Sashe 67
Rikon Kwarya Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Affan yad'an ja baya da Husna ita kanta ta fuskanci hakan ,Kuma hakan ya Mata dad'i sosai,Amman fa Tana Nan a makale a zuciyar shi.
Sosai baiwar ALLAH Nan take samun sauki tare da kulawar su sadeeq har wajen wani musulmin ba'indiye ake kaita Yana Mata magani Kuma suna hango nasara a cikin maganin da yake Mata.
*********
Bayan su FU'AD sun koma gida basu b'oyema mumcy komai ba , mumcy ta dinga mamaki ,daga bisani tace ya zama Dole su mama habee suyi bayanin inda Husna take Dan har da ita wajen wucewa gaba akaisu Kara ga hukuma ,sai Yaya Jameel yace "haba uwa ta gari ki huta barmu dasu ma mun ishesu Gobe zamu koma ai, mumcy tace "toh shi kenan ALLAH sarki Asma'u baiwar ALLAH ko Tana Ina oho ALLAH ya dawo min dake cikin ahalina lafiya.
Bayan FU'AD ya haura saman shi ,ya jima Yana tunanin ta inda Husna zata billo sanan yanata mamakin makircin mama habee ayanzu ya Fara zargin ba mama habee bace taba husna turaren Nan da yayi Amfani dashi ba kuwa? Yanzu ya sake yadda da Abin da take fad'a batayi da wata manufa ba Kuma wallah Bata da masaniya akan komai,ya jima Yana tunani kafin ya Kira abokin shi sani gume ya karanta mai komai suka tsara yadda zasu yi.
Washe gari kafin FU'AD yaje office sani gumel ne ya Fara zuwa suka wuce gidan su mama habee da sukayi kwanan jugum_jugum ita da baba ,sukayi sallama da baba ya fito ya musu tarba Mai kyau ya musu iso zuwa zauren gidan ya koma cikin gidan.
Mama habee tabata yanka dumamen tuwo Tana jefawa cikin tukunya Tana wak'arta me cike da habaici ,sai baba yace ki Adana wak'arki kizo Nan yanzu ,sai ta kalleshi ta d'auke kanta ta cigaba da wak'arta ,sai ko baba ya Shiga kicin d'in ze damk'ota sai mama habee tace "tsaya! Tsaya!! Karka k'onani Naga wani salo ka dawo dashi kamar wani shago dambe kakeji karka jefani cikin tukunyar tuwon Nan barin fito ,sai ko ta fito yace da Kinga yada ake Kama Abin banza.
Sai tace wai Ina zani?
Sai baba yace zaure magana zamuyi.
Sai tace ko dai surikin nawa ne yazo me neman Auren humaira kasan wani ya fito yanata son ku gana ko ya samu labarin dawowarka ne?
Sai baba yace "shine ai ya k'araso gwanda kizo Ayi komai dake"
Sai mama habee ta Shiga d'aki Tana cewa, a madallah da zuwan suriki barin sauya zani da d'aukan hijab wankanke Kar ya Fara rainani tun yanzu ,ta d'auko ta fito baba na binta a baya har zauren ,taba zuwa tayi tozali da FU'AD sai ta Fara juyowa Tana cema baba "aa abokin wanan attajirin ne ma ashe?
Sai baba yace eh ,sai isfeta sani gumel ya mik'o Mata handcuff Yana cewa bani hanun ki Nan ,sai mama habee tayi hanyar komawa Tana cewa baban humaira kaga iya shege gun surikin Nan Ni ba barauniya ba ba Mai laifi ba ze mik'o min wanan abun tada hankalin?
Tayi hanyar komawa gida kenan baba ya hankad'ota ya dawo da ita Yana cewa ,bakiga ta komawa ba ,ki musu bayanin inda ma'uta take ko wallahi suyi caji ofis (police station) dake.
