Sashe 16
Rikon Kwarya Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Sosai Ma'u ta saki jiki da sa'adiya ,suna Aiki suna Hira kamar sun Jima da sabawa ,har aikin nasu yak'i sauri don duk rabi Hira sukeyi kawai ,har sa'adiya tayi amai take cewa ma'un Bata Jin dad'in sai ta ziyarci asibiti yau ko gobe ,har ma'un take cewa gwara kije yau lpy ai itace uwar jiki ,aunty sa'adiya tace insha ALLAH zata Bari Jamil ya dawo ..
Ansha Hira tsakanin Ma'u da sa'adiya sosai har ta d'an d'ebe Mata kewa ,don da kasala da lalaci duk sun baibayeta Amman hirar d sukayi da Ma'u duk sai ta d'anji dama dama ,gashi tafiya aikin Jamil yanata gabatowa befi saura wata1 ba su tafi .
Kafin FU'AD y dawo Ma'u ta tafi gida .
Koda y dawo k'alk'al ya Sami komai na saman nashi .
Washe gari da safe Jamil y d'auki sa'adiya suka tafi asibiti Bayan sunyima momcy sallama ,tanata yima sa'adiya sannu Bayan hasashen ta y Gama sanar Mata da sakamakon rashin lpy sa'adiya .
Koda sujaje asibiti hankalin Jamil a tashe ,Bayan 'yan gwaje gwaje aka sanar Mai da jiki ne da ita sati 6 murna kamar yayi me , sa'adiya ce ta hanashi Kiran momcy Amman d tun a waya zai sanar Mata .
Ma'u tuni tazo ta Fara aikin ta har tayi nisa kafin suka dawo ,Jamil wajen momcy y nufo Gaya Mata sakamakon ,itako sa'adiya kunya tasa ta wuce sashin su ,tace atura Mata Ma'u kawai .
Koda Jamil yazo ,ya sanar ma momcy ,itama murna tayi da Addu'a ALLAH y rabasu lpy , har FU'AD yazo y samu big bro nata fara'a ko da y tmby shi dalili ,sai ya d'aki Bayan shi Yana Mai wasa yace ,auta ka kusa girma ,aunty ka zata baka baby soon ,momcy tace shi ba yace be Isa ba ,jikokina ne Ni kad'ai ka barshi kawai ,Aiko sai FU'AD yayi murna da d'an ihu Yana cewa wlh baby nane mace ko namiji ,Hana momcy karkimin Haka Mana yaron big bro ai Babu Mai iko dashi duk duniya kamar Ni ,suka saka dariya duk farin ciki ya Kama su .
*Maman shaheed ce*
[4/23, 4:00 PM] Hayat: *RIK'ON KWARYA*
_RUBUTAWA DA TSARAWA_
BY
*Fatima Abubakar Shu'aib*
(Maman shaheed)
_shafi na 17_
*Ina Jin dad'in comments din ku ,team FU'AD anmuku wayo fa Yan team Ma'u suna nema su muku zarrah meyasa*?😉😀
*Ina Godiya da Addu'a ku ga exams din da nake ,still Ina k'ara neman Addu'ar ku bangama yanzu aka soma exams din*👏🏼👏🏼👏🏼👏🏼🥰
Ranar momcy,Yaya Jamil, FU'AD duk cikin murna suke ,momcy ta tura Ma'u ta gyara ma sa'adiya sahin ta ,sanan ta dawo ta gyara na FU'AD tanata mita Dan wulak'anci hatta short niker shi a k'asa yau ya barshi gashi Ma'u nason tayi shara ta gyara d'aki ,gashi kyamar tab'awa wai take ,duk d Bata tab'a ganin Haka ba sai yau ,don har ta hak'ura d gyara d'akin ,tasan inya dawo mita zeyi masifafe kawai ,sai d ta gama gyara falon ta dawo d'aki ta d'ako sandar Morpher ta d'auki short niker ta sak'ale Mai a jikin windon shi kamar anwanke anshanya ya bushe d'inan ,tayi Haka ne don ya gani in be sani ba gaba ya kiyaye in Kuma Yana sane gaba Abin da yafi Haka ma zata Mai ,Dan kwanaki ma singlet d'in shi ya Bari a k'asa itako d tazo shara ta turata k'asan gadon shi ,sai d yazo d'aukan Abu ya gani ya dinga Mata mita a zuciyar shi Yana ta rainashi waya Bata ikon ganin irin wad'anan kayan nashi ma,ai matsayin ta be Kai ba ,sai gashi yau anbar oga kwata kwata na maza ,Dan Haka ta sak'ale Mai taci Alwashin ko me ze mata saidai yayi Amman sai ta nuna Mai ba a ko 'ina ake ajiye su ba indai mutum yasan darajar Abin shi .
