Sashe 86
Rikon Kwarya Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
FU'AD tun da yaji Tana maganar ai aikin sune yasan maganar foundation dinsune na talafawa marayu da gajiyayu da nakasasau Yana tausaya Mata akan zirga_zirgan da takeyi itako Bata tausayin Kan yayi_yayi akan ta wakilta wasu ta wakilta din Amman duk da Haka Tana Kai musu ziyara d zuwa dubawa abubuwan dake gudana in shi ko Yaya Jameel sunyi magana tace hakan yanada kyau su bazasu Gane bane tunda har mahaifin su be hanata ba toh Suma Dole su kyeleta acewar ta ai ba Aiki take ba kawai nata shawara ne da ziyarar gani da Ido talafin ta ta account d turawa abayar suke zuwa ba ita da kanta take bayarwa ba akanme zasu hanata.
Bayan ta Gama wayar , FU'AD ya bud'e Baki zeyi magana , mumcy tayi saurin dakatar dashi da cewa "Fu'ad inace mun Gama wanan maganar? Bana son Jin komai sanan umarni ba shawara ba yau da Husna zamu Dan inaso zamu biya ta gaishe da hajiya karima Dan nagaji da zubama ido duk d kasan yadda nake da ita Amman baka tabamin karar kace zakakai wata daga cikin matanka ba Dan Haka Ni yau zankaita da kaina.
FU'AD Babu yadda ya iya da hukuncin mumcy Dole yayi shiru ,Yana sauraron mumcy na cema Husna ta shirya Bayan la'asar zasu fita zasu *HAJIYA BABBA FOUNDATION* daga can zasu biya gidan kawarta su gasheta, sai d mumcy ta gama sanarma Husna,Husna ta amsa da "toh hajiya"
FU'AD ganin babu fashi cikin tafiyar Kuma yau harda Husna ,ganin bashi da ikon hanawa sai kawai ya fito da dabarar cewa ze kaisu da kanshi.
Mumcy murmushi tayi Mai tarin ma'anoni sanan tace ma Husna "kinji Abin da yace kin amince? Ko driver y kaimu kawai?
Tambayar a wata iri tazoma Husna Amman ganin kamar da biyu mumcy take tambayar sai tace"eh hakan ma yafi sauki ya samu ladanki ma hajiya"
FU'AD wani irin kallo Yama Husna Yana ayyana gaskiya ta samu fada da yawa a wajen mumcy sanan ya Fara tunanin karfa ta Raina shi Dan taga ya sakar Mata kawai yayi hakane Dan......sai ya kasa k'arasawa kamar wani najin shi alhalin shida zuciyar shi suke magana,sai kawai ya kawar da kallon shi daga Kan Husna zuwa wayar shi.
Bayan la'asar Husna ta shirya cikin wani leshi Mai Baki da ja Mai kyau da tsada ya karbi jikinta dinkin Riga da zani da gyalenta Baki da Jakarta da takalmin ta duk bakake tayi kyau tayi kwaliya ba Mai yawa ba tasa turarenta masu dad'in kamshi tunda da FU'AD zasu fita da ita kad'ai ce da humra zata sa.
Bayan ta sakko tayi masauki wajen mumcy Dan FU'AD ya shirya su yake jira Dan mumcy shi ta farama magana ,tunda Husna ta k'araso Fu'ad ya kafa Mata Ido yanason magana Yana kallon mumcy ,gashi mumcy ta gama shiri tafiya zasuyi Dan ta d'auko komai d zata Shiga d'aki da ya samu damar amayar da ta cikin shi ,da zasu fitane sai mumcy ta l'ek'a kitchen tab'ama su Harri magana suna Mata adawo lafiya ,shine Fu'ad ya samu damar cema Husna ,kinsan cikin mutane zaku Shiga Kika yafo gyale ko?
Sai tace "toh me Zan saka? Naga tare da hajiya zamu bafa biki ko wani shagali zamu ba.
Suna cikin haka har hajiya ta fito taga FU'AD ya tsatsare Husna da Ido alamun magana yake Mata Akan wani Abu sai tunanin ta ya Bata ko takurata yakeyi.......
