← Book details Rikon Kwarya Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 24 OF 95

Sashe 24

Rikon Kwarya Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

FU'AD ya farka a baccin ya tashi yayi sallah ,Yana zaune sai yaji anyi sallama an shigo jin muryae Yaya Jameel yasa yayi saurin d'ago da Kai ,sukayi ido 4 da sauri FU'AD yaje ya rungumi yayan nashi Yana murna matuk'ar murna Yana cewa "haba Yaya zuwa Babu bayani " Jameel yace Ina zakasan zanzo wani yazo ya b'atamin ranka Haka kawai ,duk yasa kana fushi damu ,sai FU'AD yayi dariya yace "haba fushi daku nasan da da shawarar ku hakan baze faruba Yaya ,Amman Babu komai nazubama sarautar Allah ido ,Akwai ALLAH "Yar tasa kawai ta Isa ta wargaza Abin Dan itama baso take ba ,ban Yaya Jameel ya dinga ratashin shi Yana bashi hak'uri Yana nuna Mai Auren ba lalai ya d'ade ba don wanan yarinyar Mara tarbiya bazata iya zaman Aure ba ,sosai hankalin FU'AD ya d'an kwanta Amman Yana mamakin ya za'amai Aure a k'ank'anin lokaci irin Haka shi harma ya Rasa da wanne suna ze Kira Auren .....

Mmn shaheed ta
[4/23, 4:01 PM] Hayat: *RIK'ON KWARYA*

_RUBUTAWA DA TSARAWA_
BY
*FATIMA ABUBAKAR SHU'AB*
(Maman shaheed)

💥 *ROMANTIC WRITER'S ASSOCIATION*💥

Pg 22

Ma'u ,Aisha,mufeeda sai bacci b'arawo ne ya sace su badan sun shirya Mai ba ...

Sanaya da mamy su d'akin su 1 uzaifa da dadyn shi d'akin su 1 ,duk da ba Haka sanaya yaso ba ...

Washe gari da safe su Ma'u da Aisha suka Fara dorama aunty Mai jego ruwan wanka da hidimar Dora Abin karyawa ,ganin sunata Aiki ,mufeeda ta yi k'ok'arin Taya su ,suka hanata ita Kuna tace zatayi duk da bayi takeyi a gida ba don 'yan hutu ne na bugawa a jarida ,wani abun ma sai dai ta tambayesu ya akeyi har abubuwan suka Fara birgeta yadda suke komai cikin salo da kwarewa ,Haka dai tayi Abin da zata iya har suka kammala gyaran gidan da girkin gidan Suma suka tsala wankan su suka Sanya suturun su Masu mugun kyau ,ba kace Ma'u ta saje cikin yaran masu dashi ba Haka sun d'auko Mami sunata d'aukan ta wanan yaba wanan Haka suke tayi kowa sha'awa take bashi ,mamanta ta tafi wanka .....

Mumcy tun safiyar take fama da FU'AD Akan ya hak'ura d fita yau saboda zuwan Alhaji Yaya ,shi ko FU'AD sai cewa yayi "ai da wuri zai dawo har ze dawo ma kafin su iso tunda shi kitse ne bayason Rana ta tab'a shi yasan sai yamma zasu ka'raso , mumcy tayi murmushi tace baban naka ne kitse? FU'AD yace "to mumcy baya Shiga Rana gudun Kar ya narke " mumcy tace kawai dai hutu ne ya ratsa shi , FU'AD yace "muma fa muna hutawar Nan Amman hakan be hanamu Shiga tsaleliyar Rana mu Nemo Abin kaiwa Baki ba , mumcy tace "sai kace wani magidan ci wai Abin kaiwa Baki irin Mai iyalin Nan ,ko da yake iyalin suna hanya tunda kakijin shawara wlh kaida Alhaji Yaya bazan iya da jarabar shi ba gwanda yazo ayita ta k'are .....fuuuu Rai a bace FU'AD ya Mike zai koma saman shi , mumcy ta raka shi da cewa "kardai ka Jima ka sakko katafi inda zaka don ka dawo da wuri nafison yazo ya sameka a cikin gidan Nan ,har da zece wani Abu sai kuma ya fasa Dan har ya tsaya ya juyo da niyar magana .... mumcy ce tace "fadi karta kashe ka ,inajin ka " kawai sai ya gyad'a Kai ya tafi .....

