Sashe 31
Rikon Kwarya Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Akwana atashi har yau ce ranar da aka ambata ta tariyar su sanaya ,hankalin FU'AD ya mugun tashi besan ya zema kowacce ba Dan ko keb'ewa bayaso suyi da wata amatsayin matar shi gashi kamar ansami kwallo neman garashi akeyi ,da taimakon abokanen shi d Yaya Jameel d nasihar mumcy da aunty sa'adiya y Fara seta nutsuwar shi d zuciyar shi Mai k'ak'aro Mai jarumtaka ,sosai mumcy ta had'a lafiyayen liyafa na tariyar tagama aikama Ma'u da komai har da dank'areriyar waya Dan suna waya tab'ajin lafiyar ta ,baba ya amince duk lokacin da sukeso suzo su d'auki ma'un tunda kowa ya sheda and'aura Mata Aure da FU'AD ,sosai mumcy ta Mai godiya tace zata turo da mota sai ad'auke su "yace to" Ma'u komai na hannun ta Wanda zata sa da dabara aunty sa'adiya da Aisha suka zage sukaje wajen ma'u ,wai bama Susan Tana gida ba sunzo arakasu gidan tane sai suka ganta ,sai ko ta sanar musu da komai Akan tariyar ta yau d'in ,Dan Haka aunty sa'adiya ta dage ta shiryata shiri Mai kyau ita da Aisha sosai Ma'u tayi kyau ta gaji da had'uwa cikin doguwar rigar amare ya kasance ta gama shiri ,har ta dinga rok'on su Dan ALLAH su Bari aje dasu suyi Mata Kara , Aunty sa'adiya tace Mata Babu damuwa , Ma'u har Tana musu godiya ,suko dariya suke Mata cikin ransu ,misalin 5:00pm akazo da motoci d'aukan su ,anata afito da Amarya cikin Ma'u ya ba da wani irin k'ululu,sai da su aunty sa'adiya sukata Bata Baki ganin firgitar da tayi ,shima baba har d'akin yazo ya Kara Mata nasiha ,sosai yasata kuka ,mama habee nata zumburar Baki wai munafurcine yasa take kuka ,su humaira sai anga kwal uwar daka da tace bazata Kai Ma'u ba Kar aci kanta itama ,sai da taga kawayen su zasu wasu masu rawar Kai su 5 sanan tace zata ,mama habee ta hanata Amman humaira tace wlh sai taje ,mama habee tace itama zata humaira tace wlh bazata ba Dan Kar ta b'ata show yin duniya humaira ta hanata zuwa Dole ta hak'ura ,da kyar su sa'adiya suka fita da ma'u agidan da taimak'on su hafeeza da mamanta da matar abokin baba wacce aka ba ajiyar akwatin Auren ma'un ,motocin na Alfarma mumcy da su B2k suka kawo na d'aukan Ma'u wata rantsatsiya Mai numfashi bak'a akasa Ma'u da hafeeza da aunty sa'adiya da Aisha su kad'ai sai sauran mutane akace kowa shi kad'ai ze Shiga motar da yakeso ganin an Raina yawan su day sunfi Haka da anfison Haka ,kowa ya Shiga tashi Mai numfashi Banda humaira da kayan cikinta suka kusa yowa waje atake tunanin hak'ura da zuwa yazo Mata Dan yanzu ta gaskata maganar mama habee na anba Ma'u d'an fashi babba ko d'an mafiyan ,yin duniya tace ta hak'ura ta koma gida Tana ba mama habee labari ,Mana habee harda ajiyar zuciya wai ALLAH Yana son su shiyisa suka fasa rabon Basu Gama Shan Ruwa a duniya ba ,mama habee har da fita ta Gaya ma kawayen su humaira da Ma'u masu Shiga motar Kar ashanye jinin su ,Koda ta fito har sun tafi sai k'urar motar su sai baba da yaketa binsu da kallo da Addu'a ,sai ko mama habee tayi k'wafa tace shikenan Ma'u sai wata bake ba ,ta Harare baba ta dawo ciki....