Shiko FU'AD ganin mumcy sai yayi saurin cemata ,kije ki sako hijab yasha mur kamar bashi ya furta ba.
Mumcy d himma ta k'araso kafin Husna tabi umarnin shi ,sai mumcy tace ya akayi Kuma?
FU'AD cewa yayi "babu komai"
Sai mumcy tace "toh mutafi" Fu'ad din Dan takaicin katse Mai hanzari da mumcy tayi sai yayi gaba ya barsu.
Husna Dadi taji ta karbi jakar hanun mumcy suka bishi a baya.
Har sukace FU'AD na kula da motsin Husna har ya kaisu gidan hajiya karima har ya dawo dasu gida har ya tsaya ya siya musu fura a Rufaida Dan mumcy nason fura da nono sanan ya dawo dasu gida.
Bayan sun dawo gab d magrib, Bayan sun idar da magriba Husna taci abinci ta k'oshi ta haura tacema mumcy ta gaji ta Mata sai da safe ta shige d'akinta ta rufe tanaji FU'AD ya dinga bigawa tamai shiru adole tayi bacci.
Washe gari Fu'ad y koma sashin sanaya ze d'auko wasu takardun shi ,ta ganshi ta Fara Mai rashin kunya ,yayi kamar ze mareta ta goce ta cigaba da Mai ya tusa Mata haushi da mumanan kalamai ya fice ya barta.
Takun saka ne ya dinga Shiga tsakanin sanaya da FU'AD.
Husna ma nesa takeyi d FU'AD Dan ba sosai take sakewa dashi ba in suna zaune a falo suna Hira ,shiko ya fahimce ta sai yayi kamar besan me take nufi ba.
Aisha sunyi hirar B2k da Husna ta through chart sosai tanata nuna Mata farin ciki ta.
Aunty sa'adiya ma tanata murnar dawowar Yar uwarta kusa da ita Dan tafi kowa Jin dad'in Haka.
B2K Yaya Jameel ya wakilta Akan ya shige Mai gaba wajen neman Auren Aisha Dan har anshirya zuwa gaisuwa da rok'on iri zuwa Ghana dama aunty sa'adiya zata ganin gida ,tafiyar kuma da Yaya Jameel d B2k da FU'AD d sa'adiya da Husna za'aje sa'adiya ce ta had'a tafiyar harda Husna Dan Fu'ad yaso ta zauna agida Amman ganin mumcy tasa Baki sai ya hak'ura badan yaso ko yayi Amman da hakan ba.
Maman shaheed😍
[4/23, 4:01 PM] Hayat: *RIK'ON KWARYA*
```RUBUTAWA DA TSARAWA```
BY
*FATIMA ABUBAKAR SHU'AIB*
💥 *ROMANTIC WRITER'S ASSOCIATION*💥
Pg 68
Tafiyar su Yaya Jameel Ghana saura sati biyu Husna nata murna ,Aisha ma daga can tanata murnar tozali da Rabin ranta B2k da kawarta d yauarta aunty sa'adiya.
Mama habee bikin humaira ya matso saura sati 3 shiri sukeyi sosai Alhajin birni nata sauke musu kabakin arziki na kwalam da ma kwalashe yanzu Kuma na kud'i duk da ba wani uban kud'i bane Kuma kudin abanza yake tafiya Dan ci banza ci wofi sukeyi da kudin sai Abin da ba'arasa ba, baba dama Husna ta bashi waya sai ya kirata yake Gaya Mata Akan karta ji labarin bikin Yar uwarta humaira duk da su Basu d'auketa Yar uwa ba,zatayi Aure Amman ya shawarce ta Akan karta damu inbata samu damar zuwa ba ta bisu da Addu'a Dan Akan su habee duk abin da tayi musu daidai ne.
Sosai Husna tayi mamakin bikin ta musu fatan samun zaman lafiya tace ma baban Tana Nan zuwa Daman Dan zatayi tafiya da su FU'AD zuwa Ghana zatazo sanar Mai intazo sai ta musu fatan Alkhairi Dan watakila Bata Nan za'ayi bikin duk da batasan yaushe zasu dawo ba,baban yace toh ALLAH y kawota lafiya.