Tsaf FU'AD ya shirya Yama mumcy sallama ya fice agidan Yana mita cikin zuciyar shi ..

Sanaya Bata farka ba sai da Rana ta Fara yi tayi wanka ta shirya ta canja Kaya ,mamyn ta ko dama tuni tayi wankan ta ,sai mamyn ta Fara cewa ya kamata dadyn ku ya fito mubar hotel d'inan don tafiya inda muka dosa ,sai ko sanaya ta yamutsa fuska tace "kinsan dady ba Abin da yafi tsana kamar fitar Rana kamar d'an d'ako ko Mai siyar da rake ,Nima nafison sai sakaliyar la'asar sai mu tafi garin yafi Dadi da sha'awa awanan lokacin ,Jin furucin sangartaciyar 'yar tasu ,sai ma tayi tsaki tace sai ki zauna ai inkin ga wajen zaka ke ,kawai sai ta Kira dadyn nasu a waya ta labarta Mai ,irin furucin da sanaya tayi shi ya Fara zayyano Mata shima ,haushi da takaici yasa ta kashe wayar ta ma ,sanaya ta dinga Satan kallon ta Tana murmushi irin tasan za'a Rina ai .....

FU'AD tare da abokin shi b2k ,sai yake tambayar FU'AD Ina budurwar shi house girl d'in su? Sai FU'AD yace "banza baka da m ,Tana can Mata Ni yaushe rabona da tozali da _dirty girl_ da kamar ma tsotse Ni takeyi da wanan mayunwatan idanun nata masu dafi aciki , sai ko B2k ya bushe da dariya yace kafa matsa Mata da yawa fa mutumina zanci tarar ka Ni inason sake ganin ta ma bako hoton ta a wayar kane? Sai ko FU'AD ya mako Mai uwar harara yace itace sukutum a d'akina ba hoton t awaya ba Mara m kawai ,B2k yace Mai da wukar Nima wasa nake ma ,Amman zaku aramin ita innai Aure ta dinga ragema matata Aiki ko? Sai FU'AD ya Harare shi yace "Dan Air kawai sai dai tazo a matar taka kawai " sai B2k yace "dalla wanan in taji gyara ko Kai bazaka iya barmin ita ba wlh sai ka nemi halakani ma akanta Dan yadda kake d'inan hmmmmm,sai ko FU'AD ya fusata yace "kaifa wani lokacin baka da Kai kamar sigari ,wlh inajin kaci Kai ,me zanyi da wanan abun ko a masu aikin gidana bare wai ..,ya kasa karasawa ma don takaici........sai B2k d'inne ya talabo kafadun shi yace abokina inajinka muyi magana Akan da Abin da ya had'amu anan ......

FU'AD Bayan ya furzar da wata iska Mai huci sanan yace ,hmmmmm wani yayan abban mu ne yazo zai min Karan tsaye Akan Aure ,wai ko na Nemo Mata ko ya samo min da kanshi ,kaf ya Gama ba B2k labarin .....

B2k yace ,ta kwana gidan sauki tunda baka da ita a hannu ko ince baka shirya mallakar ta ba ayanzu ,Amman fa da Isa Aure ko ajiye yara ya Isa har kana Shirin wucewa ma ,Ina ganin kawai ka rabu dashi kaga gudun ruwan shi ,ai baze maka tilas ba , in Kuma kaga zai ruguza maka duk wani tsarin ka da ka tanada kawai sai ka bashi hak'uri kace zaka Nemo Nan da wani lokacin ,Amman fa kaima kayi k'ok'arin kodan mumcy abokina badan wani Abu ba ...

