Sashe 22
Rikon Kwarya Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read
Ma'u dai gajiya tayi da dogon hirar da Aisha take Mata wacce ta Mata kama da sakin layi a ganin ta ,Dan ta Mata maganar soyayya ,aganin ta wama ze sota har ya aureta ? Abinda babanta ma ko kud'in d ze Mata kayan d'aki bashi dasu sai rufin asirin ci da Sha ,ko saurayin ma Kai kafin aje ga kayan d'akin ,ta kawar da tunanin ta fad'a na mahaifiyar ta ,ganin canjin yanayi atare d ita , Aisha ta tambayeta ko lpy? Da taso b'oye Mata ,Amman takura da nacin Aisha dole sai da Ma'u taba ta labarin komai na daga rayuwarta Bata b'oye Mata komai ba ,sosai Aisha ta tausaya ma Ma'u taji yanzu ma ta Kara sonta don in da son ta take to yanzu harda tausayin ta ,don Haka taji Tana son Bata gudumawa iya k'arfin ta ,daga hirar tausayawa har bacci yayi gaba dasu kowa da gadon shi a d'akin ....
Yau suna FU'AD ya gagara zuwa ganin baby , sa'adiya nata Mai Gori Yana Bata uzirin shi ,Yaya Jameel Yama ma'un d'inki kala 3 masu kyau har anko ya musu da Aisha ,me jego ma an zuba Mata nata din kunan kusa set 10 ,mutum 5 sukazo daga Ghana dangin sa'adiya ,sai 'yan uwan Jameel na wajen mumcy da sukazo kusan mutum 20 wasu ma duk a gidan hajiya jumai suka kwana kawar mumcy ce dasafe suka k'araso gidan sunan ..
Taron suna yayi kyau anci ansha Jameel ya yanka ma mejego raguna 2 da sa 1 ,anci an k'oshi sosai haka aka wuni Ana bidiri su Ma'u an bayanno da kyakyawan kyau don Mai kwaliya ta k'ara fito da ita ba Yaya Jameel ba hatta sa'adiya da Aisha sai d sukayi mamakin Haka dama Ma'u take ? Dama tuni sa'adiya da Aisha sun Dena kiranta wata Ma'u ko As'ma'u husna kawai abirnance ,Dan Haka yau Ma'u a husna ta fito kyau ya bayyana be buya ba ,Haka ita da Aisha suka dinga karb'an Baki ,sunsha hotuna a wayan Aisha ,Mai hoto ma ya kasta musu da yawa ,wuni akayi ranar cikin farin ciki da ado Mai kayatarwa .....
Da dadare ma Hira suka kafa Daren sunan don mutanen Ghana ma washe gari zasu koma don Haka aketa hirar rabuwa kusan kwana sukayi suna Hira ,sosai Ma'u ta Saba dasu Suma suka Saba da ita kamar Kar su rabu ...
Washe gari aka cikasu d kayan suna ,Haka ma mutanen mumcy Suma aka musu shatara ta arziki kowa ya tafi ,sai Ma'u da Aisha da Mai jego da baby Mami , mumcy karama .....
Jibine zuwan Alhaji Yaya mumcy nata lisafi shiko FU'AD ko ajikin shi ,yau Babu Abin da ya tasa agaba ma sai kallon statun na Yaya Jameel Yana ganin baby can ya koma ganin na aunty sa'adiya don ganin wanan yarinyar da zuciyar shi Taki yadda ita yake gani wai shi baby Mami yake gani gudan jinin Bros d'in shi ,sosai ya ga wanan fuskar yau ta waku iya wankuwa gata ga matar yayan shi harda wata wato Aisha sunyi kyau kamar a tsamo su ahoton ,Wanda baya kallon macce so biyu sai gashi da kurema hoto kallo ,Amman yaki yadda ita yake kallo wai yarshi yake kallo ,sai da ya kurema status d'in kallo harda maimaici duk hoto sai ya tsamota aciki Kuma ya karyata kanshi ....
Yaune isowar su Alhj Yaya daga Egypt shida iyalan shi hajiya hafsa da yaran shi 3 sanaya itace babba sai uzaifa sai mufida karamar su duk sun girma wai ya Gama haihuwa dake d'an boko akida ne yara 3 sun ishe shi zaman duniya tunda ba noma zasu Mai ba ,acewar shi ,yaran sun taso cikin sangarta da tabara Babu Wanda ya Isa ya hanasu abinda ransu keso sukeyi Dan Haka da zasu iso ya Kira Jameel da mumcy yace sun taso in sun sauka a Abuja zasu branch a gidan Jameel tunda yanzu Yana Abuja , mumcy da Jameel sukace ALLAH y kawo su lpy ...