*INDIA*
Sosai su Affan da sadeeq sukayi mamaki yadda ammin su huwaila ta b'oye musu cewa Husna Yar Yaya ce wacce take jinyar ta Amman ta b'oye musu har husnar da take matsayin 'ya agareta ,Nan suka dinga tambayar hujar yin hakan?
Aunty huwaila bayani ta musu yadda zasu fahimta agaban Yaya mahaifiyar husnan take musu bayani ,sosai bayanin Amin nasu ta gamsar da su muhibbat kowa na murna na gidan burin kowa Kuma be wuce yaushe zasu saka Husna cikin farinciki ba Dan tasan cewa wacce takejin wani Abu Mai kama da shak'uwa tsakanin su itace mahaifiyar ta,Nan sukayi shawarar yadda zasu sanar Mata ta hanyar Kai ta har 9ja tare da Rakiyar Affan da sadeeq Daman bawan ALLAH da yake taimaka Mata ya samu labarin warkewarta yanata so ya ganta.
Tafiyar su Husna saura sati 1 inda bikin humaira saura sati2 har sun Fara rabon invitation card.
FU'AD najin Husna ayanzu ta zama wani sashi na jikin shi Amman har yanzu zuciyar shi Taki gaskatawa Kuma baya k'aunar ta kaurace ma ganin shi.
Sanaya sunyi mamana da mum dinta ta Bata dabaru duk yadda zatayi ta mallaki FU'AD da Abin da suke dashi na duki ta hanyar samun ciki dashi Wanda ita da dadyn sanayan suka zauna suka kirkiro wanan dabarar ,sanaya taji ta Kuma d'auka Dan yanzu babu Abin da takeso da ya wuce Fu'ad ya kusance ta Dan Haka ta karbi shawarar su ,Amman inda gizo ke sakar ta Ina zata same shi har da guziri Wanda yake ikirarin cewa na Rasa shi har abada Kuma abakar zuciyar shi tasan ze aikata Dan Haka yazama Dole ya karbeta matsayin matar shi Koda tsiya Koda arziki Dan Dan yanzu ma ta Fara buk'atar shi.
Yau su Yaya Jameel zasuzo Dan jibine tafiyar su Ghana insun huta agidan mumcy.
Bayan isowar su Yaya Jameel Husna d muena ta d'auki baby Mami ta Shiga aikin renon ta har FU'AD ya dawo Shan nono ke maida ta hannun mamanta.
Adaren ranar kusan kwana sukayi suna Hira gaba d'ayan su har sanaya sai da mumcy ta takura Mata ta fito ta Shiga cikin su badan taso ba tsakanin ta da FU'AD sai yake kawai ,kowa na Hira da farinciki Amman Banda sanaya sunci sunsha kafin kowa ya tafi hutawa.
Gobene tafiyar su Yaya Jameel Ghana sunsai musu tsaraba Banda Wanda mumcy ta Basu sun Gama Shirin su akwatin kayan Fu'ad d Husna daya kamar yadda na Yaya Jameel d sa'adiya yake guda sai baby bag din Mimi, B2k sai gobe ze bugo musu sammako.
Washe gari d asuba mumcy tasa aka shirya musu komai na kumallo sai da suka had'u sanan suka karya suna cikin karyawa B2k ya taho , Fu'ad yanata Mai tsiya wai shi angon kwanan Nan,Bayan ya gaishe da mumcy ya gaishe d su Yaya d sa'adiya kafin suka gaisa da Husna FU'AD Yana cewa "Bari kuga Mara mutuncin Nan baze gaishe niba fa" sai B2k yace "Waze gaishe ka kauce buba Yana Mai gwalo.
Bayan sun Gama ansa musu Kaya a mota driver ze kaisu Airport.
Da tirsasawar mumcy FU'AD yaje yama sanaya sallama ,sai da ya kusa mangareta kafin su rabu Dan har macuci tace Masa,ya fice ya rabu da ita.
Har bakin mota mumcy ta rako su Tana musu Addu'a sauka lafiya ,sunata amsawa Yaya Jameel a gaba FU'AD d B2k a baya sa'adiya d Husna a gidan Bayan su d Mami.