Bayan ta gama gyara ta fita tabar Mai d'akin shi ....
Bayan ta koma k'asa suka Fara Hira dasu Harri sunayi Tana tayasu Aiki Tana k'aruwa dasu sosai Akan wasu abubuwan da Bata iya ba...
*GIDAN MAHAUKATA*
Matar Nan d ake fama d ita wajen cin abinci yauma kamar kullin sai d rarashi ta karb'a tanaci Tana hawaye Tana wani Abu kamar Mai dogon nazari , Alhaji d y bigeta ya ajiye kud'in maganin da da Mai kuka da ita ,matsalar sa guda har yau yak'i yadda a Mata taimakon ko maganin gargajiya ko na malamai su taimaka Mata ,yace Sam kawai shi antabatar Mai matsala ta Yana cikin kwakwalwar ta ne don Haka na asibiti za'ayi maganin hauka Kuma Ana jimawa kafin aga sauk'in sa ,hope d'in da yake dashi ma da akecewa Akwai (progress)alamun nasara aciki don Haka yake cigaba da taimakon ta har nasarar tazo ko ta warke .
FU'AD da wani abokin shi a office d'in su Mai suna b2k sunata Hira akam yarinyar da wani abokin su zai aura ,kwankwarariyar Yar boko Kuma ta girma kafin yanzu ze aureta Dan anci biro ansha ruwan karda tsabar boko , FU'AD ma shi mgn isar sa tayi ,yace "ALLAH y Basu zaman lpy y nuna musu lokacin lpy Ayi kowa ya huta Dan wanan inba aurar dashi akayi ba ze iya aika aika Dan shi ya yunk'uro,suka sa dariya ,b2k yace shima Dan be samu wacce yake muradi bane da ya bada himma Kar ya zama baba na soro ,kanin shi yayi Aure ga 1 Yana Shirin yi har sun fara jamai mgn wajen hajiyar su , FU'AD yace sai ka bada himma mudai da saura ba shine a gaban mu ba yanzu ,b2k yace wlh kaima dai kayi Mai yiwuwa Dan lokaci tafiya yake Kuma kwana k'arewa suke momcy na buk'atar ganin iyalin ku yadda nasan big mansion d'in naku Babu motsin yara Dole ta so, sai ko FU'AD yace ai gashi Nan Yaya Jamil zai Bata .
B2K yace "kana nufin big bro har ya ba Yar mutane ruwan wake Tasha Ina ganin shi so silent Haka Ashe........be k'arasa ba FU'AD yace "Kai karka min iskanci fa Yaya Jamil d'in nawa zakayi ma d'an biki agaba na ,to Dan uwarka dutse kake so ya zama? Da beyi ba ba se muyi tunanin ko Babu lpy bane Amman yanzu ai munsan lafiyaye ne ,D'an Air kawai zakamin shirmen banza ..
Aiko sai b2k yace "shike Nan me Yaya Jamil ,Ni kak'i ka gayamin kalar matar d kake cewa _ur choice_ Dana tayaka neman ta awuce gurin ko baka shirya ba man FU'AD .
FU'AD y wurgo Mai uwar harara ,yace ALLAH ya kareni da in Baku cigiyar Mata ,Ni ko ita bamuyi arahar Haka ba ,nifa Babu Rana Dan ma kaji ,yi ta kanka nayi ta kaina d'an air .
