Sashe 45
Rikon Kwarya Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Ba'a jima ba aunty huwailan ta k'araso cike da tunani fal cikin ranta in ka ganta Dole zaka fahimci kamar Akwai Abin da yake damunta ,Ashe tunjiya ne ta taho ta wani gidan mahaukata tazo wucewa sai wasu sukazo shuka tare ta suna tambayar ta bataga wata Mata Mai matsalar kwakwalwa ba ta fito daga cikin gidan da gudu yanzu daga fito da ita Dan ganawa da wani Mai lura da ita sai ta samu ta kwace ta fito su Kuma suna can suna tataunawa akan abubuwan buk'atun ta basu San ta fito ba ,sai ko tace tabbas taga wata ta gifta ta wajen ginin can Amman Bata ga alamun rangwamen hankali atare da ita ba ,sai ko suka kwasa da gudu ita Kuma ta tsaya tausaya musu da jimami sai ko gasu har sun samota tanata tafiya cikin nutsuwa Tana hawaye suka kamota suka dawo da ita Tana cewa Dan ALLAH su barta kawai Amman Inna sai k'ok'arin mayar da ita gidan suke furucin da take cikin muryar kuka da kunjin tausayi ya d'aki dodon kunnen aunty huwailan har ya haifar Mata da mumunnan fad'uwan gaba matar na Basu hakuri Amman Haka suka Shiga da ita gidan batare da aunty huwailan ta samu ganin fuskar matar ba Wanda bataso hakan ba ,adole taja motar ta tayi gaba dake intazo k'asar motar kanin ta musbahu take d'auka Dan sunfi kowa saukin Kai acikin yaran hajiyar su sune masu k'aunar mamar Ma'u su kad'ai ,toh shine abun yake damunta har yau Kuma ta kasa hirar da kowa.
Bayan sun gaisa da mama habee ta nemi Mai rakata yazo su tafi ,da sauri humaira ta fito cikin shiri anci uwar kwaliya fuskar Nan taf da kwaliya mama habee tanata musu adawo lafiya harda cewa agaishe Mata da ma'un ta,aunty huwaila tace toh gami da wani murmushi me cike da ma'anoni suka tafi a motar da tazo dashi suka tafi humaira na Kara jinjina Mata cewa Mai katshin arziki ce.
Isarsu keda wiya humaira ta gane tabas shine gidan da baba ya kwatanta Mata Dan Haka da k'arfin gwiwanta tace su Shiga kawai ,humaira nata kici_kicin bud'e mota zata fita su Shiga gidan tsabar rawar Kai da d'oki "aunty huwailan ce tace "Ina kuma Zaki ki Bari abude mu Shiga Mana ko suna Hana Shiga ne?
Humaira tace aa da k'arfin gwiwanta ,sai aunty huwaila tayi horn Mai gadi ya wangale gate tamai sannu ta kutsa ciki da motar ta batayi nisa ba Tama motar masauki gefen wasu furanni masu kyau da kamshi ,sai ta tmby humaira inane part d'in ma'un ?
Nan fa idon humaira ya bayyana sunan ta na mak'aruaciya ganin Bata da mafita sai kawai tace na manta ko can nne ko Nan nadai manta Amman inajin babban can nne ,aunty huwailan ta fahimci inda tasa gaba batabi takanta ba ta koma zata tambayi Mai gadi sai ga aunty sa'adiya ta fito da baby mami ahannun ta ,sai ta k'arasa suka gaisa tace "Dan ALLAH Ma'u fa Tana Nan?
Sai ko tace " eh Husna ko? Sai humaira tace aa ma'u dai ma'un baba ,ganin ta dage zata musu shirme sai aunty huwaila ta katse humaira tace yi shiru Bari a kaimu wajen Husna duk sunanta ne ai ,sai ko aunty sa'adiya tace "yawwa 'yar gari bisimmillah ku! Kuzo na kaiku ......
Suna Shiga suka had'u da mumcy ,Bayan anuty sa'adiya ta gabatar musu da mumcy sosai humaira ta zak'u Dan taga Ma'u bataso aka b'ata lokaci wajen mumcy ba ,itako aunty huwaila sanin daraja da kallon da Tama datijuwar na girma yaza ta Bata girman ta sosai sukayi gaisawar mutunci daga bisani aka nuna musu saman Ma'u ,sosai mumcy taji dad'in ganin wani daga dangin Asma'u yau Dan Basu taba zuwa ba duk da tasan wani Abu Amman yau takeson sani wasu abubuwan Dan ta shirya magana ta fahimta da gaskiya da gaskiya da aunty huwaila Dan ta yaba da hankalinta da Halin girman ta Dan Haka take jiran fitowar ta Dan su zanta Akan gaskiya da gaskiya.
Hawa sukayi saman suka kwankwasa kofar cikin nutsuwa da hankali aunty huwaila ce ta kwankwasa Dan humaira tuni taja gefe ganin tsaruwar k'ofar Dan taji ance gidan masu arzikin Nan k'ofofin su ma da numbers ko remote ake bud'ewa gudun Kar tayi k'auyanci tabar 'yar gayu ta bud'e sai taga ta tab'a wani Abu sai 'yar wak'a ta fito Bayan ta kwankwasa a farko.
Ma'u na tambaya waye ? Aunty huwaila "tace nice "
Da sauri Ma'u tazo bud'ewa Dan ganin waye ,Tana bud'ewa taga aunty huwaila ,da sauri da murna Mara misaltuwa ta taho ta Ringumeta Tana Mata oyoyo aunty nayi missing d'inki wallahi ko takan humaira Bata bi ba,sai da ta rungume aunty ta kaita har Kan wasu luntsuma luntsuman kujera sanan ta dawo ta rungumi humaira Tana ce Mata "Yaya humaira sai yau?