Maman shaheed ce😘
[4/23, 4:01 PM] Hayat: *RIK'ON KWARYA*
_RUBUTAWA DA TSARAWA_
BY
*FATIMA ABUBAKAR SHU'AB*
(Maman shaheed)
💥 *ROMANTIC WRITER'S ASSOCIATION*💥
Pg 28
Humaira tsiru a gida ita daama habee Tana tunanin Ma'u da masu kaita ,mama habee ta dawo gida Tana Addu'a ALLAH yasa acinye kayuwan masu gulma da gani kwaf ,da Abin ya Mata dad'i ,ita lo Ma'u dama haka taso azuk'e jininta kowa ya huta ma .
Ma'u sosai take kuka Wanda ya k'unshi abubuwa da dama ,ga rabuwa da baba ga Auren umarni ga rashin 'yanci ga na Rashin uwa ko danga managarta komai ma Tana tunanin ta Rasa itakam arayuwar ta ,Kuma farin ciki ta 1 tal wato baba ,gashi yau da hannu ya bada ita ga inda Bata sani ba wanda tamai suna da auren umarni ,Wanda ta Jima Tana tunani da sak'a2 akai da ace mama habee ce ta Mata Haka da ko shakka Babu ta kwammaci barin gidan akan ta zauna ta mutu da b'acin Rai ,to gashi babane da kanshi ,biyaya kawai tayi ko ALLAH zesa k'arshen wahalanta yazo , hankalin ta baya jikinta har aka iso gidan anata Kiran sunan ta Amman Ina Ma'u batasan anayi ba wai kunu a Wani gida ,sai da Aisha ta jijigata sanan tayi firgigit ta dawo duniyar mu ,ta sa k'afa zata fito ta d'aga ido Tana so taga inda ALLAH ya kawo ta sai kuma tayi turus ,ta Fara tambayan kanta meya kawota gidan mumcy? Ko dai babane ya bada umarnin akawo Ni in Mata sallama? Kai hakane ma Inji sashin zuciyar ta ,Dan Haka da k'arfin gwiwar ta ta fito Tana Amman ankyauta Mata gaskiya ,tanason tambaya ko zata samu k'arin bayani Amman tayi shiru Dan ance Amarya ran aurenta Bata fiye magana ba ,sai kawai ta mik'ama Aisha da hafeeza hannu kamar yadda suke mik'o Mata akan ta Zo su Shiga ,Bata da zab'i ta mik'a musu suka Shiga falon mumcy ..
Acike suka Sami falon da tsirarun 'yan uwan mahaifin su FU'AD wasu daga dangin Alhaji Yaya sai wasu masu yawa daga dangin hajiya babba Wanda suka ninka wad'ancan yawa ,anata ci Ana Sha ,Ana ganin anshigo da Ma'u suka Fara gud'a da murna ,atake hankalin Ma'u ya Fara tashi ga tarin tambayoyi ta Rasa Wanda zata kusanta dasu bare ya amsa Mata ,anata ga uwar gida ga Amarya can Kuma ango d'an gata gaba da baya ,sai ko Ma'u ta sake cewa meya kawo canjin bayani kuma sabanin Abin da aka Gaya mata? Baba dama yace Mata tanada uwar gida ,to Amman meya kawota Nan ko dai Yar uwar mumcy ce,Kuma Amarya naji kamar ance kodai tuntub'en harshe ne? To Babu mamaki b'arin zance ne dai, Kai tanada tarin tambayoyi ya kamata ta Nemo Mai amsa Mata ,Bata Gama tunani ba ,aka d'auketa aka kaima mumcy don tayi Mata fad'a ....
Dama sanaya na can ba'a Jima da kaita ba tanata zumburo Baki cikin gyalen da aka rufe Mata har fuska .