FU'AD ajiyar zuciya yayi ,yace "bazaku gane bane abikina ,Kai dai ALLAH yasa mudace kawai ,shi Kuma ALLAH ya kawo shi lpy bazan yadda da mulkin Kama karya ba Sam , Nan B2k ya Gama bashi shawara masu Amfani , FU'AD yaji Amman sam yace baze yadda da maganan wani Aure a yanzu ba ,sun Jima tare ....

Mufeeda da ta Kira dadyn su ,ya sanar Mata sai yamma Jameel zai kaita hotel din su tafi airport don tafiya ,sai taji dad'i kodan Kara samun awanni da zatayi tare da su Aisha Tana k'ara samu garabasa daga Rayuwar su masu cike da ababen koyi Dan sun Gama birgeta matuka ta kowacce siga Basu da makusa sosai take k'aruwa da su ...

Yamma lis Yaya Jameel ya d'auki mufeeda tare da rakiyar su Aisha da Ma'u don shima ya fiskanci sabon da sukayi sosai ,itama mufeedan kamar Kar ta barsu ...

Bayan sun Isa hotel d'in ya Kira dadyn su mufeedan don sanar Mai ya kawo ta ,duk suka fito da niyar tafiya ,sai su Ma'u da Aisha suka fito suka Shiga kwasan gaisuwa wajen mamyn su day dadyn su mufeedan kowa cikin sakin fuska ya amsa musu sabanin sanaya da uzaifa masu Hali iri d'aya ,sai Jameel yace su Shiga mota su tafi dake siyanan abokin shi mak'ocin shi ya karb'a yasan tashi ta musu kad'an ,dady a gaba mamy da uzaifa da uwar rigima sanaya a tsakiya sai su mufeeda da Aisha da Ma'u a baya ,tirya tiryan har Airport ya kaisu bayan angama musu booking flight d'in yamma ,sosai Ma'u taji dad'in zuwa da ita da akayi ko banza tabama idon ta abinci first time in history arayuwar ta ,bankwana sukayi tsakanin su ukun kawayen juna sabanin sanaya da ko takanta basa bi Suma ,sukama dady d mamy sallama da fatan sauka lpy ,Kuma agaishe da mumcy ,musamman Ma'u da ta shagala wajen bada sak'on gaisuwar nata ga uwar d'akinta suturar ta wacce ta rufama rayuwarta asiri ,sai ko sanaya ta hantari Ma'u Tana hararar ta ,Tana cewa "waye yaron ki duk cikin mu da kike wani jero almajiran sak'on nin ki marasa gaba bare baya? Wa kike aika acikin mu ? Wa Kika Raina ma tukunna? .....duk wad'anan tambayoyin na Ma'u ne da hsushi ya hanata amsa ko 1 mamy da dady d su Yaya Jameel duk suna jinta sunsan Abin d Tama Ma'u be Dace ba wasu haushine y hanasu magana Amman dady gani yake hakan daidai ne agun shi ,sai mufeeda ce tayi caraf tace ,aunty sanaya bafa dake take ba Dani take " sai sanayan ya wurgoma k'anwar Tata ido tace "oh kece 'yar Aiken nata? Sai mufeeda tace "eh Mana ,meye aciki sak'o na kisa ne? Daga bada sak'o ,Dani take Kuma naji Zan isar da sak'on ta insha ALLAH ,Jameel sosai yaji dad'in kalaman da mufeeda ta mayar ma yayar Tata ,don shi ya Gama kufula Daman shi yisa yayi shiru da yayi magana da bataciya za'ayi ,sai ko sanaya tace "wai ke me aka bakine a 9ja Naga in only 1 kina neman ki rikid'a ki canja daga mufee zuwa mufee 9ja? Kanki 1 kuwa? Sai ko mufeeda tace 1 ne ko nawa Kika gani aunty fad'amin gaskiya kinsan Ni ba gani zanyi ba sai dai aganin mun ....a fusace sanaya zatayi magana mamy da dady suka dakatar dasu har suna hada Baki ,suka umarce su da su wuce zuwa inda suka nufa ba shirme ba ,uzaifa da su Aisha da ko kallon su kawai sukeyi .....
Chapter 24 · 0% Book details