangwama ,amman y kamata ta Fara nemanma kanta 'yanci ko hakan na nufin barinta gidan d Aiki ,lnba Haka ba Rana zafi inuwa k'una Abin ze zamar Mata ,gidan su zafi gidan hajiya baba k'una .
Bayan ta gama komai aparlour tazo tacema mumcy ta gama ,me za'a Mata yanzu ?
Mumcy tace Babu sai dai t tmby masu Aiki a kitchen in basuyi wanke wanke ba ta musu ,Jin zata tab'a kwanukan gidan har d Wanda yake cin Abinci kawai sai ya Fara tunanin Aikin da ze sata me wuya Wanda ze bak'anta ranta .
Can ya tuno yace mumcy d taje ta tab'a Mana dishes taje ta gyaramin sama Kuma gyara me kyau harda wankin toilet zefi .
Mumcy tace ,to kinji Asma'u ? Zaki iya?
FU'AD ya juyo Yana hararar Asma'u yace haba meye bazata iya ba mumcy ki Bata umarni kawai , Aiko Asma'u tace zan iya hajiya ,mumcy tace toh Asma'u jeki gyara Mai .
Asma'u ta haura badan taso
Ba sai Dan ta faranta ran mumcy ta nuna Mai Aiki ba mutuwa bane.
{Sharhin ku na karamin himma}
[4/23, 4:00 PM] Hayat: *RIK'ON KWARYA*
_RUBUTAWA DA TSARAWA_
BY
*F.A.S*
_Shafi na 4_
*Nima Ina mugun yinku MASOYANA*
😍😍😍😍😍
Bayan Asma'u ta haura sai da ta gama Shan kallon ta a had'ad'en parlour d ko na macce Mai 'yanci da gata sai Haka ,sosai Asma'u ta kusa zautuwa d alatun dake dankare a parlour .
Cikin kwarewa da himma d sauri sauri Dan ta kammala tabar mai parlour shi take gudanar da komai ,ta gyara ko ina har takardu d laptop din d ya baza seda ta gyare Mai komai yayi tsaf ,ta Shiga toilet ta k'alk'ale shi ta feshe d room fresh ta kulo shi ta dawo parlour taci gaba da gyara .
Shiko Yana can yanason haurawa kodan ya takurata Kuma yanajin tsanarta Dan Haka yaketa tufka da warwara .
Itako gyara take tsakanin ta da ALLAH Tana had'awa da sauri Kar yazo ya sameta .
Tunawa da yayi wayar shi na sama Kuma zeyi waya da Yaya shurem sai ya tashi y haura Dan d'auko wayar ,kafin ya Shiga sai da kirjin shi yayi wani irin bugun da shi kanshi besan dalili ba ya Shiga parlour ko sallama Babu Dan yaga kazantar da take Mai ,Yana Shiga ya ganta tanata aikinta bil_hak'i da gaskiya ,ya wuceta y d'auki wayar shi Yana cewa Kar fa amai kazanta .
Taji haushin kalamin shi ,itama sai ta Rama da cewa Adinga sallama dai shine banbancin mu dasu.......a fusace yace me kikace ? Me kike nufi ? Ganin n Babu idon mumcy tayi k'asa da murya tace Babu abinda nace fa .
Yace kina nufin bakice komai ba?
Tace "Ni Babu abin da nace ,illah toh .....ya katseta da cewa ki Gama gyara ko Ina ki fita min dg parlour Mara kunya _dirty girl like u_ har Zaki dinga mayar min da martani kinyi 2 kina na 3 zamu gauraya dake ,ya faki idon ta y zubar da kud'i 'yan 100 agefen gado da Kujerar shi wai Dan ko ze zama sanadin barinta gidan in aka kamata da laifin d'iban Mai kud'i in mumcy taji yasan Dole zamanta yazo k'arshe a gidan Dan shi kanwar SA Sam bazata jiku da ita ba ,sanan y fice zuwa down stairs.
Itako tacigaba d gyaranta .
Bayan y sako y Kira yayan nashi suka Sha Hira har mumcy y sanar musu jibi zai dawo , mumcy tace insha ALLAH gobe za'a gyara maka part d'in d'in d zaku sauka Big Son ,sunata Raha d farinciki suka Rabu .