Ma'u kusa da sanayan aka ajiyeta ,sosai wata yayar mumcy datijuwa ce to manyanta ta Fara musu nasiha Tana musu fad'an su zauna lpy suyima mijinsu biyaya Kar su Bari munafukai su Shiga tsakanin su ,nasiha ta musu Mai ratsa zuciya ,daga baya ta rufe da Addu'a da sa ma Auren Albarka ,aka Kira dangin Alhaji Yaya wata datijuwa autar mahaifiyar su Alhajin ta yi nata nasihar tasa musu Albarka ,sanan akace sanaya ta zaba inda takeso kakar yadda Alhaji Yaya ya bada umarnin sai sanaya ta Fara zaba ,Aiko a yatsuna fuska da rashin ta ido tace part d'in waje zefi Mata Dan Bata gaji hayaniya ba ,sosai kowa yaji maganar har ma'u da zuciyar ta take Mata luguden tarwatsewa Tana tambayan shin waye mijin su ita da wanan Mara iya maganar? Badai iro Mai wanki da gugan gidan ba Dan tasan shine Mai alak'a ta zumunci irin na iyaye da kakanni irin nada dasu mumcy da har ake d'aukan shi Dan gida? In ba Haka ba to waye mijin su agidan ,itakam anemo me amsa Mata tambayoyinta kafin zuciyar ta, ta tarwatse ......
Sanaya aka Fara d'auka aka Kai part d'in wajen dama angyara an Kuma gyara benen saman FU'AD ,sai ko , mumcy tace ita Kuma kuyi sama da ita ai ta kwana gidan sauk'i ,k'irjin Ma'u ne ya k'ara bugawa da taji Ana cewa ta taso ,ta zata bada ita akeyi ba ,da kyar ta iya rik'e kanta Tana tafiya da kyar ,saman akayi da ita ba'a direta ko Ina ba sai d'ya daga cikin maka makan d'akunan ,wani Mai Italian bed white nd brown me kyau da shek'i ,'yan kawota aka cikasu da Abin ci na Alfarma dama tun zuwansu suke zuba kyauyan ci suke Mata murnar samun Aljannah duniya , hafeeza ma gani tayi yanzu gidan yafi k'ayatuwa ,sai Aisha itama da take ganin lalai gidan surukan aunty sa'adiya sunci sun Tara ma'udan dukiyar da har jikokin jikoki zasu iya gado dama ta sani Amman yanzu ta k'ara tabbatar wa , hafeeza ce takema Ma'u kuskus wai nifa bangane waye angon ki ba ,wani aka samu a gidan Nan sabon yaron gidan ko me da aka Mai Auren gata da ko ke baki sanshi ba kamar yadda Kika fad'amin.
Ma'u tayi raurau da murya tayi doguwar ajiyar zuciya tace "kawata Adana tambayar ki har na samu amsoshin nawa Ni kwanyata ma ta jirkice ,ki taimaka ki Nemo min aunty sa'adiya matar Yaya Jameel na kaimata takardar tambayoyi na ko na fito daga duhun da aka tura ni Dan ALLAH Tana Shirin kuka ,sosai hafeeza ta rarashe ta tace to sign bansanta ba , Ma'u tace "ki tambaya za'a nuna Miki ita ,ba'a Jima ba hafeeza ta dawo tace sun had'u wai Tana zuwa .
Koda aunty sa'adiya tazo , Ma'u murya na rawa take cemata "aunty nifa bansan inda nake ba ke kad'ai ce Zaki iya sanar Dani inda nake Kuma na gamsu,murmushi Mai cike da ma'anoni sa'adiya tayima ma'un ,tace"kibani wasu mintuna barinje na sallami wad'anda suka kawo ki ,sunata cewa zasu koma shine mumcy tace Nasa amayar dasu, ma'un tace toh inajiranki aunty na .
Sosai su shamsiya ,hauwy da sauran su suka Zo sunama ma'u ALLAH ya bada zaman lpy Bayan ancikasu da takeaway da tsarabar biki ,anata musu godiya ,har mota aka rakasu ,sai ma'un taji kamar Kar su tafi hafeeza ce kawai ta rage tace sai taga kwal uwar daka ,daga Ma'u Amarya sai hafeeza sai Aisha suka rage a saman sai masu zuwa wai suga saman uwar gida sunata sake jefa Ma'u dogon nazari .