Sai ko inspector sani gumel ya zaro Mata mugayen idanuwan shi Yana ce mata "ko ki bamu had'in Kai muyita anan ko na saka Miki wanan ankwar ko na harbe kanki kowa ya huta Yana nuna Mata bindiga, ki kalleni da kyau bani da mutunci Zan iya aikatawa inkina mamaki kimin gardama yanzunan Ayi jana'izarki acikin gidan da kike tutiya nakine ,sai ko mama habee Baki na rawa tace "tabas da ganin Kira ai ansan zataci mutum" toh wallahi ALLAH Ni bansan inda Ma'u ta tafi ba,sai ko sani gumel ya daka Mata tsawa ,bazaki fad'a ba ko?
Sosai jikin mama habee ya d'auki rawa Tana cewa na Rantse da Wanda yayi ne tazo dai na koreta bisa tsautsayi nace ubanta ma bansan inda yake ba alhalin nasan inda yake Dana fad'a Mata da zata nemeshi Amman wallahi tallahi bansan har yanzu Ana nemanta ba wallahi ku Kira humaira kuji an ta Fadi badaidai ba kumin komai ,sai ko ga humaira ta dawo daga yawon siyo awarar safe ,baba ya gurfabar da ita aka rutsata ta Fadi gaskiya ko atafi da ita caji ofis a bainar jama'a ,sai ko humaira ta Fara ransuwa tana fad'an gaskiyar ta,sai ko FU'AD yace be yadda ba shiryawa sukayi.
Sai mama habee tace wallahi ko Al_Qur'ani Zan iya dafawa Akan hakan.
Sai FU'AD bama su baba labarin zuwansu office d'inshi da duk abin da ya wakana ,ran baba ya bacci dajin Abin atake yace ya saketa Kuma ta jira Abin da ze biyo baya inbega ma'un shi ba sanyin idanun shi ,atake mama habee ta Fara ba baba hak'uri da humaira Tana Kuka Tana cewa yayi hak'uri ya mayar da maman ta .....
FU'AD ne ya tsayar dasu da cewa ,Bayan tiya Akwai wata cacar ,me kikasa a cikin turaren da Kika ba Husna ?
Mama habee ta zabura zatayi musu , FU'AD yace musawa zakiyi Bayan ita husnan nan CE ta Gaya min?
Wallahi in Kika Musa sai munshiga shari'a dake Dan har gidan yari sai kin ziyarta Bayan munyi shari'a."
Sai ki mama habee tace "wallahi ba wani Abu bane sosai a ciki kawai Dan Addu'o'e ne da mallam me fukafukai ya bani banyi Dan na cutar da ita ba...,......babane ya d'auketa da Marin da yasa ta had'iye sauran kalamanta Yana cewa"munafuka muguwa meson raba sunnar ma'aiki.
Sai FU'AD ya harareta yace kenan can Kika koma wajen shi ya harba Husna tashiga uwa duniya?
Sai kuwa mama habee tace a wallahi ban da masaniyar inda ta tafi na rantse da kabarin .......baba ya tsayar da ita da tsawa ,jahila Ana rantsuwa da kabarine? Kidahuma wallahi Zaki girbi Abin da Kika shuka.
Mama habee na kuka take cewa in Baku yadda ba Zan iya dafa Al_qur'ani Akan ban Mata komai ba.
Sai FU'AD ya fice a cikin bacin Rai daga zauren ,sai sani gumel ya sake firgita su mama habeen har Yana sa musu bakin bindiga kafin ya fito yabar su ,da gudu mama habee da humaira suka shige gida.
Babane ya fito Yana cema FU'AD insha ALLAH tana hannu nagari.
Sai FU'AD yace Kuma baka tunani zata wani gari ko wani guri?
Sai baba yace gaskiya Babu inda zata ,Amman Akwai aminiyarya wacce ta Bata aikin da takeyi a gidan ku kuzo muje na tambayi mahaifiyarta ko tazo.
Suka dunguma suka je k'ofar gidan maman hafeeza,akayi sallama da ita ta fito ta gaishe da su baba cikin kulawa.
Baba ya tambayeta ko tanada masaniyar inda Husna take?