Humaira sosai taji dad'i Ma'u dama Akwai ba mutum girman shi ,humaira kanta ya k'ara fasuwa na ma'un Bata manta dasu ba ,tayi fari da idanu tace Ina Zan manta da k'anwata Ma'u ko wa sabon sunan da aka sake Miki a Nan gidan sai naji ma yafi Wanda baba ya rad'a Miki wallahi .
Aunty huwaila ce tace "to ai ba rad'a Mata sukayi ba dama nata ne Asma'u ,Husna duk sunan ne keda Baki sani ba?
Humaira tace wallahi ban taba sani ba sai yanzu da Kika wayar min da kai.
Aunty huwaila nasaon suyi hirar sirri da Ma'u Amman Tana tsoron rediyo me jini 'yar rahoto Dan ta gama zargin su zarginta Kuma na neman zama gaskiya.
Itama Husna so take suyi Hira sosai Amman ta Rasa Abin yi saboda humaira ,Bayan husnan ta Basu kayan motsa Baki sunci sun k'oshi sai dabara tazo ma aunty huwaila tunda tafi Husna hankali da sanin Kan duniya sai tace ma humaira "ga wanan ta zaro 'yan dari bibiyu sababi fil Bata k'irga ba ma Amman ba zasu wuce 5k ba tace ki hau napep ki koma Kar aga kin Jima kinji nagode ki gaishe da maman naki ,da sauri humaira aka amshe kud'i aka mik'e jiki na rawa ta zari gyalen ta Tana neman tafiya ma'au har tayi hanyar d'aki aunty huwaila ta dawo da ita da hannu da Mata magana da Ido Akan taje ta raka humaira ta tafi ,husnan ta d'auki umarnin da aunty ta Mata ,har k'asa ta rakata suka samu mumcy na zaune na jiran su.
Husna ce tace "mumcy ga yayata fa kungaisa ai ko?
Mumcy tace eh har da k'anwar mamarki ma badai tafiya zasuyi ba ?
Sai Husna tace eh Yaya humaira ce zata tafi ,sai ko mumcy ta d'ako wata k'aramar Leda da turare da sanulai aciki tace gashi ki gaida gida ko.
Humaira jiki na rawa aka karb'a Ana cema Husna ki tayani gldiya ,nagode hajiya ,Husna ma gldiya ta k'ara yima mumcy sanan ta raka humaira har harabar waje ta dawo , mumcy ta tambayi Husna wanna ce kuke baba d'aya ko? Husna tace eh ta haura sama Dan suyi Hira da antyn ta ,itako aunty huwaila nata Jin dad'in korar humaira da tayi.
Bayan Husna ta dawo ,sosai sukayi hirar yaushe gamo da aunty Tata har da exchanging numbers sukayi , Ma'u Bata ra'ayin chart Amman yau aunty ta umarce ta ta nuna Mata hanyar Amfani da babbar waya ta hanya Mai kyau ta nuna Mata yadda zata gujema gurbataciyar hanya ta ce mata zasu dinga chart inta koma India shine husnan ta k'ara Jin dad'i dama Aisha nata Mata nacin zata bud'e Mata Taki yadda wai Dan su dinga chart in itama ta koma Ghana to gashi yanzu zataga amfanin abun aunty sa'adiya ma tace da bud'e saboda Koda FU'AD in baya k'asar sa dinga magana through chart duk da Bata d'auki wanan shawarar ba Amman ta yadda da gaisawa da aunty huwaila da Aisha dai.
Aunty huwaila bata bar gidan ba sai da ta bud'e Mata whatsApp,insta, Telegram,imo......tayi Mata sub kuma.
Sosai sukayi Hira ta Jin dad'i Husna ta yadda aunty huwaila gatace agareta ta sheda Mata daga yanzu duk wata matsalar ta karta b'oye Mata ko Tana India ne zata taimaka Mata iya iyawarta ,Dan Husna Bata b'oye Bata komai game da irin Auren da aka Mata da FU'AD ba ,Amman aunty huwaila ta yabama hajiyar tasan zeyi wuya tabar husnan ta wulak'an ta mussaman ta dinga Shan cikin husnan Akan zamansu da FU'AD har ta gano komai Wanda it's husnan batayi tunanin komai akai ba ,Dan Haka aunty ta kudiri aniyar karban number mumcy ko ba yau ba ko a wajen husnan ne ,Bayan sun Gama hirar su tace ma husnan ta bud'e account ta tura Mata da number Amman da izimin mijinta inya Hana ta rabu dashi ita dai Tana Mata nasiya da tabi umarnin shi matuk'ar be Saba shari'a ba,Husna tace to zakiji yadda mukayi aunty nagode naji dad'in kasancewa ta 'yarki kin isheni rayuwa aunty Abin da kikamin ALLAH ya ninka Miki ,aunty huwaila ta toshe Mata Baki tace "Mana Miki keda ki tayani Addu'a Zan zamarmiki bargon da izimin ALLAH , ALLAH dai ya karemin ke Kar naji ko ganin kin sake zuwa gidan hajiyar mu banji dad'in Abin da sukayi a bikin ki ba Dan Haka ki rabu dasu ki manta dasu ko had'uwa kukayi da wani acikin su karki nuna musu muna tare su Kuma ALLAH ya ganar dasu kinji?
Husna Tana share guntun hawaye take toh aunty insha ALLAH zanyi yadda kikace suka sauka zata rakata ta tafi.