Koda suka k'araso Bayan jirgin su ya sauka ,ya Kira Jameel yaje ya d'auko su Bayan sun gaisa da su sa'adiya da Aisha,da Ma'u ,an saukesu da Abin arziki abinci da kayan Sha sai da suka Bari kowa na murna da ganin su har an Basu masauki kowa yayi naam ,sai ko sanaya da uzaifa sukace su gaskiya bazasu iya kwanan gidan ba kawai dady ya Kama musu hotel ,mamyn su hajiya hafsa ta Fara lalabasu suna wani yamutsa wai su bazasu iya ba gaskiya ,Aiko Babu shiri Alhaji Yaya ya cema Jameel yazo ya kaisu hotel Mai kyau tunda sunfi son can ,Jameel yasan Hali dama ko kulasu beyi ba ya zari key din mota a fusace , sa'adiya ta yi yunk'urin dakatar dashi don ta Basu Baki ko zasu yadda ,shima ya dakatar da ita ,ta Fara musu magiya da rok'o ya haneta da idanun shi Akan ta barsu kawai ,dole ta zubama musu ido ,Ma'u da Aisha sai kallon Abin mamaki Suma sukeyi ,sanaya ko sai hararar Aisha d ma'un takeyi ,Bayan jameel ya fita "Alhajin yace Nima tare Zan kwana dasu acan inke kina Nan to ,Jin za a Mata wariyar launin fata hajiya hafsa tace Nima muje can din gwanda mu had'u waje guda ai ta d'auki jakar hannun ta ta d'auki gyalen ta itako sanaya dama ashirye take har tayi bakin k'ofa ma ,Abin ya ba k'aramar k'anwar su haushi mufeeda don Haka tace ita Babu inda zata anan zata kwana sai kace ba 'yan uwansu ba ai ba kulin mutum yake samun yadda yake so ba kuje duk Abin da zai cinyeni don na kwana anan ya halakani ,dady yace ,bafa hanata kwana zeyi ba in hankalinta ya kwanta da wajen Kar ta cuci kanta shi Yana son duk Abin da kowanen su yakeso in ra'ayi ya banbanta Kuma kowa yabi ra'ayin sa ,tace toh su tafi ita Tana Nan ,don Haka suka tafi suka barta ,sanaya nata mita yarinya sai shegen kicifi da nuna ita kowa nata ne Bata da wani ra'ayi aduniya komai ta nuna ita Bata da tsanani akai dole kowa ya Raina ki ai ta buga Mata tsaki suka fice ,sa'adiya ta jata suka zauna taji dad'in kin binsu d tayi don Haka ta Sami wani tambarin girmamawa azuciyar su dukan su har jameel din ...
Har hotel din y kaisu yaso settling bill d'in su ,da yaji haushi ma ya fasa ,ya rabu dasu ya dawo gida ,itako mufeeda har ta zama 'yar gida sunata Hira da su Aisha dake kansu d'aya har da hotuna sukayi a Daren .
[4/23, 4:01 PM] Hayat: *RIK'ON KWARYA*
_RUBUTAWA DA TSARAWA_
BY
*FATIMA ABUBAKAR SHU'AB*
(Maman shaheed)
💥 *ROMANTIC WRITER'S ASSOCIATION*💥
Pg 23
FU'AD kasa dago kansa yayi shi Jin Abin yake ma kamar hauka Dan ya kasa gaskata zancen kwata kwata ...
Mumcy da hajiya hafsa mamaki ya Gama kashe su ,ita mamy na tunanin had'in be Dace ba saboda tasan indai har sangartaciyar yarsu Bataso ba to tabas zata iya aikata komai ciki kuwa harda kunyata mahaifin ta ....
Itama mumcy Tana ganin angama cutar Mata da son matuk'ar aka had'a auren shi da yarinya irin sanaya wacce sukayi baram baram da Tarbiyar da kamun Kai ,Dan tasanta farin sani zuwanda d mumcy ta tab'ayi don ziyara da takai musu ,Tasha ganin ta suna gaisawa da namiji harda had'a kafadu da maza tundaga Nan ta tsani Rayuwar can ta gama tir da Tarbiyar irin ta Alhaji Yaya Dan yasan komai ,yanzu ace ita zata zama surikarta , gaskiya da sake dole ta magantu Akan wanan lamarin....
Don Haka mumcy tace , Alhaji Yaya kana ganin Babu cutarwa ko tirsasawa acikin lamarin? Ta duka b'angarori biyu? Ita sanayan da shi FU'AD d'in?
Sai ko mamy tace zancen ki hak'un adai duba lamarin Kar aahiga hakkin yara gaskiya ....
Tana direwa ,Dady ya d'auka ku har tunani ne daku Mata da har zaku had'a tinanin ku da nawa? Hukuncin da na zartar kuke son yima kwaskwarima? To wlh ahir d'in ku duk na Isa daku ,Bari ma kuji rantsuwar d'an musulmai wallahi billahilazi Babu gudu Babu Jada baya sai na d'aura Auren FU'AD da SANAYA sai dai idan Rai be kaini ba ,Kuma duk cikin su duk Wanda yace bayayi daidai nake da iskancin shi daga FU'AD din har ita 'yar lelen ......Afusace ya wuce sashin da aka bashi don sauka ......
FU'AD a razane ya d'ago don Jin furucin mugun yayan mahaifin shi ,yanzu y tabbatar ba mafarki yake ba Kuma yaga sabon sallo yima namiji Auren dole ko Auren cushe zai ce ,k'afe mumcy kawai yayi da idanu masu neman agajin gagawa Yana Shirin raunana zuciyar shi ,da ido mumcy take rarashin d'an nata da ya k'arfafa zuciyar shi ,tanada masalaha da mafita kodan bak'anta ran Alhaji yayan da nuna ikon ta amatsayinta na uwa ga FU'AD ,tunda yayi rantsuwa tasan Kuma baze karya ba duk da cikin jahilci yayi rantsuwar don da yasan ta da beyi saurin furtata ba ,Amman itama dole abi maganar da zatazo dashi .....