Tace eh "tazo Amman ta tafi tace min zata dawo Dan suna waya da wata ko aunty huwailan ta fita Amman bansan wani Abu ba Bayan Haka.
Sai ko FU'AD yace "Anya Bata tare da aunty huwaila ?
Sai baba ya zaro Ido ,India fa kace? Ko garin Nan ma'u Bata tab'a Bari ba bare k'asar ,tab nasan huwaila inhar zata d'auketa sai da yadda ta Kuma tanada hankali da tunani kamar 'yar uwarta bazata d'auketa tasan tanada Aure ba wanan magana ma kubarta bama ze faru ba ko a mafarki kaji FU'AD kuje gida mucigaba da Addu'a ALLAH ze bayyanata insha ALLAH.
FU'AD tafita sukayi da sani gumel ya ajiye shi a station d'in su shima ya wuce office ranshi duk Babu dad'i har Yana tambayar kanshi wai meye Haka yakeyi wai sonta yakeyi ko me?
Zuciyar shi tace "ko d'aya kawai Auren da yake kanta nake tatali da Kuma mahaifinta da yakeson ganinta yanzu Amman Ina Abin so ga dirty girl like Husna ko Asma'u ne oho mata.
Bayan FU'AD ya koma gida ya sanar ma Yaya Jameel da mumcy da aunty sa'adiya duk Abin da ya wakana sunata ma mama habee dariya ,atake mumcy tace bazan ki tataka ba Bari na Kira huwaila na tambayeta , mumcy ta Kira suka gaisa kafin ta gabatar da tambayar ta ,aunty huwaila ta rigata da tambayar yasu husnan ta take?
Jiki a sanyaye mumcy tace "Tana lafiya "aunty huwaila tace Masha ALLAH Haka nakeson ji har suka Gama wayar mumcy jikinta a sanyaye ta kasa gayama huwaila komai.
FU'AD ne yace "ai da kin tambayeta" sai jameel yace haba k'anina Kar idonka ya rufe Mana hankalinta tashi zeyi daga yanayin bayanin mumcy kasan ita auntyn tata batasan husnan Bata Nan ba meye ribar d'aga Mata hankalin yanzu ta hanyar sanar Mata da mumunan labarin Nan?
Mucigaba da Addu'a kawai , mumcy dai kasa magana tayi tana tausayana Husna da FU'AD taga duk ya damu.
Suna cikin hakane dady ya Kira FU'AD a waya yafi ko 3 yak'i D'agawa har mumcy na Mai fad'a da Yaya Jameel ,sai da ya gaji da Kiran FU'AD sai ya koma Kan mumcy ,kafin ta tsinke ta d'aga babu gaisuwa babu komai ,ya fara cewa ,ya Kanata yaron Nan yazo ya d'auki matar shi Kar ya wuce kwana 3 bezo ya d'auketa ba.
Sai mumcy tace Aiko FU'AD tafiyace a gaban shi cikin satin Nan har Wanda zamu Shiga Akan wasu ma'aikada da zasu bud'e shida yayanshi Jameel Dan Haka Zan Mai magana ya buking Mata flight gobe ko jibin .
Sai dady ya Fara washe Baki Yana cewa "toh madallah siyan kadara ai tanada amfani sucigaba da hakan,sai ya Mata babu damuwa sai ta taho kawai ta dawo d'akin su , ALLAH ya basu zuriya Mai Amfani.
Mumcy tace "Amin sai naji zabinta gobe ko jibin"
Sai dady yace "zuwa jibin ma ai is ok Tana da wani zab'i ne Bayan Wanda muka Mata kawai ya shirya Mata"
Mumcy kashe wayar tayi Tana cewa "Haka kawai kasani yin k'arya da girmana agaban yara"
Sai sa'adiya da Jameel sukayi dariya ,sai Fu'ad yace "toh uwa ta gari ai karyar raba gardama kikayi Dan ta hallata a girl na"
Sai mumcy tace dake na kare ka ko?