Asma'u ta gama gyara komai ta feshe ko Ina da freshner masu dad'in kamshi kusan kala 4 taga kud'in d y zubar Suma ta tatara Mai ta Adana Mai Akan gadon shi batare da sisin kwabo yayi ciwo ba ta fice dg parlour ta na zuwa ko kalon inda yake batayi ba, ta cema mumcy ta Kamala saura me?
"mumcy tace taje baya ta Kira Hari suzo suje kasuwa ,ta tafi Kiran harri.
Bayan ta dawo mumcy ta Basu Aiken ta had'asu da driver Dan y kaisu y dawo dasu .
Bayan FU'AD ya koma parlour shi yaga ko Ina very clean ga freshner da yaketa welcoming d'in shi ga kud'in shi an Adana Mai a gefe ya d'auka y k'irga Amman duk d Haka yace na Farko ne maybe gaba ta sata .
Koda ya Shiga toilet ma yaga komai very clean ya fesa wankan y fito y shirya d niyar barin gidan ,Yama mumcy sallama tamai Addu'a d tasaba ya fice .
Bayan su Asma'u sun dawo ta tsaya wajen su harri Tana k'ara koyan wasu abubuwan dan sun fita kwarewa a girke2 zamani dan Haka takeson mak'ale musu kodan ta k'aru dasu .
Asma'u Tana tare dasu har aka Kamala girkin Rana ta karu sosai d girkin d akayi ganin tanason harkan kitchen sai mumcy ta barta duk d tasan za'asha fama d FU'AD inya sani sai ta d'auki aniyar gyara Asma'u ta hanyar wadata ta da sutura da kayan gyara Kai duk d ita Bata tab'a hango datti ko k'azantar da FU'AD yake kiranta dashi ba Dan Asma'u Akwai kula d Kai Akwai tsafta sai dai ka hango mutuwar kayanta d tsufansu Suma saidai ka tantance ajikin hijabinta ahakan Kuma har goge hijabanta takeyi duk d sun sufa Dan Bata tab'a sa gyale tazo Aiki ba kulin cikin hijab take kamar matar liman .
Bayan Asma'u sun Kamala mumcy ta cikata da su snacks tace gobe tazo d wuri zasu gyara part din yayan FU'AD ze zauna da matar shi inyazo Dan Haka harda ita za'a gyara , Asma'u tace to sai goben ,ta wuce cike d tsaraba mutum 2 take hangowa suci Abin suji dad'i baba da haidar auta Dan duk gidan sune masu k'aunarta d son farin cikin ta Dan Haka ita Bata da kamar su .
Bayan ta Shiga t samu baba ya dawo cin Abincin Rana gashi ba'a Gama ba haidar ma yanata Rigima anata rarashi yaki yin shiru baba na niyar bashi kudi ya siyo ko awara ne ,tana shigowa ta same su ,sai ta Fara rarashin haidar d'in ta d'auko wani meat pei ta bashi Aiko yabar kukan y sakema baba kud'in awarar shi ya Fara cin Abinshi y Shiga ciki d gudu .
Taba baba yace aa ya gode tunda dai ta kawo masalahar kukan aunta ya gode da wanan ma ,tace "Dan ALLAH baba kaci wlh tunda haidar yake kukan yunwa to anyi yamma girki ne Kuma tasan shima yanajin yunwa Dan ALLAH Kar yaki samata Albarka hajiyace ta Bata Dan ALLAH ya karba ,da kyar da magiya sanan ya karba ,taji dad'i kuwa sanan tayi d'akinta da sauran ,ta d'auko pure water guda 1 ta kawo ma baba tace ya had'a ya karba yanata sa Mata Albarka.
Yana zuwa wajen humaira uwar kwad'ayi ta kamo shi zata Mai wayo ya kubce Yana baze Bata ba ,ta taso d gudu Tana Dan uwarka sai ka sammin Dan yawuna y tsinke ai babane ya siyama ,sai sukayi kacibus da Asma'u tazo kawo musu nasu ,mama habee dai gefe tayi d Kai irin batasan me akeyi dinan ba ,itako humaira karba tayi shima haruna yace Yaya humaira raba kiban nawa tunda yau so ake mu Mutu a gidan Nan .
Aiko mama ta jeho Mai kofin karfe Tana Dan ubanka inkun mutu kwanan kune ya kare kwad'ayaye me Sarai da Abin wani kawai, ALLAH ya taimake shi ya goce.