Sai b2k yace , wlh k'arya kake munafuki kana ci kana k'oshi kace ........ FU'AD ya doshe Mai bak'i yace wlh Kai mugun d'an air ne ,nidai bani lbr wacce kake muradin na tayaka samowa ...
B2K y dinga Mai dariya Yana cewa ka hanami mgn ko ?Ni ai nafi kowa sauk'i Dan ban d'au duniyar Nan d zafi ba ,yarinya nake nema _so silent, gentle, beautiful,Mai good character s_ Kai ko daga k'auye ta fito indai tanada abubuwan d nakeso bani da case ,Kuma Koda ace ba wata bace ita Kuma ba Yar kowa ba ,kawai nafiso na koyar da ita komai by my self Dan mu dinga _making good luv_ na shayar d ita madarar k'aunata mu dawwama a son junan mu da k'aunar junan mu ........
FU'AD ya dakatar dashi d cewa "Kai ai wanan matar taka tafi kowa araha ,gasunan kamar janfa ajos sunfi kowa sauk'in samu ma .......da sauri b2k yace a Ina ka sansu ko ka ga irinta pls?
Sai FU'AD yayi dariyar mugunta ya kalle shi ya watsar ,can yace "Akwai wata _dirty girl_ ma da momcy ta d'auko _as house girl_ Naga zata iya Hawa bayanan ka sai kaje ku daidai ta na d'auki nauyin hidimar biki da kayan d'aki , FU'AD Yana dariyar mugunta Yana fad'a .....
Sai ko b2k yace ya tab'ata Abin da ya fad'a? Amman wani hanzari naji kace Yar Aiki kaifa Dan Wulak'anci ne Yar Aiki nace ma Ina nema? Kawai intayi kace gobe n kawo ma momcy ziyara .
FU'AD yace Kai dai Akwai ,wani bi tacan in ka ganta wata k'ila Tama yadda kake tutiyar baka d'au duniya da tsanani ba ai ,Amman kazamace Dan bana shiri d ita Sam jini na yak'i had'uwa da nata ,har koyawa kaina nake naji na rage tsanar ta Abu ya gagara kodan momcy .
B2k yace Dan ALLAH mubar mgn duk ka Gama zaginta da tsine Mata shine zaka had'ani d ita Kuma _house girl dirty girl_ kafi kowa sanin yadda na tsani k'azanta ,kawai mubar mgn barinje na dawo tare zamu Zo d ango anjima in bamu Zo ba ko gobe zamu had'u ,Amman fa Zan Ware Rana t musamman don zuwa gaishe da momcy insha ALLAH! Sai ko FU'AD yace zakazo bara d rok'on iri dai na _dirty girl_ sai b2k yayi dogon tsaki yace "wlh zakasa na fasa zuwa wanan mgn Babu ita mubarta tabi Isa ,Ni nama tafi ...... FU'AD y bishi da dariyar mugunta.....
Bayan Ma'u ta gama komai sun Sha Hira d sa'adiya sosai ga tafiyar su nata gaba towa saura sati 2 ga sa'adiya ciji Babu kwari gashi tanason bin mijinta shima yanzu yafi son tafiya da ita ...
Bayan Ma'u ta koma gida ,ta tarar da mama habee d humaira anata fad'a Amman suna ganin Ma'u komai ya tsaya don Kar ta samu Abin fad'a Basu San ko ajikin ta ba ,haidar ne y bita d'aki ya dinga Gaya Mata yadda fad'an ya somo ,tanata musu Addu'a shiriya gaba d'ayan su .
FU'AD na dawowa ya ga Babu kowa a k'asan ,ya k'arasa d'akin momcy ya sanar d ita dawowan shi "ta Mai sannu da zuwa da huce gajiyar office"sanan ya haura sama y rage kayanshi tun afalo Yana shak'ar kamshin falon Mai dad'i ko bai fad'a ba gyaran ya Mai yadda yake so da kamshin falon ,sai d ya huta y Shiga d'akin don Adana kayan da ya rage a jikin shi Dan saka jalabiya don fita sallar magrib in lokaci yayi ...